Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:02
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EZK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48 


EZK 38:1     Alignment score: 0.584
The word of Yahweh came to me , saying ,
Maganar Yahweh ta zo gare ni , cewa ,


EZK 38:2     Alignment score: 0.562 → 0.562
" Son of man , set your face toward Gog , the land of Magog , the chief prince of Meshech and Tubal ; and prophesy against him .
Ɗan mutum , ka juya
ka fuskanci Gog , ƙasar Magog , babban yariman Meshek da Tubal ; ka kuma yi anabci gãba da shi .
EZK 38:3     Alignment score: 0.654
Say , ' The Lord Yahweh says this : Behold ! I am against you , Gog , chief prince of Meshech and Tubal .
Ka ce , ' Ubangiji Yahweh ya faɗi wannan : Duba ! ina gãba da kai , Gog , babban yariman Meshek da Tubal .
EZK 38:4     Alignment score: 0.288 → 0.292
So I will turn you around and set hooks in your jaw ; I will send you out with all your army , horses , and horsemen , all of them dressed in full armor , a great company with large shields and small shields , all of them holding swords !
Domin in juya ka in kuma sa maka
ƙugiya a muƙamuƙinka ; Zan fitar da kai da dukkan sojojinka , da dawakai , da mahaya dawakan , dukkansu sun sa kayan yaƙi sosai , babbar runduna da manyaan garkuwoyi da ƙananan garkuwoyi , dukkan su suna riƙe da takubba !
EZK 38:5     Alignment score: 0.68
Persia , Cush , and Libya are with them , all of them with shields and helmets !
Fasiya , Kush , da Libiya suna tare da su , dukkan su da garkuwoyi da hulunan kwano !
EZK 38:6     Alignment score: 0.452 → 0.455
Gomer and all her troops , and Beth Togarmah , from the far parts of the north , and all its troops ! Many peoples are with you !
Goma da dukkan rundunarta , da Bet Togama
, daga arewa mafi nisa , da dukkan rundunarta ! Mutane da yawa na tare da kai !
EZK 38:7     Alignment score: 0.215 → 0.22
Get ready ! Yes , prepare yourself and your troops assembled with you , and be their commander .
shiri
! , ka shirya kanka da tawagarka da suka yi layi tare kai , ka zama kwamandansu .
EZK 38:8     Alignment score: 0.341 → 0.373
You will be called after many days , and after some years you will go to a land that has recovered from the sword and that has been gathered from many peoples , gathered back to the mountains of Israel that had been a continuous ruin . But the land 's people will be brought out of the peoples , and they will live in safety , all of them !
Bayan waɗansu kwanaki da waɗansu za a kiraka , kuma bayan waɗansu shekaru za ka je wata ƙasa
da ta farfaɗo daga takobi wadda kuma aka tattaro daga mutane masu yawa , tattare aka koma tsaunin Isra'ila wanda ya ci gaba da zama kango . Amma mutanen ƙasar za a fito da su daga mutanen , kuma za su zauna cikin tsaro , dukkan su !
EZK 38:9     Alignment score: 0.378
So you will go up as a storm goes ; you will be like a cloud covering the land , you and all your troops , all the many soldiers with you .
Saboda za ka tashi sama kamar yadda hadari ke yi ; za ka zama kamar girgijen da yake rufe ƙasar , da duk rundunar sojojinka , da sojoji masu yawa da ke tare da kai .
EZK 38:10     Alignment score: 0.376 → 0.375
The Lord Yahweh says this : It will happen on that day that plans will form in your heart , and you will devise wicked schemes . '
Ubangiji Yahweh ya faɗi wannan : zai kuma faru a wannan ranar da aka tsara wannan shiri
a zuciyarka , kuma za ka ɓata mugayen shirye - shirye . '
EZK 38:11     Alignment score: 0.248 → 0.255
Then you will say , ' I will go up to the open land ; I will go to the quiet people living in safety , all of them living where there are no walls or bars , and where there are no city gates .
Daga nan za ka ce , zan je can buɗaɗɗiyar ƙasa
; zan je wurin mutane masu natsuwa da ke zama cikin tsaro , dukkan su da ke rayuwa a inda babu garu ko danga , inda babu ƙofofin birane .
