Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:02
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52 


JER 36:1     Alignment score: 0.696 → 0.696
It came
about in the fourth year of Jehoiakim son of Josiah king of Judah , that this word came to Jeremiah from Yahweh , and he said ,
Sai ya kasance a cikin shekara ta huɗu ta Yehoyakim ɗan Yosiya sarkin Yahuda , da wannan maganar ta zo ga Irmiya daga Yahweh , ya kuma ce ,


JER 36:2     Alignment score: 0.353
" Take a scroll for yourself and write on it all the words that I have told you concerning Israel and Judah , and every nation . Do this for everything I have told from the days of Josiah until this very day .
" Ka ɗaukar wa kanka naɗaɗɗen littafi ka rubuta dukkan maganar da na faɗa maka game da Is'raila da Yahuda , da kowacce al'umma . Ka yi haka da duk abin da na faɗa tun daga zamanin Yosiya har zuwa yau .
JER 36:3     Alignment score: 0.346 → 0.359
Perhaps the people of Judah will listen to all the disasters that I intend to bring on them . Perhaps everyone will turn away from his wicked way , so I can forgive their iniquity and their sin . "
Watakila jama'ar
Yahuda za su saurara da dukkan masifar da na yi niyyar kawo wa bisan su . Watakila kowanne zai juyo daga barin muguwar hanyarsa , da haka zan gafarta kurakuransu da zunubansu . "
JER 36:4     Alignment score: 0.565 → 0.567
Then Jeremiah called Baruch son of Neriah , and Baruch wrote
in a scroll , at Jeremiah 's dictation , all the words of Yahweh spoken to him .
Sai Irmiya ya kira Baruk ɗan Neriya , sai kuma Baruk ya yi rubutu cikin naɗadɗen littafi , sa'ada da Irmiya ya ke magana , dukkan maganganun Yahweh da aka faɗa masa .
JER 36:5     Alignment score: 0.526
Next Jeremiah gave
a command to Baruch . He said , " I am in prison and can not go to Yahweh 's house .
Bayan wannan Irmiya ya bada umurni ga Baruk . Ya ce , " Ina cikin kurkuku kuma ba zan iya zuwa gidan Yahweh ba .
JER 36:6     Alignment score: 0.448
So you must go and read from the scroll that you wrote
at my dictation . On the day of the fast , you must read Yahweh 's words in the hearing of the people in his house , and also in the hearing of all of Judah who have come from their cities . Proclaim these words to them .
Saboda haka sai ka tafi ka karanta daga cikin naɗaɗɗen littafin da ka rubuta daga maganar da na faɗa . A ranar azumi , dole ne ka karanta maganganun Yahweh jama'a suna sauraro cikin gidansa , haka kuma a cikin kunnuwan dukkan Yahuda waɗanda suka fito daga birane . Furta waɗannan maganganu a gare su .
JER 36:7     Alignment score: 0.314
Perhaps their pleas
for mercy will come before Yahweh . Perhaps each person will turn from his wicked way , since the wrath and fury that Yahweh has proclaimed against this people are severe . "
Wataƙila roƙonsu na jinkai kai zuwa ga Yahweh . Wataƙila kowannen su zai juyo daga muguwar hanyarsa , da yake fushi da hasalar da Yahweh ya furta game waɗannan mutane masu zafi ne . "
JER 36:8     Alignment score: 0.594
So Baruch son of Neriah did everything that Jeremiah the prophet had commanded him to do . He read aloud the words of Yahweh in the house of Yahweh .
Sai Baruk ɗan Neriya ya aiwatar da dukkan abin da Irmiya annabi ya doka
ce shi ya yi . Ya karanta maganganun Yahweh da babbar murya a cikin gidan Yahweh .
JER 36:9     Alignment score: 0.616
It came
about in the fifth year and ninth month of Jehoiakim son of Josiah , king of Judah , that all the people in Jerusalem and the people who came to Jerusalem from the cities of Judah proclaimed a fast before Yahweh .
Sai ya zama kuma a cikin shekara ta biyar ga watan tara na Yehoiyakim ɗan Yosiya , sarkin Yahuda , sai dukkan jama'ar Yerusalem da kuma mutanen da suka zo Yerusalem daga biranen Yahuda suka yi shelar azumi don girmama Yahweh .
JER 36:10     Alignment score: 0.573
Baruch read aloud Jeremiah 's words in the house of Yahweh , from the room of Gemariah son of Shaphan the scribe , in the upper courtyard , by the gate of the entrance to the house of Yahweh . He did this in the hearing of all the people .
Sai Baruk ya karanta maganganun Irmiya da ƙarfi a cikin gidan Yahweh , daga cikin ɗakin Gemariya
ɗan Shafan marubuci , a cikin harabar da ke bisa , dab da mashigin ƙofa ta gidan Yahweh . Ya yi wannan a kunnuwan dukkan jama'a .
JER 36:11     Alignment score: 0.687 → 0.688
Now Micaiah son of Gemariah son of Shaphan heard all of Yahweh 's words in the scroll .
