Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of GEN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50 


GEN 36:1     Alignment score: 0.798
These were the descendants of Esau ( also called Edom ) .
Waɗannan ne zuriyar Isuwa ( wanda kuma a ke kira Idom ) .


GEN 36:2     Alignment score: 0.67
Esau took
his wives from the Canaanites . These were his wives : Adah the daughter of Elon the Hittite ; Oholibamah the daughter of Anah , the granddaughter of Zibeon the Hivite ;
Isuwa ya ɗauki matayensa daga Kan'aniyawa . Waɗannan ne matayensa : Ada ɗiyar Elon Bahittiye ; Oholibama ɗiyar Ana , jikar Zibiyon Bahibbiye ;
GEN 36:3     Alignment score: 0.69 → 0.69
and Basemath , Ishmael 's daughter , sister of Nebaioth .
da Bashemat
, ɗiyar Isma'il , ' yar'uwar Nebayot .
GEN 36:4     Alignment score: 0.671
Adah bore Eliphaz to Esau , and Basemath bore Reuel .
Ada ta haifi
Elifaz da Isuwa , Bashemat kuma ta haifi Ruwel .
GEN 36:5     Alignment score: 0.639
Oholibamah bore Jeush , Jalam , and Korah . These were the sons of Esau who were born to him in the land of Canaan .
Oholibama kuma ta haifi
Yewish , Yalam da Kora . Waɗannan ne ' ya'yan Isuwa waɗanda a ka haifa masa a ƙasar Kan'ana .
GEN 36:6     Alignment score: 0.398 → 0.417
Esau took
his wives , his sons , his daughters , and all the members of his household , his livestock all his animals , and all his possessions , which he had gathered in the land of Canaan , and went into a land away from his brother Jacob .
Isuwa ya ɗauki matayensa , da ' ya'yansa maza , da ' ya'yansa mata , da mutanen dake gidansa , da dabbobinsa - dukkan dabbobinsa , da dukkan mallakarsa , wadda ya tattara a ƙasar Kan'ana , ya tafi cikin wata ƙasa nesa da ɗan'uwansa Yakubu .
GEN 36:7     Alignment score: 0.226
He did this because their possessions were too many for them to stay together . The land where they had settled could not support them because of their livestock .
Ya yi haka ne saboda mallakarsu
ta yi yawan da ba zasu iya zama tare ba . Ƙasar da suka zauna ba za ta iya ɗaukar su ba saboda yawan dabbobinsu .
GEN 36:8     Alignment score: 0.562
So Esau , also known as Edom , settled in the hill country of Seir .
Sai Isuwa , wanda kuma a ka sa ni da Idom , ya zauna a ƙasar tudu ta Seyir .
GEN 36:9     Alignment score: 0.636
These were the descendants of Esau , the ancestor of the Edomites in the hill country of Seir .
Waɗannan ne zuriyar Isuwa , kakan
Idomawa a ƙasar tudu ta Seyir .
GEN 36:10     Alignment score: 0.695
These were the names of Esau 's sons : Eliphaz son of Adah , the wife of Esau ; Reuel son of Basemath , the wife of Esau .
Waɗannan ne sunayen ' ya'ya maza na Isuwa : Elifaz ɗan Ada , matar Isuwa ; Ruwel ɗan Bashemat
, matar Isuwa .
GEN 36:11     Alignment score: 0.806
The sons of Eliphaz were Teman , Omar , Zepho , Gatam , and Kenaz .
' Ya'ya maza na Elifaz sune
Teman , Omar , Zefo , Gatam , da Kenaz .
GEN 36:12     Alignment score: 0.628
Timna
, a concubine of Eliphaz , Esau 's son , bore Amalek . These were the grandsons of Adah , Esau 's wife .
Timna , wata ƙwarƙwarar Elifaz , ɗan Isuwa , ta haifi Amalek . Waɗannan ne jikoki maza na Ada , matar Isuwa .
GEN 36:13     Alignment score: 0.703
These were the sons of Reuel : Nahath , Zerah , Shammah , and Mizzah . These were the grandsons of Basemath , Esau 's wife .
Waɗannan ne ' ya'ya maza na Ruwel : Nahat , Zera , Shamma , da Mizza . Waɗannan ne jikoki maza na Bashemat
, matar Isuwa .
GEN 36:14     Alignment score: 0.611
These were the sons of Oholibamah , Esau 's wife , who was the daughter of Anah and the granddaughter of Zibeon . She bore to Esau Jeush , Jalam , and Korah .
