Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:02
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52 


JER 44:1     Alignment score: 0.46
The word came to Jeremiah concerning all the Judeans who lived in the land of Egypt , the ones staying
in Migdol , Tahpanhes , Memphis , and in Upper Egypt :
Maganar ta zo ga Irmiya game da dukkan mutanen Yahudiya da ke zaune a ƙasar Masar , waɗanda ke zaune a Migdol , da Tafenhas , da Memfis , da ƙasar Fatros .


JER 44:2     Alignment score: 0.496 → 0.497
" Yahweh of hosts , God of Israel , says , ' You yourselves have seen all the disasters that I brought on Jerusalem and all the cities of Judah . See , they are ruins today . There is no one to live in them .
Yahweh mai runduna , Allah na Isra'ila , ya faɗi wannan : Ku da kan ku kun ga duk waɗannan masifu da na aukar a Yeruselem
da dukkan biranen Yahuda . Duba , yau sun zama kangaye . Ba wanda zai zauna a cikinsu .
JER 44:3     Alignment score: 0.373
This is because of the wicked things they did to offend me by going to burn incense and to worship other gods . These were gods that neither they themselves , nor you , nor your ancestors knew
. '
Wannan saboda miyagun abubuwan da su ka yi domin su yi mani laifi ta wurin zuwa su ƙona turare da kuma bautawa waɗansu alloli . Waɗannan alloli ne da ko su da kansu , ko ku , ko kakanninku ba su sani ba . '
JER 44:4     Alignment score: 0.274 → 0.283
So I repeatedly sent
all of my servants the prophets to them . I sent them to say , ' Stop doing these abominable things that I hate . '
Don haka na dinga aikawa da dukkan bayina annabawa gare su . Na aike su su ce , ' Ku dena aikata abubuwan ban ƙyamar da na ke ƙi . ' ba su saurara ba .
JER 44:5     Alignment score: 0.388
But they did not listen . They refused to pay attention or turn from their wickedness in burning incense to other gods .
Amma sun ƙi saurare
. Suka ƙi maida hankali ko su juyo daga muguntarsu ta wurin ƙona turare ga wasu alloli .
JER 44:6     Alignment score: 0.334 → 0.335
So my fury and my wrath were poured out and kindled a fire in the cities of Judah and the streets of Jerusalem . So they became
ruins and devastations , as at this present day . '
Sai razanata da fushina su ka yi ƙuna a kan biranen Yahuda da titunan Yerusalem . Don haka suka zama kango da abin banzatarwa , kamar yadda ya ke a yau '
JER 44:7     Alignment score: 0.472 → 0.473
So now Yahweh , the God of hosts and the God of Israel , says this , ' Why are you doing great wickedness against yourselves ? Why are you causing yourselves to be cut off from among Judah men and women , children and babies ? No remnant of you will be left .
To yanzu Yahweh , Allah mai runduna Allah na Isra'ila , ya faɗi wannan , " Don me ku ke aikata babbar mugunta gãba da kanku ? Don me ku ke jawowa kanku abin da zai sa a datse ku daga cikin Yahuda - mazaje da mataye
, yara da jarirai ? Ba za a rage ko ɗayanku ba .
JER 44:8     Alignment score: 0.331 → 0.361
By your wickedness you have offended me with the deeds of your hands , by burning incense to other gods in the land of Egypt , where you have gone to live . You have gone there so that you will be destroyed , so that you will be a curse and a reproach among all the nations of the earth .
Ta wurin aikin muguntarku kun yi ma ni laifi ta wurin ayyukan hannuwanku
, ta ƙona turare ga waɗansu alloli a ƙasar Masar , inda ku ka je ku zauna . Kun je can ne don a hallaka ku , don ku zama la'antattu da abin reni a cikin dukkan al'umman duniya .
JER 44:9     Alignment score: 0.449
Have you forgotten the wickedness committed by your ancestors and the wickedness committed by the kings of Judah and their wives ? Have you forgotten the evil committed by yourselves and your wives in the land of Judah and the streets of Jerusalem ?
Kun manta da ayyukan muguntar da kakanninku su ka yi da muguntar da sarakunan Yahuda da matansu
su ka yi ? Kun manta da muguntar da ku da kanku da matanku ku ka aikata a cikin ƙasar Yahuda da titunan Yerusalem ?
JER 44:10     Alignment score: 0.239
To this day , they still are not humbled . They do not honor my law or decrees that I placed before them and their ancestors , nor do they walk in them . '
Har ya zuwa yau , ba su yi tawa'li'u ba . Ba su girmama shari'una
ba ko dokokina da na sanya a gabansu ba , su da kakanninsu , ba su kuma yi tafiya a cikinsu ba . '
JER 44:11     Alignment score: 0.527
Therefore Yahweh of hosts , God of Israel , says this , ' See , I am about to set my face against you to bring disaster to you and to destroy all of Judah .
Don haka Yahweh mai runduna , Allah na Isra'ila , ya faɗi wannan , " Duba , ina gab da sa fuskata gãba da ku don in kawo muku masifa in kuma hallakar
da dukkan Yahuda .
