Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:01
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ISA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52  53  54  55  56  57  58  59  60  61  62  63  64  65  66 


ISA 54:1     Alignment score: 0.248 → 0.253
" Sing
, you barren woman , you who have not given birth ; break into joyful singing and cry aloud , you who have never been in birth labor . For the children of the desolate one are more than the children of the married woman , " says Yahweh .
" Yi waƙa , ke bakarariya , ke da ba ki haihu ba ; ki fashe da waƙar farinciki ki yi kuka da karfi , ke da ba ki taɓa yin naƙudar haihuwa ba . Gama ' ya'yan yasassa sun fi na matar da aka aura , " inji Yahweh .


ISA 54:2     Alignment score: 0.097 → 0.11
" Make your tent larger and spread your tent curtains farther out , unsparingly ; lengthen your ropes and strengthen your stakes .
Ki faɗaɗa girman rumfarki , ki baza labulen rumfarki da faɗi ; bada ƙwauro ba ; ki daɗa tsawon igiyoyinki ; ki miƙar da dirkokinki ,
ISA 54:3     Alignment score: 0.325 → 0.328
For you will spread out to the right hand and to the left , and your descendants will conquer nations and resettle desolate cities .
Gama za ki bazu
ta hannun dama da ta hagu , har sai zuriyarki sun mamaye al'ummai sun kuma sake kafa yasassun birane .
ISA 54:4     Alignment score: 0.247
Do not fear for you will not be ashamed , nor be discouraged for you will not be disgraced ; you will forget the shame of your youth and the disgrace of your abandonment .
Kada ki ji tsoro domin ba za ki ji kunya ba , ko ki karaya ba gama ba za a wulaƙanta ki ba ; za ki mance da abin kunyar
kuruciyarki da wulaƙancin yashewarki .
ISA 54:5     Alignment score: 0.498
For your Maker is your husband ; Yahweh of hosts is his name . The Holy One of Israel is your Redeemer ; he is called the God of the whole earth .
Gama wanda ya Yiki shi ne mijinki ; Yahweh mai runduna shi ne sunansa . Mai Tsarkin nan na Isra'ila shi ne mai Fansarki
; Shi a ke kira Allahn dukkan duniya .
ISA 54:6     Alignment score: 0.262 → 0.271
For Yahweh has called you back as a wife abandoned and grieved in spirit , like a woman married young and rejected , " says your God .
Gama Yahweh ya sake kirawo ki a matsayin matar da aka yasar da take kuma cikin ƙunci a ruhu . Kamar matar da a kuruciyarta aka aurota sa'an nan aka ƙi ta , " inji Allahnki
.
ISA 54:7     Alignment score: 0.287
" For a short time I abandoned you , but with great compassion I will gather you .
Gama na yashe ki na ɗan lokaci kaɗan , amma da tausayi mai girma zan tattara ki .
ISA 54:8     Alignment score: 0.352 → 0.366
In a flood of anger I hid my face from you momentarily ; but with everlasting covenant faithfulness I will have mercy on you says Yahweh , the one who rescues you .
A sa ' ad da na yi fushi mai zafi , na ɓoye fuskata daga gare ki na wani lokaci ; amma da madawwamin alƙawari aminci zan yi maki jinƙai - inji Yahweh , wanda ya ƙubutar dake .
ISA 54:9     Alignment score: 0.407 → 0.408
For this is like the waters of Noah to me : as I swore that the waters of Noah would never again pass over the earth , so have I sworn that I will not be angry
with you or rebuke you .
Gama wannan kamar ruwayen Nuhu ne a gare ni : kamar yadda na rantse cewa ruwayen Nuhu ba za su sake shan kan duniya ba , saboda haka na rantse cewa ba zan yi fushi dake ko in kwaɓe ki ba .
ISA 54:10     Alignment score: 0.353 → 0.354
Though the mountains may fall and the hills be shaken , yet my steadfast love will not turn away from you , nor will my covenant of peace be shaken says Yahweh , who has mercy on you .
Koda shi ke tsaunuka za su iya faɗuwa kuma tuddai su girgizu
, duk da haka madawwamiyar ƙauna ta ba zata rabu da ke ba , ko alƙawarin salamata ya girgiza ba - inji Yahweh , wanda ke yi maki jinƙai .
ISA 54:11     Alignment score: 0.136
Afflicted one , storm - driven and uncomforted one , look , I will set your pavement in turquoise , and lay your foundations with sapphires .
Mai ƙunci , wanda guguwa ke kora
kuma marar ta'aziyya , ku duba , zan sa shiryayyar hanya da dutsen tukoyis , in kuma kafa harsashenki da saffiyes .
ISA 54:12     Alignment score: 0.206 → 0.227
I will make your pinnacles of rubies and your gates of sparkling stones , and your outer wall of beautiful stones .
Zan sa sorayenki da duwatsu masu ƙawa ƙofofinki
kuma da duwatsu masu walƙiya , da kuma katangarki ta waje da kyawawan duwatsu .
ISA 54:13     Alignment score: 0.375 → 0.372
Then all your children will be taught by Yahweh ; and the peace of your children will be great .
Sa'an nan Yahweh zai koyar
da dukkan ' ya'yanku ; kuma salamar ' ya'yanku zata yi yawa .
ISA 54:14     Alignment score: 0.223
In righteousness you will be established , and you will be far from oppression , for you will not fear ; and from terror , for it will not come
near to you .
A cikin adalci zan sake kafa ku . Ba za ku ƙara fuskantar tsanantawa ba , gama ba za ku ji tsoro ba ; kuma ba abin ban tsoro da zai yi kusa da ku ba .
ISA 54:15     Alignment score: 0.253 → 0.255
Look , if anyone stirs up trouble , it will not be from me ; anyone who stirs up trouble with you will fall
in defeat .
Duba , idan wani ya tada rikici , ba zai zama daga gare ni ba , duk wanda ya tada rikici da ku , za ku yi nasara a kansa .
ISA 54:16     Alignment score: 0.209
See , I have created the craftsman
, who blows the burning coals and forges weapons as his work , and I have created the destroyer to destroy .
Duba na halici maƙeri , mai hura garwashin wuta ya ƙera makamai na aikinsa , Ni kuma na hallici mai hallakarwa domin ya hallakar .
ISA 54:17     Alignment score: 0.376 → 0.378
No weapon that is formed against you will succeed ; and you will condemn everyone who accuses you . This is the heritage of the servants of Yahweh , and their vindication from me this is Yahweh 's declaration . "
Babu makamin da aka ƙera gãba da kai da zai yi nasara ; kuma zan kayar da duk wanda ya tuhume ka . Wannan shi ne gădon bayin Yahweh , kuma kariyarsu daga gare ni take . wannan furcin Yahweh ne . "
ISA 54     Average alignment score: 0.292 for 17 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ISA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52  53  54  55  56  57  58  59  60  61  62  63  64  65  66