Waɗannan ne ' ya'ya maza na Oholibama , matar Isuwa , wadda ita ce ɗiyar Ana da jikar Zibiyon . Ta haifa
wa Isuwa Yewish , Yalam , da Kora .
GEN 36:15     Alignment score: 0.744
These were the clans among Esau 's descendants : the descendants of Eliphaz , the firstborn of Esau : Teman , Omar , Zepho , Kenaz ,
Waɗannan ne kabilu a cikin zuriyar Isuwa : Zuriyar Elifaz , ɗan fãrin Isuwa : Teman , Omar , Zefo , Kenaz ,
GEN 36:16     Alignment score: 0.637
Korah , Gatam , and Amalek . These were the clans descended from Eliphaz in the land of Edom . They were the grandsons of Adah .
Kora , Gatam , da Amalek . Waɗannan ne dangogin da suka
fito daga Elifaz a ƙasar Idom . Su ne jikoki maza na Ada .
GEN 36:17     Alignment score: 0.702 → 0.702
These were the clans from Reuel , Esau 's son : Nahath , Zerah , Shammah , Mizzah . These were the clans descended from Reuel in the land of Edom . They were the grandsons of Basemath , Esau 's wife .
Waɗannan ne dangogi daga Ruwel , ɗan Isuwa : Nahat , Zera , Shamma , Mizza . Waɗannan ne dangogin da suka
fito daga Ruwel a cikin ƙasar Idom . Su ne jikokin Bashemat , matar Isuwa .
GEN 36:18     Alignment score: 0.653
These were the clans of Oholibamah , Esau 's wife : Jeush , Jalam , Korah . These are the clans that descended from Esau 's wife Oholibamah , daughter of Anah .
Waɗannan ne dangogin Oholibama , matar Isuwa : Yewish
, Yalam , Kora . Waɗannan ne dangogin da suka fito daga matar Isuwa Oholibama , ɗiyar Ana .
GEN 36:19     Alignment score: 0.606
These were the sons of Esau ( who was known as Edom ) , and these were their chiefs .
Waɗannan ne ' ya'ya maza na Isuwa ( wanda a ka sa ni da Idom ) , kuma waɗannan ne hakimansu .
GEN 36:20     Alignment score: 0.651 → 0.651
These were the sons of Seir the Horite , the inhabitants of the land : Lotan , Shobal , Zibeon , Anah ,
Waɗannan ne ' ya'ya maza na Seyir Bahorite , mazauna ƙasar : Lotan , Shobal , Zibiyon , Ana ,
GEN 36:21     Alignment score: 0.751
Dishon , Ezer , and Dishan . These were the clans of the Horites , the inhabitants of Seir in the land of Edom .
Dishon , Eza , da Dishan . Waɗannan ne dangogin Horitiyawa
, mazauna Seyir a cikin ƙasar Idom .
GEN 36:22     Alignment score: 0.621 → 0.673
The sons of Lotan were Hori and Heman , and Timna
was Lotan 's sister .
' Ya'ya maza na Lotan su ne Hori da Heman , kuma Timna ' yar'uwar Lotan ce .
GEN 36:23     Alignment score: 0.833
These were the sons of Shobal : Alvan , Manahath , Ebal , Shepho , and Onam .
Waɗannan ne ' ya'ya maza na Shobal : Alban , Manahat , Ebal
, Shefo , da Onam .
GEN 36:24     Alignment score: 0.373 → 0.388
These were the sons of Zibeon : Aiah and Anah . This is Anah who found the hot springs in the wilderness , as he was pasturing donkeys of Zibeon his father .
Waɗannan ne ' ya'ya maza na Zibiyon : Aiya
da Ana . Wannan Ana shi ne ya gano maɓulɓular ruwa mai zafi a jeji , yayin da yake kiwon jakkan Zibiyon mahaifinsa .
GEN 36:25     Alignment score: 0.639 → 0.634
These were the children of Anah : Dishon and Oholibamah , the daughter of Anah .
Waɗannan ne ' ya'yan Ana : Dishon da Oholibama , ɗiyar Ana .
GEN 36:26     Alignment score: 0.806
These were the sons of Dishon : Hemdan , Eshban , Ithran , and Keran .
Waɗannan ne ' ya'ya maza na Dishon : Hemdan , Eshban , Itran , da Keran .
GEN 36:27     Alignment score: 0.665
These were the sons of Ezer : Bilhan , Zaavan , and Akan
.
Waɗannan ne ' ya'ya maza na Eza : Bilhan , Za'aban , da Akan .
GEN 36:28     Alignment score: 0.748
These were the sons of Dishan : Uz and Aran .
