Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:02
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52 


JER 37:1     Alignment score: 0.668 → 0.668
Now Zedekiah son of Josiah reigned as king instead of Jehoiachin son of Jehoiakim . Nebuchadnezzar king of Babylon had made Zedekiah king over the land of Judah .
Yanzu Zedekiya ɗan Yosiya ya yi sarauta a madadin Yehoiyacin
ɗan Yehoyakim . Nebukadnezza sarkin Babila ya naɗa Zedekiya sarki bisa ƙasar Yahuda .


JER 37:2     Alignment score: 0.581
But Zedekiah , his servants , and the people of the land did not listen to the words of Yahweh that he proclaimed by the hand of Jeremiah the prophet .
Amma Zedekiya , da bayinsa , da mutanen ƙasa
ba su saurari maganganun Yahweh da ya furta ta hannun Irmiya annabi ba .
JER 37:3     Alignment score: 0.652 → 0.758
So King Zedekiah , Jehukal son of Shelemiah , and Zephaniah son of Maaseiah the priest sent a message to Jeremiah the prophet . They said , " Pray on our behalf to Yahweh our God . "
Sai sarki Zedekiya , da Yehukal ɗan Shelemiya , da kuma Zefanaya
ɗan Maseya firist ya aika saƙo zuwa ga Irmiya annabi . Su ka ce , " Yi addu'a a madadinmu ga Yahweh Allahnmu . "
JER 37:4     Alignment score: 0.378
Now Jeremiah was coming and going among the people , for he had not yet been put in prison .
Yanzu Irmiya na shigowa da fitowa a cikin mutanen , gama ba a rigaya
an saka shi cikin kurkuku ba .
JER 37:5     Alignment score: 0.571
Pharaoh 's army came out from Egypt , and the Chaldeans who were besieging Jerusalem heard the news about them and left Jerusalem .
Rundunar Fir'auna suka
fito daga Masar , sai kuma Kaldiyawa waɗanda suke kafa wa Yerusalem sansani suka ji labari game da su sai kuma su ka bar Yerusalem .
JER 37:6     Alignment score: 0.745
Then the word of Yahweh came to Jeremiah the prophet , saying ,
Sai maganar Yahweh ta zo ga Irmiya annabi , cewa ,
JER 37:7     Alignment score: 0.461
" Yahweh , God of Israel , says this : This
is what you will say to the king of Judah , because he has sent you to seek advice from me , ' See , Pharaoh 's army , which came to help you , is about to go back to Egypt , its own land .
" Yahweh , Allahn Isra'ila , ya faɗi wannan : Ga abin da za ka faɗi wa sarkin Yahuda , domin ya aike ka neman shawara wurina , ' Duba , rundunar Fir'auna , wacce ta kawo maku taimako , tana dab da komawa Masar , ƙasarta .
JER 37:8     Alignment score: 0.424
The Chaldeans will return . They will fight against this city , capture it , and burn it . '
Su Kaldiyawa za su dawo . Za su yaƙi wannan birni , su karɓe shi , su kuma ƙona shi . '
JER 37:9     Alignment score: 0.345
Yahweh says this : Do not deceive yourselves by saying , ' Surely the Chaldeans are leaving us , ' for they will not leave .
Yahweh ya faɗi wannan : Kada ku ruɗi
kanku kuna cewa , ' Hakika Kaldiyawan na tafiya suna barin mu , ' domin ba za su tafi ba .
JER 37:10     Alignment score: 0.233 → 0.233
Even if you had defeated the entire Chaldean
army that is fighting you so that only wounded men were left in their tents , they would get up and burn this city . "
Ko da ace kun ci dukkan rundunar Kaldiyawan da yaƙi da ke yaƙi da ku da har ace raunannun mutane ne aka bari cikin runfunansu , za su tashi sama su kuma ƙone wannan birnin . "
JER 37:11     Alignment score: 0.421 → 0.46
So it was when the Chaldean
army had left Jerusalem as Pharaoh 's army was coming ,
Haka ya zama lokacin da rundunan Kaldiyawa su ka bar Yerusalem lokacin da rundunar Fir'auna ke gabatowa ,
JER 37:12     Alignment score: 0.242 → 0.263
then Jeremiah went out from Jerusalem to go to the land of Benjamin . He wanted to take
possession of a tract of land there among his people .
sai Irmiya ya fito Yerusalem domin ya tafi kasar Beyamin . Ya bukaci ya mallaki wani ɗan fili a nan a tsakanin mutanensa .
