Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:01
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52 


JER 2:1     Alignment score: 0.528
The word of Yahweh came
to me , saying ,
Maganar Yahweh tazo gare ni , cewa ,


JER 2:2     Alignment score: 0.352 → 0.354
" Go and proclaim in the hearing of Jerusalem . Say , ' Yahweh says this : I have called to mind on your behalf the covenant faithfulness in your youthfulness , your love at the time when we were engaged , when you went after me in the wilderness , the land that was not sown .
" Kaje ka yi shela
ga kunnuwan Yerusalem . Ka ce , ' Yahweh ya faɗi wannan : Na tuna a madadin ki da alƙawarin aminci cikin ƙuruciyarki , ƙaunarki a lokacin da muna tashe , lokacin da kika bi ni cikin jeji , ƙasar da ba'a taɓa shuka ba .
JER 2:3     Alignment score: 0.457 → 0.477
Israel was set apart to Yahweh , the firstfruits of his harvest ! All who ate from the firstfruits were held
guilty ; disaster came upon them this is Yahweh 's declaration . ' "
An keɓe Isra'ila ga Yahweh , nunan farin girbinsa ! Dukkan waɗanda suka ci daga nunan farin sun ɗauki laifinsu ; bala'i ya afko masu - wannan furcin Yahweh ne . " '
JER 2:4     Alignment score: 0.588
Hear the word of Yahweh , house of Jacob , all you clans of the house of Israel .
Kuji maganar Yahweh , ya gidan Yakubu , dukkanku iyalin gidan Isra'ila .
JER 2:5     Alignment score: 0.317 → 0.326
Yahweh says this , " What did your fathers find
wrong with me , that they went far from following me ? That they went after useless idols and became useless themselves ?
Yahweh ya faɗi haka , " Wanne laifi ubanninku suka iske tare da ni , da suka yi nisa daga bi na ? Da suka bi alloli marasa amfani su kansu kuma suka zama marasa amfani ?
JER 2:6     Alignment score: 0.441 → 0.446
They did not say , ' Where is Yahweh , who brought us up from the land of Egypt ? Where is Yahweh , who led us to the wilderness , into the land of the Arabah and pits , in a land of drought and deep darkness , a land through which no one passes
and where no one lives ? '
Basu ce , " Ina Yahweh , wanda ya fito da mu daga ƙasar Masar ba ? Ina Yahweh , wanda ya bishe mu cikin jeji , zuwa cikin ƙasar Araba da ramummuka , a cikin ƙasar fari da duhu mai zurfi , ƙasa wadda ba wanda ke ratsawa ba kuma wanda yake zama ciki ? '
JER 2:7     Alignment score: 0.377 → 0.376
But I brought you to the land of Carmel , to eat its fruit and other good things ! Yet when you came , you defiled my land , you made my inheritance an abomination !
Amma na kawo ku cikin ƙasar Kamel
, domin ku ci ' ya'yan itatuwanta , da sauran abubuwa masu kyau ! amma da kuka zo , kuka ƙazantar da ƙasata , kun maida abin gãdona ya zama abin ƙyama !
JER 2:8     Alignment score: 0.404 → 0.404
The priest did not say , ' Where is Yahweh ? ' and the experts in the law did not care about me ! The shepherds transgressed against me . The prophets prophesied for Baal and walked after unprofitable things .
Firist bai ce , ' Ina Yahweh ba ? ' masanan shari'a kuma basu da mu da ni ba ! Makiyaya sun yi mani laifi . Annabawa suka
yi annabci domin Ba'al suka kuma bi al'amura marasa amfani .
JER 2:9     Alignment score: 0.461 → 0.462
So I will still accuse you this is Yahweh 's declaration and I will accuse your sons ' sons .
Saboda haka har yanzu zan zarge
ku - wannan furcin Yahweh ne - kuma zan zargi ' ya'yan ' yayanku .
JER 2:10     Alignment score: 0.283 → 0.28
For cross over to the coasts of Kittim and look . Send
messengers out to Kedar and find out and see if there has ever before been anything like this .
Domin ƙetarewa zuwa gaɓar Kittim ku kuma duba . Ku aika da manzanni zuwa Kedar ku bincika ku gani ko an taɓa yin wani abu irin wannan .
JER 2:11     Alignment score: 0.426
Has a nation exchanged gods , even though they were not gods ? But my people have exchanged their glory for what can not help them .
Ko al'umma ta musanya allolinta , ko da shike su ba alloli ba ne ? Amma mutane na sun musanya darajarsu
da abin da ba zai taimakesu ba .
JER 2:12     Alignment score: 0.458 → 0.484
Shudder , heavens , because of this ! Be shocked and horrified this is Yahweh 's declaration .
Ku girgiza , sammai , saboda wannan ! ku yi rawar jiki ku kuma firgita
- wannan furcin Yahweh ne .
JER 2:13     Alignment score: 0.386 → 0.392
For my people have committed two evils against me : They have abandoned the springs of living waters , and they have dug out cisterns for themselves , broken cisterns that can not hold water .
