Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:02
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52 


JER 17:1     Alignment score: 0.373
" The sin of Judah is written with an iron stylus having a diamond point . It is engraved on the tablet of their hearts and on the horns of your altars .
" Zunubin Yahuda a rubuce yake da alƙalamin ƙarfe mai bakin
lu'u-lu'u . An zana shi a allon zuciyarsu da ƙahon bagadinku .


JER 17:2     Alignment score: 0.242 → 0.241
Even their children remember their altars and their Asherah poles that were beside the spreading trees and on the high hills .
Har ' ya'yansu masu na tunawa da bagadansu da sandunan Ashtarot ɗinsu a gindin itatuwa shimfiɗe
akan kuma tuddai masu tsayi .
JER 17:3     Alignment score: 0.342
My mountain in the open country , and your wealth and all your treasures I will give away as plunder , together with your high places , because of the sin you committed in all your territories .
Dutsena
a buɗaɗɗiyar ƙasar , dukiyarku da dukkan wadatarku zan bada su ganima , tare da wuraren tsaunukanku , saboda zunubin da kuka aikata a dukkan ƙasashen .
JER 17:4     Alignment score: 0.327
You will lose the inheritance that I gave
to you . I will enslave you to your enemies in a land that you do not know , for you have ignited a fire in my wrath , which will burn forever . "
Zaku rasa gãdon da na baku . Zansa ku bautawa abokan gãbarku a ƙasar da baku sani ba , gama kun kunna wuta cikin fushina , wadda zata yi ta ci har abada . "
JER 17:5     Alignment score: 0.383 → 0.388
Yahweh says , " The person who trusts in mankind is accursed
; he makes flesh his strength but turns his heart away from Yahweh .
Yahweh yace , " Mutumin dake dogara ga ɗan adam la'ananne ne ; wanda ya maida jiki ƙarfinsa wanda ya juya zuciyarsa daga Yahweh .
JER 17:6     Alignment score: 0.262 → 0.272
For he will be like a small bush in the Arabah and will not see anything good coming . He will stay in the stony places in the wilderness , barren land without inhabitants .
Gama zai zama kamar ƙaramin jeji a Hamada ba kuma zai ga wani abu mai kyau yana zuwa ba . Zai zauna a wurare masu duwatsu a cikin daji , ƙeƙasarshiyar ƙasar da ba mazauna .
JER 17:7     Alignment score: 0.458 → 0.458
But the person who trusts in Yahweh is blessed , for Yahweh is his reason for confidence .
Amma mai albarka ne mutumin da yake dogara ga Yahweh , gama Yahweh ne dalilin madogararsa .
JER 17:8     Alignment score: 0.26 → 0.264
For he will be like a tree planted by water , its roots will spread out by the stream . It will not fear the heat when it comes , for its leaves are always green . It is not anxious in a year of drought , and it will not stop producing fruit .
Domin yana kamar itacen da aka dasa gefen rafi , wanda saiwoyinsa suka
bazu zuwa cikin rafin . Ba zai ji tsoron zafi ba a duk lokacin da yazo , domin kullum ganyensa kore ne . Ba zai da mu da shekarar fari ba , ba kuma zai fasa yin ' ya'ya ba .
JER 17:9     Alignment score: 0.157 → 0.161
The heart is more deceitful
than anything else . It is sick ; who can understand it ?
Zuciya ta fi kome rikici . Cuta gare ta matuka ; wa zai iya gane ta ?
JER 17:10     Alignment score: 0.322
I am Yahweh , the one who searches through the mind , who tests the hearts . I give
to each person according to his ways , according to the fruit of his deeds .
Ni ne Yahweh , wanda yake binciken tunani , wanda yake gwada zukata . Ina ba kowane mutum gwargwadon al'amuransa , da kuma gwargwadon ayyukansa .
JER 17:11     Alignment score: 0.279
A partridge hatches an egg that she did not lay . Someone may become rich unjustly , but when half his days are over , those
riches will abandon him , and in the end he will be a fool . "
Makwarwar da ta ƙwanta kan ƙwan da ba ita ta saka ba . Mutum zai iya zama mai arzaƙi ta rashin gaskiya , amma lokacin da yayi rabin shekarunsa sun yi , wannan arzaƙin zai bar shi , a ƙarshe zai zama wawa . "
JER 17:12     Alignment score: 0.229 → 0.32
" The place of our temple is a glorious throne , elevated from the beginning .
" Wurin haikalinmu kursiyi ne mai daraja , an ɗaukaka shi tun daga farko .
JER 17:13     Alignment score: 0.387
Yahweh is the hope of Israel . All who abandon you will be put to shame ; those in the land who turn away from you will be written in the earth , for they have forsaken Yahweh , the fountain of living waters .
Yahweh shi ne begen Isra'ila . Dukkan waɗanda suka
rabu da kai zasu ji kunya . Waɗanda suke cikin ƙasar waɗanda suka juya daga gare ka za a rubuta su akan ƙura . Domin sun rabu da Yahweh , maɓuɓɓugar ruwan rai .
JER 17:14     Alignment score: 0.444 → 0.44
Heal me , Yahweh , and I will be healed ! Rescue me , and I will be rescued . For you are my song
of praise .
Warkar da ni , Yahweh , zan kuwa warke ! Ka cece ni , zan kuwa cetu . Gama kai ne waƙar yabona .
