Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:02
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52 


JER 32:1     Alignment score: 0.696 → 0.705
This is the word that came to Jeremiah from Yahweh in the tenth year of Zedekiah king of Judah , the eighteenth year of Nebuchadnezzar .
Wannan ce maganar da ta zo wa Irmiya daga Yahweh a shekara ta goma ta sarautar sarki Zedekiya na Yahuda , a shekara ta sha takwas ta Nebukadnezza .


JER 32:2     Alignment score: 0.559 → 0.572
At that time , the army of the king of Babylon was besieging Jerusalem , and Jeremiah the prophet was imprisoned in the courtyard of the guard at the house of the king of Judah .
A wannan lokaci , sojojin sarkin Babila sun yi wa Yerusalem sansani , Annabi Irmiya kuma yana cikin kurkukun harabar ' yan tsaro dake cikin gidan sarkin Yahuda .
JER 32:3     Alignment score: 0.469
Zedekiah king of Judah had imprisoned him and said , " Why do you prophesy and say , ' Yahweh says this : Look , I am about to give
over this city into the hand of the king of Babylon , and he will capture it .
Zedekiya sarkin Yahuda ya sanya shi cikin kurkuku ya kuma ce , " Me yasa kake anabci kana cewa , ' Yahweh ya faɗi wannan : Duba , ina gab da miƙa wannan birni cikin hannun sarkin Babila , kuma zaya ci shi da yaƙi .
JER 32:4     Alignment score: 0.505 → 0.505
Zedekiah king of Judah will not escape from the hand of the Chaldeans , for he will certainly be given into the hand of the king of Babylon . His mouth will speak
to the king 's mouth , and his eyes will see the king 's eyes .
Zedekiya sarkin Yahuda ba zai kubce ba daga hannun Kaldiyawa , gama babu shakka za a miƙa shi cikin hannun sarkin Babila . Bakinsa kuma za ya yi magana da bakin sarkin , idanunsa kuma zasu ga idanun sarkin .
JER 32:5     Alignment score: 0.428
He will take
Zekediah to Babylon , and he will remain there until I have dealt with him this is Yahweh 's declaration . Though you fight against the Chaldeans , you will not succeed . ' "
Za ya ɗauki Zedekiya zuwa Babila , zaya zauna a can har sai na gama horar da shi - wannan furcin Yahweh ne . Koda yake za ka yi yaƙi da Kaldiyawa , ba zaka yi nasara ba . " '
JER 32:6     Alignment score: 0.554
Jeremiah said , " The word of Yahweh came
to me , saying ,
Irmiya ya ce , " Maganar Yahweh tazo gare ni , tana cewa ,
JER 32:7     Alignment score: 0.44
' Look , Hanamel son of Shallum your uncle is coming to you and will say , " Buy my field that is in Anathoth for yourself , for the right to buy it belongs to you . " ' "
' Duba , Hanamel ɗan Shallum kawunka na zuwa wurin ka kuma zai ce , " Ka saiwa
kanka gonata da ke Anatot , domin kai ne ka ke da ' yancin sayen ta . "" '
JER 32:8     Alignment score: 0.439
Then , as Yahweh had declared , Hanamel , the son of my uncle , came to me in the courtyard of the guard , and he said to me , " Buy my field that is in Anathoth in the land of Benjamin , for the right of inheritance is yours , and the right to buy it belongs to you . Buy it for yourself . " Then I knew
that this was Yahweh 's word .
Daga nan , kamar yadda Yahweh ya furta , Hanamel , ɗan - ɗan kawuna , Yazo wuri na a harabar ' yan tsaro , sai ya ce da ni , " Ka sayi gonata dake a Anatot cikin ƙasar Benyamin , domin kai ne ke da ' yancin gãdo , kuma ' yancin saye na gare ka . Ka sai wa kanka . " Daga nan na sani cewa wannan maganar Yahweh ce .
JER 32:9     Alignment score: 0.386
So I bought the field in Anathoth from Hanamel , the son of my uncle , and I weighed out for him the silver , seventeen shekels in weight .
Sai na sayi
gonar da ke Anatot daga wurin Hanamel , ɗan - ɗan kawuna , sai na gwada mashi azurfar , shekel sha bakwai a nauyi .
JER 32:10     Alignment score: 0.338
Then I wrote
in a scroll and sealed it , and had witnesses witness it . Then I weighed the silver in the scales .
Sai na rubuta a takarda na hatimce ta , na kuma kawo shaidu su shaida . Sai na gwada mashi azurfar a ma gwaji .
