Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:01
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ISA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52  53  54  55  56  57  58  59  60  61  62  63  64  65  66 


ISA 66:1     Alignment score: 0.368 → 0.368
This is what Yahweh says , " Heaven is my throne , and the earth is my footstool . Where then is the house you will build
for me ? Where is the place where I may rest ?
Wannan shi ne abin da Yahweh ya ke cewa , " Sama kursiyina ne , ƙasa kuma matashin sawuna . To ina gidan da za ku gina mani ? Ina wurin da zan iya hutawa ?


ISA 66:2     Alignment score: 0.353 → 0.368
My hand has made all these things ; that is how these things came to be this is Yahweh 's declaration . This is the man of whom I approve , the broken and contrite in spirit , and who trembles at my word .
Hannuwana
suka yi dukkan waɗannan abubuwa ; haka waɗannan abubuwa suka zo suka kasance - wannan shi ne abin da Yahweh ya furta . Wannan shi ne mutumin dana zaɓa , karyayye da tawali'u a ruhu , kuma wanda ya ke rawar jiki ga maganata .
ISA 66:3     Alignment score: 0.262 → 0.286
He who slaughters an ox also murders a man ; he who sacrifices a lamb also breaks a dog 's neck ; he who offers a grain offering offers swine 's blood ; he who offers a memorial of incense also blesses
wickedness . They have chosen their own ways , and they take pleasure in their abominations .
Shi wanda ya yanka rago ya kuma kashe mutum ; shi wanda ya yi hadayar ɗan rago ya kuma karya wuyan kare ; shi wanda ya miƙa baikon hatsi ya miƙa jinin alade ; shi wanda ya miƙa turare na tunawa shima yasa wa mugunta albarka . Sun zaɓi hanyoyin kansu , kuma suna fahariya da aikin ƙazamtarsu .
ISA 66:4     Alignment score: 0.248 → 0.262
In the same way I will choose their own punishment ; I will bring on them what they fear , because when I called , no one answered ; when I spoke , no one listened . They did what was evil in my sight , and chose
to do what displeases me . "
Ni ma haka zan zaɓi masu horonsu ; zan kawo a bisansu abin nan da suke tsoro , domin a lokacin dana yi kira , ba bu wanda ya amsa ; dana yi magana , ba bu wanda ya saurara . Suka aikata abin da ke mugu a gabana , suka zaɓi su yi abin dake ɓata mani rai . "
ISA 66:5     Alignment score: 0.352 → 0.376
Hear the word of Yahweh , you who tremble at his word , " Your brothers who hate and exclude you for my name 's sake have said , ' May Yahweh be glorified , then we will see your joy , ' but they will be put to shame .
Ku saurara
ga maganar Yahweh , ku da kuke rawar jiki da maganarsa , " Yan'uwanku da suka ƙi ku suka ware ku sabili da sunana suka ce , ' Bari Yahweh ya ɗaukaka , sa'an nan za mu ga murnar ku ' ; amma za a kunyatar dasu .
ISA 66:6     Alignment score: 0.399 → 0.399
A sound of battle tumult comes from the city , a sound from the temple , the sound of Yahweh paying back his enemies .
Hayaniyar yaƙi na fitowa daga birnin , hayaniya daga haikali , hayaniyar Yahweh yana sãka wa maƙiyansa
.
ISA 66:7     Alignment score: 0.248
Before she goes into labor , she gives birth ; before pain is upon her , she gave
birth to a son .
Kafin ta shiga naƙuda , ta haihu ; kafin zafi ya abko mata , ta haifi ɗa namiji .
ISA 66:8     Alignment score: 0.228 → 0.224
Who has heard of such a thing ? Who has seen such things ? Will a land be born in one day ? Can a nation be established in one moment ? Yet as soon as Zion goes into labor , she gives birth to her children .
Wane ne ya taɓa jin abu kamar haka ? Wane ne ya taɓa ganin abubuwa kamar haka ? Ana iya haihuwar al'umma a rana ɗaya ? Al'umma tana iya haihuwa a ɗan ƙanƙanin lokaci ? Duk da haka da Sihiyona ta shiga naƙuda , nan da nan ta haifi ' ya'yanta .
ISA 66:9     Alignment score: 0.182 → 0.184
Do I bring a baby to the birth opening and not permit the child to be born ? asks Yahweh . Or do I bring a child to moment of delivery and then hold it back ? asks your God . "
Zan kawo jinjiri a cikin ƙofar
fita in kuma hana a haifi jaririn ? - Yahweh yana tambaya . Ko ina kawo jariri lokacin haihuwa amma sai in hana shi fitowa ? - Allahnka na tambaya . "
ISA 66:10     Alignment score: 0.351
Rejoice with Jerusalem and be glad for her , all you who love her ; rejoice with her , all you who mourned over her !
Ku yi farinciki da Yerusalem ku yi murna dominta , dukkanku masu ƙaunarta ; ku yi farinciki da ita , dukkanku da kuke makoki a kanta !
ISA 66:11     Alignment score: 0.376
For you will nurse and be satisfied ; with her breasts you will be comforted ; for you will drink them to the full and be delighted with the abundance of her glory .
Gama za kuyi reno ku kuma ƙoshi ; da nonnanta za ku ta'azantu ; Gama za ku sha ku ƙoshi ku kuma ji daɗin yalwar ɗaukakarta .
ISA 66:12     Alignment score: 0.277 → 0.282
This is what Yahweh says , " I am about to spread prosperity over her like a river , and the riches of the nations like an overflowing stream . You will nurse at her side , be carried in her arms , and be dandled on her knees .
