Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of GEN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50 


GEN 22:1     Alignment score: 0.613
It came
about after these things that God tested Abraham . He said to him , " Abraham ! " Abraham said , " Here I am . "
Sai ya zamana bayan waɗannan abubuwa Allah ya gwada Ibrahim . Ya ce da shi , " Ibrahim " Ibrahim yace , " Ga ni nan , "


GEN 22:2     Alignment score: 0.425 → 0.425
Then God said , " Take your son , your only son , whom you love , Isaac , and go to the land of Moriah . Offer him there as a burnt offering upon one of the mountains there , which I will tell you about . "
Sai Allah yace , " Ka ɗauki ɗanka , tilon ɗanka , wanda kake ƙauna
, Ishaku , sai ku je ƙasar Moriya . A can za ka miƙa shi baiko na ƙonawa akan ɗaya daga cikin duwatsun dake can , wanda zan faɗa maka game da shi . "
GEN 22:3     Alignment score: 0.407 → 0.396
So Abraham rose
early in the morning , saddled his donkey , and took two of his young men with him , along with Isaac his son . He cut the wood for the burnt offering , then set out on his journey to the place that God had told him about .
Sai Ibrahim ya tashi da asuba ya ɗaura wa jakinsa sirdi , ya kuma ɗauki biyu daga cikin matasan mazajensa tare da shi , haɗe kuma da Ishaku ɗansa . Ya sassari itace domin baiko na ƙonawa , daga nan ya kama hanyarsa zuwa inda Allah ya faɗa masa .
GEN 22:4     Alignment score: 0.308
On the third day Abraham looked up and saw the place afar off .
A rana ta uku Ibrahim ya duba sama sai ya hangi wurin daga nesa .
GEN 22:5     Alignment score: 0.295
Abraham said to his young men , " Stay here with the donkey , and I and the lad will go over there . We will worship and come
again to you . "
Sai Ibrahim yace da matasansa , " Ku tsaya nan da jakin , ni da yaron zamu haura can . Za mu yi sujada daga nan sai mu dawo wurinku . "
GEN 22:6     Alignment score: 0.464
Then Abraham took
the wood for the burnt offering and put it on Isaac his son . He took in his own hand the fire and the knife ; and they went both of them together .
Sai Ibrahim ya ɗauki itace domin hadaya ta ƙonawa ya ɗora wa Ishaku ɗansa . Sai ya ɗauki wuƙa da wuta a hannunsa ; sai kuma suka tafi tare .
GEN 22:7     Alignment score: 0.529 → 0.53
Isaac spoke to Abraham his father and said , " My father , " and he said , " Here I am , my son . " He said , " See , here is the fire and the wood , but where is the lamb for the burnt offering ? "
Ishaku ya yi magana da Ibrahim mahaifinsa ya ce , " Babana , " sai ya ce , " Ga ni nan ɗana . " Ya ce , Ga wuta anan da itace , amma ina ɗan ragon baikon ƙonawa ? "
GEN 22:8     Alignment score: 0.453 → 0.454
Abraham said , " God himself will provide the lamb for the burnt offering , my son . " So they went on , both of them together .
Ibrahim yace , " Ɗana Allah da kansa zai tanada ɗan rago domin baikon ƙonawa . " Sai suka ci gaba da tafiya tare
su dukka .
GEN 22:9     Alignment score: 0.408 → 0.408
When they came to the place that God had told him about , Abraham built an altar there and laid the wood on it . Then he bound Isaac his son , and laid him on the altar , on top of the wood .
Sa ' ad da suka zo wurin da Allah ya faɗa masa , Sai Ibrahim ya gina bagadi a can ya zuba
itace a kansa . Sai ya ɗaure ɗansa Ishaku , ya ɗora shi akan bagadin bisa itacen .
GEN 22:10     Alignment score: 0.464
Abraham reached out with his hand and took
up the knife to kill his son .
Ibrahim ya miƙa hannunsa ya ɗauko wuƙa domin ya yanka ɗansa .
