Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:02
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52 


JER 51:1     Alignment score: 0.482 → 0.518
" Yahweh says this
: See , I am about to stir up a wind of destruction against Babylon and against those who live in Leb Kamai .
Ga abin da Yahweh ya faɗi : Duba , na kusa tado da iskar mai hallakaswa a kan Babila da mazauna cikin Leb Kamai .


JER 51:2     Alignment score: 0.236 → 0.259
I will send
foreigners to Babylon . They will scatter her and devastate her land , for they will come against her from all around on the day of disaster .
Zan aika da baƙi ga Babila , za su warwatsar da ita su lalata kasarta , gama za su auko mata ta kowanne gefe a ranar hallakarwa .
JER 51:3     Alignment score: 0.31 → 0.335
Do not let the archers bend
their bows ; do not let them put on armor . Do not spare her young men ; set her whole army apart for destruction .
Kada ku bari maharba su ɗana bakkunansu ; kada ku bari su sa kibiya . Kada ku ƙyale samarinta , ku keɓe dukkan sojojinta domin hallakarwa .
JER 51:4     Alignment score: 0.4 → 0.401
For the wounded people will fall in the land of the Chaldeans ; those
who are killed will fall in her streets .
Gama mutanen da suka sami rauni za su faɗi a ƙasar Kaldiyawa ; matattu za su faɗi a cikin titunanta .
JER 51:5     Alignment score: 0.553
For Israel and Judah are not forsaken by their God , by Yahweh of hosts , although their land is filled with offenses committed against the Holy One of Israel .
Gama Isra'ila da Yahuda Allah bai yashe su ba , Yahweh mai runduna , ko da yake ƙasar ta na cike
da laifofin da a ka yi wa Mai Tsarki na Isra'ila .
JER 51:6     Alignment score: 0.296 → 0.324
Flee from the midst of Babylon ; let each man save himself . Do not perish in her iniquity . For it is the time of Yahweh 's vengeance . He will repay all of it to her .
Ku gudu daga cikin Babila , kowa ya tsira
da kansa . Kada ku hallaka cikin muguntarta . Gama lokacin ɗaukar fansar Yahweh ne . Zai rama komai a kanta .
JER 51:7     Alignment score: 0.39 → 0.39
Babylon was a golden cup in the hand of Yahweh that made all the world drunk ; nations drank her wine and became
insane .
Babila ƙoƙon zinari ce a hannun Yahweh wadda ta sa dukkan duniya suka bugu ; dukkan al'ummai suka sha ruwan inabinta suka sami taɓin hankali .
JER 51:8     Alignment score: 0.279 → 0.284
Babylon will fall
suddenly and be destroyed . Wail for her ! Give her medicine for her pain ; perhaps she can be healed .
Ba da jimawa ba Babila za ta fadi za a hallaka ta . Ku yi makoki dominta ! Ku ba ta magani domin ciwonta ; ko ƙila zata warke .
JER 51:9     Alignment score: 0.328 → 0.348
' We wished to heal Babylon , but she is not healed . Let us all leave her and go away , to our own land . For her guilt
reaches up to the heavens ; it is piled up to the clouds .
Mun so mu warkar da Babila , amma ba ta warke ba . Bari mu barta , mu tafi kasarmu . Gama muguntarta ta kai har sama , ta taru a cikin giza - gizai .
JER 51:10     Alignment score: 0.47
Yahweh has declared our innocence . Come , let us tell in Zion the deeds of Yahweh our God . '
Yahweh ya ce mu ba mu da laifi . Ku zo , mu faɗi ayyukan Yahweh Allahnmu a cikin Sihiyona . '
JER 51:11     Alignment score: 0.501 → 0.502
Sharpen the arrows and take
up the shields . Yahweh is stirring up the spirit of the king of the Medes in a plan to destroy Babylon . This is for Yahweh 's vengeance , vengeance for the destruction of his temple .
Ku wãsa kibiyoyi ku kuma ɗauki garkuwoyi . Yahweh ya na zuga ruhun sarkin Medes a kan shirin hallaka Babila . Wannan fansa ce ta Yahweh , fansa saboda hallaka haikalinsa .
