Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:02
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52 


JER 18:1     Alignment score: 0.718
The word that came to Jeremiah from Yahweh , saying ,
Maganar da ta zo ga Irmiya daga Yahweh , cewa ,


JER 18:2     Alignment score: 0.416 → 0.42
" Arise
and go out to the potter 's house , for I will have you hear my word there . "
" Tashi ka tafi gidan maginin tukwane , domin a can zaka ji maganata .
JER 18:3     Alignment score: 0.247 → 0.266
So I went out to the potter 's house , and behold ! The potter was working on the potter 's wheel .
Sai na gangara zuwa gidan maginin tukwanen , duba yana aikin tukwane akan na'urar ginin tukwanen .
JER 18:4     Alignment score: 0.217 → 0.218
But the object of clay that he was molding was ruined in his hand , so he changed his mind and made another object that seemed good in his eyes to do .
Amma abin da yake mulmulawa da yunɓu ya lalace a hannunsa , sai ya canja tunaninsa ya sake wani abu dabam
wanda yake gani yana da kyau a idanunsa .
JER 18:5     Alignment score: 0.479
Then the word of Yahweh came
to me , saying ,
Sa'annan maganar Yahweh tazo gare ni , cewa ,
JER 18:6     Alignment score: 0.508
" Should I not be able to act like this potter with you , house of Israel ? this is Yahweh 's declaration . Behold ! Like clay in a potter 's hand that is how you are in my hand , house of Israel .
" Ba zan iya yin haka da ku ba kamar wannan maginin tukwanen , gidan Isra'ila ? - wannan furcin Yahweh ne . Duba ! Kamar yadda yumɓu yake a hannun maginin tukwane - haka nan kuke a hannuna , gidan Israi'la
.
JER 18:7     Alignment score: 0.29 → 0.291
At one moment , I may proclaim something about a nation or a kingdom , that I will drive
it out , tear it down , or destroy it .
A lokaci ɗaya , zan iya yin shela wani abu akan al'umma ko mulki , cewa zan kora ta , in kakkaryata , ko hallaka ta .
JER 18:8     Alignment score: 0.315
But if the nation about which I have made that proclamation turns from its evil , then I will relent from the disaster that I was planning to bring upon it .
Amma idan al'umma wadda na yi magana a kanta ta juyo
daga muguntarta , sai in janye masifar da nayi niyyar kawo mata .
JER 18:9     Alignment score: 0.283 → 0.303
At another moment , I may proclaim something about a nation or a kingdom , that I will build
it up or plant it .
A wani lokaci , zan iya yin shelar wani abu akan wata al'umma ko mulki , cewa zan gina ko in kafa ta .
JER 18:10     Alignment score: 0.377
But if it does evil in my eyes by not listening to my voice , then I will stop the good that I had said I would do for them .
Amma idan ta aikata mugunta a idanuna
ta wurin rashin sauraron muryata , daga nan zan janye abu mai kyau da na ce zan yi domin su .
JER 18:11     Alignment score: 0.391
So now , speak
to the men of Judah and the inhabitants of Jerusalem and say , ' Yahweh says this : See , I am about to form disaster against you . I am about to devise a plan against you . Repent , each person from his wicked way , so your ways and your practices will bring good to you . '
To yanzu , yi magana da jama'ar Yahuda da mazaunan Yerusalem ka ce , ' Yahweh ya faɗi wannan : Duba , ina gab da shirya masifa gãba da ku . Ina gab da tsara wata dabara gãba da ku . Ku tuba , kowanne mutum daga muguwar hanyarsa , da haka hanyoyinku da ayyukanku zasu kawo maku alheri .
JER 18:12     Alignment score: 0.232 → 0.232
But they will say , ' This is no use . We will act according to our own plans . Each one of us will do what his evil , stubborn heart desires . '
Amma zasu ce , ' Wannan bashi da amfani . Zamu yi kamar yadda muka tsara . Kowanne ɗayan mu zai yi bisa ga muguntarsa
, da tattaurar zuciyarsa take marmari . '
JER 18:13     Alignment score: 0.311 → 0.317
Therefore Yahweh says this , ' Ask the nations , who has ever heard of such a thing as this ? The virgin Israel has committed a horrible act .
Saboda haka Yahweh ya faɗi wannan , ' Tambayi
al'ummai , wane ne ya taɓa jin irin wannan ? Budurwa Isra'ila ta yi mugun abu ƙwarai .
