Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:02
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52 


JER 48:1     Alignment score: 0.427 → 0.438
To Moab , Yahweh of hosts , God of Israel , says this , " Woe to Nebo , for it has been devastated . Kiriathaim has been humiliated and captured . Her fortress has been disgraced and crushed .
Ga Mowab , Yahweh mai runduna , Allah na Isra'ila , ya faɗi wannan , " Kaiton Nebo , domin an warwatsa
ta . An cinye KIriyata an ƙasƙantar da ita . An ɓalle hasumiyarta an wulaƙanta ta .


JER 48:2     Alignment score: 0.302 → 0.301
The honor of Moab is no more . Their enemies in Heshbon plotted disaster against her . They said , ' Come and let us destroy her as a nation . Madmen will also perish a sword will go after you . '
Mowab ba ta da sauran wata daraja . Maƙiyansu
a Heshbon sun shirya mata masifa . Sun ce Ku zo mu hallakar da ita a matsayinta na ƙasa . Mahaukatanta suma za su hallaka - takobi za ta bi bayanku . '
JER 48:3     Alignment score: 0.385
Listen ! A sound of screaming is coming from Horonaim , where there is ruin and great destruction .
Ku saurara
! Ƙarar kururuwa na tafe daga Horoniyam , inda akwai kango da kuma babbar hallakarwa .
JER 48:4     Alignment score: 0.357 → 0.342
Moab has been destroyed . Her children have made their cries heard .
An hallakar
da Mowab . ' Ya'yanta sun yi kuka har aka ji su .
JER 48:5     Alignment score: 0.315
They go up the hill of Luhith weeping , for on the way down to Horonaim , screams are heard because of the destruction .
Sun je kan tsaunukan Luhit suna kuka , Domin akan hanya zuwa Horoniyam
, an ji ƙara mai ban razana saboda hallakarwa .
JER 48:6     Alignment score: 0.239 → 0.258
Flee ! Save your lives and become like a juniper bush in the wilderness .
Tsere ! Ku ceci
rayukanku ku zama kamar dajin yunifa a jeji .
JER 48:7     Alignment score: 0.363 → 0.362
For because of your trust in your practices and your wealth , you also will be captured . Then Chemosh will go away into captivity , together with his priests and leaders .
Domin saboda dogararku ga ayyukanku da dukiyarku
, kuma za a kame ku . Daga nan sai Kemosh ya tafi zaman bauta , tare da firistocinsa da shugabanninsa .
JER 48:8     Alignment score: 0.402 → 0.403
For the destroyer will come to every city ; no city will escape . So the valley will perish and the plain will be devastated , as Yahweh has said .
Domin mai hallakarwa zai zo kowanne birni ; ba birnin da zai tsira . Don haka kwari zai lalace , filin ƙasa
kuma za a ɓaɓɓata shi , Kamar yadda Yahweh ya faɗa .
JER 48:9     Alignment score: 0.303 → 0.305
Give wings to Moab , for she must certainly fly away . Her cities will become a wasteland , where there is no one to live in them .
Ku bada fukafukai ga Mowab , don tilas ne ta tashi ta gudu . Biranenta za su zama ɓatattun ƙasashe , inda ba mai zama a cikinsu .
JER 48:10     Alignment score: 0.354 → 0.36
May anyone who is lazy in doing Yahweh 's work be cursed ! May anyone who keeps his sword back from shedding blood be cursed !
Dama duk wanda ke ragwanci cikin aikin Yahweh ya zama la'ananne ! Dama duk wanda ya janye takobinsa daga zubar da jini ya zama la'annanne
!
JER 48:11     Alignment score: 0.167 → 0.186
Moab has felt secure since he was young . He is like his wine that has never been poured from pot to pot . He has never gone into captivity . Therefore he tastes as good as ever ; his flavor remains unchanged .
Mowab tana jin tana da tsaro
tun tana matashiya . Ta zama kamar ruwan inabin da ba a taba canja masa gora ba . Ba ta taɓa zuwa bauta ba . Don haka yana jin komai dai - dai ne kamar ; ɗanɗanonsa bai canza ba .
JER 48:12     Alignment score: 0.249
So see , the days are coming this is Yahweh 's declaration when I will send
him those who will tip him over and pour out all his pots and shatter his jars .
