Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:02
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52 


JER 15:1     Alignment score: 0.359 → 0.359
Then Yahweh said to me , " Even if Moses or Samuel were standing in front of me , I would still not be in favor of this
people . Send them out from before me , for them to go away .
Sai Yahweh yace da ni , " Ko da Musa ko Sama'ila zasu tsaya a gabana , duk da haka ba zan nuna wa waɗannan mutanen tagomashi ba . Ka kore su daga gabana , don su yi tafiyarsu .


JER 15:2     Alignment score: 0.372 → 0.372
It will happen that they will say to you , ' Where should we go ? ' Then you must say to them , ' Yahweh says this : Those who are for death should go to death ; those who are for the sword should go to the sword . Those who are for famine should go to famine ; and those who are for captivity should go to captivity . '
Zaya zama sa ' ad da suka ce da kai , ' Ina zamu tafi ? ' Sai ka faɗa masu , Yahweh ya faɗi wannan : Waɗanda an ƙaddara su mutu su tafi ga mutuwa ; waɗanda suke na takobi su tafi ga takobi . Waɗanda suke na yunwa su tafi ga yunwa ; kuma waɗanda suke na bauta su tafi ga bauta . '
JER 15:3     Alignment score: 0.393 → 0.392
For I will assign them to four groups this is Yahweh 's declaration the sword to slaughter some , the dogs to drag some away , the birds of the skies and the beast of the earth to consume and destroy some .
Zansa su kasance kashi huɗu - wannan furcin Yahweh ne - takobi na kisan wasu ne , karnuka su yayyaga
wasu , tsutsaye sararin sama da dabbobin duniya don su cinye su kuma hallakar da wasu .
JER 15:4     Alignment score: 0.589 → 0.589
I will make of them a horrifying thing to all the kingdoms of the earth , because of what Manasseh son of Hezekiah , king of Judah , did in Jerusalem .
Zan kuma sa su zama abin banƙyama ga dukkan mulkokin duniya , saboda abin da Manassa
ɗan Hezekiya , sarkin Yahuda , ya aikata a Yerusalem .
JER 15:5     Alignment score: 0.274
For who will have compassion for you , Jerusalem ? Who will grieve
for you ?
Amma wa zai ji tausayinki , Yerusalem ? Wa zai yi baƙinciki domin ki ?
JER 15:6     Alignment score: 0.346
You have forsaken me this is Yahweh 's declaration you have gone back from me . So I will strike
you with my hand and destroy you . I am tired of having mercy on you .
Kun yashe ni - wannan furcin Yahweh ne - kun koma baya daga gare ni . Saboda haka zan buge ku da hannuna in kuma hallaka ku . Ni na gaji da nuna maku jinƙai .
JER 15:7     Alignment score: 0.318
So I will winnow them with a pitchfork at the gates of the land . I will bereave them . I will destroy my people since they will not turn from their ways .
Saboda haka zan sheƙe su da abin shiƙa a ƙofofin garuruwan ƙasar . Zansa su makoki . Zan hallaka mutanena tun da ba zasu juyo
daga mugayen hanyoyinsu ba .
JER 15:8     Alignment score: 0.23 → 0.257
I will make their widows number more than the sands of the seashore . Against the mothers of young men I will send
the destroyer at noonday . I will make shock and horror suddenly fall on them .
Zan yawaita gwaurayensu fiye da yashi a bakin teku . Game da uwayen samari zan aika da hallakarwa da tsakar rana . Zan sa azaba da razana su auko masu farat ɗaya .
JER 15:9     Alignment score: 0.222 → 0.228
The mother who has borne
seven children will waste away . She will gasp . Her sun will set while it is still day . She will be ashamed and embarrassed , for I will give those who remain to the sword in the presence of their enemies this is Yahweh 's declaration . "
Uwar da ta haifi ' ya'ya baƙwai zata yi yaushi ta suma . Faɗuwar ranarta zata zo tun da rana . Zata ji kunya da wulaƙanci , don zan bada waɗanda suka ragu ga takobi a gaban abokan gãbarsu - wannan furcin Yahweh ne . "
JER 15:10     Alignment score: 0.304 → 0.314
Woe to me , my mother ! For you have borne
me , I who am a man of controversy and argument through all the land . I have not lent , nor has anyone lent to me , but they all curse me .
Kaito na , mahaifiyata ! Domin ke kika haife ni , ni ne mutum mai jayayya da gardama cikin dukkan ƙasar . Ban bada rance ba , ko wani ya bani rance , duk da haka dukkansu suna zagina .
