Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:02
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EZK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48 


EZK 36:1     Alignment score: 0.623 → 0.625
" Now you , son of man , prophesy to the mountains of Israel and say , ' Mountains of Israel , listen to the word of Yahweh .
Yanzu dai , ɗan mutum , ka yi annabci ga tsaunukan Isra'ila ka ce , " Tsaunukan Isra'ila , ku saurari
maganar Yahweh .


EZK 36:2     Alignment score: 0.436 → 0.44
The Lord Yahweh says this : The enemy has said about you , " Aha ! " and " The ancient high places have become our possession . " '
Ubangiji Yahweh ya faɗi haka : Magabci ya ce a kanka
, " Aha ! " kuma " Daɗaɗɗun tuddai na sun zama mallakarmu . ' "
EZK 36:3     Alignment score: 0.32 → 0.324
Therefore prophesy and say , ' The Lord Yahweh says this
: Because of your desolation and because of the attacks that came on you from all sides , you have become a possession of the other nations ; you have been the subject of slanderous lips and tongues , and of people 's stories .
Saboda haka ka yi annabci kace , Ubangiji Yahweh ya ce : Saboda an maishe ka kufai an kuma murƙushe ka ta kowacce fuska , ka zama abin mallaka ga sauran al'ummai ; ka zama abin ɓatanci a leɓuna da harsuna , a kuma labaran mutane .
EZK 36:4     Alignment score: 0.409 → 0.422
Therefore , mountains of Israel , listen to the word of the Lord Yahweh : The Lord Yahweh says this to the mountains and the high hills , to the streambeds and valleys , to the uninhabited desolations and the forsaken cities that have become plunder and a subject of mocking for the other nations that surround them
Saboda haka , Tsaunukan Isra'ila , ku kasa kunne ga maganar Ubangiji Yahweh : Ubangiji Yahweh ya faɗi haka ga tsaunuka , da tuddai , da rafuffuka da kwarurruka , da kufafan da ba kowa da yasassun biranen da aka washe su sun zama ganima da abin ba'a ga sauran al'umman da ke kewaye da su -
EZK 36:5     Alignment score: 0.302 → 0.303
therefore the Lord Yahweh says this : I have certainly spoken in the fire of my fury against the other nations , against Edom and all who took
my land for themselves as a possession , against all those who had both joy in their heart and disdain in their spirit , as they seized my land that they might claim its pasturelands for themselves . '
saboda haka Ubangiji Yahweh ya faɗi haka : Hakika nayi magana cikn zafin fushina da hasalata gãba da sauran al'ummai , gãba da Idom da dukkan waɗanda suka ƙwace ƙasata suka maisheta mallakarsu , gãba da dukkan masu murna a zuciyarsu ko reni a ruhunsu , yadda suka ƙwace ƙasata domin su mallaki wuraren kiwo su zama nasu . '
EZK 36:6     Alignment score: 0.455
Therefore , prophesy to the land of Israel and say to the mountains and to the high hills , to the streambeds and to the valleys , ' the Lord Yahweh says this : Behold ! In my fury and in my anger
I am declaring this because you have borne the insults of nations .
Saboda haka , ka yi annabci a kan ƙasar Isra'ila ka cewa tsaunuka da kuma tuddai , da rafuffuka da kwarurruka , ' Ubangiji Yahweh ya faɗi haka : Duba ! A cikin fushina da hasalata nake furta wannan domin ka jure da zage - zagen al'ummai .
EZK 36:7     Alignment score: 0.419 → 0.42
Therefore , the Lord Yahweh says this : I myself will lift up my hand to swear
that the nations that surround you will certainly carry their own shame .
Saboda haka , Ubangiji Yahweh ya faɗi haka : Ni da kaina zan ɗaga hannuna in rantse cewa al'ummai da ke kewaye daku tabbas za su sha tasu kunyar .