Yanzu Mikaiya ɗan Gemaraya
ɗan Shafan ya ji dukkan maganganun Yahweh daga cikin naɗaɗɗen littafi .
JER 36:12     Alignment score: 0.647
He went down to the house of the king , to the secretary 's room . Look , all the officials were sitting there : Elishama the secretary , Delaiah son of Shemaiah , Elnathan son of Akbor , Gemariah son of Shaphan , and Zedekiah son of Hananiah , and all the officials .
Ya gangara zuwa gidan sarki , zuwa ga ɗakin sakatare . Duba , dukkan shugabanni
na nan zaune : Elishama sakatare , da Delaya ɗan Shemaya , da Elnatan ɗan Akbor , da Gemaraya ɗan Shafan , da kuma Zedekiya ɗan Hananiya , da dukkan shugabanni .
JER 36:13     Alignment score: 0.439 → 0.456
Then Micaiah reported to them all the words that he had heard that Baruch read aloud in the hearing of the people .
Sai Mikaiya ya kawo masu rahoton dukkan maganganun da ya ji Baruk ya karanta da ƙarfi jama'a suna saurare
.
JER 36:14     Alignment score: 0.432 → 0.532
So all the officials sent Jehudi son of Nethaniah son of Shelemiah son of Cushi , to Baruch . Jehudi said to Baruch , " Take
the scroll in your hand , the scroll from which you were reading in the hearing of the people , and come . " So Baruch son of Neriah took the scroll in his hand and went to the officials .
Sai dukkan shugabanni suka aiki Yehudi ɗan Netanaya ɗan Shelemaya ɗan Kushi , zuwa ga Baruk . Yehudi ya ce wa Baruk , " Ɗauki naɗaɗɗen littafin cikin hannunka , naɗaɗɗen littafin da ka karanta ga sauraron jama'a , ka kuma zo . " Sai Baruk ɗan Neraya ya ɗauki naɗaɗɗen littafin cikin hannunsa ya tafi wurin shugabannin .
JER 36:15     Alignment score: 0.495 → 0.511
Then they said to him , " Sit down and read this
in our hearing . " So Baruch read the scroll .
Sai suka ce masa , " Zauna ka kuma karanta muna jinka . " Sai Baruk ya karanta naɗaɗɗen littafin .
JER 36:16     Alignment score: 0.448 → 0.455
It happened that when they heard all these words , each man turned in fear to the one next to him and said to Baruch , " We must certainly report all of these words to the king . "
Sai ya zama sa ' ad da suka ji dukkan waɗannan maganganu , kowanne mutum ya juya yana kallon
na kusa da shi cikin tsoro suka ce wa Baruk , " Dole ne mu kai rohoton dukkan waɗannan maganganu ga sarki . "
JER 36:17     Alignment score: 0.546 → 0.532
Then they asked Baruch , " Tell us , how did you come
to write all these words at Jeremiah 's dictation ? "
Sai su ka tambayi Baruk , " Gaya mana , ta yaya ka rubuta dukkan waɗannan maganganu daga bakin Irmiya ?
JER 36:18     Alignment score: 0.506 → 0.508
Baruch said to them , " He dictated all these words to me , and I wrote
them in ink on this scroll . "
Baruk ya ce masu , " Ya furta dukkan maganganun gare ni , ni kuma na rubuta su da tawada cikin wannan naɗaɗɗen littafi . "
JER 36:19     Alignment score: 0.529
Then the officials said to Baruch , " Go , hide yourself , and Jeremiah , too . Do not let anyone know where you are . "
Sai shugabannin su ka cewa Baruk , " Ka tafi , ka ɓoye kanka , da Irmiya , kuma . Kada ka bar wani ya san inda ku ke . "
JER 36:20     Alignment score: 0.426 → 0.423
So they put the scroll in the room of Elishama the secretary , and they went to the king in the courtyard and they reported everything in the hearing of the king .
Sai su ka ajiye naɗaɗɗen littafin a cikin ɗakin Elishama sakatare , kuma suka tafi wurin sarki cikin haraba
suka kuma faɗawa sarki komai .
JER 36:21     Alignment score: 0.458 → 0.465
Then the king sent Jehudi to get the scroll . Jehudi took
it from the room of Elishama the secretary . Then he read it in the hearing of the king and all the officials who were standing beside him .
Sa'annan sarki ya aiki Yehudi ya kawo naɗaɗɗen littafin . Yehudi ya ɗauko shi daga ɗakin Elishama sakatare . Sa'annan ya karanta wa sarki da dukkan shugabanni da suke tsayawa kusa da shi .
JER 36:22     Alignment score: 0.402 → 0.4
Now the king was staying
in the winter house in the ninth month , and a brazier was burning in front of him .
Yanzu sarki na zama a gida lokacin hunturu a cikin wata na tara , kuma wutar kasko na ci a gaban shi .
JER 36:23     Alignment score: 0.477 → 0.477
It happened that as Jehudi read three or four columns , the king would cut it off with a knife and throw it into the fire in the brazier until all of the scroll was destroyed .
