Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:02
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52 


JER 33:1     Alignment score: 0.475
Then the word of Yahweh came to Jeremiah a second time , while he was still shut within the courtyard of the guard , saying ,
Daga nan maganar Yahweh ta zo ga Irmiya karo na biyu , yayin da yake kulle a harabar ' yan tsaro , cewa ,


JER 33:2     Alignment score: 0.481
" Yahweh the maker , says this Yahweh , who forms in order to establish Yahweh is his name ,
" Yahweh mahalicci , ya faɗi wannan - Yahweh , wanda yake halittawa domin ya tabbatar - Yahweh ne sunansa ,
JER 33:3     Alignment score: 0.367
' Call to me , and I will answer you . I will demonstrate great things to you , mysteries that you do not understand . '
Ku kira gare ni , Ni kuma zan amsa maku
. Zan nuna manyan abubuwa a gare ku , asirai da baku fahimta ba . '
JER 33:4     Alignment score: 0.498 → 0.535
For Yahweh , God of Israel , says this concerning the houses in this city and the houses of the kings of Judah that are torn down because of the siege ramps and the sword ,
Gama Yahweh , Allah na Isra'ila , ya faɗi wannan game da gidajen da ke cikin wannan birni da gidajen sarakunan Yahuda waɗanda suka
rushe saboda mamayewar sansani da takobi ,
JER 33:5     Alignment score: 0.411
' The Chaldeans are coming to fight and to fill
the houses with corpses of people whom I will kill in my wrath and fury , when I hide my face from this city because of all their wickedness .
Kaldiyawa suna zuwa su yi yaƙi su kuma cika waɗannan gidaje da gawawwakin mutane waɗanda zan kashe cikin fushina da hasalata , yayin da na ɓoye fuskata daga wannan birni saboda dukkan muguntarsu .
JER 33:6     Alignment score: 0.456 → 0.461
But see , I am about to bring healing and a cure , for I will heal them and will bring to them abundance , peace , and faithfulness .
Amma duba , Ina gab da kawo warkarwa da lafiya , zan warkar da su in kawo masu yalwa
, salama da aminci .
JER 33:7     Alignment score: 0.526
For I will bring back the fortunes of Judah and Israel ; I will build
them up as in the beginning .
Gama zan maido da kaddarorin Yahuda da Isra'ila ; Zan kuma gina su kamar da farko .
JER 33:8     Alignment score: 0.281
Then I will purify them from all the iniquity that they have committed against me . I will pardon all the iniquities that they have done against me , and all the ways that they rebelled against me .
Daga nan zan tsarkake su daga dukkan kurakuran da suka yi a gare ni . Zan gafarta dukkan kurakuran da suka yi a gare ni , da kuma dukkan hanyoyin da suka yi tsayayya a gare ni .
JER 33:9     Alignment score: 0.332 → 0.332
For this city will become
for me an object of joy , a song of praise and honor for all the nations of the earth who will hear of all the good things that I am going to do for it . Then they will fear and tremble because of all the good things and the peace that I will give to it . '
Gama wannan birni zai zame mani abin farinciki , waƙar yabo da girmamawa daga dukkan al'umman duniya waɗanda zasu ji dukkan abubuwan alheri da zan yi domin shi . Daga nan zasu ji tsoro su girgiza saboda dukkan abubuwan alheri da salama da zan bayar a gare su .
JER 33:10     Alignment score: 0.417 → 0.427
Yahweh says this , ' In this place about which you are now saying , " It is desolate , a place with neither man nor beast , " in the cities of Judah , and in the streets of Jerusalem that are desolate having neither man nor beast , there will be heard again
Yahweh ya faɗi wannan , ' A wannan wurin wanda yanzu kuke cewa , " Kufai ne , wurin da babu mutum balle dabba , " a biranen Yahuda da kuma titunan Yerusalem waɗanda suke kufai babu mutum balle dabba , da za a sake ji a ciki
JER 33:11     Alignment score: 0.456 → 0.461
the sound of joy and the sound of gladness , the sound of the groom and the sound of the bride , the sound of those who say , while they bring thank offerings to the house of Yahweh , " Give thanks to Yahweh of hosts , for Yahweh is good , and his unfailing love lasts forever ! " For I will restore the fortunes of the land to what they were before , ' says Yahweh .
Ƙarar farinciki da ƙarar murna , ƙarar ango , da ƙarar amarya
, ƙarar waɗanda suka ce , yayin da suke kawo baye - bayen godiya ga gidan Yahweh , " Ku bada godiya ga Yahweh Mai runduna , gama Yahweh nagari ne , kuma ƙaunarsa marar kasawa ta dawwama har abada ! " Gama zan maida kaddarorin ƙasar nan kamar yadda suke a , ' inji Yahweh .
JER 33:12     Alignment score: 0.389 → 0.403
Yahweh of hosts says this : ' In this desolate place , where now there is neither man nor beast in all its cities there will again be pastures where shepherds can rest their flocks .
Yahweh Mai runduna ya faɗi wannan : ' A wannan kufan wuri , inda yanzu babu mutum balle dabba-a dukkan biranen za a sami saura inda makiyaya zasu hutar
da garkunansu .
JER 33:13     Alignment score: 0.536
In the cities in the hill country , the lowlands , and the Negev , in the land of Benjamin and all around Jerusalem , and in the cities of Judah , the flocks will again pass under the hands of the ones counting
them , ' says Yahweh .