JER 51:12     Alignment score: 0.36 → 0.366
Lift up a banner over Babylon 's walls ; make the watch strong ; set up watchmen
; prepare the ambushes ; for the LORD will do what he has said concerning the inhabitants of Babylon .
Ku tada tuta a kan ganuwoyin Babila , ku tsananta tsaro ; ku sa masu tsaro ku shirya kwanton ɓauna ; gama UBANGIJI zai aikata abin da ya ce game da mazaunan Babila .
JER 51:13     Alignment score: 0.187 → 0.187
You people who live by many streams of water , you people who are rich with treasures
, your end has come . The thread of your life is now cut short .
Ku mutanen da ke zaune a bakin rafuka masu ruwa da ku mutane masu arzikin dukiya , ƙarshenku ya zo . An rage tsawon zaren rayuwarku .
JER 51:14     Alignment score: 0.303
Yahweh of hosts has sworn by his own life , ' I will fill
you with men , like a swarm of locusts , and they will raise a battle cry against you . '
Yahweh mai ruduna ya rantse da ran sa , ' zan cika ku da mutane , kamar cincirindon fara , za kuma su tãda muryar yaƙi gãba da ku . '
JER 51:15     Alignment score: 0.374
He has made the earth by his power ; he set in place the world by his wisdom . By his understanding he stretched out the heavens .
Ya yi duniya ta wurin ikonsa ; ya kafa duniya ta wurin hikimarsa . Ta wurin fahiminsa ya shimfiɗa sammai .
JER 51:16     Alignment score: 0.405
When he thunders , there is the roar of waters in the heavens , for he brings up the mist from the ends of the earth . He makes lightning for rain and sends out wind from his storehouses .
Idan ya yi tsawa , sai ruwaye su yi ruri a cikin sammai , gama ya kan kawo turiri
daga ƙarshen duniya . Ya kan yi walƙiya domin ruwa ya kuma aiki iska daga cikin taskokinsa .
JER 51:17     Alignment score: 0.273 → 0.276
Every man has become ignorant , without knowledge . Every metalworker is put to shame by his idols . For his cast images are frauds , and there is no life in them .
Kowanne mutum ya zama marar fahimi , marar sani . Kowanne maƙerin tama gumakansa
sun kunyatar da shi . Gama sifofinsa na zubi ƙarya ce kawai babu rai a cikin su .
JER 51:18     Alignment score: 0.267 → 0.269
They are useless , the work of mockers ; they will perish at the time of their punishment .
Ba su da amfani , aikin ruɗi
ne kawai , za su lalace a ranar horonsu .
JER 51:19     Alignment score: 0.531
But God , the portion of Jacob , is not like these , for he is the molder of all things . Israel is the tribe of his inheritance ; Yahweh of hosts is his name .
Amma Yahweh , rabon Yakubu ba kamar waɗannan ya ke ba , gama shi ne ya cura dukkan abu . Isra'ila ne harshen
gãdonsa ; Yahweh mai runduna ne sunansa .
JER 51:20     Alignment score: 0.287 → 0.331
You are my war hammer , my weapon for battle . With you I will smash nations and destroy kingdoms .
Kai ne gudumata da kayan yaƙina . Da kai zan ragargaza al'ummai in hallaka mulkoki .
JER 51:21     Alignment score: 0.462
With you I will smash horses and their riders ; with you I will smash chariots and their drivers .
Da kai zan ragargaza dawakai da mahayansu ; da kai zan ragargaza karusai da masu tuƙa su .
JER 51:22     Alignment score: 0.39
With you I will smash each man and woman ; with you I will smash the old and the young . With you I will smash the young men and the virgin girls .
Da kai zan ragargaza kowanne mutum da kowacce mace . Da kai zan ragargaza tsoho da yaro . Da kai zan ragargaza samari da budurwai
.
JER 51:23     Alignment score: 0.252 → 0.31
With you I will smash the shepherds and their flocks ; with you I will smash the plowmen and their teams . With you I will smash the governors and officials .
