Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of GEN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50 


GEN 6:1     Alignment score: 0.409 → 0.406
It came
about when mankind began to multiply on the earth and daughters were born to them ,
Sai ya zamana da mutane suka fara ruɓamɓanya a duniya aka kuma haifa masu ' ya'ya mata ,


GEN 6:2     Alignment score: 0.148 → 0.144
that the sons of God saw that the daughters of mankind were attractive . They took
for themselves wives , any of them that they chose .
sai ' ya'yan Allah suka ga ' ya'yan mutane na da ban sha'awa . Sai suka auri mata daga cikinsu , dukkan su da suka zaɓa .
GEN 6:3     Alignment score: 0.541
Yahweh said , " My spirit will not remain in mankind forever , for they are flesh . They will live 120 years . "
Yahweh yace " Ruhuna
ba zai dawwama a cikin mutum ba har abada , domin su jiki ne . Za su rayu shekaru 120 ne . "
GEN 6:4     Alignment score: 0.234 → 0.232
Giants were on the earth in those
days , and also afterward . This happened when the sons of God married daughters of men , and they had children with them . These were the mighty men of old , men of renown .
A waɗancan kwanakin akwai ƙarfafan mutane sosai , kuma haka ya faru ne bayan ' ya'yan Allah sun auri ' ya'ya mata na mutane , sun kuma sami ' ya'ya tare da su . Waɗannan sune manyan mutanen can , mutane masu jaruntaka .
GEN 6:5     Alignment score: 0.266 → 0.309
Yahweh saw that the wickedness of mankind was great in the earth , and that every inclination of the thoughts of their hearts was only evil continually .
Yahweh ya ga muguntar
mutum ta haɓaka a duniya , kuma dukkan tunane - tunanen zuciyarsa kullum mugunta ce .
GEN 6:6     Alignment score: 0.364 → 0.365
Yahweh regretted that he had made mankind on the earth , and it grieved him to his heart .
Yahweh ya yi takaicin halitar mutum a duniya , kuma abin ya dame
shi a zuciyarsa .
GEN 6:7     Alignment score: 0.37 → 0.37
So Yahweh said , " I will wipe away mankind whom I have created from the surface of the earth ; both mankind and the larger animals , and creeping things and birds of the heavens , for I am sorry that I have made them . "
Domin haka Yahweh yace , " Zan shafe mutum wanda na halitta daga fuskar duniya ; mutum da manyan dabbobi , da abubuwa masu rarrafe da tsuntsayen sammai , domin na yi takaici dana halicce
su . "
GEN 6:8     Alignment score: 0.697
But Noah found favor in the eyes of Yahweh .
Amma Nuhu ya sami tagomashi a idanun Yahweh .
GEN 6:9     Alignment score: 0.382 → 0.384
These were the events concerning Noah . Noah was a righteous man , and blameless among the people of his time . Noah walked with God .
Waɗannan sune
abubuwa game da Nuhu . Nuhu adalin mutum ne , kuma ba shi da abin zargi a cikin mutanen kwanakinsa .
GEN 6:10     Alignment score: 0.498
Noah became
the father of three sons : Shem , Ham , and Japheth .
Nuhu yayi tafiya tare da Allah . Nuhu ya haifi ' ya'ya uku : Wato Shem da Ham da Yafet .
GEN 6:11     Alignment score: 0.392
The earth was corrupt before God , and it was filled with violence .
Duniya ta ƙazanta
a gaban Allah , ta kuma cika da hargitsi .
GEN 6:12     Alignment score: 0.308
God saw the earth ; behold , it was corrupt , for all flesh had corrupted their way upon the earth .
Allah ya ga duniya ; duba , ta gurɓanta , domin dukkan mutane sun ɓata tafarkinsu a duniya .
GEN 6:13     Alignment score: 0.402
God said to Noah , " I can see that it is time to put an end to all flesh , for the earth is filled with violence through them . Indeed , I will destroy them with the earth .
Allah yace da Nuhu , Na ga cewa lokacin ƙarshen dukkan hallita
ya yi domin duniya ta cika da hargitsi ta wurin su , hakika , zan hallaka su tare da duniya .
GEN 6:14     Alignment score: 0.209
Make for yourself an ark of cypress wood . Make rooms in the ark , and cover it with pitch within and without .
Ka yi wa kanka jirgi da itacen sida ka yi ɗakuna a cikin jirgin , ka rufe shi ciki da waje .
GEN 6:16     Alignment score: 0.212
Make a roof for the ark , and finish it at a cubit from the top of the side . Place a door in the side of the ark and make a lower , a second , and a third deck .
Ka yi wa jirgin rufi , ka kuma kammala shi ka dalaye shi daga sama har ƙasa
. Ka sa ƙofa ta gefen jirgin , ka yi masa matakala , ƙarama , da ta biyu , da kuma matakala ta uku .
GEN 6:17     Alignment score: 0.324
Listen , I am about to bring the flood of waters upon the earth , to destroy all flesh that has in it the breath of life from under heaven . Everything that is on the earth will die .
Ka saurara
, Na kusa kawo ambaliyar ruwa a duniya domin in hallakar da dukkan masu rai dake da numfashi rai dake a ƙarƙashin sama . Duk abin dake a duniya zai mutu .
GEN 6:18     Alignment score: 0.366
But I will establish my covenant with you . You will come into the ark , you , and your sons , and your wife , and your sons ' wives with you .
Amma zan kafa alƙawarina
da kai . Zaka shiga cikin jirgin , da kai da ' ya'yanka da matarka da matan ' ya'yanka tare da kai .
GEN 6:19     Alignment score: 0.214 → 0.227
Of every living creature of all flesh , two of every kind you must bring into the ark , to keep them alive
with you , both male and female .
Da dukkan hallitu masu rai , kowanne iri biyu dole ne kuma ka shigar dasu cikin jirgin , ka ajiye su , su tsira tare da kai , dukkan su namiji da mace .
GEN 6:20     Alignment score: 0.265 → 0.259
Of the birds after their kind , and of the larger animals after their kind , of every creeping thing of the ground after its kind , two of every sort will come to you , to keep them alive .
Da tsuntsaye bisa ga irinsu
, da manyan dabbobi bisa ga irinsu , dukkan wani abu mai rarrafe a ƙasa bisa ga irinsu , biyu daga cikin kowanne iri daga cikinsu za su zo tare da kai , domin ka tsirar da rayukansu
GEN 6:21     Alignment score: 0.294 → 0.299
Gather for yourself every kind of food that is eaten and store it , so that it will be food for you and for them . "
Ka kuma yi wa kanka tanadin kowanne irin abinci na ci ka adana shi , domin ya zamar maka abinci da kuma dominsu . "
GEN 6:22     Alignment score: 0.471 → 0.504
So Noah did this . According to all that God commanded him , so he did .
Sai Nuhu ya yi wannan . Bisa yadda Allah ya umarce shi , haka ya yi .
GEN 6     Average alignment score: 0.33 for 21 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of GEN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50