JER 32:11     Alignment score: 0.15
Next I took
the deed of purchase that was sealed , following the command and the statutes , as well as the unsealed deed .
Sai na ɗauki takardar kammala saye da aka hatimce , bisa ga shari'a da ka'idoji , da kuma takardar kammala saye da ba a hatimce ba .
JER 32:12     Alignment score: 0.38 → 0.407
I gave
the sealed scroll to Baruch son of Neriah son of Mahseiah in front of Hanamel , the son of my uncle , and the witnesses who had written in the sealed scroll , and in front of all the Judeans who sat in the courtyard of the guard .
Sai na bada hatimtacciyar takardar ga Baruk ɗan Neriya ɗan Masiyya a gaban Hanamel , ɗan kawuna , da kuma shaidun da suka sa hannu a hatimtacciyar takardar , a kuma gaban Yahudawan da ke zaune a harabar ' yan tsaron .
JER 32:13     Alignment score: 0.401
So I gave
a command to Baruch before them . I said ,
Sai na bada umarni ga Baruk a gaban su . Nace ,
JER 32:14     Alignment score: 0.293 → 0.302
" Yahweh of hosts , God of Israel , says this : Take
these documents , both this receipt of purchase that is sealed and the unsealed copies of the deed of purchase , and put them in a clay jar so they will last for a long time .
Yahweh Mai runduna , Allah na Isra'ila , ya faɗi wannan : Karɓi takardunnan , dukkan takardun kammala sayen da wannan da aka hatimce da waɗannan da ba a hatimce ba , sai ka sanya su a cikin tukunyar ƙasa domin suyi ƙarko na dogon lokaci .
JER 32:15     Alignment score: 0.518 → 0.554
For Yahweh of hosts , God of Israel , says this : Houses , fields , and vineyards will again be bought in this land . "
Gama Yahweh Mai runduna , Allah na Isra'ila , ya faɗi wannan : Za a sake sayen gidaje , da gonaki , da garkunan inabi a cikin wannan ƙasar . "
JER 32:16     Alignment score: 0.498
After I gave
the receipt of purchase to Baruch son of Neriah , I prayed to Yahweh and said ,
Bayan da na bada rasiɗin saye ga Baruk ɗan Neriya , sai nayi addu'a ga Yahweh nace ,
JER 32:17     Alignment score: 0.411
" Woe , Lord Yahweh ! Look ! You alone have made the heavens and the earth by your great strength and with your raised arm . Nothing you say is too difficult for you to do .
Kaito , Ubangiji Yahweh ! Duba ! Kai ka ɗai ka halitta Sammai da duniya ta wurin babban ƙarfinka da ɗagaggen hannunka
. Babu abin da ka faɗa wanda zai gagare ka ka yi .
JER 32:18     Alignment score: 0.413 → 0.412
You show covenant faithfulness to thousands and pour the guilt of men into the laps of their children after them . You are the great and mighty God ; Yahweh of hosts is your name .
Kana nuna amintaccen alƙawarinka ga dubbai kana kuma zubo
da tsarguwar mutane bisa cinyoyin ' ya'yansu bayansu . Kai ne mai girma Allah mai iko kuma ; Yahweh Mai runduna ne sunanka .
JER 32:19     Alignment score: 0.331
You are great in wisdom and mighty in deeds , for your eyes are open to all the ways of people , to give
to each man what his conduct and deeds deserve .
Kai babba ne a hikima mai girma kuma cikin ayyuka , idanunka a buɗe suke ga dukkan hanyoyin mutane , domin kaba kowanne mutum abin da ya cancanci halinsa da ayyukansa .
JER 32:20     Alignment score: 0.449 → 0.449
You did signs and wonders in the land of Egypt . To this present day here in Israel and among all mankind , you have made your name famous .
Ka yi alamu da al'ajibai a ƙasar Masar . Har yazuwa yau a nan ƙasar Isra'ila da kuma cikin dukkan ' yan adam , kasa sunanka ya zama sananne
.
JER 32:21     Alignment score: 0.47
For you brought your people Israel out from the land of Egypt with signs and wonders , with a strong hand , with a raised arm , and with great terror .
Gama ka fito da mutanenka Isra'ila daga ƙasar Masar da alamu da al'ajibai , da hannu
mai ƙarfi , da ɗagaggen hannu , da kuma babbar razana .
JER 32:22     Alignment score: 0.365 → 0.394
Then you gave
them this land which you had sworn to their ancestors to give to them a land flowing with milk and honey .
Daga nan ka basu wannan ƙasar - wanda ka rantsewa Ubanninsu zaka basu - ƙasar dake zubo da madara da zuma .
