Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:01
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ISA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52  53  54  55  56  57  58  59  60  61  62  63  64  65  66 


ISA 32:1     Alignment score: 0.396
Look , a king will reign in righteousness , and princes will rule in justice .
Duba , wani sarki zai yi sarauta cikin adalci , yarimai kuma za su yi mulki da gaskiya .


ISA 32:2     Alignment score: 0.371
Each one will be like a shelter from the wind and a refuge from the storm , like streams of water in a dry place , like the shade of a great rock in a land of weariness .
Kowanne ɗayansu zai zama kamar wurin faƙewa daga iska da kuma mafaka daga hadari , kamar rafukan ruwa a ƙeƙasasshiyar ƙasa , kamar inuwar
babban dutse a ƙasar gajiya .
ISA 32:3     Alignment score: 0.288
Then the eyes of those who see will not be dim , and the ears of those who hear will hear attentively .
Sa'an nan idanun waɗanda suke gani ba za su dushe ba , kuma kunnuwan waɗanda suke ji za su ji sarai .
ISA 32:4     Alignment score: 0.172
The rash will think carefully
with understanding , and the stutterer will speak distinctly and with ease .
Mai saurin baki zai yi tunani da kyau tare da ganewa , mai nauyin baki kuma zai yi magana da kyau da sauƙi kuma .
ISA 32:5     Alignment score: 0.349
The fool will no longer be called honorable , nor the deceiver called principled .
Ba za a ƙara kiran wawa nagari ba , ko a ce da mayaudari mai aminci .
ISA 32:6     Alignment score: 0.256 → 0.255
For the fool speaks folly
, and his heart plans evil and godless actions , and he speaks wrongly against Yahweh . He makes the hungry empty , and the thirsty he causes to lack drink .
Domin wawa yakan faɗi wauta , zuciyarsa takan shirya mugunta da mugayen ayyuka , yana kuma faɗar ƙarya akan Yahweh . Yakan tsiyatar da mayunwata , masu jin ƙishirwa kuma ya sa su rasa abin sha .
ISA 32:7     Alignment score: 0.204 → 0.228
The deceiver 's methods are evil . He devises wicked schemes to ruin the poor with lies , even when the poor say what is right .
Dabarun mayaudari mugaye ne . Yakan ƙago mugayen shirye
- shirye , domin ya lalatar da matalauta da ƙarairayinsa , koda matalaucin ya faɗi abin dake dai - dai .
ISA 32:8     Alignment score: 0.26
But the honorable man makes honorable plans ; and because of his honorable actions he will stand .
Amma nagarin mutum yakan yi shiri
nagari ; kuma saboda nagargarun ayyukansa zai tsaya .
ISA 32:9     Alignment score: 0.288 → 0.29
Rise up , you women who are at ease , and listen to my voice ; you carefree daughters , listen to me .
Ku tashi , ku matan dake zaman sake
, ku saurari murya ta ; ku ' ya'ya mata ' yan ba ruwanmu , ku saurare ni .
ISA 32:10     Alignment score: 0.199 → 0.221
For in a little more than a year your confidence will be broken , you carefree women , for the grape harvest will fail
, the ingathering will not come .
Gama nan gaba kaɗan da shekara guda ƙarfin halinku za a karya , ku mata masu zaman sake , gama ba za a sami girbin inabi ba , kuma ba amfanin da za a tattara a rumbuna .
ISA 32:11     Alignment score: 0.213 → 0.222
Tremble , you women who are at ease ; be troubled , you confident ones ; take off your fine clothes and make yourselves bare ; put on sackcloth around your waists .
Ku yi rawar jiki don tsoro , ku mata masu zaman sake
; ku yi damuwa , ku masu ƙarfin hali ; ku tuɓe ƙyawawan tufafinku , ku tsirance kanku ; ku ɗaura tsummokin makoki a kwankwasonku .
ISA 32:12     Alignment score: 0.114 → 0.155
You will wail for the pleasant fields , for the fruitful vines .
Za kuyi kururuwa domin gonakinku masu yalwa
, da inabinku masu ' ya'ya .
ISA 32:13     Alignment score: 0.363 → 0.371
The land of my people will be overgrown with thorns and briers , even in all the once joyful houses in the city of revelry .
Ƙasar mutanena zata cika
da ƙayayuwa da sarƙaƙƙiya , har ma a cikin dukkan gidaje da aka taɓa yin farinciki a birnin bukukuwa .
ISA 32:14     Alignment score: 0.327 → 0.321
For the palace will be forsaken , the crowded city will be deserted ; the hill and the watchtower will become caves forever , a joy of wild donkeys , a pasture of flocks ;
Gama za a yasar da fãda
, birnin mai cincirindon mutane zai koma kango ; da tudu da benen tsaro za su zama kogonni har abada , abin murna ga jakan jeji , wurin kiwo domin garkuna ;
ISA 32:15     Alignment score: 0.24
until the Spirit is poured on us from on high , and the wilderness becomes a fruitful field , and the fruitful field is considered as a forest .
har sai an kwararo Ruhu a kanmu daga bisa , jeji kuma ya zama gonaki masu bada amfani , gonaki masu bada amfani kuma su zama kamar kurmi .
ISA 32:16     Alignment score: 0.22
Then justice will reside in the wilderness ; and righteousness will live
in the fruitful field .
Sa'an nan hukunci za ya kasance a jeji ; adalci kuma ya kasance a gonaki masu amfani .
ISA 32:17     Alignment score: 0.47 → 0.483
The work of righteousness will be peace ; and the result of righteousness , quietness and confidence forever .
Aikin adalci zai zama salama ; sakamakon adalci , kwanciyar hankali da gabagaɗi har abada .
ISA 32:18     Alignment score: 0.242
My people will live in a peaceful habitation , in secure homes , and in quiet resting places .
Mutanena za su zauna a cikin mazauni na salama , a cikin tsararrun
gidaje , da natsattsun wuraren hutawa .
ISA 32:19     Alignment score: 0.265 → 0.268
But even if it hails and the forest is destroyed , and the city is completely annihilated ,
Amma koda an yi ƙanƙara ko kuma jeji duk ya ƙone
, aka kuma rushe birnin gaba ɗaya ,
ISA 32:20     Alignment score: 0.26 → 0.28
you who sow beside all the streams will be blessed , you who send
out your ox and donkey to graze .
ku da kuka yi shuka a bakin rafuffuka za a albarkace ku , da dukkan ku da kuke aika shanunku da jakai su yi kiwo .
ISA 32     Average alignment score: 0.28 for 20 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ISA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52  53  54  55  56  57  58  59  60  61  62  63  64  65  66