Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:02
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52 


JER 22:1     Alignment score: 0.494
This is what Yahweh says , " Go down to the house of the king of Judah and proclaim this word there .
Wannan shi ne abin da Yahweh ya ce , " Ka gangara zuwa gidan sarkin Yahuda ka faɗa ma sa wannan magana a can .


JER 22:2     Alignment score: 0.471
Say , ' King of Judah , listen to the word of Yahweh you who sit on David 's throne you , and your servants , and your people who come
through these gates .
Ka ce , ' Sarkin Yahuda , ka saurari maganar Yahweh - kai da ke zaune akan gadon sarautar Dauda - da kai , da barorinka , da mutanenka da ke shigowa ta waɗannan ƙofofi .
JER 22:3     Alignment score: 0.355 → 0.357
Yahweh says this , " Perform justice and righteousness , and anyone who has been robbed rescue him from the hand of the oppressor . Do not mistreat any foreigner in your land , or any orphan or widow . Do not commit violence or pour out innocent blood in this place .
Yahweh ya faɗi wannan , " Ku aikata gaskiya da adalci , kuma duk wanda aka yi masa ƙwace - ku cece shi daga hannun masu zalumtarsa . Kada ku wulaƙanta wani baƙon da ke ƙasarku , ko maraya
ko kuwa gwauruwa . Kada a yi ta'addanci ko a zubar da jinin marar laifi a wannan wurin .
JER 22:4     Alignment score: 0.538
For if you truly do these things , then kings sitting on David 's throne will enter the gates of this house riding in a chariot and on horses , he , his servants , and his people !
Domin idan hakika ku ka yi waɗannan abubuwa , sarakunan da ke zaune kan kursiyin Dauda za su shiga cikin ƙofofin gidan nan haye cikin karusa
da dawakai , shi , da barorinsa , da jama'arsa !
JER 22:5     Alignment score: 0.381 → 0.381
But if you do not listen to these words from me that I have announced this is Yahweh 's declaration then this royal house will become a ruin . " '
Amma idan ba ku kasa kunne ga waɗannan zantattuka waɗanda na yi shelar su ba - wannan furcin Yahweh ne - to wannan masarauta za ta zama kufai . ' "
JER 22:6     Alignment score: 0.515
For Yahweh says this concerning the house of the king of Judah , ' You are like Gilead , or like the summit of Lebanon to me . Yet I will turn you into a wilderness , into cities with no inhabitants .
Gama Yahweh ya faɗi wannan game da gidan sarkin Yahuda , ' Kai kamar Giliyad ka ke , kamar ƙolƙolin Lebanon ka ke a gare ni . Duk da haka zan maisheka jeji , da kuma birane da ba mazauna .
JER 22:7     Alignment score: 0.256 → 0.257
For I have designated destroyers to come
against you ! Men with their weapons will cut off the best of your cedars and let them fall into the fire .
Gama zan ƙaddara masu lalatarwa su tashi gãba da ku ! Mutane da makamansu za su daddatse itatuwan sidarku mafi kyau su kuma zuba su a wuta .
JER 22:8     Alignment score: 0.389
Then many nations will pass by this city . Each person will say to the next , " Why has Yahweh acted in this way toward this great city ? "
Sa'annan al'ummai da yawa za su shige ta wannan birni . Kowanne mutum zai ce wa na kusa da shi , " Me ya sa Yahweh ya yi haka game da wannan babban birni ? "
JER 22:9     Alignment score: 0.42
Then the other will answer , " Because they abandoned the covenant of Yahweh their God and bowed down to other gods and worshiped them . "
Sa'annan ɗayan zai amsa , " Saboda sun yi watsi da alƙawarin Yahweh Allahnsu suka
russuna wa waɗansu alloli suka yi masu sujada . "
JER 22:10     Alignment score: 0.294 → 0.299
Do not weep for the one who is dead
or mourn for him ; but weep bitterly for him who is about to go away , because he will never return and see his native land again . '
Kada ku yi kuka domin wanda ya mutu ko ku yi makoki dominsa ; amma ku yi kuka mai zafi sabili da wanda ya kusa tafiya , domin ba zai ƙara dawowa ya ga ƙasar asalinsa ba . '
JER 22:11     Alignment score: 0.481
For Yahweh says this about Jehoahaz son of Josiah king of Judah , who served as king instead of Josiah his father , ' He has gone from this place and will not come
back .
