Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of GEN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50 


GEN 18:1     Alignment score: 0.421 → 0.421
Yahweh appeared to Abraham by the oaks of Mamre , as he sat in the tent doorway in the heat of the day .
Yahweh ya bayyana ga Ibrahim a gefen itatuwan rimi
na Mamre a lokacin da yake zaune a ƙofar rumfa da tsakar rana .


GEN 18:2     Alignment score: 0.331 → 0.34
He looked up and , behold , he saw three men standing across
from him . When he saw them , he ran to meet them from the tent door and bowed low to the ground .
Ya duba sama , sai ga mutane uku na tsaye kewaye da shi . Da ya gan su , sai ya ruga daga ga ƙofar rumfar domin ya gamu da su , ya sunkuya ƙasa .
GEN 18:3     Alignment score: 0.42
He said , " Lord , if I have found favor in your eyes , do not pass by and leave your servant .
Ya ce , " Ubangiji , in na sami tagomashi a wurin ka , kada ka wuce ka rabu da bawanka .
GEN 18:4     Alignment score: 0.404 → 0.405
Let a little water be brought , wash your feet , and rest yourselves under the tree .
Sai a kawo maku
ɗan ruwa , ku wanke ƙafafu , ku kuma shaƙata a ƙarƙashin itace .
GEN 18:5     Alignment score: 0.279 → 0.279
Let me bring a little food , so that you may refresh yourselves . Afterwards you can go your way , since you have come to your servant . " They replied , " Do as you have said . "
Sai in kawo maku
abinci domin ku sami ƙarfi tun da kun zo wurin bawanku . " Suka amsa , Ka yi kamar yadda ka ce . "
GEN 18:6     Alignment score: 0.324 → 0.324
Then Abraham quickly went into the tent to Sarah , and said , " Hurry , get three seahs of fine flour , knead it , and make bread . "
Sai Ibrahim ya yi hanzari ya shiga rumfa
wurin Saratu , ya ce , " Hanzarto ki samo awo uku na gãri ki cuɗa shi ki yi gurasa . "
GEN 18:7     Alignment score: 0.244 → 0.262
Then Abraham ran to the herd , and took
a calf that was tender and good , and gave it to the servant , and he hurried to prepare it .
Sai Ibrahim ya ruga garke ya ɗauko ɗan maraƙi ƙosasshe ya ba bayinsa su yi sauri su gyara shi .
GEN 18:8     Alignment score: 0.204
He took
curds and milk , and the calf that had been prepared , and placed the food before them , and he stood by them under the tree while they ate .
Ya ɗauki curin da madara da maraƙin da aka gyara ya kai musu ya tsaya a gefensu a lokacin da suke ci .
GEN 18:9     Alignment score: 0.514 → 0.519
They said to him , " Where is Sarah your wife ? " He replied , " There , in the tent . "
Suka ce da shi , " Ina Saratu matarka ? " Ya amsa , Ta na can , cikin rumfa
, "
GEN 18:10     Alignment score: 0.328 → 0.33
He said , " I will certainly return to you in the springtime , and see , Sarah your wife will have a son . " Sarah was listening in the tent doorway , which was behind him .
Ya ce , hakika zan komo
wurinka baɗi war haka , kuma duba , Saratu matarka za ta sami ɗa . " Saratu tana ji a bakin ƙofa cikin rumfa dake bayansa .
GEN 18:11     Alignment score: 0.359 → 0.357
Now Abraham and Sarah were old , very advanced in age , and Sarah had passed the age when women could bear children .
To Ibrahim da Saratu sun tsufa , shekarunsu sun yi nisa sosai , Saratu kuma ta wuce lokacin da mata ke iya haifar ' ya'ya .
GEN 18:12     Alignment score: 0.404 → 0.401
So Sarah laughed to herself , saying to herself , " After I am worn - out and my master is old , will I now have this pleasure ? "
Domin haka Saratu ta yi wa kanta dariya , tana cewa da kanta , " Bayan na tsufa , shugabana kuma ya tsufa , ko zan sami wannan jin daɗin ? "
GEN 18:13     Alignment score: 0.452 → 0.454
Yahweh said to Abraham , " Why did Sarah laugh and say , ' Will I really bear a child , when I am old ' ?
Yahweh yace da Ibrahim , " Meyasa Saratu ta yi dariya ta kuma ce , " Ko hakika zan iya haifar ɗa Yanzu dana tsufa " ?
GEN 18:14     Alignment score: 0.303
Is anything too hard for Yahweh ? At the time appointed by me , in the spring , I will return to you . About this time next year Sarah will have a son . "
Ko akwai abin da ke da wuya ne ga Yahweh ? A daidai lokacin dana sa , kamar war haka , zan komo
wurinka a shekara mai zuwa Saratu za ta sami ɗa , "
GEN 18:15     Alignment score: 0.411
Then Sarah denied it and said , " I did not laugh , " for she was afraid . He replied , " No , you did laugh . "
Sai Saratu ta yi musu , ta ce " Ban yi dariya ba domin tana jin tsoro . Ya amsa mata ya ce , " A'a , kin yi dariya . "
GEN 18:16     Alignment score: 0.362
Then the men arose
to leave and looked down toward Sodom . Abraham went with them to see them on their way .
Sai mutanen suka tashi suka tashi suka duba wajen Sodom . Sai Ibrahim ya tafi tare dasu ya raka su a kan hanyarsu .
GEN 18:17     Alignment score: 0.537
But Yahweh said , " Should I hide from Abraham what I am about to do ,
Amma Yahweh yace " Ko zan ɓoye wa Ibrahim abin da zan aikata ,
GEN 18:18     Alignment score: 0.431 → 0.431
since Abraham will indeed become a great and mighty nation , and all the nations of the earth will be blessed in him ?
da yake Ibrahim zai zama babbar al'umma kuma dukkan al'umman duniya zasu sami albarka ta wurinsa ?