Da kai zan ragargaza makiyayi da garkensa . Da kai zan ragargaza manoma da ƙungiyarsu , Da kai zan ragargaza gwamnoni da jami'ansu
.
JER 51:24     Alignment score: 0.452 → 0.453
For in your sight I will pay Babylon and all the inhabitants of Chaldea for all of the evil that they did in Zion this
is Yahweh 's declaration .
Kana gani zan sakawa Babila da dukkan mazauna Kaldiya , bisa ga dukkan muguntar da suka yi a cikin Sihiyona - abin da Yahweh ya furta kenan .
JER 51:25     Alignment score: 0.29 → 0.301
See , I am against you , mountain of destruction this
is Yahweh 's declaration which destroys the whole earth . I will stretch out my hand against you , and roll you down from the cliffs , and make you a burned - out mountain .
Duba , ina gãba da kai , dutsen hallakarwa - abin da Yahweh ya furta kenan - wanda ke hallaka dukkan duniya . Zan miƙa hannuna gãba da kai in gangarar da kai daga can ƙoli , in mai da kai ƙonannen dutse .
JER 51:26     Alignment score: 0.226
So they will not take
from you any stone to construct a building 's corner or foundation ; for you will become an everlasting devastation this is Yahweh 's declaration .
Yadda ba za su ɗauki wani dutse daga wurinka su kafa tushen gini da shi ba . Za ka lalace sarai har abada - haka Yahweh ya furta .
JER 51:27     Alignment score: 0.37 → 0.431
Lift up a banner over the earth . Blow
the trumpet over the nations . Call the nations to attack her : Ararat , Minni , and Ashkenaz . Appoint a commander to attack her ; bring up horses like swarming locusts .
A kafa tuta bisa duniya . A busa ƙaho bisa al'ummai , a kira al'ummai su kai mata hari : Ararat , Minni da Ashkenaz . A sa wani jarumi ya kai mata hari , a zo da dawakai kamar cincirindon fãri .
JER 51:28     Alignment score: 0.429
Prepare the nations to attack her : The kings of the Medes and his governors , all of his officials and all the lands under his rule .
A shirya al'ummai su kai mata hari : Sarkin Medes da gwamnoninsa , da dukkan jami'ansa da dukkan ƙasashen da ke ƙarƙashin mulkinsa .
JER 51:29     Alignment score: 0.492
For the land will shake and be in anguish , since Yahweh 's plans continue against Babylon , to make the land of Babylon a wasteland where there is no inhabitant
.
Gama ƙasar za ta girgiza ta kasance cikin azaba , tun da shirye - shiryen Yahweh ya ci gaba a kan Babila , domin ya maida ƙasar Babila lalatacciyar ƙasa inda ba mazauna .
JER 51:30     Alignment score: 0.264 → 0.291
The soldiers in Babylon have stopped fighting ; they stay in their strongholds . Their strength has failed ; they have become women her homes are on fire , the bars of her gates are broken .
Sojojin da ke Babila sun dena faɗa ; sun koma
cikin maɓoyarsu . Ƙ‌arfinsu ya ƙare ; sun zama mata - gidajenta suna cin wuta , an kakkarya makaran ƙofofinta .
JER 51:31     Alignment score: 0.294 → 0.295
A messenger runs to proclaim to another messenger , and a runner tells another runner to report to the king of Babylon that his city has been taken from end to end .
Wani manzo ya tafi ya yi shela
ga wani manzo , wani mai gudu ya tafi ya gaya wa wani mai gudu ya kai wa sarkin Babila rahoton an ƙwace birninsa tun daga ƙarshe har zuwa ƙarshe .
JER 51:32     Alignment score: 0.213 → 0.233
So the fords over the river are seized ; the enemy is burning the reed marshes , and Babylon 's fighting men are confused .
An ƙwace magangarin
rafi an ƙone ciyawar fadamu , kuma mayaƙan Babila sun rikice .
JER 51:33     Alignment score: 0.48
For Yahweh of hosts , God of Israel , says this : The daughter of Babylon is like a threshing floor . It is time to trample her down . In a little while the time of harvest will come to her .