EZK 36:8     Alignment score: 0.391 → 0.389
But you , mountains of Israel , you will grow
branches and bear fruit for my people Israel , since they will soon come back to you .
Amma ku , tsaunuka Isra'ila , za ku yi rassa ku haifi ' ya'ya domin mutanena Isra'ila , domin bada daɗewa ba za su komo wurinku .
EZK 36:9     Alignment score: 0.287 → 0.301
For behold , I am for you , and I treat you with favor ; you will be plowed and sown with seed .
Ku duba , Ni naku
ne , na yi maku tagomashi ; za a huɗe ku a kuma shuke ku da iri .
EZK 36:10     Alignment score: 0.343 → 0.341
So I will multiply upon you the number of your people , even the whole house of Israel . The cities will be inhabited and the ruins rebuilt .
Saboda haka zan ruɓanya maku
yawan mutanenku , koda dukkan gidan Isra'ila ne . Birane za su kasance da mazauna , za a sake gina rusassun wurare .
EZK 36:11     Alignment score: 0.357
I will multiply man and beast on you mountains so that they will multiply and be fruitful . Then I will cause you to be inhabited as you previously were , and I will make you prosper more than you did in the past , for you will know that I am Yahweh .
Zan riɓaɓɓanya
mutum da dabba a kanku ku tsaunuka saboda su ruɓaɓɓanya su hayayyafa . Sa'an nan Zan sa a zauna a cikin ku kamar yadda kuke , zan sa ku yalwata fiye da , domin ku sani cewa Ni ne Yahweh .
EZK 36:12     Alignment score: 0.367 → 0.39
I will bring men , my people Israel , to walk on you . They will possess you , and you will be their inheritance , and you will no longer cause their children to die .
Zan kawo mutane , jama'ata Isra'ila , su tattaka
ku . Za su mallakeku , za ku zama gãdonsu , ba za ku ƙara sa ' ya'yansu su mutu ba .
EZK 36:13     Alignment score: 0.333 → 0.33
The Lord Yahweh says this : Because they are saying to you , " You devour men , bereaving your nation of children , "
Ubangiji Yaweh
ya faɗi haka : Saboda suna ce maku , " Ku na cinye mutane , kuna sa ' ya'yan al'ummarku suna mutuwa , "
EZK 36:14     Alignment score: 0.42 → 0.422
therefore you will not consume people any longer , and you will no longer make your nation mourn their deaths . This is the Lord Yahweh 's declaration .
saboda haka ba za ku ƙara cinye mutane ba , ba za ku ƙara sa al'ummarku ta yi makokin mutuwarsu
ba . Wannan furcin Ubangiji Yahweh ne .
EZK 36:15     Alignment score: 0.355 → 0.379
Nor will I allow you to hear the insults of the nations any longer ; you will no longer have to bear the shame of the peoples or cause your nation to fall this is the Lord Yahweh 's declaration . ' "
Ba zan ƙara
bari ku sake sauraren zage - zagen al'ummai ba , ba za ku ƙara jin kunyan mutane ba ko ku sa al'ummarku ta faɗi - wannan furcin Ubangiji Yahweh ne . ' "
EZK 36:16     Alignment score: 0.503
Then the word of Yahweh came to me , saying ,
Sa'an nan maganar Yahweh ta zo wuri na , cewa ,
EZK 36:17     Alignment score: 0.347 → 0.38
" Son of man , when the house of Israel inhabited their land , they defiled it with their ways and their deeds . Their ways were like the unclean menstruation of a woman before me .
" Ɗan mutum , sa ' ad da gidan Isra'ila suka
gaji ƙasarsu , suka ƙazamtar da ita ta wurin hanyoyinsu da ayyukansu . Hanyoyinsu a gabana kamar ƙazantar hailar mace suke .
EZK 36:18     Alignment score: 0.372
So I poured out my fury against them for the blood that they poured out on the land and for their pollution of it by their idols .
