Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:02
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52 


JER 43:1     Alignment score: 0.369 → 0.371
It happened that Jeremiah finished proclaiming to all the people all the words of Yahweh their God that Yahweh their God had told him to say .
Sai ya zamana bayan Irmiya ya gama shaidawa mutane dukkan maganar Yahweh Allahnsu wadda Yahweh Allahnsu ya faɗi masa ya faɗa .


JER 43:2     Alignment score: 0.452 → 0.536
Azariah son of Hoshaiah , Johanan son of Kareah , and all the arrogant men said to Jeremiah , " You are telling lies . Yahweh our God has not sent you to say , ' Do not go to Egypt to live there . '
Azariya ɗan Hosheya , Yohanan ɗan Kareya , da dukkan mutane kangararru su ka ce da Irmiya , ' " ƙarya ka ke faɗi . Yahweh Allanhmu bai aiko
ka ka faɗi cewa kada ku je Masar ku zauna a can ba '
JER 43:3     Alignment score: 0.477
For Baruch son of Neriah is inciting you against us to deliver us into the hand of the Chaldeans , for you to cause our death and to make us captives in Babylon . "
Domin Baruk ɗan Neriya ya na zuga ka ka bada mu a hannun Kaldiyawa , don kaima ka jawo mana mutuwa ka kuma mai da mu kamammu a Babila . "
JER 43:4     Alignment score: 0.479 → 0.483
So Johanan son of Kareah , all the princes of the army , and all the people refused to listen to Yahweh 's voice to live in the land of Judah .
Domin haka Yohannan
ɗan Kareya , da dukkan shugabannin mayaƙa da dukkan mutane su ka ƙi sauraron muryar Yahweh da ta ce su zauna a Yahuda .
JER 43:5     Alignment score: 0.433 → 0.445
Johanan son of Kareah and all the army commanders took
away all the remnant of Judah who had returned from all the nations where they had been scattered to live in the land of Judah .
Yohanan ɗan Kareya da shugabannin mayaƙa su ka kwashe dukkan waɗanda su ka rage a Yahuda waɗanda su ka dawo daga dukkan al'uman da aka warwatsa su su zauna a cikin ƙasar Yahuda .
JER 43:6     Alignment score: 0.48 → 0.498
They took
the men and women , the children and the king 's daughters , and every person whom Nebuzaradan , the commander of the king 's bodyguards , had let remain with Gedaliah son of Ahikam son of Shaphan . They also took Jeremiah the prophet and Baruch son of Neriah .
Su ka kwashe maza da mata , da yara da ' ya'ya mata na sarki , da duk wanda Nebuzaradan , hafsan sarki da matsaran sarki , ya sa suka kasance tare da Gedeliya ɗan Ahikam ɗan Shafan . Hakannan su ka ɗauki Annabi Irmiya da Baruk ɗan Neriya .
JER 43:7     Alignment score: 0.57
They went to the land of Egypt , to Tahpanhes , because they did not listen to Yahweh 's voice .
Su ka tafi zuwa ƙasar Masar , a Tafenhes
, saboda ba su saurari muryar Yahweh ba .
JER 43:8     Alignment score: 0.668
So the word of Yahweh came to Jeremiah in Tahpanhes , saying ,
To sai maganar Yahweh ta zo ga Irmiya a Tafanhes , cewa ,
JER 43:9     Alignment score: 0.423 → 0.425
" Take some large stones in your hand , and , in the sight of the people of Judah , hide them in the mortar in the pavement at the entrance to Pharaoh 's house in Tahpanhes . "
" Ka ɗauki manyan duwatsu a hannunka , da kuma a gaban mutanen Yahuda , ka ɓoye su a kankare a gefen hanyar zuwa ƙofar gidan Fir'auna a Tafanhes . "
JER 43:10     Alignment score: 0.383 → 0.396
Then say to them , " Yahweh of hosts , God of Israel , says this , ' See , I am about to send
messengers to take Nebuchadnezzar king of Babylon as my servant . I will place his throne over these stones that you , Jeremiah , have buried . Nebuchadnezzar will place his pavilion over them .
Daga nan sai ka ce da su , Yahweh mai runduna , Allah na Isra'ila ya faɗi wannan , ' Duba ina gab da aika manzannina zuwa Babila a matsayin bayina . Zan kafa mulkinsa akan waɗannan duwatsu wanda kai Irmiya ka binne . Nebukadzza zai kafa daularsa a kansu .
JER 43:11     Alignment score: 0.35 → 0.351
For he will come and attack the land of Egypt . Anyone who is assigned to death will be given to death . Anyone who is assigned to captivity will be taken captive . Anyone who is assigned to the sword will be given to the sword .
Domin zai zo ya kawo hari ga ƙasar Masar . Duk wanda aka ƙaddara ga mutuwa zai mutu . Duk wanda aka ƙaddara ga bauta za a ɗauke
shi zuwa bauta . Duk wanda aka ƙaddara ga takobi za a bada shi ga takobi .
JER 43:12     Alignment score: 0.42 → 0.42
Then I will light a fire in the temples of Egypt 's gods . Nebuchadnezzar will burn them or capture them . He will clean out the land of Egypt just as shepherds clean vermin off their clothes . He will go out from that place in victory .
Daga nan zan kunna wuta a haikalun
allolin Masar . Nebukadnezza zai ƙone su ko kuma ya kwashe su . Zai tsarkake ƙasar Masar kamar yadda makiyaya ke tsabtace tufafinsu . Zai fita daga wurin nan da ɗaukaka .
JER 43:13     Alignment score: 0.605 → 0.605
He will break the stone pillars at Heliopolis in the land of Egypt . He will burn the temples of Egypt 's gods . ' "
Zai karye
ginshiƙan nan na dutse na Heliyofolis a ƙasar Masar . Zai ƙone haikalun allolin Masar . ' "
JER 43     Average alignment score: 0.462 for 13 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52