A cikin biranen da ke ƙasar tudu , da kwari , da kuma Negeb , a cikin ƙasar Benyamin da dukkan kewayen Yerusalem , da kuma cikin biranen Yahuda , garkuna kuma zasu sake bi ta ƙarƙashin hannuwan masu ƙirga su , ' inji Yahweh .
JER 33:14     Alignment score: 0.518 → 0.561
' Look ! Days are coming this is Yahweh 's declaration when I will do what I have promised for the house of Israel and the house of Judah .
Duba ! kwanaki na zuwa - wannan furcin Yahweh ne - inda zan aikata abin da na yi alƙawari game da gidan Isra'ila da kuma gidan Yahuda .
JER 33:15     Alignment score: 0.41
In those
days and in that time I will make a righteous branch to grow for David , and he will carry out justice and righteousness in the land .
A cikin waɗannan kwanaki da kuma cikin wannan lokaci zan sa reshen adalci ya tsiro domin gidan Dauda , zaya aiwatar da hukunci da kuma adalci a cikin ƙasar .
JER 33:16     Alignment score: 0.47
In those
days Judah will be saved , and Jerusalem will live in security , for this is what she will be called , " Yahweh is our righteousness . " '
A waɗannan kwanaki za a ceci Yahuda , Yerusalem kuma zata zauna cikin tsaro , gama ga yadda za a kira ta , " Yahweh ne adalcinmu . " '
JER 33:17     Alignment score: 0.513 → 0.511
For Yahweh says this : ' A man from David 's line will never be lacking to sit on the throne of the house of Israel ,
Gama Yahweh ya faɗi wannan : ' Daga zuriyar gidan Dauda ba za a taɓa rasa mutum da zaya zauna a kursiyin gidan Isra'ila ba ,
JER 33:18     Alignment score: 0.538 → 0.538
nor will a man from the Levitical priests be lacking before me to raise burnt offerings , to burn food offerings , and to perform grain offerings all the time . ' "
ko kuwa a rasa mutum daga Lebiyawa firistoci da zaya tsaya
a gabana ya ɗaga baye - baye na ƙonawa ba , ya ƙona baye - bayen abinci ba , ya kuma aiwatar da baye - baye na hatsi a dukkan lokaci . " '
JER 33:19     Alignment score: 0.743
The word of Yahweh came to Jeremiah , saying ,
Maganar Yahweh ta zo ga Irmiya , cewa ,
JER 33:20     Alignment score: 0.454
" Yahweh says this : ' If you can break my covenant with day and night so that there will no longer be day or night at their proper times ,
Yahweh ya faɗi wannan : ' Idan zaku
iya karya alƙawarina da rana da dare yadda ba za a sake yin rana ko dare ba a lokuttansu ,
JER 33:21     Alignment score: 0.444 → 0.444
then you will be able to break my covenant with David my servant , so that he will no longer have a son to sit on his throne , and my covenant with the Levitical priests , my servants .
to zaku iya karya alƙawarina
da Dauda bawana , yadda ba za a sake samun ɗan da zai zauna a kursiyinsa ba , da kuma alƙawarina da Lebiyawa Firistoci bayina .
JER 33:22     Alignment score: 0.353 → 0.369
As the hosts of heaven can not be counted , and as the sand of the seashores can not be measured , so I will increase the descendants of David my servant and the Levites who serve before me . ' "
Kamar yadda baza
a iya ƙirga rundunar sama ba , ko kuma a iya gwada yashin da ke bakin teku , hakanan zan kawo ƙaruwa ga zuriyar Dauda bawana da kuma Lebiyawa da ke bauta a gabana . " '
JER 33:23     Alignment score: 0.743
The word of Yahweh came to Jeremiah , saying ,
Maganar Yahweh ta zo ga Irmiya , cewa ,
JER 33:24     Alignment score: 0.333 → 0.356
" Have you not considered what this people has declared when they said , ' The two families that Yahweh chose
, now he has rejected them ' ? In this way they despise my people , saying that they are no longer a nation in their sight .
" Ba ku yi la'akari da abin da mutanen nan suka furta ba da suka ce , ' Iyalai biyu da Yahweh ya zaɓa , yanzu ya watsar da su ' ? Ta wannan hanya sun wulaƙanta mutanena , suna cewa ba al'umma ba ce kuma a gaban mu .
JER 33:25     Alignment score: 0.428
I , Yahweh , say this , ' If I have not established the covenant of day and night , and if I have not fixed the laws of heaven and earth ,
Ni , Yahweh , Na faɗi wannan , ' Idan da ban kafa alƙawarin rana da dare ba , ban kuma kafa dokokin sama da duniya ba ,
JER 33:26     Alignment score: 0.519 → 0.52
then I will reject the descendants of Jacob and David my servant , and not bring from them a person to rule over the descendants of Abraham , Isaac , and Jacob . For I will restore their fortunes and show mercy to them . ' "
to shi ne zan watsar da zuriyar Yakubu da Dauda bawana
, har da ba zan kawo wani daga gare su ba da za ya yi mulki bisa zuriyar Ibrahim , da Ishaku , da Yakubu ba . Gama zan maido da kaddarorinsu in nuna masu jinƙai . " '
JER 33     Average alignment score: 0.453 for 26 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52