Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of GEN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50 


GEN 38:1     Alignment score: 0.432 → 0.431
It came
about at that time that Judah left his brothers and stayed with a certain Adullamite , whose name was Hirah .
Sai ya kasance a wannan lokaci Yahuda ya bar ' yan'uwansa ya je ya zauna da wani Ba'addulmiye , mai suna Hira .


GEN 38:2     Alignment score: 0.327
He met there a daughter of a Canaanite
man whose name was Shua . He married her and slept with her .
Ya haɗu da wa ta ɗiyar wani mutum Bakananiye mai suna Shuwa . Ya aure ta ya kuma kwana da ita .
GEN 38:3     Alignment score: 0.277
She became
pregnant and had a son . He was named Er .
Ta ɗauki ciki ta sami ɗa , a ka sa masa suna Er .
GEN 38:4     Alignment score: 0.406
She became
pregnant again and had a son . She called his name Onan .
Ta sake ɗaukar ciki ta sami ɗa . Ta kira sunansa Onan .
GEN 38:5     Alignment score: 0.422
She again had a son and called his name Shelah . It was at Kezib where she gave
birth to him .
Ta sake samun wani ɗan ta kira sunansa Shela . A Kezib ne wurin da ta haife shi .
GEN 38:6     Alignment score: 0.503
Judah found
a wife for Er , his firstborn . Her name was Tamar .
Yahuda ya samar wa Er mata , ɗan fãrinsa . Sunanta Tama ne .
GEN 38:7     Alignment score: 0.63
Er , Judah 's firstborn , was wicked in the sight of Yahweh . Yahweh killed him .
Er , ɗan fãrin Yahuda , mugu ne a idanun Yahweh . Yahweh ya kashe shi .
GEN 38:8     Alignment score: 0.353 → 0.377
Judah said to Onan , " Sleep with your brother 's wife . Do the duty of a brother-in-law to her , and raise up a child for your brother . "
Yahuda ya cewa Onan , " Ka kwana da matar ɗan'uwanka . Ka yi aikin ɗan'uwan
miji a gare ta , ka samar wa ɗan'uwanka ɗa . "
GEN 38:9     Alignment score: 0.299 → 0.305
Onan knew that the child would not be his . Whenever he slept with his brother 's wife , he spilled the semen on the ground so he would not have a child for his brother .
Onan ya san cewa ɗan ba zai zama na shi ba . Duk lokacin da ya kwana da matar ɗan'uwansa , sai ya zubar da maniyin a ƙasa domin kada ya samar wa ɗan'uwansa ɗa .
GEN 38:10     Alignment score: 0.548
What he did was evil in the sight of Yahweh . Yahweh killed him also .
Abin nan da ya yi kuwa mugunta ce a idanun Yahweh . Yahweh ya kashe shi shima .
GEN 38:11     Alignment score: 0.428 → 0.43
Then Judah said to Tamar , his daughter-in-law , " Remain a widow in your father 's house until Shelah , my son , grows up . " For he feared , " He might also die , just like his brothers . " Tamar left and lived in her father 's house .
Daga nan Yahuda ya cewa Tama , surukarsa , " Ki yi zaman gwauruwa a gidan mahaifinki
har sai Shela , ɗana , ya girma . " Gama ya ji tsoro , " Shi ma wataƙila ya mutu , kamar ' yan'uwansa . " Tama ta tashi ta kuma koma da zama gidan mahaifinta .
GEN 38:12     Alignment score: 0.569 → 0.579
After a long time , Shua 's daughter , the wife of Judah , died
. Judah was comforted and went up to his sheepshearers at Timnah , he and his friend Hirah the Adullamite .
Bayan lokaci mai tsawo , ɗiyar Shuwa , matar Yahuda , ta mutu . Yahuda ya ta'azantu ya kuma tafi wurin sausayar tumakinsa a Timna , shi da abokinsa Hira Ba'addulmiye .
GEN 38:13     Alignment score: 0.417
Tamar was told , " Look , your father-in-law is going up to Timnah to shear his sheep . "
Aka gaya wa Tama , " Duba , surukinki
zai tafi Timna domin sausayar tumakinsa . "
GEN 38:14     Alignment score: 0.334 → 0.329
She took
off the clothing of her widowhood and covered herself with her veil and wrapped herself . She sat in the gate of Enaim , which is by the road to Timnah . For she saw that Shelah had grown up but she had not been given to him as a wife .
Sai ta tuɓe tufafin gwaurancinta ta rufe kanta da gyale ta kuma lulluɓe jikinta . Ta zauna a ƙofar Enayim , wadda ke kan hanyar zuwa Timna . Domin ta ga Shela ya girma , amma ba a bayar da ita ba a gare shi a matsayin mata .
GEN 38:15     Alignment score: 0.338
When Judah saw her he thought that she was a prostitute because she had covered her face .
Sa ' ad da Yahuda ya ganta ya zaci cewa karuwa ce saboda ta lulluɓe fuskarta .