Saboda haka na zuba hasalata gãba da su , domin zubar da jini da suka yi a ƙasar da kuma ƙazantarsu ta wurin gumakansu .
EZK 36:19     Alignment score: 0.369
I scattered them among the nations ; they were dispersed through the lands . I judged them according to their ways and their deeds .
Na warwatsa su cikin al'ummai ; suka warwatsu cikin ƙasashe . Na hukunta su gwargwadon hanyoyinsu
da ayyukansu .
EZK 36:20     Alignment score: 0.445 → 0.447
Then they went to the nations , and wherever they went , they profaned my holy name when people said of them , ' Are these really the people of Yahweh ? For they have been thrown out of his land . '
Sai suka tafi cikin al'ummai , duk inda suka tafi , sai suka ɓata sunana mai tsarki sa ' ad da mutane suka
ce masu : ' Da gaske waɗannan mutanen Yahweh ne ? Gama an fitar da su daga ƙasarsa . '
EZK 36:21     Alignment score: 0.529 → 0.529
But I had compassion for my holy name that the house of Israel had defiled among the nations , when they went there .
Amma ina da juyayi saboda sunana mai tsarki wanda gidan Isra'ila ya ƙazantar cikin al'ummai lokacin da suka tafi can .
EZK 36:22     Alignment score: 0.533 → 0.543
Therefore say to the house of Israel , ' The Lord Yahweh says this : I am not doing this for your sake , house of Israel , but for my holy name , which you have profaned among the nations everywhere you have gone .
Saboda haka ka cewa gidan Isra'ila , ' Ubangiji Yahweh ya faɗi haka : ' Ba saboda ku nake wannan ba , gidan Isra'ila , amma saboda sunana mai tsarki , wanda kuka ɓata a cikin al'ummai dukkan
inda kuka tafi .
EZK 36:23     Alignment score: 0.526 → 0.527
For I will make my great name holy , which you have profaned among the nations in the midst of the nations , you profaned it . Then the nations will know that I am Yahweh this is the Lord Yahweh 's declaration when you see that I am holy .
Gama zan sa sunana mai girma ya zama da tsarki , wanda kuka ɓata a cikin al'ummai - a tsakiyar al'ummai , kuka ɓata shi . Sa'an nan al'ummai za su sani cewa Ni ne Yahweh - wannan furcin Ubagiji Yahweh ne - sa ' ad da za ku ga Ni mai tsarki ne .
EZK 36:24     Alignment score: 0.389
I will take
you from the nations and gather you from every land , and I will bring you to your land .
Zan kwasoku daga cikin al'ummai , in tattaro ku daga kowacce ƙasa , zan kawo ku ƙasarku .
EZK 36:25     Alignment score: 0.387 → 0.414
Then I will sprinkle pure water on you so you will be purified from all of your impurities , and I will purify you from all of your idols .
Sa'an nan zan yayyafa maku
tsabtataccen ruwa domin ku tsarkaka daga dukkan ƙazantarku , zan kuma tsarkake ku daga gumakanku .
EZK 36:26     Alignment score: 0.377 → 0.379
I will give
you a new heart and a new spirit in your innermost parts , and I will take away the heart of stone from your flesh . For I will give you a heart of flesh .
Zan ba ku sabuwar zuciya da sabon ruhu a cikinku , zan ɗauke zuciyar dutse daga cikinku . Gama zan ba ku zuciyar tsoka .
EZK 36:27     Alignment score: 0.347
I will set my Spirit in you and enable you to walk in my statutes and keep my decrees , so you will do them .
Zan sa Ruhuna
a cikinku in sa ku kuyi tafiya a cikin farillaina da kiyaye umarnaina , domin ku yi su .
EZK 36:28     Alignment score: 0.405
Then you will inhabit the land that I gave
to your ancestors ; you will be my people , and I will be your God .
Sa'an nan za ku zauna a ƙasar da na ba kakanninku ; za ku zama mutanena , ni kuma in zama Allahnku .
