Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:02
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52 


JER 11:1     Alignment score: 0.633
The word that came
to Jeremiah from Yahweh , saying ,
Maganar da tazo ga Irmiya daga Yahweh , cewa ,


JER 11:2     Alignment score: 0.568
" Listen to the words of this covenant , and declare them to each man in Judah and to the inhabitants of Jerusalem .
" Ka saurari
maganganun wannan alƙawari , kuma ka furta su ga kowanne mutum a Yahuda da kuma ga mazaunan Yerusalem
JER 11:3     Alignment score: 0.519
Say to them , ' Yahweh , God of Israel says this : Cursed is anyone who does not listen to the words of this covenant .
Ka ce masu , ' Yahweh , Allah na Isra'ila ya faɗi haka : La'ananne ne duk wanda ba ya sauraron maganganun wannan alƙawari .
JER 11:4     Alignment score: 0.383 → 0.407
This is the covenant that I commanded your ancestors to keep the day I brought them out from the land of Egypt , from the furnace for smelting iron . I said , " Listen to my voice and do all of these things just as I have commanded you , for you will be my people and I will be your God . "
Wannan shi nealƙawarin da na umurci
kakaninku su cika a ranar dana fito da su daga ƙasar Masar , Daga tanderun sarrafa ƙarfe . Nace , " Ku saurari muryata ku kuma yi dukkan waɗannan abubuwan kamar yadda na umurce ku , gama zaku zama mutane na ni kuma In zama Allahnku . "
JER 11:5     Alignment score: 0.481
Obey me so that I may confirm the oath that I swore
to your ancestors , the oath that I would give them the land flowing with milk and honey , where you live today . ' " Then I , Jeremiah , answered and said , " Yes , Yahweh ! "
Kuyi mani biyayya saboda in cika rantsuwar da na yi ma kakaninku , rantsuwar cewa zan ba su ƙasar dake kwararo da madara da zuma , inda kuke zama a yau . " Sa'annan Ni Irmiya , na amsa nace , " I , Yahweh ! "
JER 11:6     Alignment score: 0.517 → 0.52
Yahweh said to me , " Proclaim all these things in the cities of Judah and in the streets of Jerusalem . Say , ' Listen to the words of this covenant and carry them out .
Yahweh yace mani , " Kayi shelar waɗannan abubuwan a cikin biranen Yahuda da titunan Yerusalem . Kace , Ku saurari
maganganun wannan alƙawari ku kuma aikata su .
JER 11:7     Alignment score: 0.311
For I have been giving solemn commands to your ancestors from the day I brought them up from the land of Egypt until this present time , persistently warning them and saying , " Listen to my voice . " '
Gama na yi ta bayar da tsarkakan umarnai
na ga kakaninku daga ranar da na fitar dasu daga ƙasar Masar har zuwa wannan lokacin , nayi ta faɗakar da su cewa , " Ku saurari muryata . "
JER 11:8     Alignment score: 0.384
But they did not listen or pay attention . Each person has been walking in the stubbornness of his wicked heart . So I brought all the curses in this covenant that I commanded to come against them . But the people still did not obey . "
Amma basu saurara
ko su kula ba . Kowanne mutum yana tafiya a cikin taurarriyar muguntar zuciyarsa . Saboda haka na kawo dukkan la'anonin cikin wannan alƙawarin da na umurta su zo gare su . Amma mutanen basu yi biyayya ba duk da haka . "
JER 11:9     Alignment score: 0.422 → 0.422
Next Yahweh said to me , " A conspiracy has been discovered among the men of Judah and the inhabitants of Jerusalem .
Biye da haka Yahweh yace mani , " An gano
tawaye a cikin mutanen Yahuda da mazunan Yerusalem .
JER 11:10     Alignment score: 0.394 → 0.399
They have turned to the iniquities of their earliest ancestors , who refused to listen to my word , who instead walked after other gods to worship them . The house of Israel and the house of Judah broke
my covenant that I established with their ancestors .
Sun juya zuwa zunuban kakaninsu na farko , waɗanda sun ƙi su saurari maganata , maimakon haka suka bi waɗansu alloli suka bauta masu . Gidan Yahuda da na Isra'ila sun karya alƙawarina da na kafa da kakaninsu .
JER 11:11     Alignment score: 0.356 → 0.368
Therefore Yahweh says this
, ' See , I am about to bring disaster on them , disaster from which they will not be able to escape . Then they will call out to me , but I will not listen to them .
Saboda haka Yahweh ya faɗi haka , ' Duba , Ina gab da kawo bala'i a kansu , bala'in da ba zasu iya kuɓutar da kansu ba . Sa'annan zasu yi kira gare ni , amma ba zan saurare su ba .
JER 11:12     Alignment score: 0.422 → 0.423
The cities of Judah and the inhabitants of Jerusalem will go and call out to the gods to which they had given offerings , but they will certainly not be saved by them at the time of their disaster .