JER 32:23     Alignment score: 0.406 → 0.406
So they entered and took
possession of it . But they did not obey your voice or live in obedience to your law . They did nothing of what you had commanded them to do , so you brought all this disaster on them .
Sai suka shiga suka mallake ta . Amma ba su yi biyayya da muryarka ba ko suka zauna cikin biyayya da shari'arka ba . Ba su yi komai ba game da abin da ka umarce su su yi , sai ka kawo dukkan wannan bala'i a kansu .
JER 32:24     Alignment score: 0.366
Look ! The siege mounds have reached up to the city to capture it . For because of sword , famine , and plague , the city has been given into the hand of the Chaldeans who are fighting against it . For what you have said would happen is happening , and see , you are watching .
Duba ! Tarin sansanin ya kai har birnin domin ya ci shi da yaƙi . Gama saboda Takobi , da yunwa , da annoba , an bayar da birnin cikin hannun Kaldiyawa da suke yaƙi da shi . Gama abin da kace zaya faru yana faruwa , kuma duba , kana kallo .
JER 32:25     Alignment score: 0.424
Then you yourself said to me , " Purchase a field for yourself with silver and have witnesses witness it , even though this city is being given into the hand of the Chaldeans . "
Daga nan kai da kanka kace mani , " Ka sai wa kanka gona
da azurfa kuma ka kawo shaidu su shaida , duk da cewar ana bayar da wannan birni a hannun Kaldiyawa . "
JER 32:26     Alignment score: 0.64
The word of Yahweh came to Jeremiah , saying ,
Maganar Yahweh ta zo ga Irmiya , tana cewa ,
JER 32:27     Alignment score: 0.362 → 0.362
" Look ! I am Yahweh , God of all mankind . Is anything too difficult for me to do ?
Duba ! Ni ne Yahweh , Allahn dukkan ' yan adam . Akwai abin da ya gagare ni in yi ?
JER 32:28     Alignment score: 0.546
Therefore Yahweh says this , ' See , I am about to give
this city into the hand of the Chaldeans and Nebuchadnezzar , king of Babylon . He will capture it .
Saboda haka Yahweh ya faɗi wannan , " Duba , ina gab da bayar da wannan birni cikin hannun Kaldiyawa da Nebukadnezza , sarkin Babila . Za ya ci shi da yaƙi .
JER 32:29     Alignment score: 0.341 → 0.345
The Chaldeans who are fighting against this city will come and set fire to this
city and burn it , along with the houses on the roofs of which the people worshiped Baal and poured out drink offerings to other gods in order to provoke me .
Kaldiyawan da ke yaƙi da birnin nan za su zo su cinna mashi wuta su ƙone shi , tare da gidajen da ke kan rufin wuraren da mutane ke yiwa Ba'al sujada suke kuma zuba baye - bayen shayarwa ga wasu alloli domin su cakune ni .
JER 32:30     Alignment score: 0.44 → 0.441
For the people of Israel and Judah have certainly been people who have been doing evil before my eyes since their youth . The people of Israel have certainly offended me with the practices of their hands this is Yahweh 's declaration .
Gama mutanen Isra'ila da Yahuda babu shakka mutane ne da ke ta aikata mugunta a gaban idanuna
tun daga ƙuruciyarsu . Babu shakka mutanen Isra'ila sun ɓata mani rai ta wurin ayyukan hannuwansu - wannan furcin Yahweh ne .
JER 32:31     Alignment score: 0.343
Yahweh declares that this city has been a provocation of my wrath and fury since the day that they built it . It has been that right up to this present day . So I will remove it from before my face
Yahweh ya furta cewa wannan birni na tunzura fushina da hasalata tun daga ranar da aka gina shi . Haka yake har zuwa wannan rana . To zan kawar da shi daga fuskata
JER 32:32     Alignment score: 0.469 → 0.475
because of all the wickedness of the people of Israel and Judah , the things that they have done to provoke me they , their kings , princes , priests , prophets , and every person in Judah and inhabitant
of Jerusalem .
saboda dukkan muguntar mutanen Isra'ila da ta Yahuda , abubuwan da suka yi domin su cakune ni - su , da sarakunansu , da dagatansu , da firistocinsu , da annabawansu , da kuma kowane mutum a Yahuda da dukkan mazaunan Yerusalem .
JER 32:33     Alignment score: 0.328 → 0.333
They turned their backs to me instead of their faces , though I had eagerly taught them . I tried to teach them , but not one of them listened in order to receive correction .
Sun juya mani bayansu a maimakon fuskokinsu , koda yake da ɗoki na koyar
da su . Nayi ƙoƙari in koyar da su , amma babu wani cikinsu da ya saurara domin ya ɗauki gyara .
