Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:02
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52 


JER 14:1     Alignment score: 0.494
This is the word of Yahweh that came to Jeremiah regarding the drought ,
Wannan ita ce maganar Yahweh da tazo wurin Irmiya game da fari ,


JER 14:2     Alignment score: 0.422
" Let Judah mourn ; let her gates fall
apart . They are wailing for the land ; their cries for Jerusalem are going up .
" Bari Yahuda ta yi makoki ; bari ƙofofinta su lalace . Suna kuka domin ƙasar ; kukansu domin Yerusalem ta hau sama .
JER 14:3     Alignment score: 0.214
Their mighty ones send
out their servants for water . When they go to the trenches , they can not find water . They all return unsuccessful ; they cover their heads ashamed and dishonored .
Manyansu sun aiki barorinsu su ɗebo ruwa . Da suka je maɓuɓɓuga , sun tarar ba ruwa . Sai dukkansu suka koma ba tare da samun kome ba , sun lulluɓe kawunansu don kunya da ƙasƙanci .
JER 14:4     Alignment score: 0.266
Because of this the ground is cracked , for there is no rain in the land . The plowmen are ashamed and cover their heads .
Domin wannan ƙasar ta tsage , domin babu ruwan sama a ƙasar . Manoma sun sha kunya har sun lulluɓe kawunansu .
JER 14:5     Alignment score: 0.167 → 0.181
For even the doe leaves her young in the fields and abandons them , for there is no grass .
Ko dama barewa ma a saura ta kan gudu ta bar ' ya'yanta sabuwar haihuwa , don ba ciyawa .
JER 14:6     Alignment score: 0.293
The wild donkeys stand on the bare plains and they pant in the wind like jackals . Their eyes fail
to work , for there is no vegetation . "
Jakunan jeji sukan tsaya akan huntun sararinsu na haki kamar diloli . Idanuwansu ba sa gani , domin ba abinci . "
JER 14:7     Alignment score: 0.263 → 0.271
Even though our iniquities testify against us , Yahweh , act for the sake of your name . For our faithless actions increase ; we have sinned against you .
Ko da yake zunubanmu suna shaida gãba da mu , Yahweh , kayi taimako
saboda sunanka . Gama rashin amincinmu yayi yawa ; mun yi maka zunubi .
JER 14:8     Alignment score: 0.245 → 0.251
You are the Hope of Israel , the one who saves him in the time of distress , why will you be like a stranger in the land , like a foreign wanderer who stretches out and spends just one night ?
Kai ne begen Isra'ila , mai cetonta a lokacin wahala , ƙaƙa zaka zama kamar baƙo a ƙasar , kamar mai tafiyar yawon buɗe ido wanda ya kwanta a gefen hanya don ya kwana ɗaya ?
JER 14:9     Alignment score: 0.207 → 0.226
Why are you like someone who is astounded , or like a warrior who has no power to rescue ? You are in our midst , Yahweh , and your name is called over us . Do not leave us !
Ƙaƙa zaka zama kamar jarumin da ya kãsa iya ceton kowa ? Duk da haka kana nan a tsakiyarmu , Yahweh , da sunanka ake kiranmu . Kada ka barmu !
JER 14:11     Alignment score: 0.203 → 0.205
Yahweh said to me , " Do not pray for good on behalf of this
people .
Yahweh ba ya jin daɗinsu . Yanzu zai tuna da laifofinsu ya kuma hukunta zunubansu . Yahweh yace mani , " Kada kayi addu'a domin lafiyar waɗannan mutane .
JER 14:12     Alignment score: 0.362
For if they fast , I will not listen to their wailing , and if they offer up burnt offerings and food offerings , I will not take pleasure in them . For I will put an end to them by sword , famine , and plague . "
Ko da sun yi azumi , ba zan saurare
kukansu ba , kuma ko da sun mika hadaya ta ƙonawa da hadayar abinci , ba zan karɓe su ba . Amma zan kawo ƙarshensu da takobi , yunwa , da annoba . "
JER 14:13     Alignment score: 0.437 → 0.42
Then I said , " Oh , Lord Yahweh ! Behold ! The prophets are saying to the people , ' You will not see the sword ; there will be no famine for you , for I will give you true security in this place . ' "
Sai na ce , " Ah , Ubangiji Yahweh ! Duba !! Annabawa suna gayawa mutane , ' Ba zaku ga takobi ba ; babu yunwa domin ku , amma zan baku
dawwamammen tsaro a wannan wuri . ' "
JER 14:14     Alignment score: 0.303 → 0.303
Yahweh said to me , " The prophets prophesy deceit in my name . I did not send
them out , nor did I give them any command or speak to them . But deceitful visions and useless , deceitful divination coming from their own minds are what they are prophesying to you . "
Yahweh yace mani , " Annabawa suna annabcin ƙarya da sunana . Ban aike su ba , ko kuwa in basu wani umarni ko kuma in yi magana da su . Amma ƙarairayi da wahayin ƙarya ne , ƙaryar duba da suke yi marar amfani suna fitowa daga tunaninsu waɗanda suke annabcin ƙarya ne . "
JER 14:15     Alignment score: 0.484 → 0.495
Therefore Yahweh says this
, " About the prophets prophesying in my name but whom I did not send out those who say there will be no sword or famine in this land : These prophets will perish by sword and famine .