Wannan shi ne abin da Yahweh yace , " Ina gab da zubo
wadata bisanta kamar kogi , kuma arzikin al'ummai kamar ambaliyar kogi . Za kuyi reno kusa da ita , a ɗauke ku cikin hannuwanta , a karkaɗa ku da murna a gwuiwarta .
ISA 66:13     Alignment score: 0.457 → 0.457
As a mother comforts her child , so I will comfort you , and you will be comforted in Jerusalem . "
Kamar yadda mahaifiya ke ta'azantar da ɗanta , haka ni ma zan ta'azantar daku , kuma za ku ta'azantu a cikin Yerusalem . "
ISA 66:14     Alignment score: 0.435
You will see this , and your heart will rejoice , and your bones will sprout like the tender grass . The hand of Yahweh will be made known to his servants , but he will show his anger against his enemies .
Za ku ga wannan , kuma zuciyarku
za tayi farinciki , kuma ƙasusuwanku za su tsiro kamar ' yan ciyayi . Za a bayyana hannun Yahweh ga bayinsa , amma zai nuna fushinsa gãba da maƙiyansa .
ISA 66:15     Alignment score: 0.455
For look , Yahweh is coming with fire , and his chariots are coming like the windstorm to bring the heat of his anger and his rebuke with flames of fire .
Gama duba , Yahweh yana zuwa da wuta , kuma karusansa suna zuwa kamar guguwar iska domin ta kawo zafin fushinsa da kwaɓarsa tare da harshen wuta .
ISA 66:16     Alignment score: 0.508 → 0.508
For Yahweh executes judgment on mankind by fire and with his sword . Those killed by Yahweh will be many .
Gama Yahweh yana shar'anta ' yan adam da wuta da kuma takobinsa . Waɗanda Yahweh ya kashe za su yi yawa .
ISA 66:17     Alignment score: 0.369 → 0.37
They consecrate themselves and make themselves pure , so they may enter the gardens , following the one in the middle of those who eat the flesh of pig and abominable things like mice . " They will come
to an end this is Yahweh 's declaration .
Sun keɓe kansu suna tsabtace kansu , domin su shiga gonaki , suna bi ta tsakiyar waɗanda suke cin naman alade da abubuwan ban ƙyama kamar kũsu . " Za su kawo ga ƙarshe - wannan shi ne furcin Yahweh .
ISA 66:18     Alignment score: 0.352 → 0.354
For I know their deeds and their thoughts . The time is coming when I will gather all nations and languages . They will come and will see my glory .
Gama na san ayyukansu
da tunaninsu . Lokaci na zuwa da zan tara dukkan al'ummai da yarurruka . Za su zo su ga ɗaukakata .
ISA 66:19     Alignment score: 0.37 → 0.371
I will set a mighty sign among them . Then I will send
survivors from them to the nations : To Tarshish , Put , and Lud , archers who draw their bows , to Tubal , Javan , and to the distant coastlands where they have not heard about me nor seen my glory . They will proclaim my glory among the nations .
Zan sa gaggarumar alama a tsakaninsu . Sa'an nan zan aiko da masu tsira daga gare su zuwa ga al'ummai : Zuwa ga Tarshish , Fut , da Lud , masu harbi da suke jan bakansu , zuwa ga Tubal , da Yaban , da kuma zuwa iyakar ƙasashen bakin ruwa da ke nesa inda ba su taɓa ji game da ni ko suka ga ɗaukakata ba . Za su furta ɗaukakata a tsakiyar al'ummai .
ISA 66:20     Alignment score: 0.493 → 0.504
They will bring back all your brothers out of all the nations , as an offering to Yahweh . They will come on horses , and in chariots , in wagons , on mules , and on camels , to my holy mountain Jerusalem says Yahweh . For the people of Israel will bring a grain offering in a clean vessel into the house of Yahweh .
Za su dawo da dukkan ' yan'uwanku daga cikin al'ummai , abin baiko ga Yahweh . Za su zo bisa dawakai , da karusai , da cikin kekunan shanu , da bisa jakuna
, da kuma bisa raƙuma , zuwa ga tuduna mai tsarki Yerusalem - inji Yahweh . Gama jama'ar Isra'ila za su kawo baiko na hatsi a cikin kwanuka masu tsabta cikin gidan Yahweh .
ISA 66:21     Alignment score: 0.462
Some of these I will even choose as priests and Levites says Yahweh .
Zan zaɓi wasu daga cikinsu su a matsayin firistoci da kuma Lebiyawa - inji Yahweh
ISA 66:22     Alignment score: 0.437
For just as the new heavens and the new earth that I will make will remain before me this is Yahweh 's declaration so your descendants will remain , and your name will remain .
Gama kamar yadda sabuwar sammai da sabuwar duniya da zan halitta za su dawwama a gabana
- wannan shi ne furcin Yahweh - haka zuriyarku za su dawwama .
ISA 66:23     Alignment score: 0.469 → 0.47
From one month to the next , and from one Sabbath to the next , all people will come to bow down to me says Yahweh .
Daga wata ɗaya zuwa na gaba , kuma daga wannan Asabaci zuwa na gaba , dukkan mutane za su zo su rusuna mani - inji Yahweh .
ISA 66:24     Alignment score: 0.225 → 0.242
They will go out and see the dead
bodies of the men who have rebelled against me , for the worms that eat them will not die , and the fire that consumes them will not be quenched ; and it will be an abhorrence to all flesh . "
Za su fito waje su dubi gawawakin jama'ar da su ka yi mani tayarwa , gama tsutsotsin da za su ci su ba za su mutu ba , kuma wutar da za ta haɗiyesu ba za ta ɓice ba ; kuma za su zama abin ƙi ga dukkan masu rai . "
ISA 66     Average alignment score: 0.355 for 24 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ISA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52  53  54  55  56  57  58  59  60  61  62  63  64  65  66