JER 18:14     Alignment score: 0.281 → 0.298
Does the snow in Lebanon ever leave the rocky
hills on its sides ? Are the mountain streams coming from far away ever destroyed , those cold streams ?
Dusar ƙanƙara Lebanon ta taɓa rabuwa da tsaunuka a gefenta ? Ko rafuffukan duwatsu masu gangarowa daga nesa sun taɓa lalacewa , waɗannan rafuffuka masu sanyi ?
JER 18:15     Alignment score: 0.331
Yet my people have forgotten me . They have made offerings to useless idols and been made to stumble in their paths ; they have left the ancient paths to walk lesser paths .
Duk da haka mutanena sun manta da ni . Suna baye - baye ga gumaka marasa amfani waɗanda aka sasu tuntuɓe a cikin tafarkunsu
; sun bar tsofaffin tafarku don suyi tafiya a tafarku masu sauƙi .
JER 18:16     Alignment score: 0.189
Their land will become a horror , an object of everlasting hissing . Everyone who passes
by her will shudder and shake his head .
Ƙasarsu zata zama abar banƙyama , ta zama abin tsaki har abada . Duk wanda ya wuce ta wurin zai razana ya kuma kaɗa kansa .
JER 18:17     Alignment score: 0.39
I will scatter them before their enemies like an eastern wind . I will show them my back , and not my face , on the day of their disaster . ' "
Zan warwatsa
su gaban maƙiyansu kamar iskar gabas . Zan nuna masu bayana , amma ba fuskata ba , a ranar masifarsu . ' "
JER 18:18     Alignment score: 0.317 → 0.342
So the people said , " Come
, let us make plots against Jeremiah , since the law will never perish from the priests , or advice from the wise men , or words from the prophets . Come , let us attack him with our words and no longer pay attention to anything he proclaims . "
Sai mutanen suka ce , " Kuzo , mu shirya maƙarƙashiya akan Irmiya , tun da yake shari'a bata lalace daga wurin firist ba , ko shawara daga mutane masu hikima ba , ko maganganu daga annabawa ba . Kuzo , mu kai ƙararsa ta wurin maganarmu kada mu yarda ko mu kula da duk wani abin da zai faɗa . "
JER 18:19     Alignment score: 0.396
Pay attention to me , Yahweh , and listen to the voice of my enemies .
Ka saurare
ni , Yahweh , ka saurari murya abokan gãbata .
JER 18:20     Alignment score: 0.237 → 0.237
Will disaster from them really be my reward for being good to them ? For they have dug a pit for me . Remember how I stood before you to speak
for their welfare , to cause your fury to turn away from them .
Lallai ne masifa daga gare su ta zama ladana don yin abin kirki gare su ? Duk da haka sun gina rami domina . Ka tuna yadda na tsaya a gabanka na yi magana akan lafiyarsu , da zai sa a janye fushinka daga gare su .
JER 18:21     Alignment score: 0.351 → 0.349
Therefore give
their children over to famine , and give them to the hands of those who use the sword . So let their women become bereaved and widows , and their men be killed , and their young men killed by the sword in battle .
Saboda haka ka miƙa ' ya'yansu ga yunwa , ka kuma bashe su a hannun masu amfani da takobi . Bari matansu su zama masu makoki da gwauraye , mazajensu a kashe su , samarinsu a kashe su da takobi a yaƙi .
JER 18:22     Alignment score: 0.313 → 0.315
Let a distressed shout be heard from their houses , as you suddenly bring raiders against them . For they have dug a pit to capture me and have hidden traps for my feet .
Bari a ji kururuwa daga gidajensu , don maharan da ka aika
masu farat ɗaya . Gama sun haƙa rami don su kama ni sun kuma kafa wa ƙafafuna tarkuna .
JER 18:23     Alignment score: 0.384 → 0.397
But you , Yahweh , you know all of their plans against me to kill me . Do not forgive their iniquities and sins . Do not wipe their sins away from you . Instead , let them be overthrown before you . Act against them in the time of your wrath .
Amma kai , Yahweh , ka san dukkan maƙarshiyarsu a kaina don su kashe ni . Kada ka gafarta masu muguntarsu
da zunubansu . Kada kuma ka shafe zunubansu daga gabanka . A maimakon haka , bari a jefar da su a gabanka . Ka yi gãba dasu a lokacin fushinka .
JER 18     Average alignment score: 0.339 for 23 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52