Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:01
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ISA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52  53  54  55  56  57  58  59  60  61  62  63  64  65  66 


ISA 37:1     Alignment score: 0.456 → 0.454
It came
about that when King Hezekiah heard their report , he tore his clothes , covered himself with sackcloth , and went into the house of Yahweh .
Ya zamana a lokacin da sarki Hezekiya ya ji abin da suka faɗa , ya kekkece tufafinsa , ya rufe jikinsa da tsummoki , ya kuma shiga gidan Yahweh .


ISA 37:2     Alignment score: 0.564
He sent Eliakim , who was over the household , and Shebna the scribe , and the elders of the priests , all covered with sackcloth , to Isaiah son of Amoz , the prophet .
Ya aika Iliyakim
, mai kula da fada , da Shebna marubucin shari'a , da dattawa firistoci , dukkansu suka rufe jikinsu da tsummoki , zuwa wurin Ishaya ɗan Amoz , annabi .
ISA 37:3     Alignment score: 0.316 → 0.318
They said to him , " Hezekiah says , ' This day is a day of distress , rebuke , and disgrace , like when a child is ready to be born , but the mother has no strength to give
birth to her child .
Suka ce da shi , " Hezekiya yace , ' Wannan rana ce ranar wahala da wulaƙanci da kunya , mun zama kamar lokacin da za a haifi yaro , amma uwar ba ta da ƙarfin da zata haifi yaron .
ISA 37:4     Alignment score: 0.361 → 0.364
It may be Yahweh your God will hear the words of the chief commander , whom the king of Assyria his master has sent to defy the living God , and will rebuke the words which Yahweh your God has heard . Now lift up your prayer for the remnant that is still here . ' "
Watakila Yahweh Allahnka zai ji maganganun shugaban mayaƙansa , wanda sarkin Asiriya uban
gidansa ya aiko domin ya wulaƙanta Allah mai rai , ya kuma tsawata wa maganganu waɗanda Yahweh Allahnka ya ji . Yanzu sai ka yi addu'a domin ringin da har yanzu suna nan . ' "
ISA 37:5     Alignment score: 0.661
So the servants of King Hezekiah came to Isaiah ,
Sa ' ad da barorin sarki Hezekiya suka
zo wurin Ishaya ,
ISA 37:6     Alignment score: 0.462
and Isaiah said to them , " Say to your master : ' Yahweh says , " Do not be afraid of the words that you have heard , with which the servants of the king of Assyria have insulted me .
sai Ishaya yace da su , " Ku faɗawa ubangidanku : ' Yahweh yace , " Kada ku ji tsoron irin maganganun da kuka ji , waɗanda dasu barorin sarkin Asiriya suka
wulaƙanta ni .
ISA 37:7     Alignment score: 0.325
Look , I will put a spirit in him , and he will hear a certain report and go back to his own land . I will cause him to fall by the sword in his own land . " ' "
Duba , zan sa ruhu a cikinsa , zai kuma ji jita - jitar da zata sa ya koma ƙasarsa
. Zan sa shi ya faɗi ƙasa da takobi a cikin ƙasarsa . ' " '
ISA 37:8     Alignment score: 0.486
Then the chief commander returned and found the king of Assyria fighting against Libnah , for he had heard that the king had gone away from Lachish .
Sai shugaban mayaƙan ya koma ya kuma sami sarkin Asiriya yana yaƙi da Libna , domin ya ji sarki ya tafi daga Lakish .
ISA 37:9     Alignment score: 0.513 → 0.524
Then Sennacherib heard that Tirhakah king of Cush and Egypt had mobilized to fight against him , so he sent messengers again to Hezekiah with a message :
Sa ' ad da Senakerib
ya ji Tirhaka sarkin Kush da Masar sun haɗu domin su yi yaƙi da shi , sai kuma ya aika da manzanni zuwa wurin Hezekiya tare da saƙo :
ISA 37:10     Alignment score: 0.512
" Say to Hezekiah , king of Judah , ' Do not let your God in whom you trust deceive you , saying , " Jerusalem will not be given into the hand of the king of Assyria . "
" Ka ce da Hezekiya , sarkin Yahuda , ' Kada ka bari Allahnka wanda kake dogara da shi ya ruɗe ka , cewa , ' Yerusalem ba zata faɗa hannun sarkin Asiriya ba . "
ISA 37:11     Alignment score: 0.295 → 0.317
See , you have heard what the kings of Assyria have done to all lands by destroying them completely . So will you be rescued ?
Ku gani , ku kuma ji abubuwan da sarakunan Asiriya suka
yiwa dukkan ƙasashe ta wurin lalata su ga baki ɗaya . Kuna tsammani za ku kuɓuta ?
ISA 37:12     Alignment score: 0.597 → 0.598
Have the gods of the nations rescued them , the nations that my fathers destroyed : Gozan , Haran , Rezeph , and the people of Eden in Tel Assar ?
Ko allolin al'ummai sun kuɓutar da su , al'umman da ubannina
suka lalata akwai Gozan , da Haran , Rezef , da kuma mutanen Iden a Tel - assa ?
