Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:01
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ISA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52  53  54  55  56  57  58  59  60  61  62  63  64  65  66 


ISA 7:1     Alignment score: 0.649 → 0.648
During the days of Ahaz son of Jotham son of Uzziah , king of Judah , Rezin the king of Aram , and Pekah son of Remaliah , king of Israel , went up to Jerusalem to war against it , but they could not prevail against it .
A kwanakin Ahaz ɗan Yotam ɗan Uziya , sarkin Yahuda , Rezin na Aram da Feka ɗan Remaliya da sarkin Isra'ila , suka je Yerusalem domin su yaƙe
ta , amma ba su iya yin nasara da ita ba .


ISA 7:2     Alignment score: 0.427 → 0.431
It was reported to the house of David that Aram was allied with Ephraim . His heart trembled , and the heart of his people , as the trees of the forest shake in the wind .
Sai aka sanar da gidan Dauda cewa Aram ya haɗa kai da Ifraim . Sai ya tsorata , haka ma zuciyar
mutanensa , kamar yadda itatuwan jeji ke kaɗawa a cikin iska .
ISA 7:3     Alignment score: 0.38 → 0.386
Then Yahweh said to Isaiah , " Go out with your son Shear - Jashub to meet Ahaz at the end of the conduit of the upper pool , on the road to Launderer 's Field .
Sai Yahweh yace da Ishaya , " Ka tafi tare da ɗanka Shiya - Yashub ku sadu da Ahaz a ƙarshen kwararon babban wurin da aka datse ruwa , a kan hanya zuwa Filin masu wanki
da guga .
ISA 7:4     Alignment score: 0.376 → 0.392
Tell him , ' Be careful , remain calm , do not be afraid or intimidated by these two smoldering firebrands , by the fierce anger of Rezin and Aram , and of Pekah son of Remaliah .
Ka ce da shi , ' Ka lura , ka tsaya a natse , kada ka ji tsoro ko ka razana
saboda waɗannan ' yan guma - gumai na wuta , ta wurin zafin fushin Rezin da Aram , da Feka ɗan Remaliya .
ISA 7:5     Alignment score: 0.517
Aram , Ephraim , and the son of Remaliah have planned evil against you ; they have said ,
Aram , Ifraim da ɗan Remaliya sun ƙulla mugun abu găba da kai ; sun ce ,
ISA 7:6     Alignment score: 0.422 → 0.422
" Let us attack Judah and terrify her , and let us break into her and set up our king there , the son of Tabeel . "
" Bari mu kai wa Yahuda hari mu firgita ta , mu kuma fasa cikinta mu naɗa sarkinmu a can , wato ɗan Tabil . "
ISA 7:7     Alignment score: 0.488
The Lord Yahweh says , " It will not take
place ; it will not happen ,
Ubangiji Yahweh yace , " Ba zai faru ba ; ba zai faru ba ,
ISA 7:8     Alignment score: 0.445 → 0.507
because the head of Aram is Damascus , and the head of Damascus is Rezin . Within sixty - five years , Ephraim will be shattered and will no longer be a people .
saboda shugabar Aram ita ce Damaskus , shugabar Damaskus kuma ita ce Rezin . Cikin shekaru sittin da biyar , za'a watsa
Ifraim kuma ba za su zama al'umma ɗaya ba
ISA 7:9     Alignment score: 0.483
The head of Ephraim is Samaria , and the head of Samaria is Remaliah 's son . If you do not remain firm in faith , surely you will not remain secure . " ' "
Shugabar Ifraim ita ce Samariya , shugaban Samariya kuma shi ne ɗan Remaliya . Idan ba ku tsaya da ƙarfi cikin bangaskiya ba , tabbas ba za ku zama da kariya ba . "" '
ISA 7:10     Alignment score: 0.578 → 0.591
The Lord spoke
again to Ahaz ,
Sai Ubangiji ya sake yin magana da Ahaz ,
ISA 7:11     Alignment score: 0.341
" Ask a sign of Yahweh your God ; ask for it in the depths or in the height above . "
" Ka roƙi alama daga Yahweh Allahnka ; ka yi roƙonta ko a cikin zurfafa ko a can sama . "
ISA 7:12     Alignment score: 0.623
But Ahaz said , " I will not ask , nor will I test Yahweh . "
Amma Ahaz yace " ba zan yi tambaya , ko kuma in gwada Yahweh ba . "
ISA 7:13     Alignment score: 0.522 → 0.522
So Isaiah replied , " Listen , house of David . Is it not enough for you people to test the patience of people ? Must you also test the patience of my God ?
