Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:02
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52 


JER 26:1     Alignment score: 0.62
In the beginning of the reign of Jehoiakim son of Josiah , this word came from Yahweh , saying ,
A farkon mulkin Yehoyakim ɗan Yosiya , wannan maganar ta zo daga Yahweh cewa ,


JER 26:2     Alignment score: 0.394
" Yahweh says this : Stand in the courtyard of my house and speak
about all the cities of Judah who come to worship at my house . Proclaim all the words that I have commanded you to say to them . Do not cut short any word !
" Yahweh ya faɗi wannan : Ka tsaya a filin haikalina ka yi magana akan dukkan biranen Yahuda waɗanda suke zuwa su yi sujada a gidana . Yi shelar dukkan maganganun da na umarce ka ka faɗa masu . Kada ka rage ko wata kalma !
JER 26:3     Alignment score: 0.221 → 0.244
It may be that they will listen , that each man will turn from his wicked ways , so I will relent concerning the disaster that I am planning to bring on them because of the wickedness of their practices .
Mai yiwuwa su kasa kunne , har kowanne mutum ya juyo
ya bar mugayen hanyoyinsa , nima in janye masifar da nake niyyar saukar masu saboda mugayen ayyukansu .
JER 26:4     Alignment score: 0.286
So you must say to them , ' Yahweh says this : If you do not listen to me so as to walk in my law that I have placed before you
Saboda haka dole ka ce masu , ' Yahweh ya faɗi wannan : Idan baku
kasa kunne gare ni kun yi biyayya da dokokina da na sa agabanku ba -
JER 26:5     Alignment score: 0.333
if you do not listen to the words of my servants the prophets whom I am persistently sending to you but you have not listened !
Idan baku
kasa kunne da maganar bayina annabawa waɗanda na ke aiko maku - amma ba ku ji ba ! -
JER 26:6     Alignment score: 0.445 → 0.459
then I will make this house like Shiloh ; I will turn this city into a curse in the sight of all the nations on earth . ' "
to zan maida gidan nan kamar Shiloh
; zan maida birnin nan la'ana a idanun dukkan al'umman da ke a duniya . ' "
JER 26:7     Alignment score: 0.519
The priests , the prophets , and all the people heard Jeremiah announcing these words in Yahweh 's house .
Da firistoci , da annabawa da dukkan jama'a sun ji annabi Irmiya yana shelar waɗannan maganganu a haikalin
Yahweh .
JER 26:8     Alignment score: 0.459 → 0.461
So it happened that when Jeremiah had finished announcing all that Yahweh commanded him to say to all the people , the priests , prophets , and all the people seized him and said , " You will certainly die !
Ananan da Irmiya ya gama shelar dukkan maganar da Yahweh ya umarce shi ya faɗa wa dukkan mutane , sai firistoci , da annabawa da dukkan mutane suka
kama shi suka ce , " Zaka mutu lallai !
JER 26:9     Alignment score: 0.437
Why have you prophesied in Yahweh 's name and said that this house will become like Shiloh and this city will become desolate , with no inhabitant
? " For all the people had formed a mob against Jeremiah in Yahweh 's house .
Me yasa ka yi annabci a cikin sunan Yahweh ka ce wannan gida zai zama kamar Shiloh kuma wannan birni zai zama kufai , har ba mazauna ? " Gama dukkan mutanen sun tada tarzoma gãba da Irmiya a cikin haikalin Yahweh .
JER 26:10     Alignment score: 0.507 → 0.519
Then the officials of Judah heard these words and went up from the king 's house to Yahweh 's house . They sat in the gateway at the New Gate of Yahweh 's house .
Daganan sai shugabannin Yahuda suka
ji waɗannan maganganu suka tashi daga gidan sarki su ka tafi gidan Yahweh . Su ka zauna a ƙofa a Sabuwar Ƙofa ta haikalin Yahweh .
JER 26:11     Alignment score: 0.458 → 0.462
The priests and the prophets spoke
to the officials and to all the people . They said , " It is right for this man to die , for he prophesied against this city , just as you heard with your own ears ! "
Sai firistoci da annabawa suka yi wa shugabanni da dukkan mutane magana . Suka ce , " Dai - dai ne mutumin nan ya mutu , domin ya yi annabci gãba da birnin nan , kamar yadda kuka ji da kunnuwanku ! "
JER 26:12     Alignment score: 0.47
So Jeremiah spoke to all the officials and all the people and said , " Yahweh has sent me out to prophesy against this house and this city , to say all the words that you have heard .
Sai Irmiya ya yi magana da dukkan shugabanni
da dukkan mutane yace , " Yahweh ya aiko ni in yi annabci gãba da haikalin nan da kuma birnin nan , in faɗi dukkan maganganun nan da kuka ji .
JER 26:13     Alignment score: 0.329
So now , improve your ways and your practices , and listen to the voice of Yahweh your God so that he will relent concerning the disaster that he has proclaimed against you .
Saboda haka yanzu fa , sai ku gyara al'amuranku da kuma ayyukanku , ku saurari
muryar Yahweh Allahnku domin ya janye masifar da ya yi shela gãba da ku .