Gama mutanena sun aikata mugayen abubuwa biyu gãba da ni : Sun yi watsi da maɓuɓɓugan ruwayen rai , sun gina wa kansu randuna , hudaddun randuna waɗanda ba zasu iya riƙe ruwa ba .
JER 2:14     Alignment score: 0.402
Is Israel a slave ? Was he born in his master 's home ? So why has he become plunder ?
Ko Isra'ila bawa ne ? An haife
shi a gidan ubangidansa ? To don me ya zama abin washewa ?
JER 2:15     Alignment score: 0.245 → 0.249
Young lions roared against him . They made a lot of noise
and made his land a horror . His cities are destroyed without any inhabitants .
' Yan zakuna sun yi masa ruri . Suna surutai da yawa sun kuma mai da ƙasarsu wurin tsoratarwa . An lalatar da biranensu ba sauran mazauna a ciki .
JER 2:16     Alignment score: 0.476
Also , the people of Memphis and Tahpanhes will shave your skull .
Kuma , mutanen Memfis da Tafanhes zasu aske ƙoƙon kanku
.
JER 2:17     Alignment score: 0.34 → 0.352
Did you not do this to yourselves when you abandoned Yahweh your God , while he was leading you along the way ?
Ba ku ne kuka yi wa kanku wannan ba lokacin da kuka yashe da Yahweh Allahnku , yayin da yake bishe ku a hanya ?
JER 2:18     Alignment score: 0.477
So now , why take
the road to Egypt and drink the waters of Shihor ? Why take the road to Assyria and drink the waters of the Euphrates River ?
Yanzu fa , me ya kai ku hanyar Masar kuka kuma sha ruwayen Shihor ? Don me kuka bi hanyar zuwa Asiriya kuma kuka sha ruwayen kogin Yufiratis ?
JER 2:19     Alignment score: 0.418 → 0.429
Your wickedness rebukes you , and your faithlessness punishes you . So think about it and understand that it is wicked and bitter when you forsake Yahweh your God , and have no fear of me this is the declaration of Lord Yahweh of hosts .
Muguntarku ta tsauta maku
, rashin bangaskiyarku kuma ya hore ku . Don haka ku yi tunani akai , kuma ku fahimci cewa mugunta ce kuma da ɗaci idan kuka yashe da Yahweh Allahnku , kuma baku da tsoro na - wannan furcin Ubangiji Yahweh mai runduna ne .
JER 2:20     Alignment score: 0.274 → 0.284
For I broke
your yoke that you had in ancient days ; I tore your fetters off you . Still you said , ' I will not serve ! ' since you bowed down on every high hill and beneath every leafy tree , you adulterer .
Gama na karye karkiyar da kake da ita tun zamanin ; na yanke sarƙƙoƙinka . Duk da haka ka ce , ' Ba zan yi bauta ba ! ' da shike ka russuna wa kowanne tudu mai tsawo da gindin kowanne itace mai ganye , kai mazinaci .
JER 2:21     Alignment score: 0.232 → 0.243
I planted you as a choice
vine , completely from pure seed . How then have you have changed yourself into a corrupt , worthless vine ?
Na dasa ka a matsayin zaɓaɓɓen inabi , cikakke daga iri marar aibi . Amma ta yaya ka canza kan ka zuwa gurɓatacce , inabi marar amfani .
JER 2:22     Alignment score: 0.397 → 0.404
For even if you clean yourself in the river or wash with strong soap , your iniquity is a stain before me this is the declaration of the Lord Yahweh .
Gama ko da ka wanke kanka cikin kogi ko ka wanke da sabulu mai ƙarfi , zunubinka ya ɓata ka a gaba na - wannan furcin Ubangiji Yahweh ne .
JER 2:23     Alignment score: 0.286
How can you say , ' I am not defiled ! I have not walked after the Baals ' ? Look at what you did in the valleys ! Consider what you have done you are a swift female camel running here and there ,
Ta yaya zaka ce , ' Ban ƙazantu ba ! Ban bi Ba'aloli ba ? ' Dubi
abin da ka yi a cikin kwarurruka ! Yi la'akari da abin da kayi , kai raƙumi ne mai gaggawar tafiya mai gudu nan da can ,
JER 2:24     Alignment score: 0.194 → 0.203
a wild donkey accustomed to the wilderness , in her heat sniffing the wind ! Who can restrain her lust ? None of the males need wear themselves out pursuing her ; at mating time they will find
her .
jakar jeji wadda ta saba da zaman jeji , a cikin zuffarta tana numfasa iska ! Wa zai tsai da sha'awarta ? Babu daga cikin mazajen da ke buƙatar ya gajiyar da kansa wajen binta ; a lokacin barbararsu zasu same ta .