To duba , ranaku na zuwa - wannan shi ne abin da Yahweh ya furta - lokacin da zan aika masa da waɗanda za su juye shi su kuma juye dukkan tukwanensa su kuma farfasa butocinsa .
JER 48:13     Alignment score: 0.536
Then Moab will be ashamed of Chemosh just as the house of Israel was ashamed of Bethel , their object of trust .
Daga nan sai Mowab su ji kunyar
Kemosh kamar yadda ya faru ga gidan Isra'ila , yadda su ka ji kunyar Betel , abin dogararsu .
JER 48:14     Alignment score: 0.312
How can you say , ' We are soldiers , powerful fighting men ' ?
Yaya za ku ce ' Mu sojoji ne , jarumawan yaƙi ' ?
JER 48:15     Alignment score: 0.529 → 0.529
Moab will be devastated and its cities attacked . For its finest young men have gone down to the place of slaughter . This is the king 's declaration ! Yahweh of hosts is his name .
Za a washe Mowab za kuma a kai wa biranenta hari . Don kyawawan matasanta sun gangara mayanka . Wannan furcin sarki ne ! Sunansa Yahweh mai runduna ne .
JER 48:16     Alignment score: 0.183
Moab 's disaster is soon to happen ; calamity is hurrying quickly .
Masifar
Mowab na gab da auko mata ; bala'i ya kusa sauka da sauri .
JER 48:17     Alignment score: 0.4 → 0.4
All you who are around Moab , wail ; and all you who know its fame , shout this , ' Woe , the strong staff , the honored rod , has been broken . '
Dukkan ku da ke kewaye da Mowab , ku yi kuka ; da ku da kuka san ƙarfinta , ku yi sowar wannan , Kaiton , sanda
mai ƙarfi , sandar daraja , an karye ta . '
JER 48:18     Alignment score: 0.385 → 0.383
Come
down from your honored place and sit on the dry ground , you daughter living in Dibon . For the one who will destroy Moab is attacking you , the one who will destroy your strongholds .
Sauko daga wurinki mai daraja ki zauna a busasshiyar ƙasa , ke ɗiya mai zama a Dibon . Domin wanda zai hallaka Mowab yana kawo ma ki hari , wanda zai hallakar da madogaranki .
JER 48:19     Alignment score: 0.293
Stand on the road and watch , you people who live
in Aroer . Ask the ones who are fleeing and escaping . Say , ' What has happened ? '
Ku tsaya akan hanya ku yi tsaro , ku mutanen da ke a Arowa . Ku yi tambaya ga wanda ya ga wanda ke gudu don ya tsira . ku ce Me ya faru ? '
JER 48:20     Alignment score: 0.322 → 0.334
Moab has been shamed
, for it has been shattered . Howl and lament ; shout for help . Tell it to people by the Arnon River that Moab has been devastated .
Mowab ta kunyata , don an warwatsa ta . Ku kaɗa kai ku yi makoki ; Ku yi ihun neman taimako . Ku faɗawa mutanen yankin kogin Arnon cewa an hallakar da Mowab .
JER 48:21     Alignment score: 0.359 → 0.359
Now punishment has come
to the hill country , to Holon , Jahzah , and Mephaath ,
Yanzu horo ya sauko kan ƙasa mai duwatsu , ga Holon , da Jakza , da Mefat ,
JER 48:22     Alignment score: 0.864
to Dibon , Nebo , and Beth Diblathaim ,
ga Dibon , ga Nebo , da Bet diblataim
,
JER 48:23     Alignment score: 0.834
to Kiriathaim , Beth Gamul , and Beth Meon ,
ga Kiriyataim
, da Bet Gamul , da Bet Meyon ,
JER 48:24     Alignment score: 0.554
To Kerioth and Bozrah , and to all the cities in the land of Moab the farthest and the closest cities .
ga Keriyot
da Bozra , da kuma ga dukkan biranen da ke ƙasar Mowab - da manisanta , da biranen da ke nesa da kusa .
JER 48:25     Alignment score: 0.394 → 0.414
The horn of Moab has been hacked off ; its arm has been broken this is Yahweh 's declaration .
An kawar da ƙahon Mowab ; an karya damtsenta - wannan furcin Yahweh ne . +
JER 48:26     Alignment score: 0.328
Make him drunk , because he acted proudly against Yahweh . Let Moab wallow in his vomit , and let him be an object of ridicule .