JER 26:14     Alignment score: 0.311 → 0.311
I myself look at me ! am in your hand . Do to me what is good and right in your eyes .
Ni da kaina - ku dube
ni ! - ina hannunku . Ku yi mani abin da kuka ga yayi dai - dai a idanunku .
JER 26:15     Alignment score: 0.43 → 0.439
But you must surely know that if you kill me , then you are bringing innocent blood on yourselves and on this city and its inhabitants , for Yahweh has truly sent me to you to proclaim all these words for your ears . "
Amma lallai ya kamata ku sani idan ku ka kashe ni , kuna jawo wa kanku al'hakin jinin marar laifi da kuma wannan birni da mazaunan da ke a cikinsa , gama lallai Yahweh ya aiko
ni wurinku in yi shelar waɗannan maganganu a kunnuwanku . "
JER 26:16     Alignment score: 0.483
Then the officials and all the people said to the priests and prophets , " It is not right for this man to die , for he has proclaimed things to us in the name of Yahweh our God . "
Daga nan shugabannin da dukkan mutane suka cewa firistoci da annabawa , " Ba dai - dai ba ne mutumin nan ya mutu , gama ya yi mana shelar abubuwa a cikin sunan Yahweh Allahnmu . "
JER 26:17     Alignment score: 0.4 → 0.404
Then men from the elders of the land rose
up and spoke to the entire assembly of the people .
Sai wasu maza suka tashi daga cikin dattawan ƙasar suka yi wa dukkan taron mutanen magana .
JER 26:18     Alignment score: 0.458 → 0.459
They said , " Micah the Morashite was prophesying in the days of Hezekiah king of Judah . He spoke
to all the people of Judah and said , ' Yahweh of hosts says this : Zion will become a plowed field , Jerusalem will become a heap of rubble , and the hill of the temple will become a thicket . '
Suka ce , " Mika Ba - morashe ya yi annabci a zamanin Hezekiya sarkin Yahuda . Ya yi wa dukkan mutanen Yahuda magana yace , ' Yahweh mai runduna yace : Za a huɗa Sihiyona kamar gona , Yerusalem za ta zama tsibin juji , dutsen haikali zai zama dutsen da ciyayi suka sha kansa . '
JER 26:19     Alignment score: 0.394 → 0.404
Did Hezekiah king of Judah and all of Judah put him to death ? Did he not fear Yahweh and appease the face of Yahweh so that Yahweh would relent concerning the disaster that he proclaimed to them ? So will we do greater evil against our own lives ? "
To , Hezekiya sarkin Yahuda da dukkan Yahuda sun kashe shi ne ? Ashe bai ji tsoron Yahweh ya nemi alheri a fuskar
Yahweh domin Yahweh ya janye masifar da ya faɗa masa ba ? Ko dai - dai ne muyi mugunta mafi girma gãba da rayyukanmu ? "
JER 26:20     Alignment score: 0.545 → 0.545
Meanwhile there was another man who prophesied in the name of Yahweh Uriah son of Shemaiah from Kiriath Jearim he also prophesied against this city and this land , agreeing with all of Jeremiah 's words .
Ananan wani mutum kuma ya yi annabci
cikin sunan Yahweh - Yuriya ɗan Shemaya daga Kiriyat Yarim - shi ma ya yi annabci gãba da birnin nan da kuma ƙasannan , ya amince da dukkan maganganun Irmiya .
JER 26:21     Alignment score: 0.513 → 0.514
But when King Jehoiakim and all his soldiers and officials heard his word , then the king tried to put him to death , but Uriah heard and was afraid , so he ran away and went to Egypt .
Amma da sarki Yehoyakim da dukkan sojojinsa da shugabanninsa suka
ji maganarsa sai sarki ya yi ƙoƙari ya kashe shi , amma da Yuriya ya ji sai ya tsorata , ya gudu ya tafi Masar .
JER 26:22     Alignment score: 0.595
Then King Jehoiakim sent out men to go to Egypt Elnathan son of Akbor and men to go into Egypt after Uriah .
Sai sarki Yehoyakim ya aiki
mutane su tafi Masar - Elnatan ɗan Akbor da waɗansu mutanen aka aike su su bi Yuriya zuwa Masar .
JER 26:23     Alignment score: 0.42
They took
Uriah out from Egypt and brought him to King Jehoiakim . Then Jehoiakim killed him with a sword and sent his corpse out to the graves of the ordinary people .
Suka ɗauko Yuriya daga Masar suka kawo shi wurin sarki Yehoiyakim . Sai Yehoiyakim ya kashe shi da takobi ya aika gawarsa makabartar da ke waje inda ake rufe mutane marasa galihu .
JER 26:24     Alignment score: 0.547
But the hand of Ahikam son of Shaphan was with Jeremiah , so he was not given into the hand of the people to be put to death .
Amma hannun Ahikam ɗan Shafan yana tare da Irmiya , saboda haka ba a bada shi ga hannun mutane su kashe ba .
JER 26     Average alignment score: 0.443 for 24 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52