Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of GEN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50 


GEN 40:1     Alignment score: 0.523 → 0.523
It came
about that after these things , the cupbearer of the king of Egypt and king 's baker offended their master , the king of Egypt .
Sai ya kasance bayan waɗannan abubuwa , mai riƙon ƙoƙon sha na sarkin Masar da mai toye - toye na sarki suka ɓata wa ubangidansu , sarkin Masar rai .


GEN 40:2     Alignment score: 0.402
Pharaoh was angry with his two officials , the chief of the cupbearers
and the chief of the bakers .
Fir'auna ya ji haushin ofisoshinsa biyu , da shugaban ma su riƙon ƙoƙon sha da shugaban masu toye - toye .
GEN 40:3     Alignment score: 0.425
He put them in custody in the house of the captain of the guard , in the same prison where Joseph was confined .
Ya sa aka tsare su a cikin gidan shugaban masu tsaro , a cikin wannan kurkuku inda aka tsare Yosef .
GEN 40:4     Alignment score: 0.232
The captain of the guard assigned Joseph to them , and he served them . They remained in custody for some time .
Shugaban masu tsaron ya miƙa Yosef a gare su , ya kuma yi masu hidima . Suka ci gaba a tsare na wani lokaci .
GEN 40:5     Alignment score: 0.406
Both of them dreamed a dream the cupbearer and the baker of the king of Egypt who were confined in the prison each man had his own dream in the same night , and each dream had its own interpretation .
Dukkan
su biyu sai suka yi wani mafarki - mai riƙon ƙoƙon sha da mai toye - toye na sarkin Masar waɗanda ke tsare a kurkukun - kowanne mutum ya yi nasa mafarki a dare ɗaya , kuma kowanne mafarkin da tasa fassarar .
GEN 40:6     Alignment score: 0.456
Joseph came to them in the morning and saw them . Behold , they were sad .
Yosef ya zo wurin su da safe
ya kuma gan su . Duba , suna cikin baƙinciki .
GEN 40:7     Alignment score: 0.392 → 0.398
He asked Pharaoh 's officials who were with him in custody in his master 's house , saying , " Why do you look so sad today ? "
Ya tambayi
ofisoshin Fir'auna waɗanda ke tare da shi a tsare a cikin gidan ubangidansa , ya ce , " Meyasa kuke baƙinciki a yau ? "
GEN 40:8     Alignment score: 0.33
They said to him , " We have both dreamed a dream and no one can interpret it . " Joseph said to them , " Do not interpretations belong to God ? Tell me , please . "
Suka ce masa , " Dukkan
mu biyu munyi wani mafarki kuma babu wanda ya iya fassara su . " Yosef yace masu , " Fassarori ba ta Allah ba ce ? " Ku faɗa mani , ina roƙon ku . "
GEN 40:9     Alignment score: 0.338 → 0.351
The chief of the cupbearers
told his dream to Joseph . He said to him , " In my dream , behold , a vine was in front of me .
Shugaban masu riƙon ƙoƙon sha ya gaya wa Yosef mafarkinsa . Ya ce masa , " A cikin mafarkina , duba , itacen inabi na gabana .
GEN 40:10     Alignment score: 0.193 → 0.197
In the vine were three branches . As it budded , its blossoms came out and the clusters of grapes ripened .
A itacen inabin akwai rassa uku . Suka
tsiro , suka yaɗu da ' ya'ya nan da nan inabin kuma suka nuna .
GEN 40:11     Alignment score: 0.448 → 0.447
Pharaoh 's cup was in my hand . I took
the grapes and squeezed them into Pharaoh 's cup , and I placed the cup into Pharaoh 's hand . "
Ƙoƙon Fir'auna yana hannuna . Na ɗauki ' ya'yan inabin na matse su cikin ƙoƙon Fir'auna , sai kuma na miƙa ƙoƙon cikin hannun Fir'auna . "
GEN 40:12     Alignment score: 0.493 → 0.522
Joseph said to him , " This is the interpretation of it . The three branches are three days .