Ka sa ya bugu , don ya yi girman kai gãba da Yahweh . Bari Mowab ta yi birgima a kan hararwarta , ka sa ta zama abin ba a .
JER 48:27     Alignment score: 0.261 → 0.263
For did not Israel become an object for laughter to you ? Was he found among thieves , so that you shook
your head at him as often as you spoke about him ?
Domin ko Isra'ila bata zama abin dariya a gare ku ba ? An same shi cikin ɓarayi , saboda haka ku ka kaɗa kanku gare shi ku ka yi kuma ta yin magana a kansa ?
JER 48:28     Alignment score: 0.346 → 0.349
Abandon the cities and camp on the cliffs , inhabitants of Moab . Become like a dove that is nesting over the mouth of a hole in the rocks .
Ku yi watsi da birane ku tattaru
a gefen gari , ku mazaunan Mowab . Ku zama kamar kurciyar da ke sheƙa a bakin rami a cikin duwatsu .
JER 48:29     Alignment score: 0.176 → 0.178
We have heard of Moab 's pride his arrogance , his haughtiness , his pride
, his self - glory and the conceit in his heart .
Mun ji labarin girman kan Mowab - da tayarwarta , da kumbura kanta , yadda ta ke ɗaukaka kanta da mugayen tunane tunanenta na zuciya .
JER 48:30     Alignment score: 0.449 → 0.454
This is Yahweh 's declaration I myself know his defiant speech
, which amounts to nothing , like his deeds .
Wannan furcin Yahweh ne - Ni da kaina na san maganganunsa na banza , waɗanda ba komai ba ne , kamar ayyukansa .
JER 48:31     Alignment score: 0.499
So I will howl a lament for Moab , and I will shout in sorrow for all of Moab . I will lament for the people of Kir Hareseth .
Don haka zan kawo makoki ga Mowab , zan kuma tada muryar
makoki ga dukkan Mowab zan yi makoki saboda mutanen Kir Hareset .
JER 48:32     Alignment score: 0.38 → 0.379
I will weep for you more than I did for Jazer , vine of Sibmah ! Your branches passed across the Salt Sea and reached as far as Jazer . The destroyers have attacked your summer fruit and your wine .
Zan yi kuka dominku fiye da yadda na yi don Yazer , da kuringar Sibmah
! Rassanki sun zarce ƙetaren Tekun Gishiri sun kai har Yazer . masu hallakarwa sun kawo hari ga ' ya'yan itatuwan inabinki na damina .
JER 48:33     Alignment score: 0.36 → 0.37
So celebration and rejoicing have been taken away from the fruit trees and the land of Moab . I have put an end to the wine from their winepresses . They will not tread with joyful shouts . Any shouts will not be shouts of joy .
Don an kawar da biki da farinciki daga ' ya'yan itace da kuma ƙasar Mowab . Na kawo ƙarshen ruwan inabi daga wurin matsawarsu . Ba zasu matse
su da sowace - sowacen farinciki ba . Duk wani sowace - sowace ba zai zama sowace - sowacen murna ba .
JER 48:34     Alignment score: 0.515
From the shouts at Heshbon as far as Elealeh , their sound is heard at Jahaz , from Zoar to Horonaim and Eglath Shelishiyah , since even the waters of Nimrim have dried up .
Daga sowace - sowace a Heshbon tun daga can Eleyele
, an jiwo ƙararsu a Yahaz , daga Zowar har zuwa Horoniyaim da Eglat Shelishiya , tun daga ma can rafuffukan Nimrim da suka bushe .
JER 48:35     Alignment score: 0.385 → 0.385
For I will put an end to anyone in Moab who makes sacrifices on the high places and burns incense to his gods this is Yahweh 's declaration .
Don zan kawo ƙarshen kowa a Masar wanda ke miƙa hadayu a manyan wurare da ƙona
turare ga allolinsa - wannan furcin Yahweh ne .
JER 48:36     Alignment score: 0.335 → 0.421
So my heart is lamenting for Moab like a flute . My heart is lamenting like flutes for the people of Kir Hareseth . The riches they gained are gone .
Don haka zuciyata tana makoki domin Mowab kamar sarewa . Zuciyata tana makoki kamar gungume saboda mutanen Kir Hereset . Dukiyar
da suka ribato ta ƙare .