JER 44:12     Alignment score: 0.36 → 0.36
For I will take
the remnant of Judah that has set out to go to the land of Egypt to live there . I will do this so that they will all perish in the land of Egypt . They will fall by sword and famine . From the least to the greatest they will perish by sword and famine . They will die and will become an object of swearing , cursing , reproaching , and a horrible thing .
Don zan kwashe sauran mutanen Yahuda waɗanda su ka je Masar su zauna a can . Zan yi wannan don dukkan su su hallaka a ƙasar Masar . Za su faɗi ta wurin takobi da yunwa . Tun daga ƙaraminsu har zuwa babbansu za su faɗi ta wurin takobi da yunwa . Za su mutu su kuma zama abin reni da abin ƙyama .
JER 44:13     Alignment score: 0.477
For I will punish the people inhabiting the land of Egypt just as I punished Jerusalem with the sword , with famine , and with the plague ,
Don zan hori mutanen dake zaune
a ƙasar Masar kamar yadda na hori mutanen Yeruselem da takobi , da yunwa . da annoba ,
JER 44:14     Alignment score: 0.382 → 0.383
so that none of the remnant of Judah who have gone to live in the land of Egypt will escape or survive or return to the land of Judah , to which they desire to return and live ; and none of them will return except a few who escaped from there . ' "
yadda ba wani ragowar Yahuda waɗanda su ka tafi su zauna a cikin ƙasar Masar da zai kucce ko ya tsira ko ya dawo ƙasar Yahuda , wadda su ke marmari su dawo su zauna ; Ba waninsu da zai dawo , sai dai ' yan kima da su ka kutto a nan . ' "
JER 44:15     Alignment score: 0.379
Then all the men who knew that their wives were burning incense to other gods , and all the women who were in the great assembly , and all the people who were living in Lower and Upper Egypt , answered Jeremiah .
Daga nan duk waɗanda su ka san matansu
na ƙona turare ga waɗansu alloli , da kuma dukkan matayen da ke a babbar taruwa , da dukkan mutanen da ke zaune a ƙasar Masar ta kwari da tudu , a Fatros su ka amsa wa Irmiya .
JER 44:16     Alignment score: 0.506
They said , " About the word that you have told us in Yahweh 's name we will not listen to you .
Su ka ce , " Game da maganar da ka faɗa , mana a cikin sunan Yahweh ba za mu saurare
ka ba .
JER 44:17     Alignment score: 0.362 → 0.365
For we will certainly do all the things that we said we would do burn incense to the queen of heaven and pour out drink offerings to her just as we , our ancestors , our kings , and our leaders did in the cities of Judah and the streets of Jerusalem . Then we will be filled with food and will prosper , without experiencing any disaster .
Don hakika za mu yi duk abin da mu ka ce za mu yi - ƙona turare ga sarauniyar
sama da zuba baye - baye na sha a gabanta Kamar yadda kakanninmu , da sarakunanmu , da shugabanninmu su ka yi a titunan Yerusalem . Daga nan za mu ƙoshi da abinci mu wadatu , ba tare da fuskantar wata masifa ba .
JER 44:18     Alignment score: 0.325 → 0.338
When we refrained from doing these things , not offering incense to the queen of heaven and not pouring out drink offerings to her , we were all suffering poverty and were dying by sword and famine . "
Sa ' ad da mu ka dena
yin waɗannan wato ƙin miƙa baiko ga sarauniyar sama da kuma ƙin miƙa baye - baye na sha a gare ta , duk za mu talauce mu kuma mutu ta wurin takobi da yunwa . "
JER 44:19     Alignment score: 0.388 → 0.393
The women said , " When we were making incense offerings before the queen of heaven and pouring out drink offerings to her , was it against our husbands that we did these things , making cakes in her image and pouring out drink offerings to her ? "
Sai matayen
suka ce , " lokacin da mu ke yin baye - baye na turare a gaban sarauniyar sama da zuba baye - baye na sha a gare ta , ashe saɓawa mazanmu muka yi da muka aikata waɗannan abubuwa , yin waina a cikin siffarta da kuma zuba baye - baye na sha gare ta ? "
JER 44:20     Alignment score: 0.445 → 0.447
Then Jeremiah said to all the people to the men and women , and all the people who answered him he proclaimed and said ,
Daga nan sai Irmiya ya ce da dukkan mutanen - ga maza da mata , kuma dukkan mutanen da su ka amsa masa - ya yi shela
ya ce ,
JER 44:21     Alignment score: 0.482 → 0.509
" Did not Yahweh remember the incense that you burned in the cities of Judah and the streets of Jerusalem you and your ancestors , your kings and leaders , and the people of the land ? For Yahweh calls this to mind ; it comes to his thoughts .
" Ashe Yahweh bai tuna da turaren da ku ka ƙona a biranen Yahuda da titunan Yerusalem - ku da kakanninku , da sarakunanku da shugabanninku , da kuma mutanen ƙasar ba ? Domin Yahweh ya tuna da wannan ; ya fãɗo cikin tunaninsa
.