Gama Yahweh mai runduna , Allah na Isra'ila , ya faɗi haka : Ɗ‌iyar Babila ta zama kamar masussuka . Lokaci ya yi da za a tattake ta ƙasa . Da jimawa kaɗan lokacin girbi zai zo mata .
JER 51:34     Alignment score: 0.288 → 0.292
' Nebuchadnezzar king of Babylon has devoured me , he has driven me into confusion and has made me an empty pot . Like a monster he has swallowed me , he has filled his stomach with my delicious foods , and then he has spit me out . '
Nebukadnezza sarkin Babila ya lanƙwame ni ; ya kore ni cikin ruɗami ya kuma maishe ni tukunyar da ba komi
a ciki . Ya haɗiye ni kamar dodo , ya cika cikinsa da abinci na mai kyau , ya share ni sarai . '
JER 51:35     Alignment score: 0.315 → 0.368
The one who lives in Zion will say , ' May the violence done to me and my flesh be on Babylon . ' Jerusalem will say , ' May my blood be on the inhabitants of Chaldea . '
Shi wanda ya ke zaune a Sihiyona zai ce , ' Ta'addancin da a ka yi mani da jikina
ya koma kan Babila.'Yerusalem za ta ce , ' Bari jinina ya zauna a kan Kaldiya . '
JER 51:36     Alignment score: 0.254 → 0.274
Therefore Yahweh says this
: See , I am about to plead your case and bring about vengeance for you . For I will dry up Babylon 's waters and make her springs run dry .
Saboda haka ga abin da Yahweh ya ce : Duba , ina kusa da goya ma ki baya cikin matsalar ki in ɗauki fansa domin ki . Duba zan busar da ruwayen Babila , in sa mabulbulolinta su ƙafe .
JER 51:37     Alignment score: 0.309
Babylon will become heaps of rubble , a den of jackals , a horror , an object of hissing , where there are no inhabitants .
Babila za ta zama juji , kogunan diloli , wurin jin tsoro , abin tsãki , inda ba kowa a ciki .
JER 51:38     Alignment score: 0.306 → 0.301
The Babylonians will roar together like young lions . They will growl like lion cubs .
Mutanen
Babila za su yi ruri tare kamar ' yan zakoki . Za su yi ƙara kamar ' ya'yan zaki .
JER 51:39     Alignment score: 0.261
When they become
hot with greed , I will make a feast for them ; I will make them drunk so they become happy , and then sleep an unending sleep and not wake up this is Yahweh 's declaration
Sa ' ad da su ka ji zafi saboda haɗama , zan shirya masu liyafa ; zan sa su bugu domin su yi murna , sa'annan su yi barci wanda ba za su ƙara tashi ba - abin da Yahweh ya furta kenan -
JER 51:40     Alignment score: 0.429
I will send
them down like lambs to the slaughter , like rams with male goats .
Zan tura su kamar ragunan yanka , kamar raguna da bunsura .
JER 51:41     Alignment score: 0.375 → 0.384
How Babylon has been captured ! So the praise of all the earth is seized . How Babylon has become a ruined place among the nations .
An ci Babila da yaƙi ! An kame
yabon dukkan duniya . Abin da mamaki yadda Babila ta zama kango a cikin al'ummai .
JER 51:42     Alignment score: 0.355 → 0.36
The sea has come up over Babylon ! She is covered with its roaring waves .
Teku ya zo kan Babila ! Rurin balalloƙan ruwa ya cika
ta .
JER 51:43     Alignment score: 0.249 → 0.255
Her cities have become a desolation , a dry land and a wilderness , a land that no one inhabits , and no human being passes
through .
Biranenta sun zama lalatattu , ƙasa busasshiya da kuma jeji , ƙasar da babu mai zama a ciki , ba talikin da ke wucewa ta wurin .
JER 51:44     Alignment score: 0.509
So I will punish Bel in Babylon ; I will bring out from his mouth what he swallowed , and the nations will no longer flow to him with their offerings . The walls of Babylon will fall .
