Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of GEN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50 


GEN 15:1     Alignment score: 0.512 → 0.519
After these things the word of Yahweh came to Abram in a vision , saying , " Fear not , Abram ! I am your shield and your very great reward . "
Bayan waɗannan abubuwa sai maganar Yahweh ta zo wurin Ibram a wahayi , cewa , " Ibram kada ka ji tsoro ni ne garkuwarka
da kuma babban ladanka . "


GEN 15:2     Alignment score: 0.442 → 0.521
Abram said , " Lord Yahweh , what will you give me , since I continue childless , and the heir of my house is Eliezer
of Damascus ? "
Ibram yace , ya Ubangiji Yahweh , me za ka bani tunda yake har yanzu bani da ɗa . Magajin gidana kuma Eliyazar ne daga Damaskus , "
GEN 15:3     Alignment score: 0.232 → 0.236
Abram said , " Since you have given me no descendant
, see , the steward of my house is my heir . "
Ibram yace , da yake baka bani zuriya ba , duba , ɗan aikin gida ne ya zama magajina .
GEN 15:4     Alignment score: 0.356
Then , behold , the word of Yahweh came to him , saying , " This man will not be your heir ; but rather the one who will come
from your own body will be your heir . "
Sai ga maganar Yahweh ta zo gare shi , cewa " Ba wannan mutumin ne zai gaje ka ba , amma wanda zai fito daga cikin jikinka ne zai zama magajinka . "
GEN 15:5     Alignment score: 0.319 → 0.33
Then he brought him outside , and said , " Look toward heaven , and number the stars , if you are able to number them . " Then he said to him , " So will your descendants be . "
Daga nan sai ya fito da shi waje ya ce , " Duba sama , ka kuma ƙidaya taurari , in za ka iya ƙirga su . Daga nan ya ce da shi , haka zuriyarka za ta zama . "
GEN 15:6     Alignment score: 0.359
He believed Yahweh , and he counted it to him as righteousness .
Ya yi imani da Yahweh , sai ya lisafta masa shi a matsayin adalci .
GEN 15:7     Alignment score: 0.584
He said to him , " I am Yahweh , who brought you out of Ur of the Chaldeans , to give you this land to inherit it . "
Ya ce da shi , " Ni ne Yahweh , wanda ya fito da kai daga Ur ta Kaldiyawa , domin in baka
wannan ƙasar ka gãje ta . "
GEN 15:8     Alignment score: 0.635
He said , " Lord Yahweh , how will I know that I will inherit it ? "
Ya ce ya Ubangiji Yahweh , ta yaya zan sani cewa zan gãje
ta ? "
GEN 15:9     Alignment score: 0.309 → 0.309
Then he said to him , " Bring me a heifer three years old , a female goat three years old , a ram three years old , a dove , and a young pigeon . "
Daga nan ya ce da shi , " Ka kawo mini bijimi ɗan shekara uku da kuma akuya ' yar shekara uku da kurciya , da tantabara . "
GEN 15:10     Alignment score: 0.449
He brought him all these , and cut them in two , and placed each half opposite the other , but he did not divide the birds .
Ya kawo masa dukkan waɗannan ya kuma datsa su biyu - biyu ya kuma ajiye kowanne tsagi a gefen ɗayan , amma bai raba tsuntsayen ba .
GEN 15:11     Alignment score: 0.325 → 0.326
When the birds of prey came down upon the carcasses
, Abram drove them away .
Lokacin da tsuntsayen dake yawo suka zo wurin mushen sai Ibram ya kore su .
GEN 15:12     Alignment score: 0.293 → 0.311
Then when the sun was going down , Abram fell
sound asleep and , behold , a deep and terrifying darkness overwhelmed him .
Daga nan bayan rana ta kusa faɗuwa , Ibram ya yi barci mai nauyi , sai ga wani babban duhu mai ban razana ya sha kan shi .
GEN 15:13     Alignment score: 0.425 → 0.444
Then Yahweh said to Abram , " Know for certain that your descendants will be strangers in a land that is not theirs , and will be enslaved and oppressed for four hundred years .
Daga nan Yahweh yace da Ibram , hakika ka san cewa zuriyarka zasu yi baƙunci a ƙasar da ba tasu ba , za a kuma bautar da su , a tsananta musu
har tsawon shekaru ɗari huɗu .
GEN 15:14     Alignment score: 0.25
I will judge that nation that they will serve , and afterward they will come
out with abundant possessions .
Zan hukunta waccan al'ummar da zasu bauta wa , bayan haka kuma zasu fita da mallaka mai yawa .
GEN 15:15     Alignment score: 0.413
But you will go to your fathers in peace , and you will be buried in a good old age .
Amma za ka je wurin ubanninka
da salama , kuma za a yi maka jana'iza a shekaru ma su kyau .
GEN 15:16     Alignment score: 0.343 → 0.358
In the fourth generation they will come here again , for the iniquity of the Amorites has not yet reached its limit . "
A cikin tsara ta huɗu zasu sake zuwa nan kuma , saboda muguntar
Amoriyawa ba ta kai iyakarta ba tukuna . "
GEN 15:17     Alignment score: 0.214 → 0.22
When the sun had gone down and it was dark , behold , a smoking fire pot and a flaming torch passed between the pieces .
Da rana ta faɗi dare kuma ya yi , sai ga hayaƙin wuta da kuma harshen wutar
tukunya da tartsatsi suka wuce a tsakanin yankin naman .
GEN 15:18     Alignment score: 0.453
On that day Yahweh made a covenant with Abram , saying , " To your descendants I hereby give this land , from the river of Egypt to the great river , the Euphrates
A wannan lokaci Yahweh ya yi yarjejeniya da Ibram cewa ga zuriyarka zan bada wannan ƙasa
tun daga kogin Masar zuwa babban kogin Yuferetis -
GEN 15:19     Alignment score: 0.05 → 0.139
the Kenites , the Kenizzites , the Kadmonites ,
da Kan'aniyawa da Kanizitawa
GEN 15:20     Alignment score: 0.432
the Hittites , the Perizzites , the Rephaites ,
da Hitiyawa
da Feriziyawa da Refatiyawa ,
GEN 15:21     Alignment score: 0.751 → 0.756
the Amorites , the Canaanites , the Girgashites , and the Jebusites . "
da Amoriyawa da Kan'aniyawa da Girgashiyawa
da Yebusiyawa . "
GEN 15     Average alignment score: 0.397 for 21 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of GEN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50