JER 2:25     Alignment score: 0.336 → 0.338
You must restrain your feet from becoming bare and your throat from being thirsty ! But you have said , ' It is hopeless ! No , I love strangers and go after them ! '
Dole ka tsaida ƙafafunka
daga zama marar takalmi kuma maƙogwaronka daga jin ƙishi ! Amma ka ce , ' Ba bege ! A'a , Ina ƙaunar bãƙi kuma zan bi su ! '
JER 2:26     Alignment score: 0.422
Like the shame of a thief when he is found
, so the house of Israel will be ashamed they , their kings , their princes , and their priests and prophets !
Kamar yadda ɓarawo yake jin kunya idan an kama shi , haka gidan Isra'ila zai ji kunya - su , da sarakunansu , hakimansu , da firistocinsu da annabawa !
JER 2:27     Alignment score: 0.322 → 0.331
These are the ones who say to the tree , ' You are my father , ' and to the stone , ' You gave
birth to me . ' For their back faces me and not their faces . Nevertheless , they say in the time of troubles , ' Arise and save us ! '
Waɗannan su suke cewa itace , ' Kai ubana ne , ' ga dutse kuma , ' Kai ka haife ni . ' Gama bayansu ke fuskanta ta ba fuskokinsu ba . Duk da haka a kwanakin matsaloli zasu ce ' Ka tashi ka cece mu ! '
JER 2:28     Alignment score: 0.306 → 0.307
Yet where are the gods that you made for yourselves ? Let them arise
if they wish to save you in your time of troubles , for your idols equal your cities in number , Judah !
Duk da haka ina allolin da kuka yi wa kanku ? Bari su tashi in sun ga dama su cece ku a lokacin damuwarku , gama yawan allolinku yawan biranenku , ya Yahuda !
JER 2:29     Alignment score: 0.416 → 0.416
So why do you accuse me of doing wrong ? All of you have sinned against me this is Yahweh 's declaration .
To don me kuke zargi
na a kan yi ba dai - dai ba ? Dukkan ku kun yi mani zunubi - wannan furcin Yahweh ne .
JER 2:30     Alignment score: 0.321 → 0.362
I have punished your people in vain . They would not accept discipline . Your sword has devoured your prophets like a destructive lion !
A banza na hukunta mutanenku
. Ba zasu karɓi horo ba . Takobinku ya cinye annabawanku kamar zaki mai hallakarwa !
JER 2:31     Alignment score: 0.389 → 0.389
You who belong to this generation ! Pay attention to my word , the word of Yahweh ! Have I been a wilderness to Israel ? Or a land of deep darkness ? Why would my people say , ' Let us wander around , we will not go to you anymore ' ?
Ku ' yan wannan tsara ! Ku saurari maganata , maganar Yahweh ! Na zama jeji ga Isra'ila ? Ko ƙasa
mai baƙin duhu ? Don me mutanena zasu ce , ' Bari mu yi yawo mu zagaya , ba zamu ƙara zuwa wurin ka ba ? '
JER 2:32     Alignment score: 0.324 → 0.319
Will a virgin forget her jewelry , a bride her veils ? Yet my people have forgotten me for days without number !
Zai yiwu budurwa ta manta da kayan adonta na zinariya ko amarya
da kayan lulluɓin ta ? Duk da haka mutanena sun manta da ni kwanaki ba iyaka !
JER 2:33     Alignment score: 0.144 → 0.144
How well you make your way to look for love . You have even taught your ways to wicked women .
kin shirya
hanyarki da kyau don ki nemi ƙauna . Kin koyar da halayenki ga mugayen mata .
JER 2:34     Alignment score: 0.32 → 0.321
The blood that was the life of innocent , poor people has been found on your clothes . These people were not discovered in acts of burglary .
A cikin tufafinki
an iske jinin ran marasa laifi , mutane talakawa . Waɗannan mutane ba a same su cikin ayyukan sata ba .
JER 2:35     Alignment score: 0.356
Yet you say , ' I am innocent ; surely his anger has turned away from me . ' But look ! I will bring down judgment on you because you say , ' I have not sinned . '
Amma kin ce , ' Ni mara laifi ce ; lallai fushinsa ya juya daga gare ni . ' Amma duba ! zan kawo hukunci a kan ki domin kin ce , ' Ban yi zunubi ba . '
JER 2:36     Alignment score: 0.311 → 0.317
Why do you treat so very lightly this change in your ways ? You will also be disappointed by Egypt , just as you were by Assyria .
Don me kike ɗauka
da sauƙi haka batun canza hanyoyinki ? Masar zata kunyatar da ke kamar yadda Asiriya ta yi maki .
JER 2:37     Alignment score: 0.249 → 0.249
You will also go out from there dejected , with your hands on your head , for Yahweh has rejected the ones whom you trusted , so you will not be helped by them . "
Kema za ki fita daga can a wulaƙance , da hannayen ki a kanki
, gama Yahweh ya ƙi waɗanda kika dogara gare su , don haka ba za ki sami taimako daga gare su ba . "
JER 2     Average alignment score: 0.358 for 37 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52