ISA 37:13     Alignment score: 0.735
Where is the king of Hamath , the king of Arpad , the king of the cities of Sepharvaim , of Hena , and Ivvah ? ' "
Ina sarkin Hamat , da sarkin Arfad , da sarkin biranen Sefarwayim , da Hena , da kuma Iwwa
? ' "
ISA 37:14     Alignment score: 0.49 → 0.491
Hezekiah received this letter from hand of the messengers and read it . Then he went up to the house of Yahweh and spread it before him .
Hezekiya ya karɓi wannan wasiƙar
daga hannun manzannin ya kuma karanta ta . Sai ya shiga gidan Yahweh ya baza ta gabansa .
ISA 37:15     Alignment score: 0.808
Hezekiah prayed to Yahweh :
Hezekiya ya yi addu'a ga Yahweh :
ISA 37:16     Alignment score: 0.66
" Yahweh of hosts , God of Israel , you who sit above the cherubim , you are God alone over all the kingdoms of the earth . You made the heavens and the earth .
" Yahweh mai runduna , Allah na Isra'ila , kai da ka zauna a sama da kerubim , kai kaɗai ne Allah a kan dukkan mulkokin duniya . Kai ka yi sammai da duniya .
ISA 37:17     Alignment score: 0.453 → 0.453
Turn your ear , Yahweh , and listen . Open your eyes , Yahweh , and see , and hear the words of Sennacherib , which he has sent to mock the living God .
Ka juyo
da kunnuwanka , Yahweh , ka ji mu . Buɗe idanuwanka , Yahweh , ka gani , ka kuma ji maganar Senakerib , wanda ya aika don ya yi ba'a ga Allah mai rai .
ISA 37:18     Alignment score: 0.533 → 0.534
It is true , Yahweh , the kings of Assyria have destroyed all the nations and their lands .
I ' gaskiya ne , Yahweh , sarakunan Asiriya sun lalata dukkan al'ummai da ƙasashensu .
ISA 37:19     Alignment score: 0.377 → 0.411
They have put their gods into the fire , for they were not gods but the work of men 's hands , just wood and stone . So the Assyrians have destroyed them .
Suka sa allolinsu a cikin wuta , domin su ba alloli ba ne amma ayyukan hannunwan
mutane ne , itace da dutse ne kawai .
ISA 37:20     Alignment score: 0.551 → 0.551
So now , Yahweh our God , save us from his power , so that all the kingdoms of the earth may know that you are Yahweh alone . "
Saboda haka Asiriyawa sun lalata su . Yanzu dai , Yahweh Allahnmu , ka cece mu daga ikonsa , saboda dukkan mulkokin duniya su sani kai kaɗai ne Yahweh . "
ISA 37:21     Alignment score: 0.609
Then Isaiah son of Amoz sent a message to Hezekiah , saying , " Yahweh , the God of Israel says , ' Because you have prayed to me concerning Sennacherib king of Assyria ,
Sai Ishaya ɗan Amoz ya aika da saƙo wurin Hezekiya , cewa , " Yahweh , Allah na Israila
yace , ' Domin ka yi addu'a gare ni a kan Senakerib sarkin Asiriya ,
ISA 37:22     Alignment score: 0.322 → 0.324
this is the word that Yahweh has spoken about him : " The virgin daughter of Zion despises you and laughs you to scorn ; the daughter of Jerusalem shakes her head at you .
wannan ita ce maganar da Yahweh ya faɗa a kansa : " Akwai budurwar
yariya ta Sihiyona ta rena ka kuma tana yi maka dariyar ba'a ; budurwar Yerusalem tana girgiza kanta gare ka .
ISA 37:23     Alignment score: 0.327 → 0.332
Whom have you defied and insulted ? Against whom have you exalted your voice and lifted up your eyes in pride ? Against the Holy One of Israel .
Wa ka rena ka kuma ci mutunci sa ? Gãba da wa ka ɗaga muryarka , ka kuma ɗaga idanuwanka na girmankai ? Gãba da Mai Tsarki na Isra'ila .
ISA 37:24     Alignment score: 0.257 → 0.282
By your servants you have defied the Lord and have said , ' With the multitude of my chariots I have gone up to the heights of the mountains , to the highest elevations of Lebanon . I will cut down its tall cedars and choice
cypress trees there , and I will enter into its farthest high places , its most fruitful forest .
Ta wurin barorinka ka rena Ubangiji ka kuma ce , ' Da yawan karusaina har na kai ƙololuwar duwatsu , zuwa tsayin Lebanon . Zan sare dogayen itatuwan sida dana sifuros zaɓuɓɓu , na kuma kai wurare mafi nisa , na jeji mafi ' ya'ya .
ISA 37:25     Alignment score: 0.459
I have dug wells and drunk water ; I dried up all the rivers of Egypt under the soles of my feet . '
Na gina rijiyoyi na kuma sha ruwa ; Na busar da dukkan kogunan Masar ƙarƙashin sawayena . '
ISA 37:26     Alignment score: 0.194 → 0.195
Have you not heard how I determined it long ago and worked it out in ancient times ? Now I am bringing it to pass . You are here to reduce impregnable cities into heaps of ruins .
