Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of GEN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50 


GEN 31:1     Alignment score: 0.455
Now Jacob heard the words of Laban 's sons , that they said , " Jacob has taken away all that was our father 's , and it is from our father 's possessions
that he has gotten all this wealth . "
Yanzu Yakubu ya ji maganganun ' ya'yan Laban maza , cewa sun ce , " Yakubu ya ɗauke dukkan abin dake na mahaifinmu , kuma daga mallakar mahaifinmu ne ya samo dukkan wannan dukiyar . "


GEN 31:2     Alignment score: 0.359 → 0.36
Jacob saw the look on Laban 's face . He saw that his attitude toward him had changed .
Yakubu ya kalli yanayin fuskar
Laban . Ya ga cewa halinsa zuwa gare shi ya canza .
GEN 31:3     Alignment score: 0.553
Then Yahweh said to Jacob , " Return to the land of your fathers and to your relatives , and I will be with you . "
Daga nan Yahweh ya cewa Yakubu , " Ka koma ƙasar ubanninka
da danginka , zan kuma kasance tare da kai . "
GEN 31:4     Alignment score: 0.668
Jacob sent and called Rachel and Leah to the field to his flock
Yakubu ya aika a ka kira Rahila da Liya zuwa saura a garkensa
GEN 31:5     Alignment score: 0.346
and said to them , " I see your father 's attitude toward me has changed , but the God of my father has been with me .
ya kuma ce masu , " Na ga halin mahaifinku
zuwa gare ni ya canza , amma Allah na mahaifina yana tare da ni .
GEN 31:6     Alignment score: 0.298
You know that it is with all my strength that I have served your father .
Kun san cewa da dukkan karfina
ne na bautawa mahaifinku .
GEN 31:7     Alignment score: 0.41 → 0.409
Your father has deceived me and changed my wages ten times , but God has not permitted him to hurt me .
Mahaifinku
ya ruɗe ni ya canza ladana sau goma , amma Allah bai ba shi damar cutar da ni ba .
GEN 31:8     Alignment score: 0.434 → 0.437
If he said , ' The speckled animals will be your wages , ' then all the flock bore speckled young . If he said , ' The striped will be your wages , ' then the whole flock bore striped young .
Idan ya ce , " Dabbobin kyalloli zasu zama ladanka , ' daga nan dukkan garken suka
haifi jarirai kyalloli . Idan ya ce , " Ma su zãne zasu zama ladanka , ' daga nan dukkan garken suka haifi ' ya'ya masu zãne .
GEN 31:9     Alignment score: 0.254 → 0.256
In this way God has taken away the livestock of your father and given them to me .
Ta wannan hanya Allah ya ɗauke dabbobin mahaifinku
ya kuma bayar da su a gare ni .
GEN 31:10     Alignment score: 0.376
Once at the time of breeding season , I saw in a dream the male goats that were mating with the flock . The male goats were striped , speckled , and spotted .
Sau ɗaya a lokacin yin barbara , na gani a mafarki cewa bunsuran na barbara da dabbobin . Bunsuran masu zãne ne , da kyalloli , da masu ɗigo .
GEN 31:11     Alignment score: 0.572
The angel of God said to me in the dream , ' Jacob . ' I said , ' Here I am . '
Mala'ikan Allah yace da ni a cikin mafarkin , ' Yakubu . ' Na ce , ' Ga ni nan . '
GEN 31:12     Alignment score: 0.444 → 0.444
He said , ' Lift up your eyes and see all the male goats that are breeding with the flock . They are striped , speckled , and spotted , for I have seen everything that Laban is doing to you .
Ya ce , ' Ka ɗaga idanunka ka ga dukkan bunsuran dake barbara da dabbobin . Masu zãne ne , da kyalloli , da masu ɗigo , gama na ga dukkan abin da Laban yake yi maka .
GEN 31:13     Alignment score: 0.416 → 0.433
I am the God of Bethel , where you anointed a pillar , where you made a vow to me . Now rise up and leave this land and return to the land of your birth . ' "
Ni ne Allah na Betel , in da ka yi wa ginshiƙi shafewa , in da ka ɗaukar mani wa'adi . Yanzu ka tashi ka bar wannan ƙasar ka kuma koma ƙasar haihuwarka
. " '
GEN 31:14     Alignment score: 0.548
Rachel and Leah answered and said to him , " Is there any portion or inheritance for us in our father 's house ?
Rahila da Liya suka
amsa suka ce masa , " Akwai kuma wani rabo ko gãdo dominmu a gidan mahaifinmu ?
GEN 31:15     Alignment score: 0.2 → 0.225
Are we not treated by him as foreigners ? For he has sold us and has also completely devoured our money .
