Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of GEN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50 


GEN 11:1     Alignment score: 0.221 → 0.265
Now the whole earth used one language and had the same words .
To dukkan
duniya sun yi magana da harshe ɗaya , kalmominsu kuma ɗaya ne .


GEN 11:2     Alignment score: 0.342 → 0.349
As they journeyed in the east , they found
a plain in the land of Shinar and they settled there .
Da suka yi tafiya zuwa gabas a hayin filin Shinar suka zauna a can .
GEN 11:3     Alignment score: 0.393 → 0.406
They said to one another , " Come , let us make bricks and bake them thoroughly . " They had brick instead of stone and tar as mortar .
Suka ce da juna , " Zo mu yi tubula mu gasa su sosai . " Suka yi aiki
da tubali a madadin dutse , katsi kuma a maimakon yunɓu ,
GEN 11:4     Alignment score: 0.338
They said , " Come , let us build
ourselves a city and a tower whose top will reach to the sky , and let us make a name for ourselves . If we do not , we will be scattered across the surface of the whole earth . "
" Suka ce , " Ku zo , mu gina wa kanmu birni da kuma hasumiya wadda tsawonta zai kai har sararin sama , kuma mu yi wa kanmu suna . In ba mu yi ba , za a warwatsu mu a fuskar duniya dukka . "
GEN 11:5     Alignment score: 0.681
So Yahweh came down to see the city and the tower which the descendants of Adam had built .
Sai Yahweh ya zo daga sama
domin ya ga birnin da hasumiyar da zuriyar Adamu suka gina .
GEN 11:6     Alignment score: 0.234 → 0.233
Yahweh said , " Look , they are one people with the same language , and they are beginning to do this ! Soon nothing that they intend to do will be impossible for them .
Yahweh yace " Duba su mutane ɗaya ne da harshe ɗaya , kuma sun fara yin wannan ! Ba da jimawa ba zasu iya yin duk wani abin da suka yi niyya , ba abin da zai gagare su .
GEN 11:7     Alignment score: 0.26
Come , let us go down and confuse their language there , so that they may not understand each other . "
Zo , mu sauka
mu rikirkitar da harshensu a can , domin kada su fahimci juna . "
GEN 11:8     Alignment score: 0.426
So Yahweh scattered them from there across
the surface of all the earth and they stopped building the city .
Sai Yahweh ya warwatsa su daga can zuwa ko'ina a duniya , sai kuma suka dena ginin birnin .
GEN 11:9     Alignment score: 0.318 → 0.325
Therefore , its name was called Babel , because there Yahweh confused the language of the whole earth and from there Yahweh scattered them abroad over the surface of all the earth .
Domin haka sunansa ya zama Babila , domin a can ne Yahweh ya rikirkitar da harsunan duniya baki ɗaya , kuma daga can ne Yahweh ya watsa
mutane ko'ina a sararin duniya .
GEN 11:10     Alignment score: 0.6
These were the descendants of Shem . Shem was a hundred years old , and he became
the father of Arphaxad two years after the flood .
Waɗannan sune zuriyar Shem , Shem na da shekaru ɗari , sai ya zama mahaifin Arfakshad shekaru biyu bayan ruwan tsufana .
GEN 11:11     Alignment score: 0.451 → 0.458
Shem lived five hundred years after he became the father of Arphaxad . He also became the father of other sons and daughters .
Shem ya rayu har shekaru ɗari biyar bayan ya haifi Arfakshad . Hakanan
ya haifi ' ya'ya maza da mata ma su yawa .
GEN 11:12     Alignment score: 0.586 → 0.595
When Arphaxad had lived thirty - five years , he became
the father of Shelah .
Da Arkfashad ya yi shekaru talatin da biyar , sai zama mahaifin Shela .
GEN 11:13     Alignment score: 0.426 → 0.41
Arphaxad lived 403 years after he became the father of Shelah . He also became the father of other sons and daughters .
Arkfashad ya rayu
na tsawon shekaru 403 bayan ya haifi Shela . Hakanan ya haifi waɗansu sauran ' ya'ya maza da mata .
GEN 11:14     Alignment score: 0.565
When Shelah had lived thirty years , he became
the father of Eber .
Da Shelah ya kai shekaru talatin , ya haifi Ebar .
GEN 11:15     Alignment score: 0.439 → 0.42
Shelah lived 403 years after he became the father of Eber . He also became the father of other sons and daughters .
Shelah
ya rayu har shekaru 403 bayan ya haifi Ebar . Hakanan ya haifi sauran waɗansu ' ya'ya maza da mata .
GEN 11:16     Alignment score: 0.524 → 0.533
When Eber had lived thirty - four years , he became
the father of Peleg .
