Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:02
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52 


JER 24:1     Alignment score: 0.562 → 0.562
Yahweh showed me something . Behold , two baskets of figs were placed before Yahweh 's temple . ( This vision happened after Nebuchadnezzar , king of Babylon , took
into exile Jehoiachin son of Jehoiakim , king of Judah , the officials of Judah , the craftsmen and the metalworkers from Jerusalem and brought them to Babylon . )
Yahweh ya nuna mani wani abu . Duba , ga kwanduna biyu na ' ya'yan baure a gaban haikalin Yahweh . ( Wannan wahayi ya faru bayan da Nebukadnezza , sarkin Babila , ya kai waɗannan mutane bautar talala : Yehoyacin ɗan Yehoyakim , sarkin Yahuda , da shugabannin Yahuda , da masassaƙa , da masu ƙira da kwasao daga Yerusalem ya kawo su Babila . )


JER 24:2     Alignment score: 0.342
One basket of figs was very good , like first ripe figs , but the other basket of figs was so very bad that they could not be eaten .
Ɗaya kwandon ɓauren na da ƙyau sosai , kamar nunar fari
na ɓaure , amma ɗaya kwandon ɓauren ba shi da kyau ko kaɗan har ma ba za a iya cin su ba .
JER 24:3     Alignment score: 0.354 → 0.367
Yahweh said to me , " What do you see , Jeremiah ? " I said , " Figs . Figs that are very good and figs that are so very bad they can not be eaten . "
Yahweh ya ce mani , " Me ka gani , Irmiya ? " Na ce , ' " Ya'yan ɓaure . ' Ya'yan ɓaure masu kyau sosai da marasa kyau har ma ba za a iya cinsu
ba . "
JER 24:4     Alignment score: 0.575
Then the word of Yahweh came to me , saying ,
Sai maganar Yahweh ta zo gareni , cewa ,
JER 24:5     Alignment score: 0.413 → 0.41
" Yahweh , God of Israel , says this : I will look on the exiles of Judah for their benefit , just like these good figs , the exiles whom I have sent out from this place to the land of Chaldea .
" Yahweh , Allah na Isra'ila , ya faɗi wannan : Zan dubi
' yan bautar talala na Yahuda da tagomashi , kamar kyawawan ' ya'yan ɓauren nan , ' yan bautar talala waɗanda na kore su daga nan zuwa ƙasar Kaldiya .
JER 24:6     Alignment score: 0.325
I will set my eyes on them for good and restore them to this land . I will build
them up , and not tear them down . I will plant them , and not uproot them .
Zan kafa idanuna a kansu domin in yi masu alheri , in kuma dawo da su wannan ƙasar . Zan gina su , ba zan rushe su ba . Zan dasa su , ba zan tumbuƙe su ba .
JER 24:7     Alignment score: 0.4
Then I will give
them a heart to know me , for I am Yahweh . They will be my people and I will be their God , so they will turn to me with all their heart .
Sa'annan zan ba su zuciyar da za su sanni , gama ni ne Yahweh . Za su zama mutanena , zan kuma zama Allahnsu , haka za su juyo gareni da dukkan zuciyarsu .
JER 24:8     Alignment score: 0.455 → 0.454
But like the bad figs that are too bad to be eaten this
is what Yahweh says I will act in this way with Zedekiah , king of Judah , with his officials , and with the rest of Jerusalem who remain in this land or go to stay in the land of Egypt .
Amma kamar ' ya'yan ɓauren nan marasa kyau har da ba za a iya cinsu ba - ga abin da Yahweh ya ce - Zan yi haka da Zedekiya , sarkin Yahuda , da shugabanninsa , da kuma sauran da ke a Yerusalem waɗanda suka rage a cikin ƙasar nan ko kuwa su ka tafi su zauna cikin ƙasar Masar .
JER 24:9     Alignment score: 0.235 → 0.238
I will turn them into a frightening thing , a disaster , in the sight of all the kingdoms on earth , a disgrace and a subject for proverbs , taunts , and curses in every place where I will have driven them .
Zan maishe su abin tsoro , abin masifa , a idanun dukkan mulkokin duniya , abin kunya abin zargi
da karin magana , da dariya , da la'ana a duk wuraren da na warwatsa su .
JER 24:10     Alignment score: 0.457 → 0.493
I will send
out sword , famine , and plague against them , until they are destroyed from the land that I gave them and their ancestors . "
Zan aika da takobi , yunwa , da annoba găba da su , har sai an hallakasu daga ƙasar da na basu da kakanninsu . "
JER 24     Average alignment score: 0.424 for 10 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52