JER 17:15     Alignment score: 0.371
See , they are saying to me , ' Where is the word of Yahweh ? Let it come
! '
Duba ! , suna ce mani , ' Ina maganar Yahweh take ? Tazo mana ! '
JER 17:16     Alignment score: 0.296
As for me , I did not run from being a shepherd following you . I did not long for the day of disaster . You know the proclamations that came from my lips . They were made in your presence .
Amma ni , ban gudu daga zama makiyayi da yake binka ba . Ban kuma so zuwan ranar bala'i ba . Ka kuwa san abin da ya fito daga leɓunana
. An yi su a gabanka .
JER 17:17     Alignment score: 0.248
Do not be a terror to me . You are my refuge on the day of calamity .
Kada ka zamar mani abin ban razana . Kai ne mafakata a ranar masifa .
JER 17:18     Alignment score: 0.316 → 0.316
May my pursuers be ashamed , but do not let me be ashamed . May they be dismayed , but do not let me be dismayed . Send
the day of disaster against them and shatter them with a double share of destruction . "
Bari waɗanda suke runtumata su kunyata , amma kada ka barni in kunyata . Bari su karaya , amma kada ka bar ni in karaya . Ka aika masu da ranar masifa gãba da suka kuma rugurkujesu da hallaka riɓi biyu . "
JER 17:19     Alignment score: 0.432
Yahweh said this to me : " Go and stand in the gate of the people where the kings of Judah enter and where they exit , then in all the other gates of Jerusalem .
Yahweh ya faɗa mani wannan : " Ka tafi ka tsaya a ƙofar jama'a wadda sarakunan Yahuda suke
shiga da fita ta cikinta , ka kuma tafi dukkan ƙofofin Yerusalem .
JER 17:20     Alignment score: 0.535
Say to them , ' Hear the word of Yahweh , kings of Judah and all you people of Judah , and every resident of Jerusalem who comes in through these gates .
Ka ce da su , ' Ku ji maganar Yahweh , ku sarakunan Yahuda da dukkan ku mutanen Yahuda , da kowanne mazaunin Yerusalem waɗanda ke shiga ta waɗannan ƙofofi .
JER 17:21     Alignment score: 0.39 → 0.397
Yahweh says this : " Be careful for the sake of your lives and do not carry a burden on the Sabbath day to bring it to the gates of Jerusalem .
Yahweh ya faɗi wannan : " Kuyi hankali saboda rayukanku kada ku kuma ɗauki kaya a ranar Asabar ku kawo su ta ƙofofin Yerusalem .
JER 17:22     Alignment score: 0.287 → 0.307
Do not bring a load out from your house on the Sabbath day . Do not do any work , but set apart the Sabbath day , just as I commanded your ancestors to do . " '
Kada ku kawo kaya daga gidajen ku a ranar Asabar . Kada ku yi kowanne irin aiki , sai dai ku kiyaye ranar Asabar da tsarki , kamar yadda na umarce kakanninku su yi . ' "
JER 17:23     Alignment score: 0.29
They did not listen or pay attention , but stiffened their neck so they would not hear me nor accept discipline .
Basu saurara
ba ko su mai da hankali , amma suka taurare wuyansu don kada su ji ni ko su karɓi horaswa .
JER 17:24     Alignment score: 0.448
It will happen that if you truly listen to me this is Yahweh 's declaration and do not bring a load to the gates of this city on the Sabbath day but instead set apart the Sabbath day to Yahweh and not do any work on it ,
Zai kasance idan dai kun saurare
ni - wannan furcin Yahweh ne - kada ku kawo kaya ta ƙofofin wannan birni a ranar Asabar amma maimako ku tsarkake ranar Asabar ta Yahweh kada kuma ku yi kowanne irin aiki a cikinta ,
JER 17:25     Alignment score: 0.439 → 0.459
then kings , princes , and those who sit on David 's throne will come to the gates of this city in chariots and with horses , they and their leaders , men of Judah and inhabitants of Jerusalem , and this city will be inhabited forever .
sa'an nan ne sarakuna , da ' ya'yan sarakuna , da waɗanda ke zaune
akan kursiyin Dauda za su shiga ta ƙofofin wannan birni su na hawan karusai da dawakai , su da shugabaninsu , da mutanen Yahuda da mazauna Yerusalem , wannan birni kuma za a zauna cikinsa har abada .
JER 17:26     Alignment score: 0.563 → 0.587
They will come from the cities of Judah and from all around Jerusalem , from the land of Benjamin and the lowlands , from the mountains , and from the Negev , bringing burnt offerings and sacrifices , grain offerings and frankincense , thank offerings to the house of Yahweh .
Zasu zo daga biranen Yahuda daga kuma dukkan kewayen Yerusalem , daga ƙasar Benyamin da ta kwarurruka
, daga duwatsu , da ta Negeb , suna kawo baye - bayen na ƙonawa da hadayu , baye - bayen hatsi da na turare , baye - bayen godiya ga gidan Yahweh .
JER 17:27     Alignment score: 0.392
But if you do not listen to me to set apart the Sabbath day and to not carry heavy loads and to not enter the gates of Jerusalem on the Sabbath day then I will light a fire in its gates , and it will consume the fortresses of Jerusalem , and it can not be put out . "
Amma idan baku
saurare ni ba - ku kiyaye ranar Asabar ba kuma ku ka ɗauki kaya masu nauyi kuka shiga ta ƙofofin Yerusalem a ranar Asabar ba - sai in cinna wa ƙofofin wuta , zata kuwa cinye tsararrun wurare na Yerusalem , ba kuwa zata kasu ba . "
JER 17     Average alignment score: 0.369 for 27 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52