Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of GEN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50 


GEN 48:1     Alignment score: 0.535 → 0.534
It came
about after these things , that one said to Joseph , " Look , your father is sick . " So he took with him his two sons , Manasseh and Ephraim .
Sai ya kasance bayan waɗannan abubuwa , sai wani ya cewa Yosef , " Duba , mahaifinka bai da lafiya . " Sai ya ɗauki ' ya'yansa maza biyu tare da shi , Manasse da Ifraim .


GEN 48:2     Alignment score: 0.432
When Jacob was told , " Look , your son Joseph has arrived to see you , " Israel gathered strength and sat up in bed .
Sa ' ad da aka gaya wa Yakubu , " Duba , ɗanka Yosef ya iso ya ganka , " Isra'ila ya ƙoƙarta kuma ya zauna bakin
gado .
GEN 48:3     Alignment score: 0.632
Jacob said to Joseph , " God Almighty appeared to me at Luz in the land of Canaan . He blessed me
Yakubu ya cewa Yosef , " Allah maɗaukaki ya bayyana a gare ni a Luz cikin ƙasar Kan'ana .
GEN 48:4     Alignment score: 0.415
and said to me , ' Behold , I will make you fruitful , and multiply you . I will make of you an assembly of nations . I will give
this land to your descendants as an everlasting possession . '
Ya albarkace ni ya kuma ce mani , ' Duba , zan sa ka hayayyafa , ka kuma ruɓanɓanya . Zan maida kai taron al'ummai . Zan bayar da wannan ƙasar ga zuriyarka a matsayin madawwamiyar mallaka . '
GEN 48:5     Alignment score: 0.592
Now your two sons , who were born to you in the land of Egypt before I came to you into Egypt , they are mine . Ephraim and Manasseh will be mine , just as Reuben and Simeon are mine .
Yanzu ' ya'yanka
biyu maza , waɗanda aka haifa maka a ƙasar Masar kafin in zo wurinka a Masar , nawa ne . Ifraim da Manasse zasu zama nawa , kamar yadda Ruben da Simiyon suke nawa .
GEN 48:6     Alignment score: 0.353 → 0.347
The children you have after them will be yours ; they will be listed under the names of their brothers in their inheritance .
' Ya'yan da zaka haifa
bayan su zasu zama naka ; za a lissafa su ƙarƙashin sunayen ' yan'uwansu a cikin gãdonsu .
GEN 48:7     Alignment score: 0.537 → 0.553
But as for me , when I came from Paddan , to my sorrow Rachel died
in the land of Canaan on the way , while there was still some distance to go to Ephrath . I buried her there on the way to Ephrath " ( that is , Bethlehem ) .
Amma game da ni , sa ' ad dana zo daga Faddan , cikin baƙincikina Rahila ta mutu a ƙasar Kan'ana a kan hanya , yayin da da sauran tazara a isa Ifrat . Na bizne ta a nan a kan hanyar zuwa Ifrat " ( wannan ce , Betlehem ) .
GEN 48:8     Alignment score: 0.518 → 0.524
When Israel saw Joseph 's sons , he said , " Whose are these ? "
Sa ' ad da Isra'ila ya ga ' ya'yan Yosef maza , ya ce , " Na wane ne waɗannan ? "
GEN 48:9     Alignment score: 0.388
Joseph said to his father , " They are my sons , whom God has given me here . " Israel said , " Bring them to me , that I may bless them . "
Yosef yace wa mahaifinsa , " ' Ya'yana
ne , waɗanda Allah ya bani a nan . " Isra'ila yace , " Kawo su wurina , domin in sa masu albarka . "
GEN 48:10     Alignment score: 0.496
Now Israel 's eyes were failing because of his age , so he could not see . So Joseph brought them near to him , and he kissed them and embraced them .
Yanzu dai idanun Isra'ila na kasawa saboda shekarunsa , har baya iya gani . Sai Yosef ya kawo su kusa da shi , kuma ya sumbace su ya kuma rungume su .
GEN 48:11     Alignment score: 0.391 → 0.391
Israel said to Joseph , " I never expected to see your face again , but God has even allowed me to see your children . "
Isra'ila ya cewa Yosef , " Banyi tsammanin zan sa ke ganin fuskarka ba , amma Allah ya bar ni inga ' ya'yanka
ma . "
GEN 48:12     Alignment score: 0.454
Joseph brought them out from between Israel 's knees , and then he bowed with his face to the earth .
Yosef ya fito da su daga tsakanin guiwoyin Isra'ila , Daga nan kuma ya rusuna da fuskarsa ƙasa .
