Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:01
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ISA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52  53  54  55  56  57  58  59  60  61  62  63  64  65  66 


ISA 26:1     Alignment score: 0.398 → 0.4
In that day this song
will be sung in the land of Judah : We have a strong city ; God has made salvation its walls and ramparts .
A wannan rana za a yi wannan waƙar a ƙasar Yahuda : Mu na da birni mai ƙarfi ; Yahweh yasa ceto ya zama ganuwarsa da kagararsa .


ISA 26:2     Alignment score: 0.342
Open the gates , that the righteous nation that keeps faith may enter in .
A Buɗe ƙofofin , domin al'umma mai adalci da take riƙe gaskiya ta shiga ciki .
ISA 26:3     Alignment score: 0.283
The mind that is stayed on you , you will keep him in perfect peace , for he trusts in you .
Wanda ya tsayar da hankalinsa a kanka
, za ka riƙe shi cikin cikakkiyar salama , domin ya dogara gare ka .
ISA 26:4     Alignment score: 0.637
Trust in Yahweh forever ; for in Yah , Yahweh , is an everlasting rock .
Ku sa dogara cikin Yahweh , har abada ; gama cikin Yah , Yahweh , dutse ne na har abada .
ISA 26:5     Alignment score: 0.249
For he will bring down those who live proudly ; the fortified city he will lay low , he will lay low to the ground ; he will level it to the dust .
Gama waɗanda suke zama cikin girman kai zai ƙasƙantar da su ; zai rushe tsararren
birni , zai rushe shi har ƙasa ; ya mayar da shi turɓaya .
ISA 26:6     Alignment score: 0.275 → 0.276
It will be trampled down by the feet of the poor and the treading of the needy
.
Fakirai da matalauta za su tattake shi da ƙafafunsu har ƙasa .
ISA 26:7     Alignment score: 0.191
The path of the righteous is level , Righteous One ; the path of the righteous you make straight .
Hanyar mai adalci an shirya
ta , Mai Adalcin nan ; ka shirya tafarkin mai adalci ka maishe ta miƙaƙƙa .
ISA 26:8     Alignment score: 0.41
Yes , in the path of your judgments
, Yahweh , we wait for you ; your name and your reputation are our desire .
I , a tafarkin hukuncinka , Yahweh , za mu jira ka ; sunanka da ɗabi'arka su ne marmarinmu .
ISA 26:9     Alignment score: 0.361 → 0.371
I have longed for you in the night ; yes , my spirit within me seeks you earnestly . For when your judgments
come on the earth , the inhabitants of the world learn about righteousness .
Na ji marmarinka cikin dare ; i , ruhuna a cikina ya neme ka da gaske . Gama sa ' ad da hukucinka ya zo duniya , mazaunan duniya suna koyo game da adalci .
ISA 26:10     Alignment score: 0.426 → 0.427
Let favor be shown to the wicked one , but he will not learn righteousness . In the land of uprightness he acts wickedly and does not see the majesty of Yahweh .
Bari a nuna wa mai mugunta tagomashi , amma ba zai koyi adalci ba . A cikin ƙasar masu tafiya dai - dai , shi mugunta ya ke yi kuma darajar Yahweh shi bai san ta ba .
ISA 26:11     Alignment score: 0.474
Yahweh , your hand is lifted up , but they do not notice . But they will see your zeal for the people and be put to shame , because fire of your adversaries will devour them .
Yahweh , an tada hannunka sama
, amma su ba su lura ba , amma za su ga himmar ka domin mutane za su ji kunya , saboda wutar magabtanka za ta cinye su .
ISA 26:12     Alignment score: 0.478 → 0.481
Yahweh , you will bring about peace for us ; for indeed , you have also accomplished all our works for us .
Yahweh , za ka kawo mana salama ; gama hakika ka cika
dukkan ayyukanmu domin mu .
ISA 26:13     Alignment score: 0.394 → 0.403
Yahweh our God , other masters besides you have ruled over us ; but we praise your name alone .
Yahweh Allahnmu , waɗansu shugabanni
baya ga kai sun yi mulki a kanmu ; amma sunan ka kaɗai muke yabo .
ISA 26:14     Alignment score: 0.278
They are dead
, they will not live ; they are deceased , they will not arise . Indeed , you came in judgment and destroyed them , and made every memory of them to perish .
Sun mutu , ba za su tsaya ba sun shuɗe , ba za su tashi ba . Hakika , ka zo cikin hukunci , ka hallaka su , ko tunawa da su ba a yi .
ISA 26:15     Alignment score: 0.47
You have increased the nation , Yahweh , you have increased the nation ; you are honored ; you have extended all the borders of the land .
Ka sa al'umma ta ƙaru
, Yahweh , al'umma ta ƙaru ta wurin ka ; ka ɗaukaka , an darjantaka ; ka faɗaɗa dukkan iyakokin ƙasar .
ISA 26:16     Alignment score: 0.251 → 0.251
Yahweh , in trouble have they looked to you ; they whispered prayers when your discipline was on them .
Yahweh , a cikin matsala suka dube
ka , sai da horon ka ya zo kansu sa'an nan suka yi addu'a .
ISA 26:17     Alignment score: 0.272
As a pregnant woman nears the time for her to give
birth , when she is in pain and cries out in her labor pains , so we have been before you , Lord .
Kamar mace mai juna biyu sa ' ad da lokacin haihuwar ta ya yi kusa , tana zafin ciwon naƙuda ta kuma yi kuka gare ka , haka muke a gaban ka , Ubangiji .
ISA 26:18     Alignment score: 0.412
We have been pregnant , we have been in labor , but it is as if we have only given birth to wind . We have not brought salvation to the earth , and the inhabitants of the world have not fallen .
Muna da juna biyu , muna cikin naƙuda , amma ya zama kamar mun haifi iska . Ba mu kawo ceto ga duniya ba , kuma mazaunan duniya ba su faɗi ba .
ISA 26:19     Alignment score: 0.285 → 0.305
Your dead will live ; their dead
bodies will arise . Awake and sing for joy , you who live in the dust ; for your dew is the dew of light , and the earth will bring forth its dead .
Matattun ka za su rayu ; jukkunan su da suka mutu za su tashi . Ku farka ku raira waƙar farinciki , ku mazauna cikin ƙura ; gama raɓarku raɓar haske ce , ƙasa kuma za ta fito da matattunta .
ISA 26:20     Alignment score: 0.232 → 0.256
Go , my people , enter into your rooms and shut your doors behind you ; hide for a little while , until the indignation has passed by .
Ku tafi ku mutanena , ku shiga ɗakunanku ku rufe ƙofofi ; ku ɗan ɓoye kaɗan , har sai hasalar
ta wuce .
ISA 26:21     Alignment score: 0.311 → 0.312
For , look , Yahweh is about to come
out of his place to punish the inhabitants of the earth for their iniquity ; the earth will uncover her bloodshed , and will no longer conceal her slain .
Gama , duba , Yahweh ya kusa fitowa daga wurinsa ya hori mazaunan duniya saboda muguntarsu ; ƙasa za ta buɗe zubar da jinin da ta yi , ba zata ƙara ɓoye waɗanda ta kashe ba .
ISA 26     Average alignment score: 0.357 for 21 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ISA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52  53  54  55  56  57  58  59  60  61  62  63  64  65  66