Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:02
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EZK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48 


EZK 42:1     Alignment score: 0.337 → 0.367
Next the man sent me out to the outer courtyard on the north side , and he brought me to rooms in front of the outer courtyard and the northern outer wall .
A gaba sai mutumin ya aike
ni waje zuwa harabar ciki daga wajen arewa , sai ya kawo ni ɗakuna a gaban harabar waje da kumabangon waje daga kudu .


EZK 42:2     Alignment score: 0.432
Those
rooms were one hundred cubits along their front and fifty cubits in width .
Waɗannan ɗakunan sun kai kamu ɗari a tsawonsa a gaba sai kuma kamu hamsin na faɗi .
EZK 42:3     Alignment score: 0.296
Some of those
rooms faced the inner courtyard and were twenty cubits away from the sanctuary . There were three levels of rooms , and the ones above looked down on the ones below and were open to them , having a walkway . Some of the rooms looked out onto the outer courtyard .
Waɗansu daga cikin ɗakunan sun fuskanci harabar ciki nisansu daga masujadar ya kai kamu ashirin . Akwai ɗakuna hawa uku waɗanda ke sama suna duban ƙasa na waɗanda ke ƙasa da su , an kuma bubbuɗe masu ƙofofin da a ke bi . Waɗansu ɗakunan kuma suna duban haikalin .
EZK 42:4     Alignment score: 0.395 → 0.411
A passage ten cubits in width and one hundred cubits in length ran in front of the rooms . The rooms ' doors were toward the north .
Sararin wucewa kamu goma ne na faɗi da kuma kamu ɗari na tsawo su ne a gaban ɗakunan . Ƙofofin ɗakunan na duban arewa .
EZK 42:5     Alignment score: 0.231 → 0.231
But the upper halls were smaller , for the walkways took
away from them more space than they did in the lowest and middle levels of the building .
Amma ɗakunan taro na sama ƙanana ne daga nan ne a ke samun hanyar wucewa , ƙofofin suna da faɗi fiye da filin da ke a ƙasa da kuma tsakiyar matakai na ginin .
EZK 42:6     Alignment score: 0.208 → 0.238
For the halls on the third story had no columns , unlike the courtyards , which did have columns . So the highest level 's rooms were smaller in size compared to the rooms in the lowest and middle levels .
Domin ɗakunan taron da ke hawa na uku ba su da shingaye . Ba kamar harabar ba , da ke da shingaye . To benayen da ke can sama
ƙanana ne in kwatanta da girman ɗakunan da ke ƙarƙas da kuma benaye na hawan tsakiya .
EZK 42:7     Alignment score: 0.333
The outside wall ran along the rooms toward the outer courtyard , the courtyard that was in front of the rooms . That wall was fifty cubits in length .
Bangon da ke waje ya bi ta kusa da harabar ciki , harabar da ke gaban ɗakunan . Wannan bangon ya kai kamu hamsin a tsayi .
EZK 42:8     Alignment score: 0.458
The length of the rooms of the outer courtyard was fifty cubits , and the rooms facing the sanctuary were one hundred cubits in length .
Tsawon ɗakunan ya kai kamu hamsin , ɗakunan da ke fuskantar masujada kamunsu kamu ɗari ne a tsawo .
EZK 42:9     Alignment score: 0.254 → 0.277
There was an entrance to the lowest rooms from the east side , coming from the outer courtyard .
Akwai hanyar shiga ta ɗakunan da ke kwari da ke gefen gabas , da suka
fito daga wajenharabar waje .
EZK 42:10     Alignment score: 0.385 → 0.385
Along the wall of the outer courtyard on the eastern side of the outer courtyard , in front of the sanctuary 's inner courtyard , there were also rooms
A gefen bangon harabar waje da ke gefen gabas da harabar waje , a gaban harabar ciki na masujada , akwai kuma waɗansu ɗakunan
EZK 42:11     Alignment score: 0.199 → 0.201
with a walkway in front of them . They were as the appearance of the rooms on the northern side . They had the same length and breadth and the same exits and arrangements and doors .
da hanyar wucewa a gabansu
. Suna kama da bayyanuwar ɗakunan a gefen arewa . Suna da tsawo da faɗi iri ɗaya kuma kasancewar iri ɗaya ne da jerin da ƙofofin .