JER 32:34     Alignment score: 0.39
They set up their abominable idols in the house that is called by my name , to defile it .
Suka jera haramtattun gumakansu a cikin gidan da ake kira da sunana , suka
gurɓata shi .
JER 32:35     Alignment score: 0.454 → 0.468
They built high places for Baal in the Valley of Ben Hinnom in order to put their sons and daughters in the fire for Molech . I did not command them . It never entered my mind that they should do this detestable thing and so cause Judah to sin . '
Suka gina dogayen wurare domin Ba'al a kwarin Ben Hinnom domin su sanya ' ya'yansu maza da mata cikin wuta domin Molek . Ban umarcesu ba . Bai taɓa shiga tunanina
ba cewa zasu aikata wannan abin ƙyama su sa Yahuda ya yi zunubi . '
JER 32:36     Alignment score: 0.598
So now therefore , I , Yahweh , the God of Israel , say this concerning this city , the city about which you are saying , ' It is given into the hand of the king of Babylon by sword , famine , and plague . '
To saboda haka yanzu , Ni , Yahweh , Allah na Isra'ila , Na faɗi wannan game da birnin , birnin da kuke cewa , ' An bayar da shi cikin hannun sarkin Babila ta wurin takobi , da yunwa , da annoba .
JER 32:37     Alignment score: 0.256 → 0.272
See , I am about to gather them from every land where I had driven them in my wrath , fury , and great anger
. I am about to bring them back to this place and enable them to live in security .
Duba , ina gab da tattaro su daga kowace ƙasa inda na kora su cikin fushina , da hasalata , da babban jin haushina , Ina gab da maido su cikin wannan wuri in kuma sa su iya zama cikin tsaro .
JER 32:38     Alignment score: 0.258
Then they will be my people , and I will be their God .
Daga nan zasu zama mutanena , Ni kuma in zama Allahnsu .
JER 32:39     Alignment score: 0.269
I will give
them one heart and one way to honor me every day so it will be good for them and their descendants after them .
Zan basu zuciya ɗaya da hanya ɗaya na girmama ni kullum domin ya zama alheri a gare su da kuma zuriyarsu bayansu .
JER 32:40     Alignment score: 0.29
Then I will make with them an everlasting covenant , that I will not turn away from doing good to them . I will set honor for me in their hearts , so that they will never turn away from me .
Daga nan tare da su zan kafa madawwamin alƙawari , cewa bazan juya daga yi masu alheri ba . Zan sa girmamawa domi na a zukatansu , ta haka ba zasu sake
juyawa daga gare ni ba .
JER 32:41     Alignment score: 0.441
Then I will rejoice in doing good to them . I will faithfully
plant them in this land with all my heart and all my life .
Daga nan zan yi farinciki wurin yi masu alheri . Da aminci zan dasa su cikin ƙasar nan da dukkan zuciyata da dukkan raina .
JER 32:42     Alignment score: 0.378 → 0.407
For Yahweh says this , ' Just as I have brought all this great disaster on this people , so I will bring on them all the good things that I have said I would do for them .
Gama Yahweh ya faɗi wannan , ' Kamar yadda na kawo dukkan wannan babban bala'i a bisa mutanen nan , haka zan kawo masu dukkan abubuwan alherin da nace zan yi domin su .
JER 32:43     Alignment score: 0.298
Then fields will be bought in this land , about which you are saying , " This is a ruined land , which has neither man nor beast . It has been given into the hand of the Chaldeans . "
Daga nan za a sayi
gonaki a cikin wannan ƙasar , wadda kuke cewa , " Wannan busasshiyar ƙasa ce , wadda babu mutum balle dabba . An bayar da ita cikin hannun Kaldiyawa . "
JER 32:44     Alignment score: 0.518 → 0.526
They will buy fields with silver and write in sealed scrolls . They will assemble witnesses in the land of Benjamin , all around Jerusalem and the cities of Judah , in the cities in the hill country and in the lowlands , and in the cities of the Negev . For I will bring back their fortunes this is Yahweh 's declaration . ' "
Za su sayi gonaki da azurfa su kuma rubuta cikin hatimtattun takardu . Zasu tattara shaidu a cikin ƙasar Benyamin , a dukkan kewayen Yerusalem da biranen Yahuda , a cikin birane a cikin garuruwan tudu da kuma ƙasashen kwari , da kuma biranen Negeb . Gama zan maido da kaddarorinsu
- wannan furcin Yahweh ne . " '
JER 32     Average alignment score: 0.422 for 44 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52