Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:01
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ISA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52  53  54  55  56  57  58  59  60  61  62  63  64  65  66 


ISA 13:1     Alignment score: 0.581 → 0.583
A declaration about Babylon , that Isaiah son of Amoz received :
Kenan game da Babila , wanda Ishaya ɗan Amoz ya karɓa :


ISA 13:2     Alignment score: 0.162 → 0.166
On the bare mountain set up a signal flag , cry aloud to them , wave your hand for them to go into the gates of the nobles .
A bisa buɗaɗɗen tsauni ku ɗaga tutar
alama , ku tada murya gare su , ku kaɗa hannu gare su domin su shigo ƙofofin hakimai .
ISA 13:3     Alignment score: 0.233
I have commanded my holy ones , yes , I have called my mighty men to execute my anger , even my proudly exulting ones .
Na umarci
tsarkakana , I , Na kira masu iko na su aiwatar da fushina , su waɗanda nake fahariya da su da waɗanda aka ɗaukaka .
ISA 13:4     Alignment score: 0.388
The noise of a multitude in the mountains , as of many people ! The noise
of a tumult of the kingdoms like many nations gathered together ! Yahweh of hosts is mustering the army for the battle .
Hayaniyar mutane cikin duwatsu , sai kace na mutane da yawa ! Hayaniya ta mulkokin al'ummai a tattare ! Yahweh mai runduna yana tattara runduna domin yaƙi .
ISA 13:5     Alignment score: 0.278
They come from a far country , from way over the horizon . It is Yahweh with his instruments of judgment , to destroy the whole land .
Sun zo daga ƙasa
mai nisa , tun daga iyakacin sama . Yahweh kenan da kayan yakinsa na hukunci , domin hallaka dukkan ƙasa .
ISA 13:6     Alignment score: 0.254
Howl , for the day of Yahweh is near ; it comes with destruction from the Almighty .
Ku yi kuka , gama ranar Ubangiji ta kusa ; zata zo da hallakrwa
daga Mai iko .
ISA 13:7     Alignment score: 0.294 → 0.297
Therefore all hands hang
limp , and every heart melts .
Domin haka dukkan hannuwa za su maƙale , kowacce zuciya kuma za ta narke .
ISA 13:8     Alignment score: 0.294 → 0.326
They will be terrified ; pain and agony will seize them , like a woman in labor . They will look in astonishment at one another ; their faces will be aflame .
Za su firgita ; zafi da baƙinciki za su kama su , kamar mace cikin naƙuda . Za su dubi
junansu cikin mamaki , fuskokinsu za su zama kamar gaushen wuta .
ISA 13:9     Alignment score: 0.265
See , the day of Yahweh comes with cruel wrath and overflowing anger
, to make the land a desolation and to destroy the sinners from it .
Duba , ranar Yahweh tana zuwa da hasala da fushi mai zafi , za'a maida ƙasar kango , za'a hallakar da masu zunubin daga cikin ta .
ISA 13:10     Alignment score: 0.375 → 0.382
The stars of heaven and the constellations will not give their light . The sun will be darkened even from dawn , and the moon will not shine .
Taurarin sama ba za su bada haskensu
ba . Rana za ta duhunta a lokacin fitowarta , wata kuma ba zai haskaka ba .
ISA 13:11     Alignment score: 0.196 → 0.214
I will punish the world for its evil and the wicked for their iniquity . I will put an end to the arrogance of the proud and will bring down the arrogance of the ruthless .
Zan hori duniya domin muguntarta da Miyagu domin zunubansu . Zan kawo ƙarshen alfarmar masu girmankai in ƙasƙantar da alfarmar mutane masu ban tsoro .
ISA 13:12     Alignment score: 0.377 → 0.387
I will make men more rare than fine gold and mankind harder to find
than the pure gold of Ophir .
Zan sa maza su yi ƙaranci fiye da zinariya mai daraja , samun mutum kuma ya zama da wuya fiye da tsattsarkar zinariya ta Ofir
ISA 13:13     Alignment score: 0.45
Therefore I will make the heavens tremble , and the earth will be shaken out of its place , by the fury of Yahweh of hosts , and on the day of his fierce anger .
Domin wannan zan sa sammai su yi rawar jiki , duniya kuma za ta girgiza ta gusa daga wurinta , ta wurin hasalar
Yahweh mai runduna , da cikin ranar fushinsa mai zafi .
ISA 13:14     Alignment score: 0.313 → 0.317
Like a hunted gazelle or like a sheep with no shepherd , every man will turn toward his own people and will flee to his own land .
Kamar barewar
da aka farauto ko tumakin da ba su da makiyayi , kowanne mutum ya juya ga bin mutanensa , zai gudu zuwa ƙasarsa .
ISA 13:15     Alignment score: 0.368
Every one who is found will be killed , and every one who is captured will die by the sword .
Duk wanda aka samu
za a kashe shi , duk wanda aka kama kuma zai mutu da kaifin takobi .
ISA 13:16     Alignment score: 0.287 → 0.309
Their infants also will be dashed in pieces before their eyes . Their houses will be plundered and their wives raped .
Jariransu kuma za a yayyanka su akan idanunsu
. Gidajensu za a washesu , matan su kuma za a yi masu fyaɗe .
ISA 13:17     Alignment score: 0.393
Look , I am about to stir up the Medes to attack them , who will not be concerned about silver , nor do they delight in gold .
Duba , Ina gab da tayar da Medes domin su kai masu hari , waɗanda ba za su kula da azurfa ba , ba kuma za su yi murna saboda zinariya ba .
ISA 13:18     Alignment score: 0.205 → 0.217
Their bows will strike
down the young men ; they will have no mercy on infants and they will not look with pity on children .
Mãsunsu za su soki samari . Ba za su tausayawa jarirai ba kuma ba zasu bar yara ba .
ISA 13:19     Alignment score: 0.455
Then Babylon , the most admired of kingdoms , the splendor of Chaldean
pride , will be overthrown by God like Sodom and Gomorrah .
Daga nan Babila , mafi daraja a mulkoki , jamalin fahariyar Kaldiyawa , Allah zai juyadda su kamar yadda ya yi da Sodom da Gomora .
ISA 13:20     Alignment score: 0.316 → 0.322
It will not be inhabited or lived in from generation to generation . The Arab will not pitch his tent there , nor will shepherds have their flocks rest there .
Ba za a zauna ciki ko rayuwa a ciki ba daga tsara zuwa tsara . Balarabe ba zai kafa rumfarsa a can ba , makiyaya kuma ba za su bar garken
su su huta a can ba .
ISA 13:21     Alignment score: 0.324 → 0.42
But wild animals of the desert will lie there . Their houses will be full
of owls ; and ostriches and wild goats will skip about there .
Amma namomin jeji za su kwanta a wurin . Gidajensu za su cika da mujiyoyi ; Jiminai da Gadai za su yi ta tsalle can .
ISA 13:22     Alignment score: 0.397
Hyenas will cry in their fortresses , and jackals in the beautiful palaces . Her time is near , and her days will not be delayed .
Kuraye za su yi kuka a cikin kagarorinsu , diloli kuma a cikin fadodinsu masu kyau . Lokacinta ya kusa , kwanakinta kuma ba za a jinkirtasu ba .
ISA 13     Average alignment score: 0.335 for 22 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ISA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52  53  54  55  56  57  58  59  60  61  62  63  64  65  66