Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:02
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52 


JER 41:1     Alignment score: 0.57
But it happened that in the seventh month Ishmael son of Nethaniah son of Elishama , from the royal family , and some officers of the king , came ten men were with him to Gedaliah son of Ahikam , at Mizpah . They ate food together there in Mizpah .
Amma ya kasance a wata na bakwai Ismayel ɗan Netaniya ɗan Elishama , daga gidan sarauta , da waɗansu shugabanni
na sarki , su ka zo su goma tare da shi wurin Gedaliya ɗan Ahikam , Mizfa . Su ka ci abinci tare a can Mizfa .


JER 41:2     Alignment score: 0.645
But Ishmael son of Nethaniah , and the ten men who were with him rose
up and attacked Gedaliah son of Ahikam son of Shaphan , with the sword . Ishmael killed Gedaliah , whom the king of Babylon had put in charge of the land .
Amma Ismayel ɗan Netaniya da mutanen nan goma da ke tare da shi su ka tashi suka farmaki Gedaliya ɗan Ahikam ɗan Shafan da takobi . Ismayel ya kashe Gedaliya , wanda sarkin Babila ya sa ya mulki ƙasar .
JER 41:3     Alignment score: 0.418
Then Ishmael killed all the Judeans who were with Gedaliah in Mizpah and the Chaldean
fighting men found there .
Daga nan sai Ismayel ya kashe dukkan mutanen Yahudiya da ke goyon bayan Gedaliya a Mizfa da mayaƙan Kaldiyawan da ya samu a can .
JER 41:4     Alignment score: 0.464
Then it was the second day after the killing of Gedaliah , but no one knew
.
To a rana ta biyu bayan kisan Gedaliya , amma ba wanda ya sani .
JER 41:5     Alignment score: 0.424 → 0.433
Some men came from Shechem , from Shiloh , and from Samaria eighty men who had shaved their beard , torn their clothes , and cut themselves with food offerings and frankincense in their hands to go to Yahweh 's house .
Waɗansu mutane su ka zo daga Shekem , da kuma Shilo , da Samariya su tamanin waɗanda su ka aske gemunsu , su ka kuma kece tufafinsu
, su ka yayyanka jikkunansu - ɗauke da baye - baye na abinci da turaren itacen lubban a hannuwansu don su je gidan Yahweh .
JER 41:6     Alignment score: 0.484
So Ishmael son of Nethaniah went out from Mizpah to meet them as they went , walking and weeping . Then it happened that as he encountered them , he said to them , " Come to Gedaliah son of Ahikam ! "
Sai Ismayel ɗan Netaniya ya tafi daga Mizfa don ya sadu da su akan hanyarsu ta komawa , suna tafe su na kuka . A lokacin da ya gansu
sai ya ce da su , " Ku zo wurin Gedaliya ɗan Ahikam ! "
JER 41:7     Alignment score: 0.346 → 0.355
It came
about that when they came into the city , Ishmael son of Nethaniah slaughtered them and threw them into a pit , he and the men who were with him .
Sai ya zamana bayan sun zo birnin , sai Ismayel ɗan Netaliya ya yayyanka su ya zura su cikin rami , tare da mutanen da ke tare da shi .
JER 41:8     Alignment score: 0.35 → 0.399
But there were ten men among them who said to Ishmael , " Do not kill us , for there are provisions of ours in a field : Wheat and barley , oil and honey . " So he did not kill them with their other companions .
Amma akwai mutane goma daga cikinsu da su ka ce da Ismayel , " kada ka kashe mu , don muna da tanaji a filin : da alkama , da sha'ir da mai da ruwan zuma . " Don haka bai kashe su tare da abokan tafiyarsu ba .
JER 41:9     Alignment score: 0.445 → 0.454
The cistern where Ishmael threw all the dead bodies that he had killed , was a large cistern that King Asa dug to make a defense against King Baasha of Israel . Ishmael son of Nethaniah filled it in with the dead .
Rijiyar da Ismayel ya zuba gawawwakin
waɗanda ya kashe ta na da girma ita ce rijiyar da sarki Asa ya haƙa don kariya daga sarkin Ba'asha na Isra'ila . sai Ismayel ɗan Netaniya ya cikata da gawawwaki .
