Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:02
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52 


JER 10:1     Alignment score: 0.59
" Hear the word that Yahweh is announcing to you , house of Israel .
" Ku ji maganar da Yahweh yake sanar daku , ya gidan Isra'ila .


JER 10:2     Alignment score: 0.494
Yahweh says this , ' Do not learn the ways of the nations , and do not be dismayed by the signs in the heavens , for the nations are dismayed by these .
Yahweh ya faɗi haka , ' Kar ku koyi hanyoyin al'ummai , kuma kada ku da mu da alamun cikin sammai , domin al'ummai na damuwa da waɗannan ne .
JER 10:3     Alignment score: 0.205 → 0.206
For the religious customs of these people are worthless . They cut down a tree in the forest , and the craftsman
carves the wood .
Gama al'adun addinin mutanen nan na banza ne . Suna sare itace a cikin jeji , kuma gwanayen sassaƙa na sassaƙa katako .
JER 10:4     Alignment score: 0.274 → 0.317
Then they decorate it with silver and gold . They strengthen it with hammer and nails so it will not fall over .
Sa'annan suka ƙayata shi da azurfa da zinari
. Sun inganta ƙarfin shi da guduma da ƙusa don kada ya faɗo .
JER 10:5     Alignment score: 0.224 → 0.263
What they make with their hands is like scarecrows in a cucumber field , because they , too , can say nothing , and they have to be carried because they can not walk . Do not fear them , for they can not bring about evil , nor are they able to do anything good . ' "
abin da suka yi da hanuwansu
yana kama da mutummutumi a gonar kukumba , saboda su , ma , ba zasu iya cewa komai ba , kuma ɗaukarsu ake yi domin ba zasu iya tafiya ba . Kada ku ji tsoronsu , gama ba zasu iya jawo mugunta , ko kuma su iya yin wani abu maiƙyau ba . " '
JER 10:6     Alignment score: 0.451
There is no one like you , Yahweh . You are great , and your name is great in power .
Babu wani kamarka , Yahweh . Kai mai girma ne , kuma sunanka na da girma cikin iko .
JER 10:7     Alignment score: 0.377 → 0.403
Who does not fear you , king of the nations ? For this is what you deserve , for there is no one like you among all the wise men of the nations or all their royal kingdoms .
Wane ne ba ya jin tsoron ka , sarkin al'ummai ? Don ka cancanci haka , gama babu wani kamar ka a cikin dukkan mazaje masu hikima na al'ummai ko dukkan mulkokinsu masu martaba .
JER 10:8     Alignment score: 0.24
They are all the same , they are brutish and stupid , disciples of idols that are nothing but wood .
Dukkansu iri ɗaya ne , su daƙiƙai da wawaye ne , almajiran gumaka da ba kome
ba ne sai itace .
JER 10:9     Alignment score: 0.421 → 0.433
They bring hammered silver from Tarshish , and gold from Uphaz made by artificers , the hands of refiners . Their clothes are blue and purple cloth . Their skillful men made all of these things .
Suna kawo sarafaffiyar azurfa daga Tarshish da zinariya daga Ufaz waɗanda ƙwararru suka
yi , da hannuwan maƙera . Tufafinsu na mulifi da shunayya ne . Gwanayensu ne suka yi dukkan waɗannan abubuwan .
JER 10:10     Alignment score: 0.416 → 0.455
But Yahweh is the true God . He is the living God and eternal king . The earth quakes at his anger , and the nations can not endure his anger .
Amma Yahweh shi ne Allah na gaskiye . Shi ne Allah mai rai da madawamin
sarki . Fushinsa yakan girgiza duniya , kuma al'ummai ba zasu jure fushinsa ba .
JER 10:11     Alignment score: 0.546
You will speak
to them like this , " The gods that did not make the heavens and earth will perish from the earth and from under these heavens . "
Zaka yi magana da su kamar haka , " Allolin da basu yi sammai da duniya ba zasu lalace daga duniya kuma daga ƙarƙashin waɗannan sammai . "
JER 10:12     Alignment score: 0.401 → 0.446
But it was he who made the earth by his power , and he established the world by his wisdom , and by his understanding he stretched out the heavens .
Amma shi ne wanda yayi duniya ta ikonsa , ya kuma kafa ta ta wurin hikimarsa , kuma ta fahimtarsa ya miƙar da sammai .
JER 10:13     Alignment score: 0.282 → 0.291
His voice makes the roar of waters in the heavens , and he brings up the mists from the ends of the earth . He makes lightning for the rain and sends out wind from his storehouse .
