Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of GEN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50 


GEN 39:1     Alignment score: 0.549
Joseph was brought down to Egypt . Potiphar , an official of Pharaoh who was captain of the guard and an Egyptian , bought him from the Ishmaelites , who had brought him down there .
Aka kawo Yosef zuwa Masar . Fotifa , maƙaddashin Fir'auna kuma hafsan masu tsaro kuma Bamasare , ya sawo shi daga Isma'ilawa , waɗanda suka kawo shi nan .


GEN 39:2     Alignment score: 0.514
Yahweh was with Joseph and he became
a prosperous man . He lived in the house of his Egyptian master .
Yahweh yana tare da Yosef ya kuma zama wadataccen mutum . Yana zaune cikin gidan ubangidansa Bamasare .
GEN 39:3     Alignment score: 0.481
His master saw that Yahweh was with him and that Yahweh prospered everything that he did .
Ubangidansa ya ga cewa Yahweh na tare da shi kuma Yahweh na wadata kowanne abu da ya yi .
GEN 39:4     Alignment score: 0.429
Joseph found favor in his sight . He served Potiphar . Potiphar made Joseph manager over his house , and everything that he possessed , he put under his care .
Yosef ya sami tagomashi a idanunsa
. Ya bautawa Fotifa . Fotifa ya maida Yosef shugaban gidansa , da kowanne abu da ya mallaka , ya sanya ƙarƙashin lurarsa .
GEN 39:5     Alignment score: 0.399 → 0.416
It came
about from the time that he made him manager over his house and over everything he possessed , that Yahweh blessed the Egyptian 's house because of Joseph . The blessing of Yahweh was on everything that Potiphar had in the house and in the field .
Sai ya kasance tun lokacin da ya maida shi shugaba bisa gidansa da bisa kowanne abu da ya mallaka , sai Yahweh ya albarkaci gidan Bamasaren saboda Yosef . Albarkar Yahweh tana bisa kowanne abu da Fotifa yake da shi a cikin gida da gona .
GEN 39:6     Alignment score: 0.336
Potiphar put everything that he had under Joseph 's care . He did not have to think about anything except the food that he ate . Now Joseph was handsome and attractive .
Fotifa ya sanya kowanne abu da yake da shi a ƙarƙashin lurar
Yosef . Ba ya buƙatar ya yi tunani game da komai sai dai kawai abincin da zai ci . Shi dai Yosef kyakkyawa ne gwanin sha'awa kuma .
GEN 39:7     Alignment score: 0.474
It came
about after this that his master 's wife lusted for Joseph . She said , " Sleep with me . "
Sai ya kasance bayan wannan matar ubangidansa ta yi sha'awar Yosef . Ta ce , " Ka kwana da ni . "
GEN 39:8     Alignment score: 0.363 → 0.372
But he refused and said to his master 's wife , " Look , my master does not pay attention to what I do in the house , and he has put everything that he owns under my care .
Amma ya ƙi , ya kuma ce wa matar ubangidansa , " Duba , ubangidana ba ya kulawa da abin da nake yi a cikin gidan nan , kuma ya sanya kowanne abu da yake da shi a ƙarƙashin lura ta .
GEN 39:9     Alignment score: 0.338 → 0.337
No one is greater in this house than I am . He has not kept back anything from me but you , because you are his wife . How then can I do this great wickedness and sin against God ? "
Babu wanda ya fi ni girma a cikin gidan nan . Bai hana mani komai ba sai dai ke , saboda ke matarsa ce . Ta yaya daga nan zan yi wannan irin babbar mugunta da zunubi gãba da Allah ? "
GEN 39:10     Alignment score: 0.435
She spoke
to Joseph day after day , but he refused to sleep with her or to be with her .
Ta dinga magana da Yosef rana bayan rana , amma ya ƙi ya kwana da ita ko ya kasance tare da ita .
GEN 39:11     Alignment score: 0.34
It came
about one day that he went into the house to do his work . None of the men of the house were there in the house .
