Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:02
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52 


JER 4:1     Alignment score: 0.383 → 0.386
" If you return , Israel this is Yahweh 's declaration then it should be to me that you return . If you remove your detestable things from before me and do not wander from me again ,
Idan kuka juyo , Isra'ila - wannan furcin Yahweh ne - zai zama gare ni zaku
juyo . Idan kuka kawar da ƙazantattun abubuwa daga gabana kuma baku ƙara bari na ba ,


JER 4:2     Alignment score: 0.378 → 0.38
You must be truthful , just , and righteous when you swear
, ' As Yahweh lives . ' Then the nations will bless themselves in him , and in him they will glory . "
Dole ku zama da gaskiya , marasa aibi , da masu adalci lokacin da kuke rantsuwa , ' Da ran Yahweh . ' Sa'annan ne al'ummai za su albarkaci kansu a cikinsa , kuma a cikinsa zasu yi ɗaukaka . "
JER 4:3     Alignment score: 0.482 → 0.481
For Yahweh says this to each person in Judah and Jerusalem : ' Plow your own ground , and do not sow among thorns .
Gama Yahweh ya faɗi haka ga kowanne mutum da ke cikin Yahuda da Yerusalem : ' Ku yi huɗar
ƙasarku , kada kuma ku yi shuka cikin ƙayayuwa .
JER 4:4     Alignment score: 0.429 → 0.43
Circumcise yourselves to Yahweh , and remove the foreskins of your heart , men of Judah and inhabitants of Jerusalem , or else
my fury will break out like fire , and burn with no one to quench it , because of the wickedness of your deeds .
Kuyi wa kanku kaciya ga Yahweh , ku cire loɓar zuciyarku , mazajen Yahuda da mazaunan Yerusalem , in ba haka ba fushina zai fita kamar wuta , ya ƙone har ba wanda zai kashe shi , saboda muguntar ayyukanku .
JER 4:5     Alignment score: 0.389
Report in Judah and let it be heard in Jerusalem . Say , " Blow
the trumpet in the land . " Proclaim , " Gather together . Let us go to the fortified cities . "
Ka sanar cikin Yahuda , bari a ji a Yerusalem . Ka ce , " A busa ƙaho cikin ƙasar . " Ayi shela a ce , " Mu taru . Bari mu shiga zuwa birane masu kagara . "
JER 4:6     Alignment score: 0.33 → 0.333
Lift up the signal flag and point it toward Zion , and run for safety ! Do not stay , for I am bringing disaster from the north and a great collapse .
A ɗaga alamar
tuta kuma ta fuskanci wajen Sihiyona , ku gudu don ku tsira ! kada ku tsaya , gama zan kawo bala'i daga arewa da babbar faɗuwa .
JER 4:7     Alignment score: 0.303 → 0.307
A lion is coming out from his thicket and someone who will destroy nations is setting out . He is leaving his place to bring horror to your land , to turn your cities into ruins , where no one will live .
Zaki yana zuwa daga cikin kurminsa wani kuma wanda zai hallakar
da al'ummai yana shirin fita . Zai bar wurinsa ya kawo tsoratarwa a ƙasarku , zai mai da biranenku su zama kangaye , inda ba mai zama ciki .
JER 4:8     Alignment score: 0.318 → 0.324
Because of this , wrap yourself in sackcloth , lament and wail . For the force of Yahweh 's anger has not turned away from us .
Saboda haka , ku yi ɗammara da tsummoki , ku yi makoki kuna kururuwa . Gama ƙarfin
fushin Yahweh bai juya daga gare mu ba .
