Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:02
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52 


JER 9:1     Alignment score: 0.286
If only someone would give me a place for travelers in the wilderness to stay , where I could go to abandon my people . If only I could leave them , since all of them are adulterers , a band of traitors !
Da ma wani zai bani wuri domin matafiya a hamada su zauna , inda zan je in rabu da mutanena . Da ma zan iya barin su , tunda dukkansu mazinata ne , ƙungiyar maciya
amana !


JER 9:2     Alignment score: 0.293 → 0.322
Yahweh declares , " They tread on their bows of lies with their tongues , but it is not because of any faithfulness of theirs that they grow
strong on the earth . They go from one wicked act to another . They do not know me . "
Yahweh ya furta , " Sun tanƙwasa bakkunan ƙarerayinsu da na harsunansu , amma ba don wani amincinsu ne ya sa suka yi ƙarfi a duniya ba . Suna ta ci gaba daga aikin mugunta ɗaya bayan ɗaya . Basu san ni ba . "
JER 9:3     Alignment score: 0.312
Each of you , be on guard against your neighbor and do not trust in any brother . For every brother is certainly a deceiver , and every neighbor walks in slander .
Kowannen
ku , yayi hankali da maƙwabcinsa kuma kada ya amince da kowanne irin ɗan'uwa . Gama kowanne ɗan'uwa hakika mayaudari ne , kuma kowanne maƙwabci mai kushe ne .
JER 9:4     Alignment score: 0.255 → 0.275
Each man mocks his neighbor and does not speak the truth . Their tongues teach deceitful things . They are exhausted from committing iniquity .
Kowanne mutum yana yiwa maƙwabcisa ba a kuma ba ya faɗin gaskiya . Harsunansu na koyar
da abubuwan ƙarya . Sun rafke daga aikata laifi .
JER 9:5     Alignment score: 0.334 → 0.37
Your dwelling is in the midst of deception ; in their deceit they refuse to acknowledge me this is Yahweh 's declaration . "
Zamanku
na cikin ruɗu ; a cikin yaudararsu sun ƙi su shaida ni - Wannan furcin Yahweh ne . "
JER 9:6     Alignment score: 0.406 → 0.407
Yahweh of hosts says this , " See , I am about to refine them and test them , for what else
can I do , because of what my people have done ?
Yahweh mai runduna ya faɗi haka , " Duba , Ina gab da tsabtace su in kuma gwada su , gama me zan iya yi , saboda abin da mutanena suka yi ?
JER 9:7     Alignment score: 0.379 → 0.4
Their tongues are sharpened arrows ; they speak unfaithful things . With their mouths they proclaim peace with their neighbors , but with their hearts they lie in wait for them .
Harsunansu kibiyoyi masu kaifi ne ; suna faɗin abubuwan rashin aminci . Da bakunansu suna shaida salama ga maƙwabtansu , amma da zukatansu suna shirya
masu maƙarƙashiya .
JER 9:8     Alignment score: 0.437
Should I not punish them because of these things this is Yahweh 's declaration and should I not avenge myself on a nation that is like this ?
Ba zan hukuntasu saboda waɗannan abubuwan ba - wannan shi ne furcin Yahweh - kuma ba zan rama wa al'umma irin wannan ba ?
JER 9:9     Alignment score: 0.274 → 0.276
I will sing a song
of mourning and wailing for the mountains , and a funeral song will be sung for the meadows . For they are burned so no one can pass through them . They will not hear the sound of any cattle . The birds of the skies and the animals have all fled away .
Zan raira waƙar makoki da kururuwa saboda duwatsu , kuma za a raira wakar jana'iza domin wuraren kiwo . Gama an ƙone su don kar kowa ya wuce ta wurinsu . Ba zasu ji kukan wata dabba ba . Tsuntsaye da namomin daji sun gudu sun tafi .
JER 9:10     Alignment score: 0.392
So I will turn Jerusalem into piles of ruins , a hideout for jackals . I will make Judah 's cities ruined places without inhabitants . "
Saboda haka Zan maida
Yerusalem tsibin kufai , maɓoyar diloli . Zan maida biranen Yahuda kufai inda ba mazauna . "
JER 9:11     Alignment score: 0.336 → 0.331
What man is wise enough to understand this ? To whom has the mouth of Yahweh spoken , and he will declare it ? Why has the land perished and been destroyed like the wilderness that no one can pass through ?
Wanne mutum ne ke da isasshiyar hikima ya gane wannan ? Ga wane ne bakin
Yahweh yayi magana , kuma zai faɗe shi ? Me yasa ƙasar ta lalace an kuma hallakar da ita kamar hamadar da ba wanda zai iya wucewa ta cikinta ?
JER 9:12     Alignment score: 0.294
Yahweh says , " It is because they have abandoned my law that I set before them , because they do not listen to my voice or walk by it .
Sai Yahweh yace , " Saboda sun ƙi dokokin da na shirya a gare su , saboda basu saurari
muryata ko su yi aiki da ita ba .
JER 9:13     Alignment score: 0.352 → 0.353
It is because they have walked by their stubborn hearts and have followed the Baals as their fathers taught them to do .