Muryarsa ta yi ƙugin ruwa a sammai , ya kuma kawo hayaƙi daga kurewar duniya . Yakan yi walƙiyoyi domin ruwan sama ya kuma aikar
da iska daga taskokinsa .
JER 10:14     Alignment score: 0.313 → 0.32
Every man has become ignorant , without knowledge . Every metalworker is put to shame by his idols . For his cast images are frauds ; there is no life in them .
Kowanne mutum ya zama jahili
da marar ilimi . Kowanne maƙerin zinariya zai sha kunya ta dalilin gumakansa . Gama ƙerarrun siffofinsu ƙarya ne ; Babu rai a cikinsu .
JER 10:15     Alignment score: 0.367 → 0.368
They are useless , the work of mockers ; they will perish at the time of their punishment .
Basu da amfani , aikin masu ba'a ; zasu lalace a lokacin horonsu .
JER 10:16     Alignment score: 0.566
But God , the portion of Jacob , is not like these , for he is the molder of all things . Israel is the tribe of his inheritance ; Yahweh of hosts is his name .
Amma Allah , madogarar Yakubu , ba haka yake ba , gama shi ne yayi dukkan abubuwa . Isra'ila kabilar gãdonsa
ne ; Yahweh mai runduna ne sunansa .
JER 10:17     Alignment score: 0.217
Gather your bundle and leave the land , you people who have been living under the siege .
Ku tattara kayayyakinku ku bar ƙasar , ku mutanen dake zaune a wuraren dake kewaye da yaƙi .
JER 10:18     Alignment score: 0.395
For Yahweh says this , " See , I am about to throw the inhabitants of the land out this time . I will cause them distress , and they will find
it to be so . "
Gama Yahweh ya faɗi haka , " Duba , Ina gab da jefar da mazaunan ƙasar waje a wannan lokacin . Zan kawo masu ƙunci , kuma zasu kuwa same shi a hakan . "
JER 10:19     Alignment score: 0.357 → 0.39
Woe to me ! Because of my broken bones , my wound is infected . So I said , " Surely this is agony , but I must bear it . "
Kaito na ! Saboda karyayyun
ƙasusuwana , raunina ya sami lahani . Saboda haka na ce , " Tabbas wannan azaba ce , amma zan jure . "
JER 10:20     Alignment score: 0.283 → 0.285
My tent is devastated , and all of my tent cords are cut in two . They have taken my children away from me , so they no longer exist . There is no longer anyone to spread out my tent or to raise up my tent curtains .
An lalatar da rumfata , kuma dukkan igiyoyin rumfata an yanke su biyu . An ɗauke ' ya'yana
daga gare ni , saboda haka basu nan . Babu wanda zai yi shimfiɗa a rumfata ko mai ɗaga labulolin rumfata .
JER 10:21     Alignment score: 0.346
For the shepherds are stupid and they do not seek Yahweh ; so they have not prospered , and all their flock has been scattered .
Gama makiyayan wawaye ne kuma ba sa biɗar Yahweh ; saboda haka basu wadata ba , kuma dukkan garkensu
an warwatsar .
JER 10:22     Alignment score: 0.392 → 0.413
The report of news has arrived , " See ! It is coming , a great earthquake is coming from the land of the north To make the cities of Judah into ruins , hideouts for jackals . "
Rohotonin labarai
sun iso , " Duba ! Tana zuwa , babbar girgizar ƙasa tana zuwa daga ƙasar arewaci ta sa biranen Yahuda su zama kufai , maɓuya domin diloli . "
JER 10:23     Alignment score: 0.29 → 0.307
I know , Yahweh , that the way of a man does not come
from himself . No person walking directs his own steps .
Na sani , Yahweh , cewa hanyar mutun ba daga kansa take fitowa ba . Babu mutumin dake jagorar tafiyarsa da takawar kansa .
JER 10:24     Alignment score: 0.379
Discipline me , Yahweh , with justice , not in your anger or you would destroy me .
Ka tsauta mani , Yahweh , da adalci , ba a cikin fushinka ba domin kada ka hallaka ni .
JER 10:25     Alignment score: 0.317
Pour your fury on the nations that do not know you and on the families that do not call on your name . For they have devoured Jacob and consumed him so as to completely destroy him and demolish his habitation .
Ka kwarara
hasalarka ga al'umman da basu san ka ba , da iyalan da basu kira bisa sunanka . Gama sun cinye Yakubu sun kuma haɗiye shi saboda su hallakar da shi kakaf su kuma rushe mazauninsa .
JER 10     Average alignment score: 0.371 for 25 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52