Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of GEN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50 


GEN 34:1     Alignment score: 0.432 → 0.454
Now Dinah , Leah 's daughter whom she bore to Jacob , went out to meet the young women of the land .
Sai Dinah
, ɗiyar Liya wadda ta haifawa Yakubu , ta fita ta tafi wurin ' yanmatan ƙasar .


GEN 34:2     Alignment score: 0.409 → 0.41
Shechem son of Hamor the Hivite , the prince of the land , saw her and he grabbed her , assaulted her , and slept with her .
Shekem ɗan Hamo Bahibiye
, yariman ƙasar , ya ganta ya kuma cafke ta , ya ɓata ta , ya kuma kwana da ita .
GEN 34:3     Alignment score: 0.396
He was drawn to Dinah , the daughter of Jacob . He loved the young woman
and spoke tenderly to her .
Ya shaƙu da Dinah , ɗiyar Yakubu . Ya ƙaunaci yarinyar , ya kuma yi mata magana mai taushi .
GEN 34:4     Alignment score: 0.268
Shechem spoke to his father Hamor , saying , " Get this young woman
for me as a wife . "
Shekem ya yi magana da mahaifinsa , cewa , " Ka samo mani wannan yarinyar a matsayin mata . "
GEN 34:5     Alignment score: 0.432
Now Jacob heard that he had defiled Dinah his daughter . His sons were with his livestock in the field , so Jacob held
his peace until they came .
Yanzu Yakubu ya ji cewa ya lalata ɗiyarsa Dina . ' Ya'yansa kuma na tare da dabbobinsa a saura , sai Yakubu ya kame bakinsa har sai da su ka zo .
GEN 34:6     Alignment score: 0.652
Hamor the father of Shechem went out to Jacob to speak
with him .
Hamo mahaifin Shekem ya tafi wurin Yakubu domin ya yi magana da shi .
GEN 34:7     Alignment score: 0.363 → 0.365
The sons of Jacob came in from the field when they heard of the matter . The men were offended . They were very angry
because he had disgraced Israel by forcing himself on Jacob 's daughter , for such a thing should not have been done .
' Ya'yan Yakubu suka dawo daga saura sa ' ad da suka ji batun al'amarin . Mutanen ransu ya ɓaci . Suka fusata sosai saboda ya kunyatar da Isra'ila ta wurin tilasta kansa bisa ɗiyar Yakubu , domin bai kamata a aiwatar da irin haka ba .
GEN 34:8     Alignment score: 0.405 → 0.402
Hamor spoke with them , saying , " My son Shechem loves your daughter . Please give
her to him as a wife .
Hamo ya yi magana da shi , cewa , " Ɗana Shekem na ƙaunar ɗiyarka . Ina roƙon ka . ka bayar da ita a gare shi a matsayin mata .
GEN 34:9     Alignment score: 0.338 → 0.335
Intermarry with us , give
your daughters to us , and take our daughters for yourselves .
Ku yi auratayya da mu , ku bayar da ' ya'yanku mata a gare mu , ku kuma ɗauki ' ya'yanmu mata domin kanku .
GEN 34:10     Alignment score: 0.298 → 0.308
You will live with us , and the land will be open to you to live and trade in , and to acquire property . "
Zaku zauna tare da mu , za a buɗe ƙasar kuma a gare ku domin ku zauna ku kuma yi sana'a a ciki , ku kuma mallaki
kaddarori . "
GEN 34:11     Alignment score: 0.378 → 0.375
Shechem said to her father and to her brothers , " Let me find
favor in your eyes , and whatever you tell me I will give .
Shekem yace wa mahaifinta da ' yan'uwanta maza , " Bari in sami tagomashi a idanunku , duk kuma abin da kuka ce mani zan bayar .
GEN 34:12     Alignment score: 0.222
Ask me for as great a bride price and gift as you will , and I will give
whatever you say to me , but give me the young woman as a wife . "
Ku tambaye ni komai yawan sadakin da kyautar da kuke so , kuma zan bayar da duk abin da kuka ce , amma dai ku bani yarinyar a matsayin mata . "
GEN 34:13     Alignment score: 0.595 → 0.596
The sons of Jacob answered Shechem and Hamor his father with deceit , because Shechem had defiled Dinah their sister .
' Ya'yan Yakubu suka
amsa wa Shekem da Hamo mahaifinsa tare da zamba , saboda Shekem ya ɓata Dina ' yar'uwarsu .
GEN 34:14     Alignment score: 0.287 → 0.286
They said to them , " We can not do this thing , to give
our sister to anyone who is uncircumcised ; for that would be a disgrace to us .
Suka ce masu , " Ba za mu iya yin wannan abu ba , mu bayar da ' yar'uwarmu ga duk wani wanda ba shi da kaciya ; domin zai zama abin kunya a gare mu .
GEN 34:15     Alignment score: 0.378
Only on this condition will we agree with you : If you will become circumcised as we are , if every male among you is circumcised .
Sai dai a kan wannan matakin kaɗai za mu yarda da ku : Idan zaku zama masu kaciya kamar mu , idan kowanne namiji a cikin ku an yi masa kaciya .
GEN 34:16     Alignment score: 0.265 → 0.263
Then will we give
our daughters to you , and we will take your daughters to ourselves , and we will live with you and become one people .
Daga nan ne za mu bayar da ' ya'yanmu mata a gare ku , mu kuma zamu ɗauki ' ya'yanku mata a gare mu , mu kuma zauna daku mu zama mutane ɗaya .