Ya zama kuwa da Yehudi ya karanta shafi uku ko huɗu , sarkin za ya datse su da wuƙa ya jefa cikin wuta cikin kaskon wuta har dukkan naɗaɗɗen littafin ya ƙare .
JER 36:24     Alignment score: 0.383
But neither the king nor any of his servants who heard all these words were frightened , nor did they tear their clothes .
Amma babu wani ko sarki ko wani daga cikin bayinsa da ya ji dukkan waɗannan maganganun ya kuma tsorata , basu kuma yayyage tufafinsu
ba .
JER 36:25     Alignment score: 0.46 → 0.487
Elnathan , Delaiah , and Gemariah had even urged the king not to burn the scroll , but he did not listen to them .
Elnatan , da Delaya
, da kuma Gemariya sun riga sun roƙi sarki da kada ya ƙona naɗaɗɗen littafin , amma ya ƙi ya sauraren su .
JER 36:26     Alignment score: 0.584
Then the king commanded Jerahmeel , a relative , Seraiah son of Azriel , and Shelemiah son of Abdeel to arrest Baruch the scribe and Jeremiah the prophet , but Yahweh had hidden them .
Sai sarkin ya umarci
Yeramil , na dangi , da Seraya ɗan Aziriyel , da kuma Shelemiya ɗan Abdil domin su damƙe Baruk sakatare da kuma Irmiya annabi , amma Yahweh ya riga ya ɓoye su .
JER 36:27     Alignment score: 0.603 → 0.591
Then the word of Yahweh came to Jeremiah after the king had burned the scroll and the words that Baruch had written at Jeremiah 's dictation , saying ,
Sai maganar Yahweh ta zo wa Irmiya bayan sarki ya ƙona naɗaɗɗen littafin da kuma maganganun da Baruk ya rubuta daga furcin bakin
Irmiya , cewa ,
JER 36:28     Alignment score: 0.448 → 0.449
" Go back , take another scroll for yourself , and write in it all the words that were on the original scroll , the one that Jehoiakim king of Judah burned .
" Ka koma , ka ɗaukar wa kanka wani naɗaɗɗen littafi , ka kuma rubuta cikin sa dukkan maganganun da suke a cikin naɗaɗɗen littafin na farko , wanda Yehoyakim sarkin Yahuda ya ƙona .
JER 36:29     Alignment score: 0.438
Then you must say this to Jehoiakim king of Judah : ' You burned that scroll , saying , " Why have you written on it , ' The king of Babylon will certainly come and destroy this land , for he will destroy both man and beast in it ' ? " ' "
Sa'annan dole ka faɗi wannan ga Yehoyakim sarkin Yahuda : ' Ka ƙona wannan naɗaɗɗen littafi , kana cewa , ' Don me ka yi rubutu
a cikinsa , ' Sarkin Babila lallai zai zo ya hallakar da wannan ƙasar , gama za ya hallakar da mutum da kuma dabba a cikinta ' ? "" '
JER 36:30     Alignment score: 0.454
Therefore Yahweh says this concerning you , Jehoiakim king of Judah : " No descendant
of yours will ever sit on the throne of David . As for you , your corpse will be thrown out into the heat of day and the frost of night .
Saboda haka Yahweh ya faɗi wannan game da kai , Yehoiyakim sarkin Yahuda : " Babu zuriyarka da za ta taɓa zama a kan kursiyin Dauda . Game da kai , gawarka za a jefa ta a waje cikin zafin rana da kuma cikin sanyin dare .
JER 36:31     Alignment score: 0.352
For I will punish you , your descendants , and your servants for the iniquity of you all . I will bring on you , on all the inhabitants of Jerusalem , and on every person in Judah all the disasters with which I have threatened you with , but to which you paid no attention . "
Gama zan yi maka horo
, da zuriyarka , da kuma bayinka domin kurakuranku duka . Zan kawo a bisanka , da bisan dukkan mazamnan Yerusalem , da kuma a bisa kowanne mutum cikin Yahuda dukkan masifun da na tsoratar daku da su , amma baku ba da hankali ga wannan ba . "
JER 36:32     Alignment score: 0.484 → 0.492
So Jeremiah took
another scroll and gave it to Baruch son of Neriah the scribe . Baruch wrote on it at Jeremiah 's dictation all the words that had been in the scroll burned by Jehoiakim king of Judah . Furthermore , many other similar words were added to this scroll .
Sai Irmiya ya ɗauko wani naɗaɗɗen littafi ya kuma miƙa shi ga Baruk ɗan Neriya marubuci . Baruk ya rubuta ciki daga bakin Irmiya dukkan maganganun da suka kasance a cikin naɗaɗɗen littafin da Yehoyakim sarkin Yahuda ya ƙona . Bugu da ƙari kuma , aka ƙara maganganu da yawa makamantan waɗannan cikin wannan naɗaɗɗen littafin .
JER 36     Average alignment score: 0.494 for 32 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52