Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:02
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52 


JER 16:1     Alignment score: 0.522
Then the word of Yahweh came
to me , saying ,
Sai maganar Yahweh tazo gare ni , cewa ,


JER 16:2     Alignment score: 0.331
" Do not take a wife for yourself , and do not have sons or daughters for yourself in this place .
" Kada ka auri
mata domin kanka , kuma kada ka sami ' ya'ya maza da ' ya'ya mata domin kanka a wannan wuri .
JER 16:3     Alignment score: 0.274 → 0.277
For Yahweh says this
to the sons and daughters who are born in this place , to the mothers who bear them , and to the fathers who caused them to be born in this land ,
Gama Yahweh yace waɗannan ' ya'ya maza da mata waɗanda za a haifa a wannan wuri , da kuma iyayensu mata waɗanda zasu haife su , da iyayensu maza da zasu sa a haife su a wannan ƙasa ,
JER 16:4     Alignment score: 0.303 → 0.317
' They will die diseased deaths . They will not be mourned or buried . They will be like dung on the ground . For they will come
to an end by sword and famine , and their corpses will be food for the birds of the skies and the beasts of the earth . '
' Zasu mutu da muguwar cuta . Baza a yi makoki ko a bisne su ba . Zasu zama kamar juji a ƙasa . Gama ƙarshe zai kasance ta wurin takobi da yunwa , kuma gawarwakinsu zasu zama abincin tsuntsayen sararin sama da nanamomin ƙasar . '
JER 16:5     Alignment score: 0.428 → 0.444
For the word of Yahweh came to me , saying , ' Do not enter a house where there is mourning . Do not go to mourn or to show sympathy for them , for I have taken away my peace from this
people this is Yahweh 's declaration and my steadfast love and mercy .
Gama maganar Yahweh ta zo gare ni , cewa , ' Kada ka shiga gidan da ake makoki . Kada kayi makoki ko ka nuna damuwa dominsu , gama na ɗauke salamata daga waɗannan mutanen , da ƙaunata da jinƙaina - wannan furcin Yahweh ne .
JER 16:6     Alignment score: 0.269 → 0.286
Both the great and the small will die in this land . They will not be buried , and no one will mourn for them or cut themselves or shave their heads for them .
Babba
da yaro zasu mutu a wannan ƙasa . Baza a bizne su ba kuma ba wanda zai yi makoki domin su ko su tsattsage jikinsu ko su aske kansu ƙwal domin su .
JER 16:7     Alignment score: 0.325 → 0.328
No one must share any food in mourning to comfort them because of the deaths , and none must give a comforting cup to his father or his mother in order to comfort them .
Tilas kada wani ya raba
abinci a cikin makoki don ya ta'azantar da su saboda matattu , tilas kuma kada wani ya bada ƙoƙon ta'aziya ga mahaifinsa ko mahaifiyarsa don ya ta'azantar da su .
JER 16:8     Alignment score: 0.277 → 0.289
You must not go to a banquet house to sit with them in order to eat or drink . '
Tilas kada kuma ka shiga gidan da ake biki ka zauna don ka ci ka sha tare da su . '
JER 16:9     Alignment score: 0.37 → 0.387
For Yahweh of hosts , God of Israel , says this , ' See , before your eyes , in your days and in this place , I am about to put an end to the sound of joy and the sound of gladness , the sound of the groom and the sound of the bride . '
Gama Yahweh mai runduna , Allah na Isra'ila , ya faɗi wannan , ' Duba , a gaban idanunka , da zamaninka a kuma wannan wuri , na kusa kawo ƙarshen muryar murna da muryar farinciki , data ango data amarya
. '
JER 16:10     Alignment score: 0.384 → 0.385
Then it will happen that you will report all these words to this
people , and they will say to you , ' Why has Yahweh decreed all this great disaster against us ? What is our iniquity and sin that we sinned against Yahweh our God ? '
Zai kasance idan ka bayyana dukkan waɗannan maganganu ga waɗannan mutane , zasu kuwa ce maka , ' Me yasa Yahweh ya furta dukkan wannan babbar masifa a kanmu ? Mene ne laifinmu da zunubin da muka yi wa Yahweh Allahnmu ? '
JER 16:11     Alignment score: 0.32 → 0.334
So say to them , ' Because your ancestors abandoned me this is Yahweh 's declaration and they went after other gods and worshiped and bowed down to them . They abandoned me and have not kept my law .