GEN 38:16     Alignment score: 0.31
He went to her by the road and said , " Come , please let me sleep with you " for he did not know that she was his daughter-in-law and she said , " What will you give me so you can sleep with me ? "
Ya je wurin ta a bakin
hanya ya kuma ce , " Zo , ina roƙon ki bari in kwana da ke " - domin bai san cewa surukarsa ba ce - sai kuma ta ce , " Mezaka bani domin ka kwana da ni ? "
GEN 38:17     Alignment score: 0.298 → 0.297
He said , " I will send
you a young goat from the flock . " She said , " Will you give me a pledge until you send it ? "
Ya ce , " Zan aiko maki da ' yar akuya daga garke . " Ta ce , " Zaka bani diyya har sai ka aiko da ita ? "
GEN 38:18     Alignment score: 0.189 → 0.2
He said , " What pledge can I give
you ? " She replied , " Your seal and cord , and the staff that is in your hand . " He gave them to her and slept with her , and she became pregnant by him .
Ya ce , " Wacce irin diyya zan ba ki ? " Ta maida amsa , " Zoben hatiminka da ɗamararka , da sandar dake a hannunka . " Ya bayar dasu a gare ta ya kuma kwana da ita , sai ta sami ciki daga gare shi .
GEN 38:19     Alignment score: 0.24 → 0.243
She got up and went away . She took
off her veil and put on the clothing of her widowhood .
Ta tashi ta yi tafiyarta . Ta tuɓe lulluɓinta ta sanya tufafin gwaurancinta .
GEN 38:20     Alignment score: 0.384 → 0.388
Judah sent the young goat by his friend the Adullamite in order that he might receive the pledge back from the woman 's hand , but he did not find
her .
Yahuda ya aika da ' yar akuyar ta hannun abokinsa Ba'addulmiye saboda ya karɓo diyyar daga hannun matar , amma bai same ta ba .
GEN 38:21     Alignment score: 0.279 → 0.279
Then the Adullamite asked the men of the place , " Where is the cultic prostitute who was at Enaim by the road ? " They said , " There has not been a cultic prostitute here . "
Sai Ba'addulmiyen ya tambayi
mutanen dake wurin , " Ina karuwar asiri dake zaune a Enayim a bakin hanya ? " Suka ce , " Babu wata karuwar asiri dake zaune a nan . "
GEN 38:22     Alignment score: 0.311
He returned to Judah and said , " I did not find
her . Also , the men of the place said , ' There has not been a cultic prostitute here . ' "
Ya dawo wurin Yahuda yace , " Ban same ta ba . Kuma , mutanen wurin sun ce , ' Babu wata karuwar asiri dake zaune a nan . " '
GEN 38:23     Alignment score: 0.433 → 0.432
Judah said , " Let her keep the things , that we not be put to shame . Indeed , I sent this young goat , but you did not find
her . "
Yahuda yace , " Bari ta ajiye abubuwan , domin kada mu sha kunya . Tabbas , na aika da ' yar akuyar nan , amma ba ka same ta ba . "
GEN 38:24     Alignment score: 0.396
It came
about after about three months that it was told to Judah , " Tamar your daughter-in-law has committed prostitution , and indeed , she is pregnant by it . " Judah said , " Bring her here and let her be burned . "
Sai ya kasance bayan wajen wata uku , sai a ka gaya wa Yahuda , " Tama surukarka ta aikata karuwanci , kuma tabbas , ta sami ciki ta haka . " Yahuda yace , " Ku kawo ta nan bari a ƙona ta kuma . "
GEN 38:25     Alignment score: 0.274 → 0.272
When she was brought out , she sent to her father-in-law a message , " By the man who owns these I am pregnant . " She said , " Determine please whose these are , the seal and cords and staff . "
Sa ' ad da aka fito da ita , sai ta aika wa surukinta da saƙo , " Ta wurin mutumin dake da waɗannan nake da ciki . " Ta ce , " Ina roƙon ka da ka gano
mani waɗannan na waye , zoben tambarin da ɗamarar da sandar . "
GEN 38:26     Alignment score: 0.373 → 0.374
Judah recognized them and said , " She is more righteous than I am , since I did not give
her as a wife to Shelah , my son . " He did not sleep with her again .
Yahuda ya gane su ya kuma ce , " Ta fi ni adalci , tunda ban bayar da ita ba a matsayin mata ga Shela , ɗana . " Bai sake kwana da ita ba kuma .
GEN 38:27     Alignment score: 0.281 → 0.268
It came
about at the time for her to give birth that , behold , twins were in her womb .
Sai ya kasance da lokacin haihuwarta ya kai , duba , tagwaye ne ke cikin mahaifarta .
GEN 38:28     Alignment score: 0.231
It came
about as she was giving birth one put out a hand , and the midwife took a scarlet thread and tied it on his hand and said , " This one came out first . "
Sai ya kasance a lokacin da take haihuwar ɗaya ya fito da hannunsa waje , unguwar zomar ta ɗauki jan zare ta ɗaura masa a hannu ta kuma ce , " Wannan ne ya fãra fitowa . "
GEN 38:29     Alignment score: 0.411
But then he drew
back his hand , and , behold , his brother came out first . The midwife said , " How you have broken out ! " So he was named Perez .
Amma daga nan sai ya maida hannunsa , kuma , duba , sai ɗan'uwansa ya fito farko . Unguwar zomar ta ce , " Ya ya ka faso waje ! " Sai aka sa masa suna Ferez .
GEN 38:30     Alignment score: 0.358
Then his brother came
out , who had the scarlet thread upon his hand , and he was named Zerah .
Daga nan ɗan'uwansa ya fito , wanda yake da jan zare a hannu , aka kuma sa masa suna Zera .
GEN 38     Average alignment score: 0.363 for 30 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of GEN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50