JER 37:13     Alignment score: 0.535 → 0.535
As he was in the Benjamin Gate , a chief guard was there . His name was Irijah son of Shelemiah son of Hananiah . He grabbed hold of Jeremiah the prophet and said , " You are deserting to the Chaldeans . "
Sa ' ad da ya ke a bakin
Ƙ‌ofar Benyamin , wani shugaban matsara na wurin . Sunansa Iriya ɗan Hananiya . Ya riƙe annanbi Irmiya gama kuma ya ce , " Kana zanzarewa zuwa ga Kaldiyawa . "
JER 37:14     Alignment score: 0.64
But Jeremiah said , " That is not true . I am not deserting to the Chaldeans . " But Irijah did not listen to him . He took
Jeremiah and brought him to the officials .
Amma Irmiya ya ce , " Wannan ba gaskiya ba ne . Ba zanzarewa na ke yi ba zuwa ga Kaldiyawa . " Amma Iriya ya ƙi ya saurare shi . Ya ɗauki Irmiya ya kawo shi wurin shugabanni .
JER 37:15     Alignment score: 0.479
The officials were angry with Jeremiah . They beat him and put him in prison , which had been the house of Jonathan the scribe , for they had turned it into a prison .
Shugabannin
suka ji haushin Irmiya . Suka yi ma sa duka suka sa shi cikin kurkuku , wanda ya ke cikin gidan Yonatan marubuci , gama sun maishe shi kurkuku .
JER 37:16     Alignment score: 0.348 → 0.436
So Jeremiah was put into an underground cell , where he stayed for many days .
Sai aka sa ka Irmiya cikin kurkuku na ƙarƙashin ƙasa
, inda ya zauna ranaku da yawa .
JER 37:17     Alignment score: 0.495
Then King Zedekiah sent someone who brought him to the palace . In his house , the king asked him privately , " Is there any word from Yahweh ? " Jeremiah answered , " There is a word : You will be given into the hand of the king of Babylon . "
Sai sarki Zedekiya ya aika da wani wanda ya kawo shi zuwa ga fada . A gidansa , sarkin ya tambaye shi a asirce , " Akwai wata magana daga Yahweh ? " Irmiya ya amsa , " Akwai magana : Za a miƙa ka cikin hannun sarkin Babila . "
JER 37:18     Alignment score: 0.522
Then Jeremiah said to King Zedekiah , " How have I sinned against you , your servants , or this
people so that you have placed me in prison ?
Sai Irmiya ya ce wa sarki Zedekiya , " Ta yaya na yi maka zunubi , ko bayinka , ko waɗannan mutane da har ka saka ni cikin kurkuku ?
JER 37:19     Alignment score: 0.41
Where are your prophets , the ones who prophesied for you and said the king of Babylon will not come against you or against this land ?
Ina annabawanka , waɗanda suka
yi maka anabci kuma suka ce sarkin Babila ba zai zo gãba da kai ko gãba da wannan birnin ba ?
JER 37:20     Alignment score: 0.54
But now listen , my master the king ! Let my pleas come before you . Do not return me to the house of Jonathan the scribe , or I will die there . "
Amma ka saurara
yanzu , shugabana sarki ! Bari roƙona shi zo gare ka . Kada ka maida ni zuwa ga gidan Yonatan marubuci , don kada in mutu a can . "
JER 37:21     Alignment score: 0.409 → 0.409
So King Zedekiah gave
an order . His servants confined Jeremiah in the courtyard of the guard . A loaf of bread was given him every day from the street of the bakers , until all the bread in the city was gone . So Jeremiah stayed in the courtyard of the guard .
Sai sarki Zedekiya ya ba da umarni . Bayinsa suka tsare Irmiya cikin harabar matsara . Aka ba shi curin gurasa kowace rana daga layin matoya , har sai da dukkan gurasar ta ƙare cikin birnin . Haka Irmiya ya zauna cikin harabar matsaran .
JER 37     Average alignment score: 0.495 for 21 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52