Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:01
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ISA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52  53  54  55  56  57  58  59  60  61  62  63  64  65  66 


ISA 47:1     Alignment score: 0.41 → 0.422
Come
down and sit in the dust , virgin daughter of Babylon ; sit on the ground without a throne , daughter of the Chaldeans . You will no longer be called dainty and delicate .
Sauko ki zauna cikin turɓaya , ke budurwa ɗiyar Babila ; zauna ƙasa babu kursiyi , ɗiyar Kaldiyawa . Baza a sake kiranki mai kwarjini da taushi ba .


ISA 47:2     Alignment score: 0.245
Take
the millstone and grind flour ; remove your veil , strip off your flowing robe , uncover your legs , cross the streams .
Ɗauki dutsen niƙa ki niƙa gari ; kware lulluɓinki , ki tuɓe doguwar rigarki , buɗe ƙafafunki , ki tsallake rafuffuka .
ISA 47:3     Alignment score: 0.276 → 0.282
Your nakedness will be uncovered , yes , your shame will be seen : I will take
vengeance and will not spare a man .
Za a buɗe tsiraccinki , I , za a ga kunyarki : I zan ɗauki fansa kuma bazan bar kowa ba .
ISA 47:4     Alignment score: 0.695
Our Redeemer , Yahweh of hosts is his name , the Holy One of Israel .
Mai fansarmu , Yahweh mai runduna sunansa , Mai tsarki na Isra'ila .
ISA 47:5     Alignment score: 0.463
Sit in silence and go into darkness , daughter of the Chaldeans ; for you will no longer be called queen of kingdoms .
Ki zauna shiru ki tafi cikin duhu , ke ɗiyar Kaldiyawa ; domin ba za a sake kiranki sarauniyar
masarautai ba .
ISA 47:6     Alignment score: 0.267
I was angry
with my people ; I defiled my heritage and gave them over into your hand , but you showed them no mercy ; you placed a very heavy yoke on the old people .
Na yi fushi da mutanena ; na lalata gãdona na miƙasu cikin hannunki , amma ba ki nuna masu jinƙai ba ; ki ka ɗora kaya mai nauyi bisa tsofaffin mutanen .
ISA 47:7     Alignment score: 0.261 → 0.287
You said , " I will rule forever as sovereign queen . " You did not take
these things to heart , nor did you consider how they would turn out .
Ki ka ce , " Zan yi mulki har abada a matsayin sarauniya ni kaɗai . " ba ki yi la'akari da abubuwannan ba a zuciyarki , ba ki kuwa duba yadda za su kasance ba .
ISA 47:8     Alignment score: 0.265 → 0.264
So now hear this , you who love pleasure and sit securely ; you who say in your heart , " I exist , and there is no one else like me ; I will never sit as a widow , nor will I ever experience loss of children . "
To yanzu saurari wannan , ke da kika
ƙaunaci annashuwa kika zauna a tsare ; ke da kika ce a zuciyarki , " Zan wanzu , babu kuma wani kamar ni ; Bazan taɓa zaunawa kamar gwauruwa ba , ko in taɓa fuskantar rashin ' ya'ya ba . "
ISA 47:9     Alignment score: 0.233 → 0.232
But these two things will come to you in a moment in one day : the loss of children and widowhood ; in full force they will come
on you , despite your sorceries and your many incantations and amulets .
Amma abubuwan nan biyu za su zo maki a lokaci guda a rana ɗaya : rashin ' ya'ya da gwauranci ; da cikakken ƙarfi za su afko maki , duk da sihirinki da surkullen ki masu yawa da layunki .
ISA 47:10     Alignment score: 0.274 → 0.292
You have trusted in your wickedness ; you have said , " No one sees me " ; your wisdom and your knowledge lead you astray , but you say in your heart , " I exist , and there is no one else like me . "
Kin dogara ga muguntarki
; ki ka ce , " Babu mai gani na " ; hikimarki da iliminki sun kai ki ga hallaka , amma kika ce a zuciyarki , " Na wanzu , babu kuma wani kama da ni . "
ISA 47:11     Alignment score: 0.126 → 0.125
Disaster will overcome you ; you will not be able to drive it away with your incantations . Destruction will fall on you ; you will not be able to ward it off . Calamity will strike
you suddenly , before you know it .
Bala'i za ya afko maki ; ba za ki iya korar shiba da surkullenki . Lalacewa zata faɗo maki ; ba za ki iya kawar da ita ba . Babbar hasara zata afko maki nan da nan , kafin ki farga .
ISA 47:12     Alignment score: 0.207
Persist in casting your spells and your many sorceries which you have faithfully
recited since your childhood ; perhaps you will be successful , perhaps you will scare away disaster .
Ki yi naciya wurin zuba magungunanki da sihirorinki mãsu yawa waɗanda kika yi aminci wurin nanatawa tun cikin kuruciyarki ; watakila za ki yi nasara , watakila za ki kori bala'in .
ISA 47:13     Alignment score: 0.339
You are tired out with your many consultations ; let those
men stand up and save you those who chart the heavens and look at the stars , those who declare the new moons let them save you from what will happen to you .
Kin gaji da yawan zuwa wurin bokayenki ; bari su waɗannan mutanen su tashi su ceceki - su waɗanda ke shawagi a sammai suna duba taurari , waɗanda ke furta sabobbin watanni - bari su ceceki daga abin da zaya faru dake .
ISA 47:14     Alignment score: 0.319 → 0.334
See , they will become like stubble . The fire will burn them up . They will not save themselves from the hand of the flame . There are no coals to warm them and no fire for them to sit by !
Duba , za su zama kamar haki , wuta za ta cinye su . Ba za su ceci
kan su ba daga cikin harsashen . Babu garwashin da za su ji ɗumi dashi babu kuma wutar da za su zauna a gefe !
ISA 47:15     Alignment score: 0.113 → 0.112
This
is what they have become to you those with whom you have worked , and you have bought and sold with them since your youth they wandered about each one in his own direction ; there is no one who can rescue you . "
Ga abin da za su zama a gare ki , su waɗanda kika yi aiki tare da su , kika yi saye da sayarwa tare da su da ki na yarinya , dukkansu kuma su ka ci gaba da aikata abubuwansu na wawanci ; da kika yi kukan neman taimako kuma , ba bu wanda zai iya ƙwato ki . "
ISA 47     Average alignment score: 0.278 for 15 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ISA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52  53  54  55  56  57  58  59  60  61  62  63  64  65  66