GEN 34:17     Alignment score: 0.427 → 0.427
But if you do not listen to us and become circumcised , then we will take
our sister and we will leave . "
Amma idan baku saurare mu ba kuka zama masu kaciya , daga nan zamu ɗauki ' yar'uwarmu kuma za mu tashi . "
GEN 34:18     Alignment score: 0.577
Their words pleased Hamor and his son Shechem .
Maganganunsu suka
gamshi Hamo da ɗansa Shekem .
GEN 34:19     Alignment score: 0.386
The young man did not delay to do what they said , because he delighted in Jacob 's daughter , and because he was the most honored person in all his father 's household .
Saurayin bai ɓata lokaci ba wurin yin abin da suka ce , saboda yana jin daɗin ɗiyar Yakubu , saboda kuma shi ne taliki mafi daraja a dukkan gidan mahaifinsa .
GEN 34:20     Alignment score: 0.472
Hamor and Shechem his son went to the gate of their city and spoke with the men of their city , saying ,
Hamo da ɗansa Shekem suka tafi ƙofar birninsu
suka kuma yi magana da mutanen birninsu , cewa ,
GEN 34:21     Alignment score: 0.344 → 0.342
" These men are at peace with us , so let them live in the land and trade in it for , really , the land is large enough for them . Let us take
their daughters as wives , and let us give them our daughters .
" Mutanen nan suna zaman salama da mu , bari su zauna cikin ƙasar su kuma yi sana'a a ciki domin , tabbas , ƙasar na da isasshen girma domin su . Bari mu ɗauki ' ya'yansu mata a matsayin matayen aure , bari kuma mu bayar da ' ya'yanmu mata a gare su .
GEN 34:22     Alignment score: 0.361
Only on this condition will the men agree to live with us and become one people : If every male among us is circumcised , as they are circumcised .
A wannan matakin kaɗai mutanen za su yarda su zauna da mu kuma mu zama mutane ɗaya . Idan a ka yi wa kowanne namiji a cikin mu kaciya , kamar yarda suke da kaciya .
GEN 34:23     Alignment score: 0.318
Will not their livestock and their property all their animals be ours ? So let us agree with them , and they will live among us . "
Ba dukkan
dabbobinsu da kaddarorinsu - dukkan dabbobinsu zasu zama namu ba ? Don haka mu yarda da su , zasu kuma zauna a cikinmu . "
GEN 34:24     Alignment score: 0.529
All the men of the city listened to Hamor and Shechem , his son . Every male was circumcised .
Dukkan mutanen birnin suka
saurari Hamo da Shekem , ɗansa . Kowanne namiji a ka yi masa kaciya .
GEN 34:25     Alignment score: 0.507 → 0.506
On the third day , when they were still in pain , two of the sons of Jacob ( Simeon and Levi , Dinah 's brothers ) , each took
his sword and they attacked the city that was certain of its security , and they killed all the males .
A rana ta uku , sa ' ad da suke cikin zafi tukuna , ' ya'yan Yakubu biyu ( Simiyon da Lebi ' yan'uwan Dina ) , kowannen su ya ɗauki takobinsa suka kuma kai hari ga birnin dake da tabbacin tsaro , suka kuma kashe dukkan mazajen .
GEN 34:26     Alignment score: 0.625
They killed Hamor and his son Shechem with the edge of the sword . They took
Dinah from Shechem 's house and went away .
Suka kashe Hamo da ɗansa Shekem ta kaifin takobi . Suka ɗauke Dina daga gidan Shekem suka yi tafiyar su .
GEN 34:27     Alignment score: 0.385 → 0.385
The other sons of Jacob came to the dead bodies and looted the city , because the people had defiled their sister .
Sauran ' ya'yan Yakubu suka
zo wurin gawawwakin suka washe birnin , saboda mutanen sun ɓata ' yar'uwarsu .
GEN 34:28     Alignment score: 0.243 → 0.24
They took
their flocks , their herds , their donkeys , and everything in the city and in the surrounding fields with
Suka ɗauki garkunan tumakinsu dana awaki , da garkunan shanunsu , da jakkansu , da duk wani abu dake cikin birnin da gonakin dake kewaye tare da
GEN 34:29     Alignment score: 0.345 → 0.366
all their wealth . All their children and their wives , they captured . They even took
everything that was in the houses .
dukkan dukiyarsu . Dukkan ' ya'yayensu da matayensu , suka kame . Suka ma ɗauke kowanne abu dake cikin gidajen .
GEN 34:30     Alignment score: 0.488 → 0.489
Jacob said to Simeon and Levi , " You have brought trouble on me , to make me stink
to the inhabitants of the land , the Canaanites and the Perizzites . I am few in number . If they gather themselves together against me and attack me , then I will be destroyed , I and my household . "
Yakubu ya cewa Simiyon da Lebi , " Kun kawo mani matsala , domin kun sa in yi ɗoyi ga mazaunan ƙasar , da Kan'aniyawa da Feriziyawa . Ni kima ne a lissafi . Idan suka tattara kansu tare gãba da ni , su kuma kawo ma ni hari , daga nan zan hallaka , ni da gidana . "
GEN 34:31     Alignment score: 0.646 → 0.645
But Simeon and Levi said , " Should Shechem have dealt with our sister as with a prostitute ? "
Amma Simiyon da Lebi suka
ce , " Ya kamata Shekem ya yi da ' yar'uwarmu kamar karuwa ? "
GEN 34     Average alignment score: 0.407 for 31 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of GEN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50