Domin Yahweh ya faɗi haka game da Yehoahaz ɗan Yosiya sarkin Yahuda , wanda ya gaji sarauta a madadin ubansa Yosiya , ' Ya tafi daga nan wurin ba zai sake komowa ba .
JER 22:12     Alignment score: 0.274 → 0.293
He will die there in the place to where they have exiled him , and he will never again see this land . '
Zai mutu a can inda suka kai shi zaman talala , kuma ba zai ƙara ganin wannan ƙasa
ba . '
JER 22:13     Alignment score: 0.289
Woe to him who builds his house by unrighteousness , his upper rooms by injustice , who makes his neighbor work for him for nothing , and he does not give
him his wages ;
Kaiton wanda ya gina gidansa ta hanyar rashin adalci , benayensa kuma ta hanyar rashin gaskiya , ya sa makwabcinsa ya yi masa aiki a banza , bai kuma bashi al'bashinsa ba ;
JER 22:14     Alignment score: 0.314 → 0.311
he says , ' I will build
for myself a large house with spacious upper rooms . ' So he cuts out large windows for it , and he panels it with cedar , and he paints it red .
yana cewa , ' Zan gina wa kaina babban gida mai manyan ɗakuna a sama . ' Sai ya sa masu manyan tagogi , ya kuma rufe su da itacen sida , ya kuma yi masu jan shafe .
JER 22:15     Alignment score: 0.252 → 0.252
Is this what makes you a good king , that you wanted to have boards of cedar ? Did not your father also eat and drink , yet do justice and righteousness ? Then things went well for him .
Wannan ne zai maishe ka sarki mai adalci , da ka ke son ka sami katakan
sida ? Ko mahaifinka bai ci ya sha ba , duk da haka ya yi gaskiya da adalci ? Sai komai ya tafi dai - dai da shi .
JER 22:16     Alignment score: 0.367 → 0.388
He judged in favor of the poor and needy
. It was good then . Is this not what it means to know me ? this is Yahweh 's declaration .
Ya shari'anta da alheri ga matalauta da fakirai . Ya yi kyau a lokacin nan . Wannan ba shi ne ma'anar sanina ba ? - wannan ne furcin Yahweh .
JER 22:17     Alignment score: 0.283 → 0.287
But there is nothing in your eyes and heart except worry for your unjust profit and for pouring out innocent blood , for producing oppression and crushing of others .
Amma ba kome
a zuciyarka da idanunka sai dai damuwa domin muguwar ribarka da kuma domin zubar da jinin marasa laifi , da aikata danniya da murƙushe waɗansu .
JER 22:18     Alignment score: 0.514 → 0.523
Therefore this is what Yahweh says about Jehoiakim son of Josiah , king of Judah : They will not lament for him , saying , ' Woe , my brother ! ' or ' Woe , my sister ! ' They will not lament for him , saying , ' Woe , master ! ' or ' Woe , majesty ! '
Sabili da wannan Yahweh ya faɗi haka game da Yehoiyakim
ɗan Yosiya , sarkin Yahuda : Ba za su yi makoki domin sa ba , suna cewa , ' Kaito , ɗan'uwana ! ' ko , ' Kaito , ' yar'uwata ! ' Ba za su yi makoki dominsa ba , suna cewa , ' Kaito , ubangida ! ' ko , ' Kaito , mai martaba ! '
JER 22:19     Alignment score: 0.311
He will be buried with a donkey 's burial , dragged away and thrown out beyond the gates of Jerusalem .
Za a binne shi kamar yadda ake binne jaki , a janye shi a jefar
nesa da ƙofofin Yerusalem .
JER 22:20     Alignment score: 0.433 → 0.436
Go up Lebanon 's mountains and shout . Lift your voice in Bashan . Shout from the Abarim mountains , for all of your friends will be destroyed .