EZK 38:12     Alignment score: 0.204 → 0.213
I will capture booty and steal plunder , in order to bring my hand against the ruins that are newly inhabited , and against the people gathered from the nations , people who are gaining livestock and property , and who are living at the center of the earth . '
Zan kwaso kayayyaki
in saci ganima , domin in kawo hannuna gaba da kangayen da yanzu mutane suka fara zama , da kuma gaba da al'ummai waɗanda ke samun dabbobi da kayayyaki , waɗanda kuma ke zama a tsakiyar duniya . '
EZK 38:13     Alignment score: 0.303 → 0.307
Sheba and Dedan , and the traders of Tarshish along with all its young warriors will say to you , ' Have you come to plunder ? Have you assembled your armies to take
away spoil , to carry off silver and gold , to take their livestock and property and to haul away much plunder ? '
Sheba da Dedan , da ' yan kasuwar Tarshish haɗe da matasan mayaƙanta za su ce da kai , Kun zo ne domin ku kwashi ganima ? Kun tattara sojoji ne domin ku kwashi ganima , domin ku kwashi azurfa da zinariya , ku kuma kwashi dabbobinsu da kayayyaki ku kuma kwashi garar ganimar yaƙi ? '
EZK 38:14     Alignment score: 0.513 → 0.523
Therefore prophesy , son of man , and say to Gog , ' The Lord Yahweh says this : On that day , when my people Israel are living securely , will you not learn about them ?
Saboda haka , ɗan mutum ka yi anabci
, ka ce da Gog , ' Ubangiji Yahweh ya faɗi wannan : A wannan rana , lokacin da mutanena Isra'ila na zama cikin tsaro , ba za ku koyi wani abu ba game da su ?
EZK 38:15     Alignment score: 0.316 → 0.321
You will come
from your place far away in the north with a great army , all of them riding on horses , a great company , a large army .
Za ku fito daga wurarenku a can arewa mafi nisa tare da babbar rundunar sojoji , dukkan su suna kan dawakai , babbar runduna , manyan mayaƙa .
EZK 38:16     Alignment score: 0.492 → 0.492
You will attack my people Israel like a cloud that covers the land . In the latter days I will bring you against my land , so the nations might know me when I show myself through you , Gog , to be holy before their eyes .
Za ka kai hari ga mutanena Isra'ila kamar girgijen da ya rufe ƙasar . A kwanaki masu zuwa zan kawo ka gãba da ƙasata , domin ƙasashe su san ni a lokacin da na nuna kaina ta wurinka , Gog , ka zama da tsarki a idanunsu
.
EZK 38:17     Alignment score: 0.399
The Lord Yahweh says this : Are you not the one of whom I spoke in former days by the hand of my servants , the prophets of Israel , who prophesied in their own time for years that I would bring you against them ?
Ubangiji Yahweh ya faɗi wannan : Ba ku ba ne waɗanda na yi magana a kan ku a waɗancan kwanaki ta hannun bayina
, annabawan Isra'ila , waɗanda suka yi anabci a nasu lokuttan game da shekarun da zan kawo ku gãba da su ?
EZK 38:18     Alignment score: 0.408 → 0.42
So it will come
to be in that day when Gog attacks the land of Israel this is the Lord Yahweh 's declaration my wrath will mount up in my anger .
Haka zai faru a waɗancan kwanaki bayan Gog ya kai hari ƙasar Isra'ila - wannan furcin Yahweh ne - fushina zai yi ƙuna a cikin hasalata .
EZK 38:19     Alignment score: 0.479 → 0.479
In my zeal and in the fire of my anger , I declare that on that day there will be a great earthquake in the land of Israel .
A cikin himmata da kuma cikin wutar
fushina , na furta cewa za'a yi babbar girgizar ƙasa a ƙasar Isra'ila .
EZK 38:20     Alignment score: 0.33
They will shake before me the fish of the sea and the birds of the skies , the beasts of the fields , and all the creatures that crawl on the earth , and every person who is on the surface of the land . The mountains will be thrown down and the cliffs will fall , until every wall falls to the earth .
Za su girgiza a gabana
- da kifayen teku da tsuntsayen sama , da dabbobin saura , da dukkan dabbobi masu rarrafe a duniya , da kowanne mutum da ke a doron ƙasa . Za'a ragargaza duwatsu ɓallin zai faɗi , har sai kowacce kusurwa ta faɗi a kan duniya .
EZK 38:21     Alignment score: 0.531
I will summon a sword against him on all my mountains this is the Lord Yahweh 's declaration each man 's sword will be against his brother .
Zan kawo takobi a kansu a kan dukkan duwatsu - wannan shi ne furcin Ubangiji Yahweh - kowanne mutum zai juya
takobinsa gãba da ɗan'uwansa .
EZK 38:22     Alignment score: 0.209 → 0.236
Then I will judge him by plague and blood ; and overflowing rain and hailstones and burning sulfur I will rain down upon him and his troops and the many nations that are with him .
Bayan wannan zan hukunta shi da annoba da jini ; da kuma ambaliyar ruwa da aman duwatsu da tattatsin wuta zan saukar a kansa shi da rundunarsa da dukkan
al'umman da ke kewaye da shi .
EZK 38:23     Alignment score: 0.483
For I will show my greatness and my holiness and I will make myself known in the eyes of the many nations , and they will know that I am Yahweh . ' "
Domin zan nuna girmana da tsarkina zan kuma sa al'ummai da yawa su san ni , za su kuma sani cewa Ni ne Yahweh . ' "
EZK 38     Average alignment score: 0.389 for 23 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EZK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48