Saboda haka zan hori Bel cikin Babila ; zan fitar daga bakinsa abin da ya haɗiye , al'ummai ba za su ƙara gangarowa wurinsa da baye - bayensu ba . Ganuwoyin Babila za su faɗi .
JER 51:45     Alignment score: 0.267 → 0.302
Go out from her midst , my people . Let each of you save his own life from the fury of my wrath .
Mutanena
, ku fice daga cikin tsakiyarta . Bari kowanne ɗayanku ya tsira da ransa daga fushin hasalata .
JER 51:46     Alignment score: 0.345 → 0.351
Do not let your hearts be timid or fear the news that is heard in the land , for the news will come one year . After it in the next year there will be news , and violence will be in the land . Ruler will be against ruler .
Kada ku bari zuciyarku ta yi suwu saboda labarin da ku ka ji cikin ƙasar , gama labaran
za su zo shekara ɗaya . Bayan wannan shekara mai zuwa akwai labarai , tashin hankali zai zo cikin ƙasar . Mai mulki zai yi gãba da mai mulki .
JER 51:47     Alignment score: 0.419
Therefore , see , days are coming when I will punish the carved idols of Babylon . All of her land will be ashamed , and all of her slaughtered ones will fall in her midst .
Saboda haka , duba , kwanaki za su zo inda zan hori sassaƙaƙƙun gumaka na Babila . Dukkan ƙasarta za ta ji kunya , dukkan waɗanda a ka yanka za su faɗi cikin tsakiyarta .
JER 51:48     Alignment score: 0.421
Then the heavens and the earth , and all that is in them will rejoice over Babylon . For destroyers will come for her from the north this is Yahweh 's declaration .
Sa'annan sama
da ƙasa , da dukkan abin da ke cikin su za su yi farin ciki a kan Babila . Gama masu hallakarwa za su zo dominta daga arewa - haka Yahweh ya furta .
JER 51:49     Alignment score: 0.458
As Babylon has made the killed of Israel fall , so the killed of all her land will fall in Babylon .
Kamar yadda Babila ta kashe mutane su ka faɗi a Isra'ila , haka kuma za a kashe mutane su faɗi a cikin tsakiyar Babila .
JER 51:50     Alignment score: 0.491
Survivors of the sword , go away ! Do not stay still . Call Yahweh to mind from far away ; let Jerusalem come to mind .
Masu tsira daga takobi , ku tafi ! Kada ku tsaya cik . Ku tuna da Yahweh daga nesa ; bari Yerusalem ta zo cikin lamirinku .
JER 51:51     Alignment score: 0.423
We are ashamed , for we have heard insults ; reproach has covered our faces , for foreigners have entered the holy places of Yahweh 's house .
Mun ji kunya , domin mun ga wulaƙanci ; kunya ta rufe fuskokinmu , gama bãƙi sun shiga wurare masu tsarki na gidan Yahweh .
JER 51:52     Alignment score: 0.418
Therefore , see , days are coming this is Yahweh 's declaration when I will punish her carved idols , and the wounded people will groan in all of her land .
Domin haka , duba , kwanaki suna zuwa - haka Yahweh ya furta - sa ' ad da zan hukunta sassaƙaƙƙun gumakanta , waɗanda suka ji rauni zasu yi nishi cikin ƙasarta dukka .
JER 51:53     Alignment score: 0.295
For even if Babylon went up to the heavens or fortified her highest fortresses , destroyers would come
from me to her this is Yahweh 's declaration .
Ko da Babila zata hau cikin sammai ta inganta hasumiyarta , masu hallakarwa zasu auko mata daga wurina - haka Yahweh ya furta .
JER 51:54     Alignment score: 0.383
A shout of distress came from Babylon , a great collapse from the land of the Chaldeans .
Kukan
baƙinciki ya fito daga Babila , babbar ribɗewa ta fito daga ƙasar Kaldiyawa .
JER 51:55     Alignment score: 0.414 → 0.419
For Yahweh is destroying Babylon . He is causing her loud voice to perish . Their enemies roar like the waves of many waters ; their noise becomes very strong .
