Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:02
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EZK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48 


EZK 33:1     Alignment score: 0.528
Then the word of Yahweh came to me , saying ,
Sa'an nan maganar Yahweh ta zo gare ni , cewa ,


EZK 33:2     Alignment score: 0.326
" Son of man , declare this to your people ; say to them , ' When I bring a sword against any land , then the people of that land take
one man from among themselves and make him a watchman for them .
" Dan mutum , ka faɗa wa mutanenka wannan ; ka ce masu , ' Sa ' ad da na kawo takobi gãba da wata ƙasa , sai mutanen wannan ƙasar suka ɗauki ɗaya da ga cikin su suka maishe shi mai tsaro domin su .
EZK 33:3     Alignment score: 0.224 → 0.248
He looks for the sword as it comes on the land , and he blows his horn to warn the people !
Zai riƙa duba idan takobi ya taso wa ƙasar sai ya busa ƙahonsa ya faɗakar da mutane !
EZK 33:4     Alignment score: 0.382 → 0.381
If the people hear the sound of the horn but do not pay attention , and if the sword comes and kills them , then each one 's blood is on his own head .
Idan mutanen suka ji ƙarar ƙaho amma ba su yi lura ba , idan kuma takobi ya zo ya kashe su , to kowanne ɗayansu alhakin jininsa na kansa .
EZK 33:5     Alignment score: 0.326
If someone hears the sound of the horn and pays no attention , his blood is on him ; but if he pays attention , he will save his own life .
Idan wani ya ji ƙarar ƙaho amma ya ƙyale , alhakin jininsa na kansa ; amma idan ya kula , zai ceci
na sa ran .
EZK 33:6     Alignment score: 0.285 → 0.288
However , if the watchman sees the sword as it is coming , but if he does not blow the horn , with the result that the people are not warned , and if the sword comes and takes anyone 's life , then that person dies in his own sin , but I will require his blood from the watchman . '
Idan kuwa , mai tsaro ya ga takobi yana tasowa , amma bai busa ƙaho ba , sakamakon bai faɗakar da mutane ba , takobi ya zo ya ɗauki ran wani , wannan mutum ya mutu cikin zunbinsa , zan biɗi alhakin jininsa daga hannun
mai tsaro . '
EZK 33:7     Alignment score: 0.473 → 0.49
Now you yourself , son of man ! I have made you a watchman for the house of Israel ; you will hear the words from my mouth and warn them on my behalf .
Yanzu kai da kanka , ɗan mutum ! Na saka ka zama mai tsaron gidan Isra'ila ; za ka ji maganganu daga bakina
kayi gargaɗi a madadi na .
EZK 33:8     Alignment score: 0.422
If I say to a wicked person , ' Wicked one , you will surely die ! ' but if you do not announce this so as to warn the wicked about his way , then he who is wicked will die in his sin , but I will require his blood from your hand !
Idan na cewa mugun
mutum , ' Kai mugu , hakika za ka mutu ! ' Amma idan ba ka faɗakar da wannan ba domin a gargaɗi mugu game da hanyarsa , mugun nan zai mutu cikin zunubinsa , amma zan biɗi alhakin jininsa a hannun ka !
EZK 33:9     Alignment score: 0.371 → 0.37
But you , if you warn the wicked about his way , so that he might turn back from it , and if he does not turn back from his way , then he will die in his sin , but you yourself will have saved your own life .
Amma idan kai , ka gargaɗi mugu game da hanyarsa , domin ya juyo
ya bar ta , idan bai juyo yabar hanyarsa ba , to zai fa mutu cikin zunubinsa , amma kai da kanka ka riga ka ceci ranka .
EZK 33:10     Alignment score: 0.415 → 0.42
So you , son of man , say to the house of Israel , ' You are saying this , " Our transgressions and our sins are on us , and we are decaying in them ! How can we live ? " '
Saboda haka , ɗan mutum , ka cewa gidan Isra'ila , ' Kuna cewa haka , ' Kurakuranmu da zunubanmu suna kanmu , muna kuma ruɓewa a cikin su ! Ƙaƙa za mu rayu ? ' "
EZK 33:11     Alignment score: 0.526 → 0.526
Say to them , ' As I live this is the Lord Yahweh 's declaration I do not delight in the death of the wicked , for if the wicked repents from his way , then he will live ! Repent ! Repent from your wicked ways ! For why should you die , house of Israel ? '
Ka ce masu , ' Muddin ina raye
- wannan furcin Ubangiji Yahweh ne - ba na farinciki da mutuwar mugu , domin idan mugu ya tuba daga hanyarsa , zai rayu ! Ku Tuba ! Ku Tuba daga mugayen hanyoyinku ! Donme ne ne za ku mutu , gidan Isra'ila ? '
EZK 33:12     Alignment score: 0.382 → 0.394
So now you , son of man , say to your people , ' The righteousness of a righteous person will not save him if he sins ! The wickedness of a wicked person will not cause him to perish if he repents from his sin ! For the righteous person will not be able to live because of his righteousness if he sins .