JER 15:11     Alignment score: 0.279
Yahweh said : " Will I not rescue you for good ? I will certainly make your enemies beg for help in the time of calamity and distress .
Yahweh yace : " Ba zan ceto ka domin alheri ba ? Babu shakka zansa abokan gãbarka su roƙi taimako a lokacin bala'i da masifa .
JER 15:12     Alignment score: 0.46
Can one smash iron ? Especially iron from the north that is mixed with bronze ?
Wani zai iya karya ƙarfe ? Musamman ƙarfe daga arewa wanda aka haɗa da tagulla ?
JER 15:13     Alignment score: 0.325 → 0.33
I will give to your enemies your wealth and treasures as free plunder . I will do this because of all your sins committed within all your borders .
Zan bada wadatarku da dukiyarku
ganima kyauta ga abokan gãbarku . Zan yi wannan saboda dukkan zunubanku da kuka aikata a dukkan iyakarku .
JER 15:14     Alignment score: 0.365 → 0.365
Then I will make you serve your enemies in a land that you do not know , for a fire will ignite , kindled in my wrath against you . "
Zansa ku bautawa abokan
gãbarku a cikin ƙasar da ba ku sani ba , gama wuta zata kama , zata kunnu a cikin fushina gãba da ku . "
JER 15:15     Alignment score: 0.412 → 0.412
Yahweh , you know ! Remember me and help me . Bring vengeance for me against those who persecute me . You are patient , but do not allow them to take me away ; know that I suffer reproach for your sake .
Yahweh , ka sani ! Ka tuna da ni ka kuma taimake
ni . Ka kawo mani fansa ka kuma sãka wa waɗanda suke tsananta mani . Kai mai haƙuri ne , amma kada ka bar su su tafi da ni ; ka sani na sha wahala saboda kai .
JER 15:16     Alignment score: 0.325 → 0.364
Your words have been found , and I consumed them . Your words became
to me a joy and the delight of my heart , for I bear your name , Yahweh , God of hosts .
An sami magangaanunka , na kuwa cinyesu . Maganganunka sun zamar mani abin murna da farincikin zuciyata , gama ana kira na da sunanka , Yahweh , Allah mai runduna .
JER 15:17     Alignment score: 0.252 → 0.253
I did not sit in the circle of those who celebrated or rejoiced . I sat in solitude because of your powerful hand , for you filled me with indignation .
Ban zauna cikin ƙungiyar
waɗanda suke annashuwa ko murna ba . Na zauna ni kaɗai saboda hannunka mai iko , gama ka sa na cika da haushi .
JER 15:18     Alignment score: 0.215 → 0.24
Why is my pain ongoing and my wound incurable , refusing to be healed ? Will you be like deceitful
waters to me , waters that dry up ?
Me yasa azabata ta ƙi ƙarewa kuma raunukana ba sa warkewa ? Zaka yaudare ni kamar ruwaye , ruwaye masu ƙafewa ?
JER 15:19     Alignment score: 0.407
Therefore Yahweh said this , " If you repent , Jeremiah , then I will restore you , and you will stand before me and serve me . For if you separate the foolish things from the precious things , you will be like my mouth . The people will come
back to you , but you yourself must not go back to them .
Domin wannan ga abin da Yahweh yace , " Idan ka tuba , Irmiya , sai in komo da kai , sa'annan zaka tsaya a gabana ka kuma bauta mani . Gama idan ka ware abubuwan dake banza daga abubuwa masu daraja , zaka zama kamar bakina . Sai mutanen su dawo wurinka , amma kai ba zaka koma wurinsu ba .
JER 15:20     Alignment score: 0.403
I will make you like an impenetrable bronze wall to this
people , and they will wage war against you . But they will not defeat you , for I am with you to save and rescue you this is Yahweh 's declaration
Zan maishe ka kamar garun tagulla da ba za a iya hudawa ba ga waɗannan mutane , zasu yi yaƙi da kai . Amma ba zasu yi nasara a kanka ba , gama ina tare da kai don in cece ka kuma in kuɓutar da kai - wannan furcin Yahweh ne -
JER 15:21     Alignment score: 0.331
for I will rescue you from the hand of the wicked and redeem you from the hand of the tyrant . "
gama zan kuɓutar da kai daga hannun mugaye kuma zan fanshe ka daga hannun marasa tausayi . "
JER 15     Average alignment score: 0.348 for 21 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52