Da Ebar ya yi shekaru talatin da huɗu sai ya haifi Felag .
GEN 11:17     Alignment score: 0.43
Eber lived 430 years after he became the father of Peleg . He also became the father of other sons and daughters .
Ebar
ya yi shekaru 430 bayan ya haifi Felag , Hakanan ya haifi sauran waɗansu ' ya'ya maza da mata .
GEN 11:18     Alignment score: 0.576
When Peleg had lived thirty years , he became
the father of Reu .
Da Felag ya yi shekaru talatin , sai ya haifi Reu ,
GEN 11:19     Alignment score: 0.368 → 0.45
Peleg lived 209 years after he became the father of Reu . He also became the father of other sons and daughters .
bayan Felag
ya haifi Reu ya rayu har shekaru 209 , ya kuma haifi sauran waɗansu ' ya'ya maza da mata .
GEN 11:20     Alignment score: 0.346 → 0.353
When Reu had lived thirty - two years , he became the father of Serug .
Da Reu ya kai shekaru 32 sai ya haifi Serug .
GEN 11:21     Alignment score: 0.466
Reu lived 207 years after he became the father of Serug . He also became the father of other sons and daughters .
Reu ya yi shekaru 207 bayan ya haifi Serug . Hakanan
ya haifi sauran waɗansu ' ya'ya maza da mata .
GEN 11:22     Alignment score: 0.59
When Serug had lived thirty years , he became
the father of Nahor .
Da Serug ya kai shekaru talatin sai ya haifi Nahor .
GEN 11:23     Alignment score: 0.411 → 0.439
Serug lived two hundred years after he became the father of Nahor . He also became the father of other sons and daughters .
Bayan Serug ya haifi Nahor , ya rayu
na tsawon shekaru ɗari biyu sai kuma ya haifi sauran waɗansu ' ya'ya maza da mata .
GEN 11:24     Alignment score: 0.584 → 0.579
When Nahor had live twenty - nine years , he became
the father of Terah .
Bayan Nahor ya rayu shekaru ashirin da tara , sai ya zama mahaifin Tera .
GEN 11:25     Alignment score: 0.486
Nahor lived 119 years after he became the father of Terah . He also became
the father of other sons and daughters .
Nahor ya rayu shekaru 119 bayan ya haifi Tera . Hakanan ya zama mahaifin waɗansu ' ya'ya maza da mata .
GEN 11:26     Alignment score: 0.606
After Terah had lived seventy years , he became
the father of Abram , Nahor , and Haran .
Bayan Tera ya rayu na tsawon shekaru saba'in sai ya zama mahaifin Abram , da Nahor , da Haran .
GEN 11:27     Alignment score: 0.66
Now these were the descendants of Terah . Terah became the father of Abram , Nahor , and Haran , and Haran became the father of Lot .
To waɗannan sune
zuriyar Tera , Tera ya haifi Ibram , Nahor , Haran , Haran kuma ya haifi Lot .
GEN 11:28     Alignment score: 0.608 → 0.64
Haran died
in the presence of his father Terah in the land of his birth , in Ur of the Chaldeans .
Haran ya mutu a fuskar mahaifinsa Tera a ƙasar haihuwarsa , a Ur ta Kaldiyawa .
GEN 11:29     Alignment score: 0.63 → 0.63
Abram and Nahor took
wives . The name of Abram 's wife was Sarai and the name of Nahor 's wife was Milkah , a daughter of Haran , who was the father of Milkah and Iskah .
Ibram da Nahor suka yi aure . Sunan matar Ibram Sarai matar Nahor kuma sunanta Milka , ' yar Haran wanda shi ne mahaifin Milka da Iskah .
GEN 11:30     Alignment score: 0.349
Now Sarai was barren ; she had no child .
To Sarai bakarariya ce ; ba ta da ɗa .
GEN 11:31     Alignment score: 0.614
Terah took
Abram his son , Lot the son of his son Haran , and Sarai his daughter-in-law , his son Abram 's wife , and together they left Ur of the Chaldeans , to go into the land of Canaan . But they came to Haran and stayed there .
Tera ya ɗauki ɗansa , da Lot ɗan ɗansa Haran , da kuma surukarsa Sarai matar ɗansa Ibram , tare suka bar Ur ta Kaldiyawa , zuwa ƙasar Kan'ana . Amma suka zo Haran suka zauna a can .
GEN 11:32     Alignment score: 0.712
Terah lived 205 years and then died
in Haran .
Tera ya rayu shekaru 205 daga nan ya mutu a Haran .
GEN 11     Average alignment score: 0.482 for 32 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of GEN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50