Ba kamar bãre ya maida
mu ba ? Gama ya sayar da mu kuma ya lanƙwame kuɗinmu gabaɗaya .
GEN 31:16     Alignment score: 0.298 → 0.292
For all the riches that God has taken away from our father are now ours and our children 's . Now then , whatever God has said to you , do it . "
Domin dukkan arzikin da Allah ya ɗauke daga wurin mahaifinmu yanzu na mu ne da ' ya'yanmu . To yanzu duk abin da Allah yace maka , sai ka yi . "
GEN 31:17     Alignment score: 0.396
Then Jacob arose
and placed his sons and his wives upon the camels .
Daga nan Yakubu ya tashi ya ɗora ' ya'yansa da matayensa bisa raƙumma .
GEN 31:18     Alignment score: 0.427 → 0.432
He drove
all his livestock ahead of him , along with all his property , including the livestock he had acquired in Paddan Aram . Then he set out to go to his father Isaac in the land of Canaan .
Ya kora dukkan dabbobinsa gaba da shi , tare da dukkan kaddarorinsa , har da dabbobin da ya samu a Faddan Aram . Daga nan ya kama tafiya zuwa wurin mahaifinsa Ishaku a cikin ƙasar Kan'ana .
GEN 31:19     Alignment score: 0.38
When Laban had gone to shear his sheep , Rachel stole
her father 's household gods .
Sa ' ad da Laban ya tafi yi wa tumakinsa sausaya , Rahila ta ɗauke allolin gidan mahaifinta .
GEN 31:20     Alignment score: 0.421
Jacob also deceived Laban the Aramean , by not telling him that he was leaving .
Yakubu shi ma ya ruɗi
Laban Ba'aramiye , ta wurin ƙin gaya masa cewa zai tashi .
GEN 31:21     Alignment score: 0.349 → 0.349
So he fled with all that he had and quickly passed over the River , and headed toward the hill country of Gilead .
Sai ya tsere da dukkan abin da yake da shi , nan da nan kuma ya wuce ƙetaren
Kogi , ya kuma doshi zuwa ƙasar tudu ta Giliyad .
GEN 31:22     Alignment score: 0.564
On the third day Laban was told that Jacob had fled .
A rana ta uku a ka gaya wa Laban cewa Yakubu ya gudu .
GEN 31:23     Alignment score: 0.407
So he took
his relatives with him and pursued him for a seven days ' journey . He overtook him in the hill country of Gilead .
Sai ya ɗauki danginsa ya kuma bi shi na tsawon tafiyar kwana bakwai . Ya sha kansa a ƙasar tudu ta Giliyad .
GEN 31:24     Alignment score: 0.459
Now God came to Laban the Aramean in a dream at night and said to him , " Be careful that you speak
to Jacob neither good nor bad . "
Sai Allah ya zo wurin Laban Ba'aramiye a cikin mafarki da dare ya kuma ce masa , " Ka yi hankali kada kayi magana da Yakubu mai kyau ko marar kyau . "
GEN 31:25     Alignment score: 0.591
Laban overtook Jacob . Now Jacob had pitched his tent in the hill country . Laban also camped with his relatives in the hill country of Gilead .
Laban ya sha kan Yakubu . Yanzu Yakubu ya kafa rumfarsa a ƙasar tudu . Laban shi ma ya kafa sansani tare da danginsa a ƙasar tudu ta Giliyad .
GEN 31:26     Alignment score: 0.451 → 0.45
Laban said to Jacob , " What have you done , that you deceived me and carried away my daughters like prisoners of war ?
Laban ya cewa Yakubu , " Mene ne ka yi , da ka ruɗe ni ka kuma ɗauke ' ya'yana
mata kamar kamammun yaƙi ?
GEN 31:27     Alignment score: 0.248
Why did you flee secretly and trick me and did not tell me ? I would have sent you away with celebration and with songs , with tambourine and with harps .
Meyasa ka tsere a asirce ka kuma yi mani dabara ba ka kuma gaya mani ba ? Da na sallame ka da biki da waƙe - waƙe , tare da tambari da garayu
.
GEN 31:28     Alignment score: 0.25 → 0.258
You did not allow me to kiss my grandsons and my daughters good bye . Now you have done foolishly .
Ba ka bar ni na yi sumbar
sallama ga jikokina da ' ya'yana ba . Yanzu ka aikata wawanci .