Baka
ji yadda na ƙudura a yi haka tuntuni kuma na aiwatar tun zamanin ḍã ? Yanzu ne nake cikawa . Kana nan ne domin ka mai da birane gagara - shiga zuwa tulin kango .
ISA 37:27     Alignment score: 0.338 → 0.351
Their inhabitants , of little strength , are shattered and ashamed . They are plants in the field , green grass , the grass on the roof or in the field , before the east wind .
Mazaunan su , masu ƙaramin ƙarfi , sun warwatse da kunya . Sun zama tsire - tsire a gona
, ɗanyar ciyawa , ciyawar dake kan rufi ko a fili , kafin iskar gabas .
ISA 37:28     Alignment score: 0.295 → 0.306
But I know your sitting down , your going out , your coming in , and your raging against me .
Amma na san zaman ka , da fitar ka , da kuma zuwan ka , na san yadda ka harzuƙa gãba da ni .
ISA 37:29     Alignment score: 0.27 → 0.278
Because of your raging against me , and because your arrogance has reached my ears , I will put my hook in your nose , and my bit in your mouth ; I will turn you back the way you came
. "
Domin harzuƙar ka ta gãba da ni , kuma don girmankanka ya iso kunnuwana , zan sa ƙugiya a hancinka , linzami na kuma a bakinka ; zan komar da kai hanyar da ka biyo . "
ISA 37:30     Alignment score: 0.316 → 0.322
This will be the sign for you : This year you will eat what grows wild , and in the second year what grows from that . But in the third year you must plant and harvest , plant vineyards and eat their fruit .
Wannan ita ce zata zama alama domin ka : A wannan shekara zaku ci gyauro , a kuma shekara
ta biyu zaku shuka daga abin da ya tsiro daga gauron . Amma a shekara ta uku dole zaku yi shuka ku kuma girɓe shi , ku dasa kuringar inabi ku kuma ci ' ya'yanta .
ISA 37:31     Alignment score: 0.304 → 0.324
The remnant of the house of Judah that survives will again take
root and bear fruit .
Su da suke ringi na gidan Yahuda da waɗanda kuma suka tsira za su sake kafuwa su haifi ' ya'ya .
ISA 37:32     Alignment score: 0.625
For from Jerusalem a remnant will come
out ; from Mount Zion survivors will come . The zeal of Yahweh of hosts will do this . ' "
Domin daga Yerusalem ringin za su fito ; daga Dutsen Sihiyona waɗanda suka tsira za su zo . Himmar Yahweh mai runduna zai yi wannan . ' "
ISA 37:33     Alignment score: 0.397 → 0.4
Therefore Yahweh says this about the king of Assyria : " He will not come into this city and he will not shoot an arrow here . He will not come before it with shield or build
up a siege ramp against it .
Saboda Yahweh ya faɗi wannan a kan sarkin Asiriya : " Ba zai shiga wannan birnin ba kuma ba zai harba kibiya a nan ba . Ba zai zo gare shi ba tare da garkuwa ko ya kafa sansanin tudu gãba da ita .
ISA 37:34     Alignment score: 0.486 → 0.487
The way by which he came will be the same way he will leave ; he will not enter this city this is Yahweh 's declaration .
Ta hanyar da ya zo ta hanyar kuma zai koma
; ba zai shiga wannan birni ba - wannan furcin Yahweh ne .
ISA 37:35     Alignment score: 0.349 → 0.379
For I will defend this city and rescue it , for my own sake and for David my servant 's sake . "
Zan kare wannan birnin zan kuma ceto shi , domin ni kaina da kuma bawa na Dauda . "
ISA 37:36     Alignment score: 0.45 → 0.443
Then the angel of Yahweh went out and attacked the camp of the Assyrians , putting to death 185,000 soldiers . When the men arose
early in the morning , dead bodies lay everywhere .
Sai mala'ikan Yahweh ya fito ya fãɗa wa sansanin Asiriyawa , ya kashe sojoji 185,000 . Da mutanen suka tashi da sassafe , sai suka ga jukunan matattu a kwakkwance ko'ina .
ISA 37:37     Alignment score: 0.568
So Sennacherib king of Assyria left Israel and went home and stayed in Nineveh .
Senakerib
sarkin Asiriya ya ƙyale Isra'ila ya koma gida ya zauna a Nineba .
ISA 37:38     Alignment score: 0.513 → 0.515
Later , as he was worshiping in the house of Nisrok his god , his sons Adrammelek and Sharezer killed him with the sword . Then they escaped into the land of Ararat . Then Esarhaddon his son reigned in his place .
Daga bisani , yayin da ya ke sujada a gidan Nisrok allahnsa , ' ya'yansa Adramelek da Shareza suka
kashe shi da takobi . Sai suka tsere zuwa ƙasar Ararat . Isahadon ɗansa ya yi sarauta a matsayinsa .
ISA 37     Average alignment score: 0.436 for 38 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ISA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52  53  54  55  56  57  58  59  60  61  62  63  64  65  66