Sai kace da su , ' Domin kakanninku sun rabu da ni - wannan furcin Yahweh ne - sun bi wasu alloli har sun bauta masu sun kuma sunkuya
sun yi masu sujada . Sun rabu da ni , kuma basu kiyayye dokokina ba .
JER 16:12     Alignment score: 0.234 → 0.264
But you yourselves have brought about more wickedness than your ancestors , for see , each person is walking by the stubbornness of his wicked heart ; there is no one who listens to me .
Gama ku kuma kun kawo mugunta fiye da ta kakanninku , ku gani , kowannenku yana tafiyar taurinkai da mugun
nufi a zuciyarsa ; ba wanda yake saurare na .
JER 16:13     Alignment score: 0.302 → 0.312
So I will throw you from this land to a land that you have not known , neither you nor your ancestors , and you will worship other gods there by day and night , for I will not give
any favor to you . '
Saboda haka zan jefar da ku daga wannan ƙasa zuwa wata ƙasa wadda ku ko kakanninku baku sani ba , a can zaku bauta wa wasu alloli dare da rana , gama ba zan nuna maku wani tagomashi ba . '
JER 16:14     Alignment score: 0.525 → 0.526
Therefore , behold , the days are coming this is Yahweh 's declaration when it will no longer be said , ' As Yahweh lives , the one who brought up the people of Israel from the land of Egypt . '
Saboda haka , duba , kwanaki suna zuwa - wannan furcin Yahweh ne - da baza
a ƙara cewa , ' Na rantse da ran Yahweh , wanda ya fito da mutanen Isra'ila daga ƙasar Masar ba . '
JER 16:15     Alignment score: 0.482 → 0.484
but , ' As Yahweh lives , the one who brought up the people of Israel from the land of the north and from the lands where he had scattered them . ' For I will bring them back to the land that I gave
to their ancestors .
amma , ' Na rantse da ran Yahweh , wanda ya fito da mutanen Isra'ila daga ƙasar arewa kuma daga ƙasashen da ya warwatsa su . ' Gama zan komo da su zuwa ƙasar da na ba kakanninsu .
JER 16:16     Alignment score: 0.406 → 0.393
Behold ! I will send
for many fishermen this is Yahweh 's declaration so they will fish the people out . After this I will send for many hunters so they will hunt for them among all the mountains and hills , and in rock crevices .
Duba !! Zan aika domin masunta da yawa - wannan furcin Yahweh ne - zasu kuwa kama mutane su fitar waje . Bayan wannan zan aika domin mafarauta da yawa don su farauto su daga dukkan tsaunuka da tuddai , da cikin kogunan dutse .
JER 16:17     Alignment score: 0.257
For my eye is on all their ways ; they can not be hidden from before me . Their iniquity can not be concealed from before my eyes .
Gama idona yana dukkan hanyoyinsu
; ba a ɓoye suke ba a gare ni . Muguntarsu kuma ba a ɓoye take ba daga idanuwana .
JER 16:18     Alignment score: 0.29 → 0.304
I will first pay back double for their iniquity and sin for their polluting of my land with their disgusting idol figures , and for their filling my inheritance with their disgusting idols . "
Zan fara
saka masu ruɓi biyu domin laifinsu da zunubi domin sun ƙazantar da ƙasata da ƙazantattun siffofin gunkinsu , kuma domin sun cika gãdona da gumakansu na banƙyama . "
JER 16:19     Alignment score: 0.338 → 0.375
Yahweh , you are my stronghold and my refuge , my place of safety in the day of distress . The nations will go to you from the ends of the earth and say , " Surely our ancestors inherited deceit . They are empty ; there is no profit in them .
Yahweh , kai ne kagarata da mafakata , wurin tsarona a ranar wahala . Al'ummai zasu zo gunka daga ƙurewar duniya za a kuma ce , " Babu shakka kakanninmu sun gãji yaudara . Su fanko ne ; babu riba a cikinsu .
JER 16:20     Alignment score: 0.523
Do people make gods for themselves ? But they are not gods . "
Mutane zasu iya yiwa kansu alloli ? ' amma su ba alloli ba ne . "
JER 16:21     Alignment score: 0.394
Therefore see ! I will cause them to know in this time , I will cause them to know my hand and my power , so they will know that Yahweh is my name .
Saboda haka duba !! Zansa su sani a wannan lokacin , zansa su san hannuna da ikona
, don haka zasu sani cewa sunana Yahweh ne .
JER 16     Average alignment score: 0.364 for 21 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52