Waɗannan ne " ya'ya maza na Dishan : Uz da Aran .
GEN 36:29     Alignment score: 0.783
These were the clans of the Horites : Lotan , Shobal , Zibeon , and Anah ,
Waɗannan ne dangogin Horitiyawa
: Lotan , Shobal , Zibiyon , da Ana ,
GEN 36:30     Alignment score: 0.606 → 0.618
Dishon , Ezer , Dishan : These were clans of the Horites , according to their clan lists in the land of Seir .
Dishon , Eza , Dishan : Waɗannan ne dangogin Horitiyawa
, bisa ga dangoginsu da aka lissafa a ƙasar Seyir .
GEN 36:31     Alignment score: 0.596
These were the kings who reigned in the land of Edom before any king reigned over the Israelites :
Waɗannan ne sarakunan da suka
yi mulki a ƙasar Idom kafin wani sarki ya yi mulki a bisa Isra'ilawa :
GEN 36:32     Alignment score: 0.742
Bela son of Beor , reigned in Edom , and the name of his city was Dinhabah .
Bela ɗan Beyor , ya yi mulki a Idom , sunan birninsa kuma Dinhaba ne .
GEN 36:33     Alignment score: 0.693 → 0.691
When Bela died
, then Jobab son of Zerah of Bozrah , reigned in his place .
Sa ' ad da Bela ya mutu , daga nan Yobab ɗan Zera da Bozra , ya yi mulki a gurbinsa .
GEN 36:34     Alignment score: 0.664
When Jobab died
, Husham who was of the land of the Temanites , reigned in his place .
Sa ' ad da Yobab ya mutu , Husham wanda ke daga ƙasar Temanawa , ya yi mulki a gurbinsa .
GEN 36:35     Alignment score: 0.562
When Husham died
, Hadad son of Bedad who defeated the Midianites in the land of Moab , reigned in his place . The name of his city was Avith .
Sa ' ad da Husham ya mutu , Hadad ɗan Bedad wanda ya ci Midiyanawa da yaƙi a ƙasar Mowab , ya yi mulki a gurbinsa . Sunan birninsa Abit ne .
GEN 36:36     Alignment score: 0.658
When Hadad died
, then Samlah of Masrekah reigned in his place .
Sa ' ad da Hadad ya mutu , daga nan Samla na Masreka ya yi mulki a gurbinsa .
GEN 36:37     Alignment score: 0.58
When Samlah died
, then Shaul of Rehoboth by the river reigned in his place .
Sa ' ad da Samla ya mutu , daga nan Shawul na Rehobot ta gefen kogi ya yi mulki a gurbinsa .
GEN 36:38     Alignment score: 0.631 → 0.653
When Shaul died
, then Baal - Hanan son of Akbor reigned in his place .
Sa ' ad da Shawul ya mutu , daga nan Ba'al Hanan ɗan Akbor ya yi mulki a gurbinsa .
GEN 36:39     Alignment score: 0.546 → 0.801
When Baal - Hanan son of Akbor , died
, then Hadar reigned in his place . The name of his city was Pau . His wife 's name was Mehetabel , the daughter of Matred , the granddaughter of Me Zahab .
Sa ' ad da Ba'al - hanan ɗan Akbo , ya mutu , daga nan Hadar ya yi mulki a gurbinsa . Sunan birninsa Fawu ne . Sunan matarsa Mehetabel , ɗiyar Matred , jikar Me Zahab .
GEN 36:40     Alignment score: 0.541 → 0.571
These were the names of the heads of clans from Esau 's descendants , according to their clans and their regions , by their names : Timna
, Alvah , Jetheth ,
Waɗannan ne sunayen shugabannin kabilu daga zuriyar Isuwa , bisa ga dangoginsu da lardunansu , bisa ga sunayensu : Timna , Alba , Yetet ,
GEN 36:41     Alignment score: 0.885
Oholibamah , Elah , Pinon ,
Oholibama , Ela , Finon ,
GEN 36:42     Alignment score: 0.963
Kenaz , Teman , Mibzar ,
Kenaz , Teman , Mibzar ,
GEN 36:43     Alignment score: 0.56
Magdiel , and Iram . These were the clan heads of Edom , according to their settlements in the land they possessed . This was Esau , the father of the Edomites .
Magdiyel , da Iram . Waɗannan ne shugabannin dangogin Idom , bisa ga mazaunansu
a cikin ƙasar da suka mallaka . Wannan ne Isuwa , mahaifin Idomawa .
GEN 36     Average alignment score: 0.643 for 43 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of GEN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50