Domin haka Ishaya ya amsa , " Ku saurara
, gidan Dauda . Ya ku mutane ashe bai isheku ba ku gwada haƙurin jama'a ? Dole ne kuma ku gwada haƙurin Allahna ?
ISA 7:14     Alignment score: 0.389
Therefore the Lord himself will give
you people a sign : See , the young woman will conceive , bear a son , and will call his name Immanuel .
Saboda haka Ubangiji da kansa zai ba ku alama , duba budurwa za ta yi juna biyu za ta haifi ɗa , za a kira sunansa Imanuwel .
ISA 7:15     Alignment score: 0.353
He will eat curds and honey when he knows to refuse the evil and choose the good .
Zai ci fãra
da ruwan zuma a lokacin da ya ƙi mugunta ya kuma zaɓi nagarta .
ISA 7:16     Alignment score: 0.354 → 0.355
For before the child knows to refuse the evil and choose the good , the land whose two kings you dread will be desolate .
Gama kafin yaron ya san ƙin mugunta da zaɓar
nagarta , ƙasar sarakunan nan guda biyu da kuka ji tsoronsu za ta zama kufai .
ISA 7:17     Alignment score: 0.346 → 0.355
Yahweh will bring on you , on your people , and on your father 's house days unlike any since Ephraim seceded from Judah he will bring on you the king of Assyria . "
Yahweh zai sauko
maku da wata rana a kan mutanenku da gidan mahaifanku ranar da ba a taɓa ganin ta ba tun da Ifraim ya bar Yahuda - zai aiko maku da sarkin Asiriya . "
ISA 7:18     Alignment score: 0.503
At that time Yahweh will whistle for a fly from the distant streams of Egypt , and for a bee from the land of Assyria .
A wannan lokacin Yahweh zai yi kira na tashi daga ƙoramu
masu nisa na Masar , kuma da na zuma daga ƙasar Asiriya .
ISA 7:19     Alignment score: 0.315
They will all come and settle down into all the gorges , into the clefts of the rocks , on all the thornbushes , and onto all the pastures .
Duk za su zo su zauna a dukkan kwazazzabai , a cikin kogonnin duwatsu , a kan dukkan ƙayayuwa , da a kan dukkan makiyaya .
ISA 7:20     Alignment score: 0.447
At that time the Lord will shave with a razor that was hired beyond the Euphrates River the king of Assyria the head and the hair of the legs ; it will also sweep away the beard .
A wannan lokacin Ubangiji zai yi aski
da rezar da aka yi haya daga hayin Kogin Yuferitis - sarkin Asiriya - da kai da gashin ƙafafu ; za a kuma share gemu .
ISA 7:21     Alignment score: 0.285 → 0.327
On that day , a man will keep alive
a young cow and two sheep ,
A wannan rana mutum zai yi kiwon ' yar karsana da tumaki guda biyu ,
ISA 7:22     Alignment score: 0.422 → 0.422
and because of the abundance of milk which they shall give
, he will eat curds , for everyone left in the land will eat curds and honey .
Kuma saboda yalwar madarar da za su bayar , zai ci cuku , ga duk waɗanda suka ragu a ƙasar za su ci cuku da ruwan zuma .
ISA 7:23     Alignment score: 0.409 → 0.408
At that time , where there were a thousand vines worth
a thousand silver shekels , there will be nothing but briers and thorns .
A wannan lokacin , a inda a kwai dubu na inabi da ya kai azurfa dubu , a wurin ba za a ga komai ba sai sarƙarƙiya da ƙayayuwa .
ISA 7:24     Alignment score: 0.286
Men will go there to hunt with bows , because all the land will be briers and thorns .
Mutane za su fita farauta da bãka , saboda dukkan ƙasar za ta cika
da ƙaya da sarƙaƙiya .
ISA 7:25     Alignment score: 0.33
They will stay away from all the hills that were cultivated with the hoe , for fear of the briers and thorns ; but it will be a place where cattle and sheep graze .
Za su tsaya nesa da dukkan tuddan da aka nome
da fartanya , domin tsoron sarƙaƙiya da ƙayayuwa ; amma zai zama wurin da dabbobi da tumaki za su yi kiwo .
ISA 7     Average alignment score: 0.436 for 25 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ISA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52  53  54  55  56  57  58  59  60  61  62  63  64  65  66