Saboda haka ga abin da Yahweh yace , " Akan annabawan da suke yin annabci da sunana amma ba ni ne na aikesu ba - waɗanda suka ce baza a yi takobi ko yunwa ba a ƙasar . Waɗannan annabawa zasu hallaka da takobi da yunwa .
JER 14:16     Alignment score: 0.37
Then the people to whom they prophesied will be thrown out in the streets of Jerusalem because of famine and sword , for there will be no one to bury them them , their wives , their sons , or their daughters for I will pour out their wickedness on them .
Kuma mutanen da suka yi wa annabci
za a jefar dasu waje cikin titunan Yerusalem domin yunwa da takobi , har ma babu wanda zai binne su - su , da matayensu da ' ya'yansu maza da mata - don zan sa muguntarsu a kansu .
JER 14:17     Alignment score: 0.339 → 0.339
Say this word to them : ' Let my eyes flow with tears , night and day . Do not let them stop , for there will be a great collapse of the virgin daughter of my people a great and incurable wound .
Faɗa masu wannan magana : ' Bari idanuna
suyi ta zub da hawaye , dare da rana . Kada su daina , saboda akwai babbar aukawar budurwa ' yar mutane na - babban rauni marar warkewa .
JER 14:18     Alignment score: 0.454 → 0.464
If I go out to the field , there are the ones who were killed by the sword ! If I come to the city , there are the diseases that are caused by famine . Both the prophet and the priest wander about the land , and they do not know . ' "
Idan na tafi cikin saura , akwai su da yawa da aka kashe da takobi ! Idan kuma na shiga
cikin birni , akwai cututtukan da yunwa ta kawo . Gama annabi da firist yawace - yawace suke ta yi a ƙasar , kuma basu sani ba . ' "
JER 14:19     Alignment score: 0.377 → 0.378
Have you completely rejected Judah ? Do you hate Zion ? Why will you afflict us when there is no healing for us ? We hoped for peace , but there was nothing good and for a time of healing , but see , there is only terror .
Ka ƙi Yahuda kenan dungum ? Kana ƙin Sihiyona ne ? Me yasa zaka azabtar da mu sa'adda babu warkarwa domin mu ? Muna begen salama , amma ba wani abin kirki - don lokacin warkewa
, amma ku gani , sai dai tsoro kaɗai .
JER 14:20     Alignment score: 0.35 → 0.384
We admit , Yahweh , our offenses , the iniquity of our ancestors , for we have sinned against you .
Mun yarda , Yahweh , laifofinmu da muguntarmu da ta kakanninmu , gama mun yi maka zunubi .
JER 14:21     Alignment score: 0.322 → 0.326
Do not reject us ! For the sake of your name , do not make your glorious throne a disgrace . Remember and do not break your covenant with us .
Kada ka ƙi mu ! Saboda darajar sunanka , kada kuma ka ƙasƙantar da darajar kursiyinka . Ka tuna kada kuma ka karya alƙawarinka da mu .
JER 14:22     Alignment score: 0.264 → 0.266
Do any of the worthless idols of the nations bring rain ? Or can the skies themselves send
down showers ? Are you not the one , Yahweh our God ? We wait for you , for you are the one who does all these things .
A cikin gumakan al'ummai marasa amfani akwai mai iya sa sammai su bada ruwa ? Ba kai kaɗai ba ne , Yahweh Allahnmu , wanda yayi wannan ? Mun sa bege a gare ka , gama kai ne mai yin waɗannan abubuwa dukka .
JER 14     Average alignment score: 0.333 for 21 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52