GEN 31:29     Alignment score: 0.372
It is in my power to do you harm , but the God of your father spoke to me last night and said , ' Be careful that you speak
to Jacob neither good nor bad . '
A cikin ikona ne in cutar da kai , amma Allah na mahaifinka ya yi magana da ni a daren da ya wuce ya ce , ' Ka yi hankali kada ka yi magana da Yakubu mai kyau ko marar kyau . '
GEN 31:30     Alignment score: 0.415
Now you have gone away because you longed to return to your father 's house . But why did you steal my gods ? "
Yanzu ka gudu saboda kana marmarin ka koma gidan mahaifinka . Amma me ya sa ka sace allolina
? "
GEN 31:31     Alignment score: 0.405 → 0.404
Jacob answered and said to Laban , " Because I was afraid and thought that you would take your daughters from me by force I left secretly .
Yakubu ya amsa kuma ya ce wa Laban , " Saboda na ji tsoro kuma na yi tunanin za ka karɓe
' ya'yanka mata da ƙarfi daga gare ni sai na gudu a asirce .
GEN 31:32     Alignment score: 0.397
Whoever has stolen your gods will not continue to live . In the presence of our relatives , identify whatever with me is yours and take it . " For Jacob did not know that Rachel had stolen them .
Duk wanda ya sace allolinka ba zai ci gaba da rayuwa ba . A gaban dangoginmu , ka tantance abin da ke naka tare da ni ka ɗauka
. " Gama Yakubu bai san cewa Rahila ta sace su ba .
GEN 31:33     Alignment score: 0.561
Laban went into Jacob 's tent , into Leah 's tent , and into the tent of the two female servants , but he did not find
them . He went out of Leah 's tent and entered into Rachel 's tent .
Laban ya shiga cikin rumfar Yakubu , cikin rumfar Liya , da cikin rumfar bayi matan biyu , amma bai gan su ba . Ya fita daga rumfar Liya ya shiga cikin rumfar Rahila .
GEN 31:34     Alignment score: 0.415 → 0.418
Now Rachel had taken the household gods , put them in a camel 's saddle , and sat upon them . Laban searched the whole tent , but did not find
them .
A she Rahila ta ɗauki allolin gidan , ta sanya su a sirdin raƙumi , ta kuma zauna a bisansu . Laban ya bincike rumfar gabaɗaya , amma bai same su ba .
GEN 31:35     Alignment score: 0.318
She said to her father , " Do not be angry , my master , that I can not stand up before you , for I am having my period . " So he searched but did not find
his household gods .
Ta ce wa mahaifinta , " Kada ka ji haushi , shugabana , cewa ba zan iya tashi ba a gabanka , domin ina cikin al'adata . " Sai ya bincike amma bai ga allolin gidansa ba .
GEN 31:36     Alignment score: 0.356 → 0.365
Jacob was angry
and argued with Laban . He said to him , " What is my offense ? What is my sin , that you have hotly pursued after me ?
Yakubu ya husata ya yi gardama da Laban . Ya ce masa , " Mene ne laifi na ? Mene ne zunubi na , da ka runtumo ni da zafi ?
GEN 31:37     Alignment score: 0.296 → 0.307
For you have searched all my possessions
. What have you found of all your household goods ? Set them here before our relatives , so that they may judge between us two .
Gama ka duba dukkan mallakata . Me ka samu daga dukkan kayayyakin gidanka ? Ka fito da su yanzu a gaban dangoginmu , sai su shar'anta a tsakanin mu biyu .
GEN 31:38     Alignment score: 0.234 → 0.253
For twenty years I have been with you . Your ewes and your female goats have not miscarried , nor have I eaten any rams from your flocks .
Shekaru ashirin ina tare da kai . Tumakinka da awakinka ba su yi ɓarin ciki ba , ban kuma ci wani rago ba daga garkunanka
.
GEN 31:39     Alignment score: 0.263 → 0.268
What was torn by beasts I did not bring to you . Instead , I bore the loss
of it . You always made me pay for every missing animal , whether stolen by day or stolen by night .
Abin da bisashe suka yayyage ban kawo maka ba . Maimako , na ɗauki asararsa . Ko yaushe kana sa in biya duk wata dabbar da ta bace , ko wadda a ka sace da rana ko wadda a ka sace da dare .
GEN 31:40     Alignment score: 0.327
There I was ; in the day the heat consumed me , and the frost by night ; and I went without sleep .
Nan ni ke ; da rana zafi na cinye ni , da dare cikin sanyin dusar ƙanƙara ; na yi tafiya kuma babu barci .
GEN 31:41     Alignment score: 0.532
These twenty years I have been in your household . I worked for you fourteen years for your two daughters , and six years for your flock . You have changed my wages ten times .
Waɗannan shekaru ashirin ina cikin gidanka . Na yi maka aiki shekaru sha huɗu domin ' ya'yanka
biyu mata , shekaru shida kuma domin dabbobinka . Ka canza ladana sau goma .