Ku haura kan duwatsun Lebanon ku yi ihu . Ku tada muryarku
a Bashan . Ku yi ihu daga duwatsun Abarim , gama duk abokanku za a hallaka su .
JER 22:21     Alignment score: 0.282
I spoke to you when you were safe , but you said , ' I will not listen . ' This was your custom since your youth , for you have not listened to my voice .
Na yi maku
magana sa ' ad da ku ke zaune lafiya , amma kun ce , ' Ba za mu kasa kunne ba . ' Al'adarku ce wannan tun kuna samari , gama ba ku saurari muryata ba .
JER 22:22     Alignment score: 0.252 → 0.279
The wind will shepherd away all your shepherds , and your friends will go into captivity . Then you will certainly be ashamed and humiliated by all of your evil deeds .
Iska za ta kora
dukkan makiyayanku , abokanku kuma za su tafi bautar talala . Sa'annan lallai za ku kunyata ku ƙasƙantu ta wurin miyagun ayyukanku . Ku da kuke zaune cikin ' Lebanon , '
JER 22:23     Alignment score: 0.23 → 0.234
You who live
in ' Lebanon , ' who is nestled in cedar buildings , how you will be pitied when the labor pains come upon you , pain like that of a woman in labor ! "
ku da ku ke shaƙatawa cikin ginin itatuwan sida , za ku zama abin tausayi sa ' ad da azabar naƙuda ta afko maku , azaba kamar ta mace mai naƙudar haifuwa ! "
JER 22:24     Alignment score: 0.49 → 0.491
" As I live
this is Yahweh 's declaration even if you , Jehoiachin son of Jehoiakim , king of Judah , were the signet on my right hand , I would tear you off .
" Na rantse da zatina - wannan furcin Yahweh ne - ko da kai , Yehoiyacin ɗan Yehoiyakim , sarkin Yahuda , zoben hannun damana ne , zan cire ka .
JER 22:25     Alignment score: 0.307 → 0.331
For I have given you to the hand of the ones seeking your life and to the hand of those before whom you are afraid , even to the hand of Nebuchadnezzar king of Babylon and the Chaldeans .
Gama na bashe ka a hannun masu neman ranka da kuma hannun waɗanda ka ke jin tsoro a gabansu
, wato hannun Nebukaneza sarkin Babila da Kaldiyawa .
JER 22:26     Alignment score: 0.327
I will throw you and your mother who bore you into another land , a country where you were not born , and there you will die .
Zan jefar
da kai da mahaifiyarka wadda ta haife ka cikin wata ƙasa , ƙasar da ba nan aka haife ka ba , kuma can za ka mutu .
JER 22:27     Alignment score: 0.387
About this land to which they will want to return , they will not come
back here .
Game da ƙasar nan da suke so su koma , ba za su dawo nan ba .
JER 22:28     Alignment score: 0.349
Is this a despised and shattered vessel ? Is this man Jehoiachin a pot that pleases no one ? Why have they thrown him and his descendants out , and have poured them out into a land that they did not know ?
Wannan ita ce tukunyar da aka rena aka kuma farfasa ? Wannan shi ne mutumin nan Yehoiyacin
tukunyar da ba ta gamshi kowa ba ? Me ya sa suka jefar da shi waje da shi da zuriyarsa , kuma suka zubar da su cikin ƙasar da ba su santa ba ?
JER 22:29     Alignment score: 0.397
Land , Land , Land ! Hear the word of Yahweh !
Ƙasa
, Ƙasa , ƙasa ! Ki ji maganar Yahweh !
JER 22:30     Alignment score: 0.409
Yahweh says this , ' Write about this man Jehoiachin : He will be childless . He will not prosper during his days , and no one among his descendants will achieve success or ever again sit on David 's throne and rule over Judah . ' "
Yahweh ya faɗi wannan , " Rubuta akan mutumin nan Yehoiyacin
: Ba zai haifu ba . Ba zai yi albarka ba a kwanakinsa , ba kuma wani a zuriyarsa da zai ci nasara ko kuma ya ƙara zama a kursiyin Dauda ya yi mulki bisa Yahuda ba . "
JER 22     Average alignment score: 0.377 for 30 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52