Biranen Yahuda da mazaunan Yerusalem zasu je su yi kira ga allolin da suka bada baye - baye gare su , amm hakika ba zasu sami ceto ta wurinsu a lokacin bala'insu ba .
JER 11:13     Alignment score: 0.34 → 0.413
For you Judah , the number of your gods has increased to equal the number of your cities . You have made the number of shameful altars in Jerusalem , incense altars for Baal , equal to the number of her streets .
Gama ke Yahuda , allolinki sun ƙaru
dai - dai da yawan biranenki . Kin yi yawan bagadanki masu ban kunya a Yerusalem , da turaren bagadai domin Ba'al , dai - dai da yawan titunanta .
JER 11:14     Alignment score: 0.434
So you yourself , Jeremiah , must not pray for this people . You must not wail or pray on their behalf . For I will not be listening when they call on me in their disaster .
Saboda haka kai kanka , Irmiya , kada kayi wa mutanen nan addu'a . Kada kayi kuka ko addu'a a madadin su . Gama ba zan saurara
ba sa'adda suka kira ni a lokacin bala'insu .
JER 11:15     Alignment score: 0.197 → 0.236
Why is my beloved one , the one who has had so many wicked intentions , in my house ? The meat of your sacrifices can not help you . You rejoice because of your evil actions .
Me ya sa ƙaunatacciyata , wadda take da mugayen ƙudurori da yawa , take ta aikata su a gidana
? Naman hadayunki ba zasu iya taimakonki ba . Kina farinciki saboda mugayen ayyukanki .
JER 11:16     Alignment score: 0.315 → 0.317
In the past Yahweh called you a leafy olive tree , beautiful with lovely fruit . But he will light a fire on it that will sound like the roar of a storm ; its branches will be broken .
A baya Yahweh ya kira ki itacen zaitun mai duhuwa , kyakyawa
mai ' ya'yan da ake so . Amma zai cinna wuta a kanta wadda zata yi ƙara kamar iskar guguwa ; rassanta zasu kakkarye .
JER 11:17     Alignment score: 0.504 → 0.506
For Yahweh of hosts , the one who planted you , has decreed disaster against you because of the wicked acts that the house of Israel and the house of Judah have committed they have angered me by giving offerings to Baal . ' "
Gama Yahweh mai runduna , shi wanda ya dasa ku , ya furta bala'i gãba da ku saboda mugayen ayyukan da gidan Isra'ila da na Yahuda suka
yi - sun sa na husata ta wurin yiwa Ba'al baye - baye . " '
JER 11:18     Alignment score: 0.561
Yahweh made me know these things , so I know them . You , Yahweh , made me see their deeds .
Yahweh ya sa na san waɗannan abubuwan , saboda haka na sansu . Kai , ya Yahweh , ka sa na ga ayyukansu
.
JER 11:19     Alignment score: 0.284 → 0.287
I was like a gentle lamb being led to a butcher . I did not know that they had formed plans against me , " Let us destroy the tree with its fruit ! Let us cut him off from the land of the living so his name will be no longer remembered . "
Ina kama
da ɗan rago mai sauƙin kai wanda ake ja zuwa mayanka . Ba ni da sanin cewa sun yi maƙarƙashiya gãba da ni , " Bari mu lalatar da itacen da ' ya'yansa ! Bari mu datse shi daga ƙasar masu rai saboda kada a sake tunawa da sunansa . "
JER 11:20     Alignment score: 0.217 → 0.244
Yet Yahweh of hosts is the righteous judge who examines the heart and the mind . I will witness your vengeance against them , for I have presented my case to you .
Duk da haka Yahweh mai runduna Mai yin shari'ar adalci ne wanda yake bincike
zuciya da tunani . Zan shaidi sakayyarka game da su , gama na danƙa maganata a gare ka .
JER 11:21     Alignment score: 0.472 → 0.474
Therefore Yahweh says this
concerning the people of Anathoth who are seeking your life , " They say , ' You must not prophesy in the name of Yahweh , or you will die by our hand . '
Saboda haka Yahweh ya faɗi haka game da mutanen Anatot dake biɗar ranka , " Suka ce , ' Kada ka kuskura kayi annabci da sunan Yahweh , ko ka mutu ta hannun mu . '
JER 11:22     Alignment score: 0.452 → 0.462
Therefore Yahweh of hosts says this , ' See , I am about to punish them . Their vigorous young men will die by the sword . Their sons and their daughters will die by famine .
Domin haka Yahweh mai runduna ya faɗi haka , ' Duba , Ina gab da hukunta su . Samarinsu masu ƙarfi zasu mutu ta takobi . ' Ya'yansu maza da mata zasu mutu saboda yunwa .
JER 11:23     Alignment score: 0.354
None of them will be left , because I am bringing disaster against the people of Anathoth , a year of their punishment . ' "
Babu waninsu wanda za a bari , domin Ina tahowa da masifa gãba da mutanen Anatot , a shekarar
hukuncinsu . " '
JER 11     Average alignment score: 0.405 for 23 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52