EZK 36:29     Alignment score: 0.308 → 0.312
For I will save you from all of your uncleanness . I will summon the grain and multiply it . I will no longer put famine upon you .
Gama zan ceceku
daga dukkan ƙazantarku . Zan sa hatsi ya yawaita . Ba zan ƙara nawaitaku da yunwa ba .
EZK 36:30     Alignment score: 0.292 → 0.289
I will multiply the fruit of the tree and the produce of the field so that you will no longer bear the shame of famine among the nations .
Zan yawaita ' ya'yan itatuwa da amfanin gona
domin kada ku ƙara jin kunya a wurin al'ummai saboda yunwa .
EZK 36:31     Alignment score: 0.28 → 0.28
Then you will think of your wicked ways and your deeds that were not good , and you will show loathing on your faces because of your own sins and your disgusting deeds .
Sa'an nan za ku yi tunani a kan mugayen hanyoyinku
da ayyukanku masu banƙyama , za ku nuna naɗama a fuskokinku sabili da zunubanku da kuma mugayen ayyukanku .
EZK 36:32     Alignment score: 0.462 → 0.464
I am not doing this for your sake this is the Lord Yahweh 's declaration let this be known to you . So be ashamed and disgraced because of your ways , house of Israel .
Ba dominku nake yin wannan ba - wannan furcin Ubangiji Yahweh ne - yakamata ku san wannan . Saboda haka , ku kunyata ku ƙasƙanta , saboda hanyoyinku
ku gidan Isra'ila .
EZK 36:33     Alignment score: 0.471
The Lord Yahweh says this : On the day that I purify you from all your iniquity , I will cause you to inhabit the cities and to rebuild
the ruined places .
Ubangiji Yahweh ya faɗi haka : A ranar da na tsarkake ku daga dukkan kurakuranku , zan sa ku zauna a birane , ku kuma gina rusassun wurare .
EZK 36:34     Alignment score: 0.093 → 0.094
For you will plow the ruined land until it is no longer a ruin before the eyes of all who pass by .
Gama za ku noma
ƙasa wadda take kufai a masu wucewa wurin ba za su gane ta ba .
EZK 36:35     Alignment score: 0.295 → 0.304
Then they will say , " This land was desolate , but it has become like the garden of Eden ; the desolate cities and the uninhabited ruins that were torn down are now fortified and inhabited . "
Sa'an nan za su ce , " Wannan ƙasa
wadda kufai ce yanzu ta zama kamar lambun Iden ; rusassun birane da rusassun wurare waɗanda suka zama kufai an yi masu garu a na kuma zama a cikin su . "
EZK 36:36     Alignment score: 0.346 → 0.376
Then the other nations around you will know that I am Yahweh , that I built up the ruins and replanted the abandoned places . I am Yahweh . I have declared it and I will do it .
Sa'an nan sauran al'ummai da ke kewaye daku za su sani cewa Ni ne Yahweh , mai gina rusassun wurare da mai zaunar da mutane a yasassun wuri . Ni ne Yahweh . Ni na faɗi haka , zan kuma aiwatar da shi .
EZK 36:37     Alignment score: 0.468
The Lord Yahweh says this
: Again I will be asked by the house of Israel to do this for them , to increase them like a flock of people .
Ubangiji Yahweh ya faɗi : Gidan Isra'ila za su roƙe ni in yi masu haka , in riɓaɓɓanya su kamar garken mutane .
EZK 36:38     Alignment score: 0.43
Like the flock is set apart for sacrifices , like the flock in Jerusalem at her appointed feasts , so will the ruined cities be filled with flocks of people and they will know that I am Yahweh . ' "
Kamar garken da aka keɓe domin hadayu , kamar garke a Yerusalem a lokacin bukukuwan idi , haka rusassun birane za su cika da ɗumbun mutane za su kuma sani cewa Ni ne Yahweh . " '
EZK 36     Average alignment score: 0.395 for 38 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EZK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48