Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:02
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52 


JER 21:1     Alignment score: 0.566
The word came to Jeremiah from Yahweh when King Zedekiah sent Pashhur son of Malkijah
and Zephaniah son of Maaseiah the priest to him , and they said ,
Wannan ita ce maganar da ta zo wa Irmiya daga Yahweh lokacin da sarki Zadakiya ya aiki Fashhur ɗan Malkiya da Zafaniya ɗan Ma'aseya firist gare shi . Suka ce da shi ,


JER 21:2     Alignment score: 0.411 → 0.414
" Seek advice from Yahweh on our behalf , for Nebuchadnezzar king of Babylon is making war on us . Perhaps Yahweh will do miracles for us , as in times past , and will make him withdraw from us . "
" Nemi shawara daga Yahweh a madaddin
mu , don Nebukadnezza sarkin Babila yana kawo ma na yaƙi . Me yiwuwa Yahweh zai yi abin ban al'ajabi domin mu , kamar yadda ya saba a lokatan baya , wanda ya sa shi ya janye daga wurin mu . "
JER 21:3     Alignment score: 0.583
So Jeremiah said to them , " This is what you must say to Zedekiah ,
Sai Irmiya ya ce da su , " Wannan shi ne abin da dole za ku ce da Zadakiya
,
JER 21:4     Alignment score: 0.42 → 0.426
' Yahweh , God of Israel , says this : See , I am about to turn back the instruments of war that are in your hand , with which you are fighting against the king of Babylon and the Chaldeans who are closing you in from outside the walls ! For I will gather them in the middle of this city .
Yahweh , Allah na Israila
, ya faɗi wannan : Duba , zan juya baya ga kayan yaƙin da su ke hannunka , waɗanda ka ke yaƙi da su gãba da sarkin Babila da Kaldiyawa waɗanda suke kusa da ku daga wajen garun ! Gama zan tara su a cikin tsakiyar wannan birnin .
JER 21:5     Alignment score: 0.217 → 0.256
Then I myself will fight against you with a raised hand and a strong arm , and with wrath , fury , and great anger .
Ni kaina zan yi faɗa da kai da duk ƙarfina
, da kuma hasalata da zafin fushina .
JER 21:6     Alignment score: 0.44
For I will attack the inhabitants of this city , both man and beast . They will die in a severe plague .
Gama zan faɗawa mazaunan wannan birnin , mutum da dabba . Za su mutu da babbar annoba .
JER 21:7     Alignment score: 0.482
After this this is Yahweh 's declaration Zedekiah king of Judah , his servants , the people , and whoever remains in this city after the plague , the sword , and the famine , I will give
them all into the hand of Nebuchadnezzar king of Babylon , and into the hand of their enemies , and into the hand of those seeking their life . Then he will kill them with the edge of the sword . He will not pity them , spare them , or have compassion . '
Bayan wannan - wannan shi ne furcin Yahweh - Zadakiya sarkin Yahuda , da bayinsa da mutanen , da duk wanda ya rage a cikin wannan birni bayan annoba , da takobi da kuma yunwa , zan bashe su dukka a hannun Nebukadnezza sakin Babila , da kuma hannun abokan gãbarsu , da hannun waɗanda suke neman rayukansu . Daga nan shi kuma zai kashe su da kaifin takobi . Ba zai ji tausayinsu ba , ko ya rage su , ko kuma ya yi juyayinsu ba . '
JER 21:8     Alignment score: 0.384
Then to this
people you must say , ' Yahweh says this : See , I am about to place before you the way of life and the way of death .
Game da waɗannan mutane dole ka ce , ' Yahweh ya faɗi wannan : Duba ina kusa da sa hanyar rai da hanyar mutuwa a gabanku .
JER 21:9     Alignment score: 0.402
Anyone staying
in this city will die by the sword , famine , and plague ; but anyone going out and falling on his knees before the Chaldeans who have closed in against you will live . He will escape with his life .
Shi wanda ya zauna a wannan birnin zai mutu da takobi , da yunwa da kuma annoba ; amma shi wanda ya fita zai ba da kansa ga Kaldiyawa waɗanda suka kewaye ku gãba da ku zai rayu . Zai tserar da ransa .
JER 21:10     Alignment score: 0.383
For I have set my face against this city in order to bring disaster and not to bring good this is Yahweh 's declaration . It has been given into the hand of the king of Babylon and he will burn it . '
Gama na ƙudura zan yi gãba da wannan birni in kuma kawo masa masifa ba alheri ba - wannan furcin Yahweh ne . An ba da shi a hannun sarkin Babila , shi kuwa zai ƙone
shi da wuta . '
JER 21:11     Alignment score: 0.584
Concerning the house of the king of Judah , listen to the word of Yahweh .
A game da gidan sarkin Yahuda kuwa , ku ji maganar Yahweh .
JER 21:12     Alignment score: 0.318 → 0.319
House of David , Yahweh says , ' Bring about justice in the morning . Rescue the one who has been robbed by the hand of the oppressor , or my fury will go out like fire and burn , and there is no one who can quench it , because of your evil deeds .
Ya gidan Dauda , Yahweh ya ce , ' Ku aikata adalci kowace
safiya . Ku ceci wanda aka yi masa ƙwace daga hannun mai tsananta masa , ko kuma hasalata ta fita kamar wuta ta yi ƙuna , harma ba mai iya kashe ta , saboda mugayen ayyukanku .
JER 21:13     Alignment score: 0.357 → 0.362
See , inhabitant
of the valley ! I am against you , rock of the plain this is Yahweh 's declaration I am against anyone who is saying , " Who will come down to attack us ? " or " Who will enter our houses ? "
Duba , mazaunan kwari ! Ina gãba da ku , dutsen da ya ke a fili - wannan furcin Yahweh ne - ina gãba da wanda yake cewa , " Wane ne zai iya saukowa ƙasa don ya yi gãba da mu ? " Ko kuwa " Wane ne zai iya shiga gidajenmu ? "
JER 21:14     Alignment score: 0.387
I have assigned the fruit of your practices to come
against you this is Yahweh 's declaration and I will light a fire in the thickets , and it will consume everything around it . ' "
Na sa sakamakon ayyukanku su yi gãba da ku - wannan furcin Yahweh ne - kuma zan kunna wuta a cikin kurmin , za ta cinye duk abin da ya ke kewaye da ita . ' "
JER 21     Average alignment score: 0.419 for 14 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52