GEN 31:42     Alignment score: 0.326 → 0.33
Unless the God of my father , the God of Abraham , and the one Isaac fears , had been with me , surely now you would have sent me away empty - handed . God has seen my oppression and how hard I worked , and he rebuked you last night . "
Idan ba domin Allah na mahaifina
, Allah na Ibrahim , da wanda Ishaku ke tsoro , yana tare da ni ba , tabbas da yanzu ka kore ni hannu wofi . Allah ya dubi tsanantawata da aiki tuƙuru dana yi , ya kuma tsauta ma ka a daren jiya . "
GEN 31:43     Alignment score: 0.36 → 0.369
Laban answered and said to Jacob , " The daughters are my daughters , the grandchildren are my grandchildren , and the flocks are my flocks . All that you see is mine . But what can I do today to these my daughters , or to their children whom they have borne
?
Laban ya amsa ya ce wa Yakubu , " ' Ya'yan mata ' ya'yana ne , jikokin jikokina ne , dabbobin kuma dabbobina ne . Dukkan abin da kake gani nawa ne . Amma me zan iya yi a yau game da waɗannan ' ya'ya matan nawa , ko kuma game da ' ya'yansu da suka haifa ?
GEN 31:44     Alignment score: 0.48
So now , let us make a covenant , you and I , and let it be for a witness between you and me . "
To yanzu , bari mu ɗauki
alƙawari , kai da ni , bari kuma ya zama domin shaida tsakanin kai da ni . "
GEN 31:45     Alignment score: 0.402
So Jacob took
a stone and set it up as a pillar .
Sai Yakubu ya ɗauki dutse ya kuma dasa shi a matsayin ginshiƙi .
GEN 31:46     Alignment score: 0.328 → 0.329
Jacob said to his relatives , " Gather stones . " So they took
stones and made a pile . Then they ate there by the pile .
Yakubu ya cewa danginsa , " Ku tattara duwatsu . " Sai suka ɗebo duwatsu suka tattara su .
GEN 31:47     Alignment score: 0.861
Laban called it Jegar Saha Dutha , but Jacob called it Galeed .
Laban ya kira shi Yagar Saha Duta , amma Yakubu ya kira shi Galid .
GEN 31:48     Alignment score: 0.574
Laban said , " This pile is a witness between me and you today . " Therefore its name was called Galeed .
Laban yace , " Wannan tarin shaida ne tsakani na da kai a yau . " saboda haka a ka kira sunansa Galid .
GEN 31:49     Alignment score: 0.473
It is also called Mizpah , because Laban said , " May Yahweh watch between you and me , when we are out of sight one from another .
A na kuma kiransa Mizfa , saboda Laban yace , " Bari Yahweh ya duba tsakanin ka da ni , yayin da muka ɓace daga juna .
GEN 31:50     Alignment score: 0.315 → 0.313
If you mistreat my daughters , or if you take any wives besides my daughters , although no one else
is with us , see , God is witness between you and me . "
Idan ka wulaƙanta ' ya'yana mata , ko kuma ka auri wasu matan baya ga ' ya'ya na , ko da yake babu wanda ke tare da mu , duba , Allah ne shaida tsakanin ka da ni . "
GEN 31:51     Alignment score: 0.5
Laban said to Jacob , " Look at this pile , and look at the pillar , which I have set between you and me .
Laban ya cewa Yakubu , " Dubi
wannan tarin , ka kuma dubi ginshiƙin , wanda na kafa tsakanin ka da ni .
GEN 31:52     Alignment score: 0.292
This pile is a witness , and the pillar is a witness , that I will not pass beyond this pile to you , and that you will not pass beyond this pile and this pillar to me , to do harm .
Wannan tarin shaida ne , ginshiƙin kuma shaida ne , cewa ba zan ƙetare gaba da wannan tarin ba zuwa gare ka , kai kuma ba zaka ƙetare gaba da wannan tarin ba da wannan ginshiƙin zuwa gare ni ba , domin cutarwa .
GEN 31:53     Alignment score: 0.552
May the God of Abraham , and the god of Nahor , the gods of their father , judge between us . " Jacob swore by the Fear of his father Isaac .
Bari Allah na Ibrahim , da allahn Naho
, da allolin mahaifinsu , su shar'anta tsakaninmu . " Yakubu ya rantse da tsoron mahaifinsa Ishaku .
GEN 31:54     Alignment score: 0.402
Jacob offered a sacrifice on the mountain and called his relatives to eat a meal . They ate and spent
the entire night on the mountain .
Yakubu ya miƙa hadaya a bisa tsaunin ya kuma kira danginsa su ci abinci . Suka ci suka zauna tsawon dare a tsaunin .
GEN 31     Average alignment score: 0.41 for 54 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of GEN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50