Gama Yahweh ya na hallakar
da Babila . Yana sa muryarta mai ƙara ta lalace . Abokan gabarsu su na ruri kamar balalloƙan ruwaye masu yawa ; ƙarar su ta yi ƙarfi ƙwarai .
JER 51:56     Alignment score: 0.354 → 0.373
For the destroyers have come against her against Babylon ! and her warriors have been captured . Their bows are broken , for Yahweh is the God of vengeance ; he will surely carry out this
repayment .
Gama masu hallakarwa sun zo kanta - a kan Babila ! - kuma an kama jarumawanta . An kakkarya bakkunansu , gama Yahweh Allah ne mai ɗaukar fansa ; ba shakka zai ɗauki fansa .
JER 51:57     Alignment score: 0.443 → 0.445
For I will make her princes , her sages , her officials , and her soldiers drunk , and they will sleep in an unending sleep and never wake
up this is the King 's declaration : Yahweh of hosts is his name .
Zan sa hakimanta da masu mulkinta da sojojinta su bugu , su yi barcin da ba za su tashi ba - wannan furcin sarki ne : Yahweh mai runduna ne sunansa .
JER 51:58     Alignment score: 0.355
Yahweh of hosts says this : The thick walls of Babylon will be completely demolished , and her high gates will be burned . Then the peoples coming to her aid will labor uselessly ; everything that the nations try to do for her will be burned up . "
Yahweh mai runduna ya faɗi haka : Ganuwar Babila mai kauri za a rushe ta sarai , za a ƙone
dogayen ƙofofinta . Sa'annan mutane masu kawo mata ɗauki za su yi aikin wofi ; dukkan abin da al'ummai su ka yi ƙoƙarin yi mata za a ƙone shi . "
JER 51:59     Alignment score: 0.5 → 0.558
This is the word that Jeremiah the prophet commanded Seraiah son of Neriah son of Mahseiah when he went with Zedekiah king of Judah to Babylon in the fourth year of his reign . Now Seraiah was a chief officer .
Wannan ita ce maganar da Irmiya annabi ya umurtawa Seraya
dan Neriya dan Maseya , sa ' ad da ya tafi da Zedekiya sarkin Yahuda zuwa Babila a cikin shekara ta hudu ta mulkinsa . A lokacin Seriya shi ne babban jami'i .
JER 51:60     Alignment score: 0.529
For Jeremiah had written in a scroll about all the disaster that was going to come on Babylon all these words that were written about Babylon .
Irmiya ya riga ya rubuta a cikin naɗaɗɗen littafi dukkan hallakar
da za ta zo a kan Babila - dukkan waɗannan maganganu da aka rubuta game da Babila .
JER 51:61     Alignment score: 0.569
Jeremiah said to Seraiah , " When you go to Babylon , then you will see and you will read these words aloud
.
Irmiya ya ce da Seraiya , " Sa ' ad da ka je Babila za ka gani kuma za ka karanta waɗannan maganganu da ƙarfi .
JER 51:62     Alignment score: 0.466
Then you will say , ' Yahweh , you yourself have declared that you would destroy this place , and that no man or animal will live in it , and it will be desolate forever . '
Sa'annan za ka ce , ' Yahweh , kai da kanka ka furta cewa za ka hallaka wannan wuri , kuma ba mutum ko dabba da zai zauna a cikinta , za ta zama lalatacciya har abada . '
JER 51:63     Alignment score: 0.346 → 0.346
Then when you have finished reading this scroll , tie a stone to it and throw it into the middle of the Euphrates .
Sa ' ad da ka gama karanta wannan naɗaɗɗen littafi , ka ɗaura masa dutse ka jefa shi cikin tsakiya
Ifratis .
JER 51:64     Alignment score: 0.366
Say , ' Babylon will sink
like this . It will not arise because of the disaster that I am sending against it , and they will fall . ' " Jeremiah 's words end here .
Ka ce , ' Haka Babila zata nitse . Ba zata tashi ba saboda bala'in da na ke aiko wa gãba da ita , kuma za su faɗi . " ' Nan maganganun Irmiya suka tsaya .
JER 51     Average alignment score: 0.381 for 64 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52