Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of GEN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50 


GEN 49:1     Alignment score: 0.389
Then Jacob called for his sons , and said : " Gather yourselves together , that I may tell you what will happen to you in the future .
Daga nan Yakubu ya kirawo ' ya'yansa maza , ya kuma ce : " Ku tattara kanku tare
, domin in gaya maku abin da zai faru daku a gaba .


GEN 49:2     Alignment score: 0.553
Assemble yourselves and listen , you sons of Jacob . Listen to Israel , your father .
Ku tattara kanku ku kuma saurara
, ku ' ya'yan Yakubu . Ku saurari Isra'ila , mahaifinku .
GEN 49:3     Alignment score: 0.332
Reuben , you are my firstborn , my might , and the beginning of my strength , outstanding in dignity , and outstanding in power .
Ruben , kai ne ɗan fãrina
, ƙarfina , da farkon ƙarfina , ka yi fice wajen jamali , ka kuma yi fice wajen iko .
GEN 49:4     Alignment score: 0.14
Uncontrollable as rushing water , you will not have the preeminence , because you went up to your father 's bed . Then you defiled it ; you went up to my couch .
Marar kamewa kamar ruwan dake ambaliya
, ba zaka yi muhimmanci ba , saboda ka hau bisa gadon mahaifinka . Daga nan ka gurɓata shi ; ka hau bisa gadona .
GEN 49:5     Alignment score: 0.62 → 0.619
Simeon and Levi are brothers . Weapons of violence are their swords .
Simiyon da Lebi ' yan'uwa ne . Makaman ta'addanci ne takubbansu
.
GEN 49:6     Alignment score: 0.233 → 0.234
O my soul , do not come into their council ; do not join in their meetings , for my heart has too much honor for that . For in their anger they killed men . It was for pleasure that they hamstrung
oxen .
Ya raina , kada ka zo cikin shawararsu ; kada ka shiga cikin taruwarsu , domin zuciyata ta fi haka daraja sosai . Domin cikin fushinsu sun kashe mutane . Saboda annashuwa ne suka turke shanu .
GEN 49:7     Alignment score: 0.301 → 0.306
May their anger be cursed , for it was fierce and their fury , for it was cruel . I will divide them in Jacob and scatter them in Israel .
Bari fushinsu
ya la'ana , domin mai zafi ne - hasalarsu kuma domin mai tsanani ce . Zan rarraba su a Yakubu in kuma warwatsa su a Isra'ila .
GEN 49:8     Alignment score: 0.391 → 0.39
Judah , your brothers will praise you . Your hand will be on the neck of your enemies . Your father 's sons will bow down before you .
Yahuda , ' yan'uwanka
zasu yabe ka . Hannunka zai kasance bisa wuyan maƙiyanka . ' Ya'yan mahaifinka za su rusuna a gabanka .
GEN 49:9     Alignment score: 0.359 → 0.359
Judah is a lion 's cub . My son , you have gone up from your victims . He stooped down , he crouched like a lion , like a lioness . Who would dare to awaken him ?
Yahuda ɗan zaki ne . Ɗana , ka haura daga kamammunka . Ka duƙa , ka rarrafa kamar zaki , kamar zakanya . Wa zai kuskura ya tada kai ?
GEN 49:10     Alignment score: 0.43
The scepter will not depart from Judah , nor the ruler 's staff from between his feet , until Shiloh comes . The nations will obey him .
Sandan
sarauta ba za ta fita daga Yahuda ba , ko sandar mulki daga tsakanin ƙafafunsa , har sai Shilo ya zo . Al'ummai zasu yi masa biyayya .
GEN 49:11     Alignment score: 0.293 → 0.299
Binding his donkey to the vine , and his donkey 's colt to the choice
vine , he has washed his garments in wine , and his robe in the blood of grapes .
Yana ɗaure jakinsa ga kuringar inabinsa , da ɗan jakinsa ga zaɓaɓɓiyar kuringar inabinsa , ya wanke tufafinsa cikin ruwan inabi , da alkyabbarsa cikin jinin inabi .
GEN 49:12     Alignment score: 0.524
His eyes will be as dark as wine , and his teeth as white as milk .
Idanunsa zasu yi duhu kamar ruwan inabi , haƙoransa
kuma farare kamar madara .
GEN 49:13     Alignment score: 0.437
Zebulun will live by the shore of the sea . He will be a harbor for ships , and his border will extend to Sidon .
Zebulun zai zauna a gaɓar teku . Zai zama masaukin jiragen ruwa , kuma kan iyakarsa za ta zarce har zuwa Sidon .
GEN 49:14     Alignment score: 0.395
Issachar is a strong donkey , lying down between the sheepfolds .
Issaka jaki ne mai ƙarfi , yana zaune
a tsakiyar turakun tumaki .
GEN 49:15     Alignment score: 0.217 → 0.223
He sees a good resting place and the pleasant land . He will bend
his shoulder to the burden and become a servant for the task .
Yana ganin wurin hutawa mai kyau da ƙasa mai gamsarwa . Zai sunkuyar da kafaɗarsa domin kaya ya kuma zama bawa domin hidimar .
GEN 49:16     Alignment score: 0.487
Dan will judge his people as one of the tribes of Israel .
Dan zai hukunta mutanensa a matsayin ɗaya daga cikin kabilun Isra'ila .