Sai ya kasance wata rana , Yosef ya shiga cikin gidan domin ya yi aikinsa . Babu ko ɗaya daga cikin mutanen gidan dake cikin gidan .
GEN 39:12     Alignment score: 0.322
She caught him by his clothes and said , " Sleep with me . " He left his clothing in her hand , fled , and went outside .
Ta kama shi ta tufafinsa ta ce kuma , " Ka kwana da ni . " Ya bar tufafinsa a hannunta , ya tsere , ya fita waje kuma .
GEN 39:13     Alignment score: 0.217
It came
about , when she saw that he had left his clothing in her hand and had fled outside ,
Sai ya kasance , sa ' ad da taga cewa ya bar tufafinsa a cikin hannunta ya kuma tsere waje ,
GEN 39:14     Alignment score: 0.365
that she called to the men of her house and told them , " See , Potiphar has brought in a Hebrew to mock us . He came
in to me to sleep with me , and I screamed .
sai ta kira mutanen gidanta ta ce masu , " Duba , Fotifa ya kawo Ba'ibraniye ya wulaƙanta mu . Ya shigo wurina ya kwana da ni , na kuwa yi ihu .
GEN 39:15     Alignment score: 0.239
It came
about when he heard me scream , that he left his clothing with me , fled , and went outside . "
Sai ya kasance sa ' ad da ya ji ina ihu , sai ya bar tufafinsa tare da ni , ya tsere , ya kuma fita waje . "
GEN 39:16     Alignment score: 0.214
She set his clothing next to her until his master came home .
Ta ajiye tufafinsa a kusa da ita har sai da ubangidansa ya zo gida .
GEN 39:17     Alignment score: 0.199
She told him this explanation , " The Hebrew servant whom you brought to us , came
in to mock me .
Ta faɗi masa wannan bayyani , " Ba'ibraniyen nan bawa wanda ka kawo mana , ya shigo domin ya wulaƙanta ni .
GEN 39:18     Alignment score: 0.292
It came
about that when I screamed , he left his clothing with me and fled outside . "
Sai ya kasance sa ' ad da nayi ihu , ya bar tufafinsa tare da ni ya kuma tsere waje . "
GEN 39:19     Alignment score: 0.305
It came
about that , when his master heard the explanation his wife told him , " This is what your servant did to me , " he became very angry .
Sai ya kasance , sa ' ad da ya ji bayanin da matarsa ta faɗi masa , " Wannan ne abin da bawanka ya yi mani , " sai ya fusata sosai .
GEN 39:20     Alignment score: 0.296 → 0.295
Joseph 's master took
him and put him in prison , the place where the king 's prisoners were confined . He was there in the prison .
Ubangidan Yosef ya ɗauke shi ya saka shi cikin kurkuku , wurin da a ke tsaron ' yan kurkukun sarki . Ya na nan a cikin kurkukun .
GEN 39:21     Alignment score: 0.483
But Yahweh was with Joseph and showed covenant faithfulness to him . He gave
him favor in the sight of the prison warden .
Amma Yahweh na tare da Yosef ya kuma nuna alƙawarin aminci a gare shi . Ya kuma ba shi tagomashi a idanun shugaban kurkukun .
GEN 39:22     Alignment score: 0.314 → 0.323
The prison warden gave
into Joseph 's hand all the prisoners who were in the prison . Whatever they did there , Joseph was in charge of it .
Shugaban kurkukun ya bayar da dukkan ' yan kurkukun dake cikin kurkukun cikin hannun Yosef . Duk abin da suka yi a nan , Yosef ne ke shugabancin sa .
GEN 39:23     Alignment score: 0.363 → 0.376
The prison warden did not worry about anything that was in his hand , because Yahweh was with him . Whatever he did , Yahweh prospered .
Shugaban kurkuku ba ya kulawa da kowanne abu dake cikin hannunsa , saboda Yahweh na tare da shi . Duk abin da ya yi Yahweh na wadatar da shi .
GEN 39     Average alignment score: 0.368 for 23 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of GEN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50