Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of GEN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50 


GEN 35:1     Alignment score: 0.478 → 0.488
God said to Jacob , " Arise
, go up to Bethel , and stay there . Build an altar there to God , who appeared to you when you fled from Esau your brother . "
Allah ya cewa Yakubu , " Ka tashi , ka nufi sama zuwa Betel , ka kuma zauna a can . Ka ginawa Allah bagadi a wurin , wanda ya bayyana a gare ka sa ' ad da kake gujewa Isuwa ɗan'uwanka . "


GEN 35:2     Alignment score: 0.406
Then Jacob said to his household and to all who were with him , " Put away the foreign gods that are among you , purify yourselves , and change your clothes .
Daga nan Yakubu ya cewa gidansa da dukkan waɗanda ke tare da shi , " Ku fitar da bãƙin alloli dake a tsakaninku , ku tsarkake kanku , ku kuma canza suturarku .
GEN 35:3     Alignment score: 0.368
Then let us depart and go up to Bethel . I will build
an altar there to God , who answered me in the day of my distress , and has been with me wherever I have gone . "
Daga nan mu bar nan , mu nufi sama zuwa Betel . Zan ginawa Allah bagadi a can , wanda ya amsa mani a ranar ƙuncina , kuma ya kasance tare da ni dukkan inda na nufa . "
GEN 35:4     Alignment score: 0.595 → 0.594
So they gave
to Jacob all the foreign gods that were in their hand , and the rings that were in their ears . Jacob buried them under the oak that was near Shechem .
Sai suka ba Yakubu dukkan bãƙin alloli da suke a hannunsu , da zobban da suke a kunnuwansu . Yakubu ya bizne su a ƙarƙashin rimi dake kusa da Shekem .
GEN 35:5     Alignment score: 0.341
As they traveled , God made panic to fall
on the cities that were around them , so those people did not pursue the sons of Jacob .
Yayin da suke tafiya , Allah ya sanya tsoronsu ya fãɗo a bisa biranen dake kewaye da su , domin haka waɗannan mutane ba su runtumi ' ya'yan Yakubu ba .
GEN 35:6     Alignment score: 0.636 → 0.648
So Jacob arrived at Luz ( that is , Bethel ) , which is in the land of Canaan , he and all the people who were with him .
Sai Yakubu ya iso Luz ( wato , Betel ) , wadda ke cikin ƙasar Kan'ana , shi da dukkan mutanen dake tare da shi .
GEN 35:7     Alignment score: 0.526
He built an altar there and called the place El Bethel , because there God had revealed himself to him , when he was fleeing from his brother .
Ya gina bagadi a nan ya kira sunan
wurin El Betel , saboda a wurin ne Allah ya bayyana kansa a gare shi , sa ' ad da yake gudu daga ɗan'uwansa .
GEN 35:8     Alignment score: 0.584 → 0.586
Deborah , Rebekah 's nurse , died
. She was buried down from Bethel under the oak tree , so it was called Allon Bakuth .
Debora , mai kula da Rebeka , ta mutu . A ka bizne ta a gangare daga Betel ƙarƙashin itacen rimi , domin haka ana kiran wurin Allon Bakut .
GEN 35:9     Alignment score: 0.615
When Jacob came from Paddan Aram , God appeared to him again and blessed him .
Sa ' ad da Yakubu ya zo daga Faddan Aram , Allah ya sake bayyana a gare shi ya kuma albarkace shi .
GEN 35:10     Alignment score: 0.633
God said to him , " Your name is Jacob , but your name will no longer be called Jacob . Your name will be Israel . " So God called his name Israel .
Allah yace masa , " Sunanka Yakubu , amma ba za a sake kiran sunanka Yakubu ba . Sunanka zai zama Isra'ila ne . " Sai Allah ya kira sunansa Isra'ila .
GEN 35:11     Alignment score: 0.323
God said to him , " I am God Almighty . Be fruitful and multiply . A nation and a company of nations will come
from you , and kings will be among your descendants .
Allah yace masa , " Ni ne Allah Mai Iko Dukka . Ka hayayyafa ka kuma ruɓanɓanya . Ƙasa da ƙungiyar ƙasashe zasu fito daga gare ka , kuma sarakuna zasu kasance cikin zuriyarka .
GEN 35:12     Alignment score: 0.516
The land that I gave
to Abraham and Isaac , I will give to you . To your descendants after you I also give the land . "
Ƙasar dana bayar ga Ibrahim da Ishaku , zan bayar a gare ka . Ga zuriyarka bayanka kuma zan bayar da ƙasar . "
GEN 35:13     Alignment score: 0.292
God went up from him in the place where he spoke with him .
Allah ya tafi daga gare shi a wurin da ya yi magana da shi .
GEN 35:14     Alignment score: 0.372 → 0.373
Jacob set up a pillar in the place where God had spoken to him , a pillar of stone . He poured out a drink offering over it and poured oil on it .