JER 48:37     Alignment score: 0.22 → 0.24
For every head is bald and every beard shaved . Incisions are on every hand , and sackcloth is around their waists .
Don dukkan kawuna
sun yi saiƙo an kuma aske duk wani gemu . Tsage - tsage yana a kowanne hannu , sun kuma yafa tufafin makoki a kwankwasonsu
JER 48:38     Alignment score: 0.387 → 0.415
There is mourning everywhere , on every flat roof of Moab and in Moab 's plazas . For I have destroyed Moab like pots that no one wants this is Yahweh 's declaration .
A kwai
makoki a ko'ina , a cikin dukkan gine - ginen Mowab da kuma Cibiyoyin kasuwancin Mowab . Don na hallakar da Mowab kamar tukwanen da ba wanda ke so - wannan furcin Yahweh ne .
JER 48:39     Alignment score: 0.267 → 0.285
How it has been shattered ! How they howl in their lamenting ! Moab turns its back in shame ! So Moab will become an object of derision and a terror to all those who are around him . "
Yadda aka farfasa su ! Yadda su ka yi ruri cikin makokinsu ! Mowab ta juya bayanta cikin kunya ! Don haka Mowab zata zama abin ba a da firgita ga dukkan waɗanda suka
kewaye shi . "
JER 48:40     Alignment score: 0.475 → 0.503
For Yahweh says this , " See , the enemy will come flying like an eagle , spreading out his wings over Moab .
Gama Yahweh ya faɗi wannan , " Duba , maƙiyi zai zo yana jewa kamar gaggafa , yana buɗe fuka - fukansa
a kan Mowab .
JER 48:41     Alignment score: 0.374 → 0.374
Kerioth has been captured , and its strongholds have been seized . For in that day the hearts of Moab 's soldiers will be like the hearts of women in birth labor .
An kame
Keriyot da dukkan hasumiyoyinta an ƙwance su . Don a waccan ranar zukatan sojojin Mowab za su zama kamar na zukatan matan da ke naƙuda a lokacin haihuwa .
JER 48:42     Alignment score: 0.45
So Moab will be destroyed and be no longer a people , because he made himself to be great against Yahweh .
Don haka za a hallakar
da Mowab ta zama ba sauran mutane , don ya mai da kansa ya zama babba gãba da yahweh .
JER 48:43     Alignment score: 0.552 → 0.553
Terror and the pit , and a trap are coming on you , inhabitant
of Moab this is Yahweh 's declaration .
Masifa da rami , da tarko suna zuwa kanku , ku mazauna Mowab - wannan furcin Yahweh ne .
JER 48:44     Alignment score: 0.372 → 0.372
Anyone who flees because of terror will fall
into the pit , and anyone who climbs out of the pit will be caught in the trap , for I will bring this on them in the year of my vengeance against them this is Yahweh 's declaration .
Duk wanda ya gudu saboda firgita zai faɗa rami , kuma duk wanda ya fito daga rami tarko zai kama shi , don zan aukar masu da wannan a shekarar fushina na ramako a kansu - wannan furcin Yahweh ne .
JER 48:45     Alignment score: 0.419
The ones who flee will stand in the shadow of Heshbon without any strength , for fire will go out from Heshbon , flame from the middle of Sihon . It will devour the forehead of Moab and the top of the heads of the boastful people .
Waɗanda su ka tsere za su tsaya a inuwar Heshbon ba tare da wani ƙarfi , ba don wuta za ta tashi
daga Heshbon , da harshen wuta daga tsakiyar Sihon . Zata cinye goshin Mowab da tsakiyar kawunan mutane masu ɗaga kai .
JER 48:46     Alignment score: 0.379 → 0.378
Woe to you , Moab ! Chemosh 's people are destroyed , For your sons are taken as captives and your daughters into captivity .
Kaiton ki , Mowab ! an hallakar
da mutanen Kemosh , Don an kwashe ' ya'yanki maza a matsayin bayi , ' yan matanki kuma zuwa bauta .
JER 48:47     Alignment score: 0.5 → 0.501
But I will restore the fortunes of Moab in later days this is Yahweh 's declaration . " The judgment on Moab ends here .
Amma zan dawo da nasarar
Mowab a kwanaki masu zuwa - wannan furcin Yahweh ne . " Hukuncin Mowab ya ƙare a nan .
JER 48     Average alignment score: 0.38 for 47 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52