GEN 49:17     Alignment score: 0.404
Dan will be a snake beside the road , a poisonous snake in the path that bites the horse 's heels , so that his rider falls backward .
Dan zai zama maciji a gefen hanya , maciji mai dafi a tafarki dake cizon kofaton
doki , saboda mahayinsa ya fãɗi ta baya .
GEN 49:18     Alignment score: 0.512
I wait for your salvation , Yahweh .
Ina jiran cetonka , Yahweh .
GEN 49:19     Alignment score: 0.465
Gad raiders
will attack him , but he will attack them at their heels .
Gad - mahaya zasu kai masa hari , amma zai kai masu hari ta diddigensu .
GEN 49:20     Alignment score: 0.22
Asher 's food will be rich , and he will provide royal delicacies .
Abincin Asha zai zama wadatacce , zai kuma bayar da girke - girken sarauta .
GEN 49:21     Alignment score: 0.273 → 0.274
Naphtali is a doe let loose
; he will have beautiful fawns .
Naftali sakakkiyar barewa ce ; zai haifi kyawawan ' ya'ya .
GEN 49:22     Alignment score: 0.24 → 0.252
Joseph is a fruitful bough , a fruitful bough near a spring , whose branches climb over the wall .
Yosef mai hayayyafa ne , mai bayar da ' ya'ya ne , mai bayar da ' ya'ya dake gefen ƙorama
wanda rassansa ke hawan katanga .
GEN 49:23     Alignment score: 0.386
The archers will attack him and shoot at him and harass him .
Maharba zasu kai masa hari , su kuma harbe
shi , su firgita shi .
GEN 49:24     Alignment score: 0.451 → 0.455
But his bow will remain steady , and his hands will be skillful because of the hands of the Mighty One of Jacob , because of the name of the Shepherd , the Rock of Israel .
Amma bakansa zai tsaya dai - dai , kuma hannayensa zasu ƙware saboda hannayen Mai Iko na Yakubu , saboda sunan Makiyayi , Dutsen Isra'ila .
GEN 49:25     Alignment score: 0.336 → 0.363
The God of your father will help you and the Almighty God will bless you with blessings of the sky above , blessings of the deep that lies beneath , and blessings of the breasts and womb .
Allah na mahaifinka zai taimakeka kuma Allah Mai Iko Dukka zai albarkace ka da albarkun sararin sama , albarkun zurfafa dake kwance ƙarƙashin ƙasa
, da albarkun nonna da mahaifa .
GEN 49:26     Alignment score: 0.339 → 0.343
The blessings of your father are greater than the blessings of the ancient mountains or the desirable things of the ancient hills . May they be on the head of Joseph , even upon the crown of the head of the prince of his brothers .
Albarkun mahaifinka sun fi albarkun duwatsun zamanin ko abubuwan marmari na tuddan . Bari su kasance bisa kan Yosef , har bisa rawanin dake kan yariman ' yan'uwansa .
GEN 49:27     Alignment score: 0.38
Benjamin is a hungry wolf . In the morning he will devour the prey , and in the evening he will divide the plunder . "
Benyamin damisa ne mayunwaci . Da safe
zai lanƙwame kamammensa , da yamma kuma zai raba ganimarsa . "
GEN 49:28     Alignment score: 0.422
These are the twelve tribes of Israel . This is what their father said to them when he blessed them . Each one he blessed with an appropriate blessing .
Waɗannan ne kabilu sha biyu na Isra'ila . Wannan ne abin da mahaifinsu
ya ce masu sa ' ad da ya albarkace su . Kowannen su ya albarkace shi bisa ga albarkar da ta dace .
GEN 49:29     Alignment score: 0.368 → 0.368
Then he instructed them and said to them , " I am about to go to my people . Bury me with my forefathers in the cave that is in the field of Ephron the Hittite ,
Daga nan ya umarce su ya ce masu , " Ina gaf da tafiya ga mutanena . Ku bizne ni tare da kakannina a kogon dake cikin gonar
Ifron Bahittiye ,
GEN 49:30     Alignment score: 0.525
in the cave that is in the field of Machpelah , which is near Mamre in the land of Canaan , the field that Abraham bought for a burial place from Ephron the Hittite .
a cikin kogon dake cikin gonar
Makfela , wadda ke kusa da Mamri a ƙasar Kan'ana , gonar da Ibrahim ya saya a matsayin maƙabarta daga hannun Ifron Bahittiye .
GEN 49:31     Alignment score: 0.756
There they buried Abraham and Sarah his wife ; there they buried Isaac and Rebekah his wife ; and there I buried Leah .
A nan ne aka bizne Ibrahim da matarsa Saratu ; a nan ne suka bizne Ishaku da matarsa Rebeka ; a nan ne kuma na bizne Liya .
GEN 49:32     Alignment score: 0.431
The field and the cave that is in it were purchased from the people of Heth . "
Gonar
da kogon dake cikin ta an saye su ne daga mutanen Het . "
GEN 49:33     Alignment score: 0.379
When Jacob finished these instructions to his sons , he pulled his feet into the bed , breathed his last , and went to his people .
Da Yakubu ya gama waɗannan umarnai
ga ' ya'yansa , ya ja ƙafafunsa cikin gadonsa , ya ja numfashinsa na ƙarshe , ya kuma tafi wurin mutanensa .
GEN 49     Average alignment score: 0.385 for 33 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of GEN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50