Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of GEN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50 


GEN 8:1     Alignment score: 0.345 → 0.347
God considered Noah , all the wild animals , and all the livestock that were with him in the ark . God made a wind blow over the earth , and the waters started going down .
Sai Allah ya yi la'akari da Nuhu , da dukkan dabbobin jeji , da dukkan dabbobin gida dake tare da shi a cikin jirgin ruwan . Allah ya sa iska ta hura a kan ƙasa , sai ruwaye suka
fara sauka ƙasa .


GEN 8:2     Alignment score: 0.178 → 0.212
The fountains of the deep and the windows of heaven were closed , and it stopped raining .
Maɓuɓɓugai na ƙarƙas da sakatun sama aka rufe su , ruwa kuma ya ɗauke
.
GEN 8:3     Alignment score: 0.346
The flood waters went down slowly from the earth , and after the end of a hundred and fifty days the waters had gone down .
Ambaliyar
ruwa kuma ta kwanta sannu a hankali daga ƙasa , bayan kuma kwanaki ɗari da hamsin , sai ruwa ya yi ƙasa .
GEN 8:4     Alignment score: 0.367
The ark came
to rest in the seventh month , on the seventeenth day of the month , upon the mountains of Ararat .
Sai jirgin ruwan ya sami sauka a wata na bakwai , a ranar sha bakwai ga wannan watan , a kan duwatsun Ararat .
GEN 8:5     Alignment score: 0.322
The waters continued to go down until the tenth month . On the first day of the month , the tops of the mountains appeared .
Ruwan ya ci gaba da sauka
har wattanni goma . A rana ta farko ta watan , sai ƙonƙolin duwatsu suka bayyana .
GEN 8:6     Alignment score: 0.487 → 0.488
It came
about after forty days that Noah opened the window of the ark which he had made .
Sai ya zamana bayan kwanaki arba'in , sai Nuhu ya buɗe tagar jirgin ruwan da ya yi .
GEN 8:7     Alignment score: 0.279 → 0.293
He sent out a raven and it flew back and forth until the waters were dried up from the earth .
Ya aiki
hankaka ya yi ta kai da komowa har sai da ruwa ya tsane daga duniya .
GEN 8:8     Alignment score: 0.206 → 0.206
Then he sent out a dove to see if the waters had gone down from the surface of the earth ,
Daga nan sai ya aiki
kurciya ta ga yadda ruwan ya tsane daga ƙasa ,
GEN 8:9     Alignment score: 0.198
but the dove found no place to rest her foot , and she returned to him in the ark , for the waters were still covering the whole earth . He reached out with his hand , and took
and brought her into the ark with him .
amma kurciyar ba ta sami wurin sauka ba , sai ta koma gare shi cikin jirgin ruwan , domin har ya zuwa lokacin ruwa na rufe da ƙasa baki ɗaya . Sai ya miƙa hannunsa ya kamo ta ya shigar da ita cikin jirgin ruwan tare da shi .
GEN 8:10     Alignment score: 0.278 → 0.284
He waited another seven days and again he sent
out the dove from the ark .
Sai ya jira na tsawon ƙarin kwanaki bakwai , sa'an nan sai ya sake aiken kurciyar daga cikin jirgin ruwan .
GEN 8:11     Alignment score: 0.33
The dove returned to him in the evening . Look ! In her mouth was a freshly plucked olive leaf . So Noah knew that the waters had gone down from the earth .
Kurciyar
ta koma wurinsa da yamma . Duba ! a cikin bakinta ta tsinko sabon ganyen zaitun . Daga nan Nuhu ya san cewa ruwa ya janye daga ƙasa
GEN 8:12     Alignment score: 0.316 → 0.341
He waited another seven days , and sent
out the dove again . She did not return again to him .
Sai ya ƙara jira na waɗansu kwanaki bakwai , sai ya sake aiken kurciyar . Ba ta sake komawa wurinsa ba .
GEN 8:13     Alignment score: 0.3
It came
about in the six hundred and first year , in the first month , on the first day of the month , that the waters were dried up from off the earth . Noah removed the covering of the ark , looked out , and saw that , behold , the surface of the ground was dry .
Sai ya zamana a shekara ta ɗari shida a farkon shekara , a wata na farko , a ranar farko ta wata , sai dukkan ruwa ya bushe daga dukkan ƙasa . Nuhu ya buɗe rufin jirgin ruwan , ya dudduba ya ga ƙasa ta bushe .
GEN 8:14     Alignment score: 0.425 → 0.421
In the second month , on the twenty - seventh day of the month , the earth was dry .
A cikin wata na biyu , a ranar ashirin da bakwai ga wata , ƙasa ta bushe .
GEN 8:15     Alignment score: 0.654
God said to Noah ,
Sai Allah yace da Nuhu ,
GEN 8:16     Alignment score: 0.213
" Go out of the ark , you , your wife , your sons , and your sons ' wives with you .
" Ka fito daga cikin jirgin ruwan da kai da matarka da ' ya'yanka da matan ' ya'yanka
tare da kai .
GEN 8:17     Alignment score: 0.26 → 0.264
Take out with you every living creature of all flesh that is with you the birds , the animals , and every creeping thing that creeps upon the earth so that they may grow
unto very large numbers of living creatures throughout the earth , be fruitful , and multiply upon the earth . "
Ka kuma kwaso kowacce halitta mai rai dake tare da kai , da tsutsaye , da dabbobi da duk abin da ke rarrafe a doron ƙasa - domin su hayayyafa , su zama babbar runduna ta masu rai a ko'ina a duniya , su hayayyafa , su ruɓamɓanya a cikin duniya . "
GEN 8:18     Alignment score: 0.44 → 0.437
So Noah went out with his sons , his wife , and his sons ' wives with him .
Sai Nuhu ya fita tare da ' ya'yansa , da matarsa da matan ' ya'yansa .
GEN 8:19     Alignment score: 0.158
Every living creature , every creeping thing , and every bird , everything that moves on the earth , according to their families , left the ark .
Da kowacce irin hallitta
dake tare da shi da dukkan masu rarrafe da dukkan tsuntsaye da duk wani abu mai motsi bisa duniya , bisa ga irinsu , suka fito daga cikin jirgin ruwan .
GEN 8:20     Alignment score: 0.456
Noah built an altar to Yahweh . He took
some of the clean animals and some of the clean birds , and offered burnt offerings on the altar .
Nuhu ya gina bagadi ga Yahweh . Ya ɗauki waɗansu daga cikin dabbobi masu tsarki da tsuntsaye masu tsarki ya miƙa hadaya ta ƙonawa da su akan bagadin .
GEN 8:21     Alignment score: 0.317 → 0.322
Yahweh smelled the pleasing aroma and said in his heart , " I will not again curse the ground because of mankind , even though the intentions of their hearts is evil from childhood . Nor will I again destroy everything living , as I have done .
Yahweh ya shaƙi ƙanshin hadayar
sai ya ce a cikin zuciyarsa , " Ba zan sake la'anta ƙasa saboda mutum ba , koda yake nufe - nufen mutane a zukatansu mugunta ne tun daga yarantakarsu . Ba zan ƙara hallakar da duk masu rai ba kamar yadda na yi .
GEN 8:22     Alignment score: 0.355 → 0.356
While the earth remains , seed time and harvest , cold and heat , summer and winter , and day and night will not cease . "
Muddin duniya tana nan , lokacin iri da lokacin girbi , sanyi , da zafi , bazara da damuna
, dare da rana ba za su taɓa ƙarewa ba . "
GEN 8     Average alignment score: 0.313 for 22 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of GEN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50