JER 4:9     Alignment score: 0.4 → 0.4
Then it will happen in that day this is Yahweh 's declaration that the hearts of the king and his officials will die . The priests will be appalled , and the prophets will be horrified . ' "
Zai zama kuma a ranar nan - wannan furcin Yahweh ne . a ranar nan , zuciyar
sarki da hakimansa zata mutu . Firistoci zasu tsorata annabawa kuma zasu razana . "
JER 4:10     Alignment score: 0.416 → 0.428
So I said , " Ah ! Lord Yahweh . Surely you have completely deceived this
people and Jerusalem by saying , ' There will be peace for you . ' Yet the sword is striking against their life . "
Sai nace , " Ah ! Ubangiji Yahweh . Lallai ka ruɗi waɗannan mutane da Yerusalem ta wurin cewa , ' Zaku sami salama . ' Duk da haka takobi tana sara gãba da ransu . "
JER 4:11     Alignment score: 0.361 → 0.363
In that time it will be said of this people and Jerusalem , " A burning wind from the plains of the desert will make its way to the daughter of my people . It will not winnow or cleanse them .
A wannan lokaci za'a ce da waɗannan mutane da Yerusalem , " Iska mai ƙuna
daga wajen filayen hamada , zata yi wajen ɗiyar mutanena . Ba zata sheƙe ba ko kuwa ta tsarkake su .
JER 4:12     Alignment score: 0.295
A wind far stronger than that will come at my command , and I will now pass sentence against them .
Iska da ta fi wannan ƙarfi zata zo bisa ga umarni na , yanzu kuma zan furta shari'a
a kansu .
JER 4:13     Alignment score: 0.351 → 0.369
See , he is attacking like clouds , and his chariots are like a storm . His horses are faster than eagles . Woe to us , for we will be devastated !
Duba , yana kai hari kamar giza
- gizai , karusansa kuma suna kamar hadari . Dawakansa sunfi gaggafa sauri . Kaiton mu , gama zamu zama hallakakku !
JER 4:14     Alignment score: 0.268 → 0.283
Cleanse your heart from wickedness , Jerusalem , so that you might be saved . How long will your deepest thoughts be about how to sin ?
Ki wanke zuciyar
ki daga mugunta ya Yerusalem , domin ki tsira . Har yaushe zuzzurfan tunaninki zai kasance yadda za a yi zunubi ?
JER 4:15     Alignment score: 0.433 → 0.436
For a voice is bringing news from Dan , and the coming disaster is heard from the mountains of Ephraim .
Gama murya na kawo labari daga Dan , an ji zuwan masifa daga tuddan
Ifraim .
JER 4:16     Alignment score: 0.377
Make the nations think about this : See , announce to Jerusalem that besiegers are coming from a distant land to shout in battle against the cities of Judah .
Kasa al'ummai su yi tunani akan wannan : Duba , ka sanar da Yerusalem cewa magewaya suna zuwa daga ƙasa
mai nisa su tada muryar yaƙi akan biranen Yahuda .
JER 4:17     Alignment score: 0.258 → 0.298
They will be like the watchmen
of a cultivated field against her all around , since she has been rebellious against me this is Yahweh 's declaration
Zasu zama kamar masu tsaron nomammiyar gona gãba da ita kewaye , domin tayi mani tayaswa wannan shi nefurcin Yahweh -
JER 4:18     Alignment score: 0.264 → 0.308
and your conduct and your deeds have done these things to you . This will be your punishment . How terrible it will be ! It will strike
your very heart .
halinki da ayyukanki ne suka yi maki waɗannan abubuwa . Wannan zai zama hukuncinki . Zai zama da muni ! Zai buga har zuciyarki .
JER 4:19     Alignment score: 0.294
My heart ! My heart ! I am in anguish in my heart . My heart is turbulent within me . I can not keep quiet for I hear the sound of the horn , an alarm for battle .
Ya zuciyata ! Zuciyata ! Ina cikin baƙin ciki a zuciyata , zuciyata tana binbini a cikina
. Ba zan iya yin shiru ba , gama na ji ƙarar ƙaho , gangamin yaƙi .
JER 4:20     Alignment score: 0.269 → 0.295
Disaster follows after disaster ; for all the land lies in ruins . Suddenly my tents are destroyed , my curtains in a moment .
Bala'i na bin bala'i ; gama dukkan ƙasar ta zama kango . Farat ɗaya rumfunana an hallaka
su , labulena kuwa nan da nan .