GEN 48:13     Alignment score: 0.479 → 0.482
Joseph took
them both , Ephraim in his right hand toward Israel 's left hand , and Manasseh in his left hand toward Israel 's right hand , and brought them close to him .
Yosef ya ɗauke su biyun , Ifraim a hannun damansa zuwa hannun hagun Isra'ila , Manasse kuma a hannun hagunsa zuwa hannun damar Isra'ila , ya kuma matso da su kusa da shi .
GEN 48:14     Alignment score: 0.4 → 0.408
Israel reached out with his right hand and laid it upon Ephraim 's head , who was the younger , and his left hand upon Manasseh 's head . He crossed his hands , for Manasseh was the firstborn .
Isra'ila ya miƙa hannunsa na dama ya kuma ɗora bisa kan Ifraim , wanda shi ne ƙarami
, hannun hagunsa kuma bisa kan Manasse . Ya gitta hannuwansa , domin Manasse shi ne ɗan fãri .
GEN 48:15     Alignment score: 0.516
Israel blessed Joseph , saying , " The God before whom my fathers Abraham and Isaac walked , the God who has cared for me to this day ,
Isra'ila ya albarkaci
Yosef , yana cewa , " Allah wanda a gabansa ubannina Ibrahim da Ishaku suka yi tafiya , Allah wanda ya lura da ni har ya zuwa yau ,
GEN 48:16     Alignment score: 0.462
the angel who has protected me from all harm , may he bless these boys . May my name be named in them , and the name of my fathers Abraham and Isaac . May they grow
into a multitude on the earth . "
mala'ikan da ya kiyaye ni daga dukkan bala'i , bari ya albarkaci waɗannan samari . Bari a raɗa sunana a sunansu , da sunan ubannina Ibrahim da Ishaku . Bari su yaɗu su yi tururu a bisa duniya . "
GEN 48:17     Alignment score: 0.387
When Joseph saw his father place his right hand upon the head of Ephraim , it displeased him . He took
his father 's hand to move it from Ephraim 's head to Manasseh 's head .
Sa ' ad da Yosef ya ga cewa mahaifinsa ya ɗora hannunsa na dama bisa kan Ifraim , bai ji daɗi ba . Ya ɗauke hannun mahaifinsa domin ya matsa da shi daga bisa kan Ifraim zuwa bisa kan Manasse .
GEN 48:18     Alignment score: 0.35
Joseph said to his father , " Not so , my father ; for this is the firstborn . Put your right hand upon his head . "
Yosef yace wa mahaifinsa , " Ba haka ba , babana ; domin wannan shi ne ɗan fãrin . Ka ɗora hannunka na dama bisa kansa . "
GEN 48:19     Alignment score: 0.355
His father refused and said , " I know , my son , I know . He also will become a people , and he also will be great . Yet his younger brother will be greater than he , and his descendants will become a multitude of nations . "
Mahaifinsa ya ƙi ya kuma ce , " Na sani , ɗana , Na sani . Shi ma zai zama jama'a , shima kuma zai zama babba
. Duk da haka ƙanensa zai fi shi girma , kuma zuriyarsa zasu zama al'ummai tururu . "
GEN 48:20     Alignment score: 0.556
Israel blessed them that day with these words , " The people of Israel will pronounce blessings by your names saying , ' May God make you like Ephraim and like Manasseh ' . " In this way , Israel put Ephraim before Manasseh .
Isra'ila ya albarkace su a wannan rana da waɗannan maganganu , " Mutanen Isra'ila zasu furta albarku da sunayenku suna cewa , ' Bari Allah ya maida ku kamar Ifraim kamar Manasse kuma ' . " Ta wannan hanya , Isra'ila ya sanya Ifraim gaba da Manasse .
GEN 48:21     Alignment score: 0.491 → 0.491
Israel said to Joseph , " See , I am about to die , but God will be with you , and will bring you back to the land of your fathers .
" Isra'ila ya cewa Yosef , " Duba , ina gaf da mutuwa , amma Allah zai kasance tare da ku , zai kuma maida
ku ƙasar ubanninku .
GEN 48:22     Alignment score: 0.335
To you , as one who is above your brothers , I give to you the mountain slope that I took
from the Amorites with my sword and my bow . "
Game da kai , a matsayin wanda aka ɗora sama da ' yan'uwansa , Na baka gangaren tsaunin dana karɓe daga hannun Amoriyawa da takobina da kuma bakana . "
GEN 48     Average alignment score: 0.465 for 22 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of GEN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50