Yanzu kai , ɗan mutum , ka cewa mutanenka , ' Ayyukan adalcin adali
ba zai cece shi ba idan ya yi zunubi ! Muguntar mugun mutum ba za ta sa shi ya hallaka ba , idan ya tuba daga zunubinsa ! Domin mai adalci ba zai iya rayuwa ba saboda adalcinsa idan ya yi zunubi .
EZK 33:13     Alignment score: 0.394 → 0.394
If I say to the righteous , " He will surely live ! " and if he trusts in his righteousness and then commits injustice , I will not call to mind any of his righteousness . He will die for the wickedness he committed .
Idan na cewa adali
, " Ba shakka za ka rayu ! " idan kuwa ya dogara ga adalcinsa sa'an nan ya aikata rashin gaskiya , ba zan tuna da adalcinsa ba ko guda ɗaya . Zai mutu saboda muguntar da ya yi .
EZK 33:14     Alignment score: 0.361 → 0.362
So if I say to the wicked , " You will surely die , " but if he then repents from his sins and does what is just and right
Idan na cewa mugu , " Ba shakka za ka mutu , " amma kuma sai ya tuba daga zunubinsa ya aikata abin adalci da gaskiya -
EZK 33:15     Alignment score: 0.253 → 0.264
if he restores the loan guarantee that he wickedly demanded , or if he makes restitution for what he has stolen , and if he walks in the statutes that give
life and no longer commits sin then he will surely live . He will not die .
idan ya mayar da ƙwacen da ya yi da sunan jingina , ko kuma ya mayar da abin da ya sata , kuma idan ya yi tafiya a cikin farillan rai ya dena yin laifi - ba shakka zai rayu . Ba zai mutu ba .
EZK 33:16     Alignment score: 0.245 → 0.208
None of the sins that he has committed will be called to mind for him . He has acted justly and rightly , and so , he will surely live !
Ba za a kuma tuna masa da laifofinsa waɗanda ya aikata ba . Gama ya aikata gaskiya da adalci , saboda haka , zai rayu !
EZK 33:17     Alignment score: 0.442
But your people say , " The way of the Lord is not fair ! " but it is your ways that are not fair !
Amma mutanenka suka ce , " Hanyar Ubangiji ba dai - dai take ba ! " alhali hanyoyinku
ne ba dai - dai ba !
EZK 33:18     Alignment score: 0.357 → 0.361
When the righteous person turns away from his righteousness and commits sin , then he will die in it !
Sa ' ad da adali
ya juya daga adalcinsa ya yi zunubi , zai mutu cikinsa !
EZK 33:19     Alignment score: 0.27
When the wicked turns away from his wickedness and does what is just and righteous , he will live because of those
things !
Sa ' ad da mugu ya juya ya bar muguntarsa ya yi abin da ke gaskiya da adalci , zai rayu saboda waɗannan abubuwa !
EZK 33:20     Alignment score: 0.535
But you people say , " The way of the Lord is not fair ! " I will judge each of you according to his way , house of Israel ! ' "
Amma ku mutane kun ce , ' " Hanyar Ubangiji ba dai - dai ba ce ! " Zan shar'anta kowannenku bisa ga hanyarsa , gidan Isra'ila . ' "
EZK 33:21     Alignment score: 0.435 → 0.436
It happened in the twelfth year , on the fifth day of the tenth month of our captivity , that a fugitive came to me from Jerusalem and said , " The city has been captured ! "
Wannan ya faru a shekara ta goma sha biyu , a rana ta biyar ga watan goma na bautar talalarmu , wani ɗan gudun hijira ya zo guna da ga Yerusalem ya ce , " An ci birnin ! "
EZK 33:22     Alignment score: 0.3 → 0.303
The hand of Yahweh had been on me in the evening before the fugitive came , and my mouth was opened by the time that he came
to me in the dawn . So my mouth was open ; I was no longer mute !
Hannun Yahweh yana bisana da maraice kafin ɗan gudun hijiran ya zo , bakina kuma ya rigaya ya buɗe kafin lokacin zuwansa da safe . Bakina kuwa ya buɗe ; ban ƙara yin shuru ba !