JER 4:21     Alignment score: 0.296
How long will I see the standard ? Will I hear the sound of the horn ?
Har yaushe zan ga tutar
? Zan ji ƙarar ƙaho ?
JER 4:22     Alignment score: 0.26
For the foolishness of my people they do not know me . They are idiotic people and they have no understanding . They have skill at evil , but do not know to do good .
Saboda wautar
mutanena - basu sanni ba . Mutane ne masu halin wauta basu da fahimta . Masu azanci ne wajen mugunta , amma basu da sanin yin abu mai kyau .
JER 4:23     Alignment score: 0.403
I saw the land . Behold ! It was formless and empty . For there was no light for the heavens .
Na duba ƙasar . Duba ! ta zama wofi da fanko . Gama babu haske domin sammai .
JER 4:24     Alignment score: 0.313
I looked at the mountains . Behold , they were trembling , and all the hills were shaking about .
Na duba duwatsu . Duba , suna rawar jiki dukkan tsaunuka suna girgiza .
JER 4:25     Alignment score: 0.512
I looked . Behold , there was no one , and all the birds of the heavens had fled .
Na duba . Duba , babu ko ɗaya , kuma dukkan tsuntsayen sammai sun gudu .
JER 4:26     Alignment score: 0.352 → 0.354
I looked . Behold , the orchards were a wilderness and all the cities had been pulled down before Yahweh , before the fury of his wrath . "
Na duba . Duba , fadamun sun zama jeji dukkan biranenta sun rurrushe a gaban Yahweh , da zafin fushinsa . "
JER 4:27     Alignment score: 0.433 → 0.422
This
is what Yahweh says , " All the land will become a devastation , but I will not completely destroy it .
Ga abin da Yahweh yace , " Dukkan ƙasar zata zama kango , amma ba zan hallakar da ita dungum ba .
JER 4:28     Alignment score: 0.284
For this reason , the land will mourn , and the heavens above will darken . For I have declared my intentions ; I will not hold back ; I will not turn from carrying them out .
Saboda wannan dalili , ƙasar zata yi makoki , sammai daga bisa kuma zasu duhunta . Gama na sanar da manufofi na ; ba zan sake nufi na ba ; ba kuwa zan juya ga barinsa ba .
JER 4:29     Alignment score: 0.324 → 0.331
Every city will flee from the noise of the cavalry and the archers with a bow ; they will run into the forests . Every city will climb up into the rocky
places . The cities will be abandoned , for there will be no one to inhabit them .
Kowanne birni zai gudu daga ƙarar mahayan dawakai da maharba ; zasu ruga cikin kurmi . Kowanne birni zai hau sama cikin wurare masu duwatsu . Za a bar biranen , ba za a sami wanda zai zauna cikinsu ba .
JER 4:30     Alignment score: 0.312
Now that you have been devastated , what will you do ? For though you dress in scarlet , adorn yourself with gold jewelry , and make your eyes look bigger with paint , the men who lusted for you now reject you . Instead , they are trying to take away your life
.
Yanzu da kika zama kango , me za ki yi ? Ko da kike sa tufafi na mulufi , kike ado da kayan zinariya , kina sa idanunki su zama manya saboda shafe shafe , mazan da suka yi sha'awar ki yanzu sun yashe ki . Maimakon haka , suna ƙoƙarin ɗaukar ranki .
JER 4:31     Alignment score: 0.306 → 0.3
So I hear the sound of anguish , distress as in the birth of a firstborn child , the sound of the daughter of Zion . She is gasping for breath . She spreads out her hands , ' Woe to me ! I am fainting because of these murderers
. ' "
Na ji sautin baƙin ciki , wahala kamar a lokacin haihuwar ɗan fari , sautin muryar ɗiyar Sihiyona . Tana haki . Ta baza hannayenta , ta ce , ' Kaitona ! Ina suma saboda waɗannan masu kisan kai . "
JER 4     Average alignment score: 0.35 for 31 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52