GEN 18:19     Alignment score: 0.284 → 0.283
For I have chosen him so that he may instruct his children and his household after him to keep the way of Yahweh , to do righteousness and justice , so that Yahweh may bring upon Abraham what he has said to him . "
Domin na zaɓe
shi domin ya umarci ' ya'yansa da gidansa dake biye da shi domin su bi tafarkin Yahweh , su aikata adalci da aikin adalci , domin Yahweh ya cika abin da ya faɗa wa Ibrahim zai aikata a gare shi . "
GEN 18:20     Alignment score: 0.436
Then Yahweh said , " Because the outcry against Sodom and Gomorrah is so great , and because their sin is so serious ,
Daga nan sai Yahweh yace , " Saboda kukan Sodom da Gomora ya yi yawa , kuma zunubinsu ya haɓaka ,
GEN 18:21     Alignment score: 0.247 → 0.251
I will now go down there and see the outcry against her that has come to me , whether they have really done it . If not , I will know . "
Yanzu zan sauka
in ga kukan da ake yi a kan su wanda ya zo gare ni , ko hakika sun aikata al'amarin . In ba haka ba zan sani . "
GEN 18:22     Alignment score: 0.488
So the men turned from there , and went toward Sodom , but Abraham remained standing before Yahweh .
To sai mazajen suka juya daga can , suka nufi wajen Sodom , amma Ibrahim ya tsaya a gaban Yahweh .
GEN 18:23     Alignment score: 0.426
Then Abraham approached and said , " Will you sweep away the righteous with the wicked ?
Sai Ibrahim ya matso ya ce " Ko zaka share adalai
tare da mugaye ?
GEN 18:24     Alignment score: 0.319
Perhaps there are fifty righteous within the city . Will you sweep it away and not spare the place for the sake of the fifty righteous that are there ?
In a ce za a sami adalai
hamsin a cikin birnin . Ko zaka hallaka shi ba tare da la'akari da adalan nan hamsin ba dake can ?
GEN 18:25     Alignment score: 0.199 → 0.2
Far be it from you to do such a thing , killing the righteous with the wicked , so that the righteous should be treated the same as the wicked . Far be it from you ! Will not the Judge of all the earth do what is just ? "
Ba zai yiwu ba ka yi haka wato ka kashe adalai
tare da miyagu , domin a hori adalai kamar yadda aka hori miyagu . Ba zai yiwu ba mai hukunta duniya ya yi abin da ke dai - dai ? "
GEN 18:26     Alignment score: 0.43
Yahweh said , " If I find
in Sodom fifty righteous within the city , then I will spare the whole place for their sake . "
Yahweh yace , " In na sami adalai hamsin a cikin birnin Sodom , to zan kuɓutar da dukkan birnin saboda su . "
GEN 18:27     Alignment score: 0.449
Abraham answered and said , " Look , I have undertaken to speak
to my Lord , even though I am only dust and ashes !
Ibrahim ya amsa ya ce , " Duba na jawo wa kaina magana da Ubangijina , koda yake ni ƙura ne kawai da toka !
GEN 18:28     Alignment score: 0.421 → 0.421
What if there are five less than fifty righteous ? Will you destroy the whole city for lack of five ? " Then he said , " I will not destroy it , if I find
there forty - five . "
To in ace adalan sun gaza hamsin ba mutum biyar ? Zaka hallaka birnin saboda rashin biyar ? " Daga nan sai ya ce , " Ba zan hallaka shi ba , in na sami mutane arba'in da biyar . "
GEN 18:29     Alignment score: 0.355 → 0.359
He spoke to him yet again , and said , " What if there are forty found there ? " He replied , " I will not do it for the forty 's sake . "
Sai ya sake yi masa magana , ya ce " To a ce za a sami arba'in a can fa ? " Ya amsa , " Saboda mutane arba'in ɗin ba zan yi ba . "
GEN 18:30     Alignment score: 0.358
He said , " Please do not be angry
, Lord , so I may speak . Perhaps thirty will be found there . " He replied , " I will not do it , if I find thirty there . "
" Ya ce , " Har yanzu dai ina roƙo Ubangiji kada ka yi fushi in na yi magana . To in a ce za a sami talatin a can fa . " Ya amsa ba zai yi hakan ba , in a kwai mutane talatin a can . "
GEN 18:31     Alignment score: 0.347
He said , " Look , I have undertaken to speak
to my Lord ! Perhaps twenty will be found there . " He replied , " I will not destroy it for the twenty 's sake . "
Ya ce " Ga shi na dage in yi magana da Ubangijina ! In a ce za a sami ashirin a can fa . " Ya amsa " Saboda mutane ashirin ɗin ba zan hallakar da shi ba . "
GEN 18:32     Alignment score: 0.357
He said , " Please do not be angry
, Lord , and I will speak this one last time . Perhaps ten will be found there . " Then he said , " I will not destroy it for the ten 's sake . "
Ya ce , " Ina roƙo kada ka yi fushi , Ubangiji , zan sake faɗin wannan karo na ƙarshe . In a ce za a sami goma fa a can . " Sai ya ce , " Ba zan hallaka shi ba saboda mutane goman nan . "
GEN 18:33     Alignment score: 0.478 → 0.481
Yahweh went on his way as soon as he had finished talking with Abraham , and Abraham returned home .
Sai Yahweh ya tafi a lokacin da ya gama yin magana da Ibrahim , shi kuma Ibrahim ya koma gida .
GEN 18     Average alignment score: 0.363 for 33 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of GEN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50