JER 44:22     Alignment score: 0.175
Then he was no longer able to bear it because of your wicked practices , because of the abominations that you did . Then your land became
a desolation , a horror , and a curse so there was no longer an inhabitant as at this present day .
Daga nan ba zai ƙara jurewa da shi ba saboda miyagun ayyukanku da ku ka yi , saboda ayyukan ban ƙyamar da ku ka aikata . Sai ƙasarku ta zama yassashiya , da abin reni , da la'anta ta zama ba wanda ke zaune a cikinta har ya zuwa yau .
JER 44:23     Alignment score: 0.28 → 0.299
Because you burned incense and sinned against Yahweh , and because you would not listen to his voice , his law , his statutes , or his covenant decrees , this disaster against you has happened as at this
present day . "
Saboda kun ƙona turare kun kuma yi zunubi ga Yahweh , don kun ƙi sauraron muryarsa , da shari'unsa ba da kuma ƙa'idojinsa ba , ko alƙawaransa ba , da dokokinsa ba shi ya sa wannan masifar ta same ku kamar yadda ya ke a yau . "
JER 44:24     Alignment score: 0.615
Then Jeremiah said to all the people and all the women , " Hear the word of Yahweh , all of Judah who are in the land of Egypt .
Sai Irmiya ya ce da dukkan taron mutanen da kuma dukkan matayen
, " Ku ji maganar Yahweh , dukkan mutanen Yahuda da ke ƙasar Masar .
JER 44:25     Alignment score: 0.42
Yahweh of hosts , God of Israel , says this , ' You and your wives both have said with your mouths and carried out with your hands what you said , " We will certainly carry out the vows that we made to worship the queen of heaven , to pour out drink offerings to her . " Now fulfill your vows ; carry them out . '
Yahweh mai runduna , Allah na Isra'ila ya faɗi wannan , ' Ku da matayenku duk kun furta da bakinku
kun kuma ɗauki duk abin da ku ka ce , " Hakika za mu aiwatar da alƙawuran da mu ka yi cewa za mu yi sujada ga sarauniyar sama , mu kuma zuba baye - baye na sha a gareta . " Yanzu sai ku cika alƙawuranku , ku kuma aikatasu . '
JER 44:26     Alignment score: 0.511
So then , hear the word of Yahweh , all of Judah who are staying
in the land of Egypt , ' See , I have sworn by my great name says Yahweh . My name will no longer be called upon by the mouths of any of the men of Judah in all the land of Egypt , you who now say , " As the Lord Yahweh lives . "
Don haka ku ji maganar Yahweh , ku dukkan mutanen Yahuda da ke a ƙasar Masar , duba na rantse da sunana mai girma - in ji Yahweh . Ba za a sa ke kiran sunana ta bakin wani daga cikin mutanen Yahuda ba a dukkan ƙasar Masar , ku da yanzu ke cewa , " Na rantse da ran Ubangiji Yahweh . "
JER 44:27     Alignment score: 0.35
See , I am watching over them for disaster and not for good . Every person of Judah in the land of Egypt will perish by sword and famine until they are all finished .
Duba , ina lura da su don in aukar masu da masifa ba abu na gari ba . Duk wani mutumin Yahuda da ke a Masar zai hallaka ta wurin takobi da yunwa har sai dukkan su sun ƙare .
JER 44:28     Alignment score: 0.414 → 0.415
Then the survivors of the sword will return from the land of Egypt to the land of Judah , only a small number of them . So all the remnant of Judah who went to the land of Egypt to live there will know whose word will stand mine or theirs .
Daga nan sai waɗanda su ka tsira daga takobin su dawo daga ƙasar Masar zuwa ƙasar Yahuda , ' yan kimansu kawai . Da haka dukkan waɗanda su ka ragu
a Yahuda da suka je Masar don su zauna a can za su san ko maganar waye zata zama gaskiya - tawa ko tasu .
JER 44:29     Alignment score: 0.415
This will be the sign for you this is Yahweh 's declaration that I am setting against you in this place , so that you will know that my words will certainly attack you with disaster . '
Wannan zai zamar maku
alama - wannan shi ne furcin Yahweh - da na ke shirya maku a wannan wurin , don ku san cewa maganata tabbas za ta hare ku tare da masifa . '
JER 44:30     Alignment score: 0.534
Yahweh says this , ' Look , I am about to give Pharaoh Hophra king of Egypt into the hand of his enemies and into the hand of those who seek to kill him . It will the same as when I gave
Zedekiah king of Judah into the hand of Nebuchadnezzar king of Babylon , his enemy who sought his life . ' "
Yahweh ya faɗi wannan , duba ina gab da in bada Fir'auna Hofra sarkin Masar ga hannun maƙiyansa da kuma hannun masu so su hallaka shi . Zai zama kamar yadda na ba da Zedekiya sarkin Yahuda ga sarki Nebukadnezza sarkin Babila , maƙiyinsa wanda ya biɗi ransa . ' "
JER 44     Average alignment score: 0.409 for 30 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52