Saboda sun yi tafiya da taurarrar zuciyarsu suka
kuma bi Ba'aloli kamar yadda ubanninsu suka koya masu suyi .
JER 9:14     Alignment score: 0.469
Therefore Yahweh of hosts , the God of Israel , says this , ' See , I am about to make this people eat wormwood and drink poisonous water .
Saboda haka Yahweh mai runduna , Allah na Isra'ila , ya faɗi haka , ' Duba , Ina gab da sa mutanen nan suci abinci mai ɗaci da ruwan dafi .
JER 9:15     Alignment score: 0.261 → 0.295
Then I will scatter them among the nations that they have not known , neither they nor their ancestors . I will send
out a sword after them until I have completely destroyed them . ' "
Sa'annan zan watsar dasu cikin al'ummar da basu sani ba da su da kakaninsu . Zan aikar da takobi ya bi su har sai na hallaka su kakaf . " '
JER 9:16     Alignment score: 0.38
Yahweh of hosts says this , " Think about this : Summon funeral singers ; let them come . Send
out for women skilled at lamenting ; let them come .
Yahweh mai runduna ya faɗi haka , " Kuyi tunani a kan wannan : Ku kira masu waƙar jana'iza ; bari su zo . Ku aiko a kira matayen da suka ƙware a makoki ; bari suzo .
JER 9:17     Alignment score: 0.368
Let them hurry and sing a mournful song
over us , so our eyes may run with tears and our eyelids flow with water .
Bari su yi sauri su raira waƙar makoki a kanmu , saboda idanuwanmu su iya zubar da hawaye kuma girar idanuwanmu ta malalo da ruwa .
JER 9:18     Alignment score: 0.316
For the sound of wailing is heard in Zion , ' How we are devastated . We are greatly ashamed , for we have abandoned the land since they tore
down our houses . '
Gama an jin muryar kuka a Sihiyona , ' Yaya muke lalacewa . Mun ji kunya sosai , gama mun yi watsi da ƙasar tun da suka rurrushe gidajenmu . '
JER 9:19     Alignment score: 0.351 → 0.38
So you women , hear Yahweh 's word ; pay attention to the messages that come from his mouth . Then teach your daughters a mourning song
, and each neighbor woman a funeral song .
Saboda haka ku mataye , ku ji maganar Yahweh ; ku kula da saƙonni dake zuwa daga bakinsa . Sa'annan ku koyar da ' ya'yanku mata waƙar makoki , kuma kowacce mace maƙwabciya waƙar jana'iza .
JER 9:20     Alignment score: 0.204 → 0.203
For death has come
through our windows ; it goes into our palaces . It destroys children from outside , and young men in the city squares .
Gama mutuwa ta iso ta tagoginmu ; ta shigo cikin fãdodinmu . Ta hallaka yara daga waje , da ' yan maza a dandalin biranen .
JER 9:21     Alignment score: 0.32 → 0.327
Declare this , ' This is Yahweh 's declaration the corpses of men will fall like dung in the fields , and like grain stalks after the reapers , and there will be no one to gather them . ' "
Ka faɗi haka , ' Wannan furcin Yahweh ne - gawawwakin
mutane zasu faɗo kamar kashin dabbobi a gonaki , kuma kamar dammunan masu girbi , kuma babu wanda zai tara su . " '
JER 9:22     Alignment score: 0.325 → 0.324
Yahweh says this , " Do not let the wise man take
pride in his wisdom , or the warrior in his might . Do not let the wealthy man take pride in his riches .
Yahweh ya faɗi haka , " Kada ka bar mutum mai hikima yayi taƙama da hikimarsa , ko jarumi a cikin ƙarfinsa . Kada ka bar mai arziki yayi taƙama da arzikinsa .
JER 9:23     Alignment score: 0.411 → 0.415
For if a man takes pride in anything , let it be in this , that he has insight and knows me . For I am Yahweh , who acts with covenant loyalty , justice and righteousness on earth . For it is in these that I take
pleasure this is Yahweh 's declaration . "
Gama idan mutum yayi taƙama da wani abu , bari ya zama a wannan , cewa yana da fahimta kuma ya san ni . Gama ni ne Yahweh , wanda yake aiki da alƙawarin aminci da adalci da ayyukan adalci a duniya . Gama a cikin waɗannan ne nake murna - wannan furcin Yahweh ne . "
JER 9:24     Alignment score: 0.461 → 0.462
" See , days are coming this is Yahweh 's declaration when I will punish all the circumcised who are such only in their body .
Duba , kwanaki na zuwa - wannan furcin Yahweh ne - sa'adda zan horar da dukkan masu kaciya a jiki kawai .
JER 9:25     Alignment score: 0.52 → 0.521
I will punish Egypt and Judah , Edom , the people of Ammon , Moab , and all the people who cut the hair on their heads very short . For all these nations are uncircumcised , and all the house of Israel has an uncircumcised heart . "
Zan horar da Masar da Yahuda da Idom da mutanen Ammon
da Mowab da dukkan mutanen da ke yanke gashin kansu suna sanƙo . Domin dukkan waɗannan al'umman marasa kaciya ne , kuma dukkan gidan Isra'ila suna da zuciya marar kaciya . "
JER 9     Average alignment score: 0.356 for 25 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JER:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52