Yakubu ya kafa ginshiƙi a wurin da Allah ya yi magana da shi , ginshiƙin dutse . Ya zuba baikon sha a bisansa ya kuma zuba mai a kansa .
GEN 35:15     Alignment score: 0.661
Jacob called the name of the place where God spoke with him , Bethel .
Yakubu ya kira sunan wurin inda Allah ya yi magana da shi , Betel .
GEN 35:16     Alignment score: 0.415 → 0.415
They journeyed on from Bethel . While they were still some distance from Ephrath , Rachel went into labor . She had hard labor .
Suka kama
tafiya daga Betel . Yayin da suke da ' yar tazara daga Efrat , Rahila ta fãra naƙuda . Ta yi naƙuda mai wuya .
GEN 35:17     Alignment score: 0.376
While she was in hardest labor , the midwife said to her , " Do not be afraid , for now you will have another son . "
Yayin da take cikin azabar
naƙuda , unguwar zomar ta ce mata , " Kada ki ji tsoro , domin yanzu za ki sami wani ɗan . "
GEN 35:18     Alignment score: 0.464 → 0.511
As she was dying , with her dying breath she named him Ben - Oni , but his father called him Benjamin .
Yayin da take mutuwa , da numfashinta na mutuwa ta raɗa masa suna Ben - Oni , amma mahaifinsa ya kira shi da suna Benyamin .
GEN 35:19     Alignment score: 0.669 → 0.686
Rachel died
and was buried on the way to Ephrath ( that is , Bethlehem ) .
Rahila ta mutu a ka kuma bizne ta a kan hanyar zuwa Efrat ( wato , Betlehem ) .
GEN 35:20     Alignment score: 0.326
Jacob set up a pillar upon her grave . It is the marker of Rachel 's grave to this day .
Yakubu ya kafa ginshiƙi bisa kabarinta . Shi ne shaidar
kabarin Rahila har ya zuwa yau .
GEN 35:21     Alignment score: 0.357
Israel traveled on and pitched his tent beyond the watchtower of the flock .
Isra'ila ya ci gaba da tafiya ya kafa rumfarsa a gaba da hasumiyar
tsaron garke .
GEN 35:22     Alignment score: 0.513
While Israel was living in that land , Reuben slept with Bilhah his father 's concubine , and Israel heard of it . Now Jacob had twelve sons .
Yayin da Isra'ila ke zaune a wannan ƙasa
, Ruben ya kwana da Bilha ƙwarƙwarar mahaifinsa , Isra'ila kuma ya ji labari . Yakubu dai na da ' ya'ya maza sha biyu .
GEN 35:23     Alignment score: 0.76
His sons by Leah were Reuben , Jacob 's firstborn , and Simeon , Levi , Judah , Issachar , and Zebulun .
' Ya'yansa maza daga Liya su ne Ruben , ɗan fãrin Yakubu , da Simiyon , Lebi , Yahuda , Issaka , da Zebulun .
GEN 35:24     Alignment score: 0.726
His sons by Rachel were Joseph and Benjamin .
' Ya'yansa maza daga Rahila su ne Yosef da Benyamin .
GEN 35:25     Alignment score: 0.562
His sons by Bilhah , Rachel 's female servant , were Dan and Naphtali .
' Ya'yansa maza daga Bilha , baiwar Rahila , sune
Dan da Naftali .
GEN 35:26     Alignment score: 0.635
The sons of Zilpah , Leah 's female servant , were Gad and Asher . All these were the sons of Jacob who were born to him in Paddan Aram .
' Ya'ya maza na Zilfa , baiwar Liya , su ne Gad da Asha . Dukkan waɗannan ' ya'yan Yakubu ne waɗanda a ka haifa masa a Faddan Aram .
GEN 35:27     Alignment score: 0.744
Jacob came to Isaac , his father , in Mamre in Kiriath Arba ( the same as Hebron ) , where Abraham and Isaac had lived .
Yakubu ya zo wurin Ishaku a Mamri
a Kiriyat Arba ( ita ce dai Hebron ) , inda Ibrahim da Ishaku suka zauna .
GEN 35:28     Alignment score: 0.466
Isaac lived for one hundred eighty years .
Ishaku ya rayu shekaru ɗari da tamanin .
GEN 35:29     Alignment score: 0.553 → 0.553
Isaac breathed his last and died
, and was gathered to his ancestors , an old man full of days . Esau and Jacob , his sons , buried him .
Ishaku ya ja numfashinsa na ƙarshe , ya kuma mutu , a ka kuma tattara shi ga kakanninsa , tsohon mutum cike da kwanaki . Isuwa da Yakubu , ' ya'yansa , suka bizne shi .
GEN 35     Average alignment score: 0.517 for 29 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of GEN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50