EZK 33:23     Alignment score: 0.528
Then the word of Yahweh came to me , saying ,
Sa'an nan maganar Yahweh ta zo gare ni , cewa ,
EZK 33:24     Alignment score: 0.447 → 0.464
" Son of man , the ones inhabiting those
ruins in the land of Israel are talking and say , ' Abraham was only one person , and he inherited the land , but we are many ! The land has been given to us as a possession . '
" Ɗan mutum , waɗanda suke zaune cikin kango a ƙasar Isra'ila suna magana suna cewa , ' Ibrahim kaɗai ne ya gaji ƙasar , amma mu , muna da yawa ! An riga an ba mu ƙasar a matsayin mallaka . '
EZK 33:25     Alignment score: 0.327
Therefore say to them , ' The Lord Yahweh says this
: You eat blood , and you lift up your eyes towards your idols , then you pour out people 's blood . Should you really possess the land ?
Saboda haka ka ce masu , ' Ubangiji Yahweh ya faɗi : Kuna cin nama da jini , kuna bautar gumakanku sa'an nan kuna zubda jinin mutane . Lallai sai kun mallaki ƙasar ?
EZK 33:26     Alignment score: 0.281 → 0.283
You have depended on your swords and have done disgusting things ; each man defiles his neighbor 's wife . Should you really possess the land ? '
Kun kafa dogararku ga takubba , kunyi abubuwan banƙyama ; kowannenku yana zina da matar maƙwabcinsa . Ya kamata ku mallaki
ƙasar kenan ? '
EZK 33:27     Alignment score: 0.296 → 0.299
You will say this to them , ' The Lord Yahweh says this : As I live , surely the ones in the ruins will fall
by the sword , and I will give those in the fields to the living creatures as food , and those in fortresses and in caves will die of plagues .
Za ka faɗa masu haka , ' Ubangiji Yahweh ya faɗi haka : Muddin ina raye , ' hakika waɗanda ke kufai za a kashe su da takobi , zan kuma bada waɗanda ke jeji ga hallitu masu rai su zama abincinsu , waɗanda ke cikin kagaru da koguna annoba za ta kashe su .
EZK 33:28     Alignment score: 0.295 → 0.295
Then I will turn the land into a desolation and a horror , and the pride of its might will end , for the mountains of Israel will be deserted , and there will be no one to pass through them . '
Sa'an nan zan maida
ƙasar kufai da kuma abin tsoro , ƙarfinta na taƙama zai ƙare , gama za a bar duwatsun Isra'ila , ba wanda zai ratsa ta cikinsu . '
EZK 33:29     Alignment score: 0.338
So they will know that I am Yahweh , when I make the land a desolation and a waste because of all the abominations that they have done .
Gama za su sani Ni ne Yahweh , sa ' ad da na maida
ƙasar kufai a lalace saboda dukkan abubuwan banƙyamar da suka aikata .
EZK 33:30     Alignment score: 0.42 → 0.43
So now you , son of man your people are saying things about you beside the walls and the gates of the houses , and each says to one another each man to his brother , ' Let us go and listen to the prophet 's word that comes out from Yahweh ! '
Yanzu kai , ɗan mutum - mutanenka suna faɗin abubuwa game da kai a jikin garu da ƙofofin gidaje , suna cewa junansu - kowanne mutum ga ɗan'uwansa , ' Bari mu je mu saurari
maganar annabi wadda ta zo daga Yahweh ! '
EZK 33:31     Alignment score: 0.382 → 0.383
So my people will come to you , as they often do , and will sit in front of you and listen to your words , but they will not obey them . Right words are in their mouths , but their hearts are going after unjust profit .
Mutanena
za su zo wurinka , kamar yadda suka saba yi , za su zauna a gabanka su saurari maganganunka , amma ba za su yi biyayya da su ba . Maganganu masu kyau suna bakinsu , amma zukatansu na bin ƙazamar riba .
EZK 33:32     Alignment score: 0.2 → 0.217
For you are like a lovely song
to them , a beautiful sound that is well played on a stringed instrument , so they will listen to your words , but none of them will obey them .
Gama kai kamar waƙa mai daɗi ne a gare su , ƙyakkyawar murya da a ke rairawa a kan garaya , lallai za su kasa kunne ga maganarka , amma ba ko ɗaya da zai yi biyayya da ita .
EZK 33:33     Alignment score: 0.334
So when all of this
happens behold ! it will happen ! then they will know that a prophet has been among them . "
Saboda haka idan duk waɗannan sun faru - duba ! haka kuwa zai faru ! - sa'an nan ne za su sani annabi ya kasance a tsakanin su . "
EZK 33     Average alignment score: 0.366 for 33 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EZK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48