Yosef yace masa , " Wannan ce fassarar
sa . Rassan uku kwanaki uku ne .
GEN 40:13     Alignment score: 0.393 → 0.396
Within three days Pharaoh will lift up your head and restore you to your office . You will put Pharaoh 's cup into his hand , just as when you were his cupbearer .
A cikin kwanaki uku Fir'auna zai ɗaga kanka ya kuma mai da kai wurin aikinka . Za ka sanya ƙoƙon Fir'auna cikin hannunsa , kamar dai sa ' ad da kake mai riƙon ƙoƙon shansa .
GEN 40:14     Alignment score: 0.353 → 0.359
But think of me when it goes well with you , and please show kindness to me . Mention me to Pharaoh and bring me out of this prison .
Amma ka tuna da ni sa ' ad da komai
ya tafi lafiya da kai , ina roƙon ka kuma ka nuna mani alheri . Ka ambace ni wurin Fir'auna a fito da ni daga wannan kurkuku .
GEN 40:15     Alignment score: 0.214 → 0.214
For indeed I was abducted out of the land of the Hebrews . Here also have I done nothing that they should put me in this dungeon . "
Domin tabbas an sato
ni ne daga ƙasar Ibraniyawa . A nan kuma banyi wani abu ba da zai sanya su su sani cikin wannan rami ba . "
GEN 40:16     Alignment score: 0.477
When the chief of the bakers saw that the interpretation was favorable , he said to Joseph , " I also had a dream , and , behold , three baskets of bread were on my head .
Sa ' ad da shugaban masu toye - toye ya ga cewa fassarar
ta yi daɗi , ya cewa Yosef , " Ni ma nayi mafarki , kuma , duba , kwanduna uku na gurasa suna bisa kaina .
GEN 40:17     Alignment score: 0.389 → 0.394
In the top basket there were all kinds of baked goods for Pharaoh , but the birds ate them out of the basket on my head . "
A cikin kwandon na sama akwai kowanne
irin kayan toye - toye domin Fir'auna , amma tsuntsaye suka cinye su daga cikin kwandon a bisa kaina . "
GEN 40:18     Alignment score: 0.591
Joseph answered and said , " This is the interpretation . The three baskets are three days .
Yosef ya amsa ya ce , " Wannan ce fassarar
sa . Kwandunan uku kwanaki uku ne .
GEN 40:19     Alignment score: 0.358
Within three days Pharaoh will lift up your head from you and will hang
you on a tree . The birds will eat your flesh off you . "
A cikin kwanaki uku Fir'auna zai ɗaga kanka daga gare ka zai kuma sarƙafe ka bisa itace . Tsuntsaye kuma zasu cinye namanka daga gare ka . "
GEN 40:20     Alignment score: 0.368 → 0.379
It came
about on the third day that it was Pharaoh 's birthday . He made a feast for all his servants . He lifted up the head of the chief of the cupbearers and the head of the chief of the bakers , among his servants .
Sai ya kasance a rana ta uku ranar tunawa da haihuwar Fir'auna ce . Sai ya yi wa dukkan bayinsa biki . Sai ya ɗaga kan shugaban masu riƙon ƙoƙon sha da shugaban masu toye - toye , daga cikin bayinsa .
GEN 40:21     Alignment score: 0.356
He restored the chief of the cupbearers
to his responsibility , and he put the cup into Pharaoh 's hand again .
Ya maido da shugaban masu riƙon ƙoƙon sha ga hidimarsa , ya kuma sake sanya ƙoƙon cikin hannun Fir'auna .
GEN 40:22     Alignment score: 0.407
But he hanged the chief of the bakers , just as Joseph had interpreted to them .
Amma ya sargafe shugaban masu toye
- toye , kamar yadda Yosef ya yi masu fassara .
GEN 40:23     Alignment score: 0.459
Yet the chief cupbearer did not remember Joseph , but forgot
about him .
Duk da haka shugaban masu riƙon ƙoƙon shan bai tuna da Yosef ba , amma ya manta da shi .
GEN 40     Average alignment score: 0.392 for 23 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of GEN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50