EZK 42:12     Alignment score: 0.321 → 0.33
On the south side were doors into rooms that were just the same as on the north side . A passage on the inside had a door at its head , and the passage opened into the various rooms . On the east side there was a doorway into the passage at one end .
A gefen kudu akwai ƙofofin zuwa cikin ɗakuna waɗanda suke dai - dai da da na gefeb arewa . Sararin wucewa daga ciki yana da ƙofa
bisa kansa , kuma sararin wucewar ya buɗe zuwa cikin ɗakuna daban - daban . A gefen gabas akwai hanya da ke zuwa sararin wucewar a ƙarshe ɗaya .
EZK 42:13     Alignment score: 0.461 → 0.467
Then the man said to me , " The northern rooms and the southern rooms that are in front of the outer courtyard are holy rooms where the priests who work nearest to Yahweh may eat the most holy food . They will put the most holy things there the food offering , the sin offering , and the guilt offering for this is a holy place .
Daga nan sai mutumin ya ce da ni , " Ɗakunan da ke arewa da kuma ɗakunan da ke kudu waɗanda ke a gaban harabar waje ɗakuna ne masu tsarki inda firistocin da ke aiki kusa da Yahweh za su iya cin abinci mafi tsarki . Za su ajiye abubuwa mafiya tsarki a can - baiko na abinci , da baiko na zunubi , dabaiko na laifi - domin wannan wuri mai tsarki .
EZK 42:14     Alignment score: 0.293 → 0.293
When the priests enter there , they must not go out of the holy place to the outer court , without laying aside the clothes in which they served , since these are holy . So they must dress in other clothes before going near the people . "
Sa ' ad da firistoci suka shiga can , ba za su fita daga wuri mai tsarki ba zuwa harabar waje , ba tare da sun ajiye tufafin da suea yin hidima da su ba , tun da ya ke waɗannan masu tsarki ne . To dole ne su sa waɗansu tufafin na da ban kafin su kusanci mutane . "
EZK 42:15     Alignment score: 0.295
The man completed measuring the inner house and then took
me out to the gate that faced the east and measured all the surrounding area there .
Mutumin ya gama auna gida na ciki daga nan sai ya ɗauke ni zuwa waje zuwa ƙofar da ke duban gabas ya auna dukkan filayen da ke kewaye a can .
EZK 42:16     Alignment score: 0.494
He measured the east side with a measuring stick five hundred cubits with the measuring stick .
Ya auna gefen gabas da sandar awo - ya sami
kamu ɗari biyar da sandar awon .
EZK 42:17     Alignment score: 0.479
He measured the north side five hundred cubits with the measuring stick .
Ya auna gefen arewa - awo ɗari biyar da sandar awo .
EZK 42:18     Alignment score: 0.444
He also measured the south side five hundred cubits with the measuring stick .
Hakannan
ya auna gefen kudu - awo ɗari biyar da sandar awo .
EZK 42:19     Alignment score: 0.477
He also turned and measured the west side five hundred cubits with the measuring stick .
Ya kuma juya ya auna gefen yamma - awo ɗari biyar da sandar awo .
EZK 42:20     Alignment score: 0.419 → 0.429
He measured it on four sides . It had a wall around it that was five hundred cubits in length , and five hundred cubits in width , to separate the holy from that which is common .
Ya auna sassan guda huɗu . Akwai bango a kewaye da shi tsawonsa kamu ɗari biyar , da kuma kamu ɗari biyar a faɗi , domin ya raba tsakanin wuri mai tsarki da kuma dandali .
EZK 42     Average alignment score: 0.357 for 20 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EZK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48