JER 41:10     Alignment score: 0.459 → 0.495
Next Ishmael captured all the other people who were in Mizpah , the king 's daughters and all the people who were left in Mizpah whom Nebuzaradan the chief guard had assigned to Gedaliah son of Ahikam . So Ishmael son of Nethaniah captured them and went to cross over to the people of Ammon .
Abu na gaba shi ne Ismayel ya kame
dukkan mutanen da ke a Mizfa , da ' ya'yan sarki ' yan mata da duk sauran mutanen da su ka ragu a Mizfa waɗanda Nebuzzradan shugaban masu tsaro ya ba Gedaliya ɗan Ahikam . To sai Ismayel ɗan Netaniya ya kame su ya tafi ya ƙetare da suzuwa wurin mutanen Ammon .
JER 41:11     Alignment score: 0.537
But Johanan son of Kareah and all the army commanders with him heard of all the harm that Ishmael son of Nethaniah had done .
Amma Yohannan
ɗan Kareya da dukkan hafsoshin da ke tare da shi suka ji dukkan muguntar da Ismayel ɗan Netaniya ya yi .
JER 41:12     Alignment score: 0.406
So they took
all their men and went to fight against Ishmael son of Nethaniah . They found him at the great pool of Gibeon .
To sai su ka kwashi dukkan mutane don su yaƙi Ismayel ɗan Netaniya . su ka same shi a babban kwarin Gibeyon .
JER 41:13     Alignment score: 0.441 → 0.439
Then it happened that when all the people who were with Ishmael saw Johanan son of Kareah and all the army commanders who were with him , they were very happy .
Sai ya zamana a lokacin da dukkan mutanen da ke tare da Ismayel su ka ga Yohanan ɗan Kareya da dukkan hafsoshin da ke tare da shi , sai suka yi murna .
JER 41:14     Alignment score: 0.507
So all the people whom Ishmael had captured at Mizpah turned around and went to Johanan son of Kareah .
Sai dukkan mutanen da Ismayel ya kame
a mizfa su ka juya suka koma ga Yohannan ɗan Kareya .
JER 41:15     Alignment score: 0.614
But Ishmael son of Nethaniah fled with eight men from Johanan . He went to the people of Ammon .
Amma Ismayel ɗan Netaniya ya gudu tare da mutane takwas daga Yohannan
. Ya je wurin mutanen Ammon .
JER 41:16     Alignment score: 0.469 → 0.5
Johanan son of Kareah and all the army commanders with him took
from Mizpah all the people who had been rescued from Ishmael son of Nethaniah . This was after Ishmael had killed Gedaliah son of Ahikam . Johanan and his companions took the strong men , the fighting men , the women and children , and the eunuchs who had been rescued at Gibeon .
Sai Yohannan ɗan Kareya da dukkan hafsoshin da ke tare da shi su ka kwashe mutanen daga Mizfa , suka kuɓutar da su daga Ismayel ɗan Netaniya . Hakan ya faru ne bayan Ismayel ya kashe Gedaliya ɗan Ahikan . Yohannan da abokan tafiyarsa su ka ɗauki ƙarfafan mazaje , da mayaƙa , da mata da yara , da bãbãnni waɗanda aka kuɓutar a Gibeyon .
JER 41:17     Alignment score: 0.455 → 0.465
Then they went and stayed for a while in Geruth Kimham , which is near Bethlehem . They were going to go to Egypt
Daga nan sai su ka je su ka ɗan tsaya a Gerut Kimham , wanda ke kusa da Betelehem
. Su na tafiya don su je Masar
JER 41:18     Alignment score: 0.63
because of the Chaldeans . They were afraid of them since Ishmael son of Nethaniah had killed Gedaliah son of Ahikam , whom the king of Babylon had put in charge of the land .
saboda Kaldiyawa . Suna tsoron su tunda yake Ismayel ɗan Netaniya ya kashe Gedaliya ɗan Ahikam , wanda sarkin Babila ya sa ya yi mulkin ƙasar .
JER 41     Average alignment score: 0.497 for 18 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52