GEN 22:11     Alignment score: 0.72
Then the angel of Yahweh called to him from heaven and said , " Abraham , Abraham ! " and he said , " Here I am . "
Sai mala'ikan Yahweh ya kira shi daga sama ya ce , " Ibrahim , Ibrahim ! " sai ya ce , " Ga ni nan . "
GEN 22:12     Alignment score: 0.305 → 0.313
He said , " Do not lay your hand upon the lad , nor do anything to harm him , for now I know that you fear God , seeing that you have not withheld
your son , your only son , from me . "
Ya ce , " Kada ka ɗora hannunka a kan yaron , kar ka yi duk wani abu da zai cutar da shi , domin yanzu na sani kana tsoron Allah , ganin cewa ba ka hana mini ɗanka ba , tilon ɗanka . "
GEN 22:13     Alignment score: 0.392 → 0.403
Abraham looked up and behold , behind him was a ram caught in the bushes by his horns . Abraham went and took
the ram and offered him up as a burnt offering instead of his son .
Ibrahim ya duba sama , sai ga ɗan rago a sarƙafe da ƙahonsa . Ibrahim ya ɗauki ɗan ragon ya miƙa shi baiko na ƙonawa a maimakon ɗansa .
GEN 22:14     Alignment score: 0.511
So Abraham called that place , " Yahweh will provide , " and it is said to this day , " On the mountain of Yahweh it will be provided . "
Saboda haka Ibrahim ya kira wurin , " Yahweh zai tanada , " haka kuma ake kiran wurin har yau , " A kan tsaunin Yahweh za a tanada shi . "
GEN 22:15     Alignment score: 0.675
The angel of Yahweh called to Abraham a second time from heaven
Mala'ikan Yahweh ya kira Ibrahim daga sama a karo na biyu
GEN 22:16     Alignment score: 0.45
and said this is Yahweh 's declaration by myself I have sworn that because you have done this thing , and have not withheld
your son , your only son ,
ya ce - wannan shi ne furcin Yahweh - na yi rantsuwa da kaina cewa da yake ka yi wannan abu , ba ka hana ɗanka ba tilon ɗanka ,
GEN 22:17     Alignment score: 0.43
I will surely bless you and I will greatly multiply your descendants as the stars of the heavens , and as the sand which is upon the seashore ; and your descendants will possess the gate of their enemies .
Hakika zan albarkace ka zan kuma ruɓanɓanya zuriyarka kamar taurarin sammai , kamar kuma yashin dake gaɓar teku ; zuriyarka kuma zasu mallaki
ƙofar maƙiyansu .
GEN 22:18     Alignment score: 0.389 → 0.451
Through your offspring all the nations of the earth will be blessed , because you have obeyed my voice . "
Ta wurin tsatsonka za a albarkaci
dukkan al'ummar duniya , saboda ka yi biyayya da muryata . "
GEN 22:19     Alignment score: 0.378 → 0.374
So Abraham returned to his young men , and they departed and went together to Beersheba , and he lived at Beersheba .
Sai Ibrahim ya koma wurin barorinsa , suka tafi Beyarsheba
tare sai ya zauna a Beyarsheba .
GEN 22:20     Alignment score: 0.495 → 0.494
It came
about after these things that Abraham was told , " Milkah has borne children , as well , to your brother Nahor . "
Ya zamana bayan waɗannan abubuwa sai , aka ce da Ibrahim " Milka ta haifi ' ya'ya , haka kuma ɗan'uwanka Nahor . "
GEN 22:21     Alignment score: 0.517
They were Uz his firstborn , Buz his brother , Kemuel the father of Aram ,
Su ne Uz ɗansa na fari , Buz shi ne ɗan'uwansa , Kemuwal
shi ne mahaifin Aram , da
GEN 22:22     Alignment score: 0.861 → 0.878
Kesed , Hazo , Pildash , Jidlaph , and Bethuel .
Kesed da Hazo , da Fildash da Yidlaf da Betuwel .
GEN 22:23     Alignment score: 0.62 → 0.618
Bethuel became the father of Rebekah . These were the eight children that Milkah bore to Nahor , Abraham 's brother .
Betuwel ya haifi Rebeka . Waɗannan sune
' ya'ya takwas da Milka ta haifa wa Nahor , ɗan'uwan Ibrahim .
GEN 22:24     Alignment score: 0.587 → 0.597
His concubine , whose name was Reumah , also bore Tebah , Gaham , Tahash , and Maacah .
Ƙwarƙwararsa mai suna Reuma ita ma ta haifi
Tebah da Gaham Tahash da Ma'aka .
GEN 22     Average alignment score: 0.467 for 24 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of GEN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50